Sashe 36
Saraki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin hukuncin Ubangiji aka ɗaura auren Yarima Jamal Muhammad Hasheem II da amaryar sa gimbiya Fadeela Lamiɗo Turaki, Yarima Uthman Muhammad Hasheem II da amaryar sa gimbiya Sulaim Ibrahim, bidiri sosai ake sha cikin garin Giwa dama maƙwabtan ta, buki ne ake irin na ƴaƴan gata kuma ƴaƴan Sarauta, baka jin tashin komai se na kiɗan ganguna, busar sarewa da kuma algaitu.
A taƙaice dai se da akayi sati ana biki kafin aka kammala komai aka ɗauko amare daga nasu garuruwan, Sulaim ƴar abokin Maimartaba ce ta maƙotan garin su wato garin hayi, gimbiya Fadeela kuwa yar wan Mami ce Wanda shine sarkin garin su yanzu wato masarautar Fulde.
Kowace amarya se da aka fara kai ta ga gimbiya Haleematu kafin aka kai ta wa sarauniya Rumana sannan aka rakata sashen ta daga can, manya manyan sassa ne masu girma daidai gwargwado wanda tun daga ginin zaka san mazauna cikin sa matasa ne masu ji da zamani dan duk wani kayan ƙawata gida na zamani akwai shi a dukkan part ɗin biyu da suka kasance iri ɗaya har fenti se bambancin kayan ƙawar ɗaki da aka zubawa kowacce.
Sashen na kallan juna se dai da tazara me ɗan yawa a tsakani, tun washegarin kawo su suka shiga gaida surukan su inda suka haɗe a nan aka gaggaisa, sedai a kallon farkon gimbiya Fadeela ta gane gimbiya Sulaim zata yi jin kai da izza dan se wani fuffusgar kai take yi tana basarwa wanda hakan halin uwar ta ne ta ɗauke tsaf shiyasa sam basu da jituwa da mami sedai Maama wato gimbiya Rumana wanda tsabar kissa da iya ƙulla tuggu yasa jinin su ya kwanta da juna shiyasa ko da batun auren da me martaba yake wa Uthman ya sake tasowa ta zauna ta faɗakar da ɗan ta irin matar da take buƙatar ya aura wadda take ganin Sulaim takai duk yadda taso, da hilla da komai ta saka masa son Sulaim a ransa aka kuma yi Sa'a itama ta karɓe shi wanda lokacin tuni soyayyar Jamal da Fadeela tayi nisa se kawai aka nema wa kowanne auren wadda ya kawo tunda duk basu da wani aibu.
Matsayin matar wa Fadeela take girmama Sulaim sosai hakan yasa har ta so ta raina ta seda mijin ta yayi jan ido tare da gargaÉ—in fadeelar kafin abin ya dakata se Kuma aka koma Æ´ar kowa ba ruwan sa da kowa, dukkan su sha'anin gaban su suke ba me shiga harkar wani se ko Æ´ar gaisuwar da bata wani tsayi tsakanin su in sun haÉ—u wajen iyayen.
A hankali rayuwa na tafiya Sulaim ta janye daga jikin gimbiya Haleematu dan hatta gaida tan da take yi se ta daina zuwa se sa'i da lokaci in ta daÉ—aÉ—a mata bisa zuga da kitsar da uwar mijin ta tayi mata ita da mahaifiyar ta.
Ko kaɗan abin be ɓatawa Haleematu rai ba dan tun farko da ta gane halin yarinyar taji sam ta fice mata a rai se dai tana ɓoyewa dan gudun ɓullowar ɓaraka cikin alhali, bata yi ƙasa a gwiwa ba wajen zaunar da ɗiyar ta Fadeela ta mata nasiha me ratsa jiki tare da ƙara tunatar da ita sanin girman na gaba da ita tare da girmama su, muhimmanci kau da kai da son zaman lafiya domin alhamdulillah ta sami Fadeela har ma fiye da yadda ta san ta dan yarinya ce me hankali da sanin ya kama ta.
Tun zuwan Fadeela gidan sarautar suka É—in ke da Laylah dan dama se hali yazo É—aya ake abota, tun farkon ganin ta da ita a kilisar Mami Mamin tayi mata bayanin ta da matsayin ta na surukar ta matar Sarakin ta insha Allah, da haka ta fara jan Laylah a jiki se gashi tuni sun É—inke dan Laylah akwai saurin sabo ga kirki kamar me...............................âœï¸.
Â©ï¸ Ouummey 📚âœï¸.
☑ï¸Ote, comment and share fisabilillah.
Ouummey 24 (8/18/2022 9:27 PM )
💠💠💠💠💠💠💠ðŸ’
*SARAKI (the Accused prince)*
💠💠💠💠💠💠💠ðŸ’
Daga Alƙalamin Ouummey
Wattpad @Ouummey
*Marubuciyar;*
*1; HAƘORIN DARIYA*
*2; ƘASAR MU A YAU*
*3; BA NI DA LAIFI*
*4; Loading......SARAKI (the Accused prince)*
______________________________
*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* 🌞
```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS💪)```
/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
*P.W.Aâœï¸*
_________________________________
              Page 2ï¸âƒ£4ï¸âƒ£
________________________📖 "Karka damu Alh Haladu, ban yi wannan tafiyar ba se dan neman mafita kamar yadda kace min shiyasa nabi duk procedure ɗin da ka sanar da ni wajen samun takardun nan, ina tabbatar maka kwanan kusa zamu mallaki dukiyar da muke ta wannan wahalar a kanta, dan dama mu muka cancance ta ba wata ƴar sa can daban ba, kai abokin sa ni kuma ɗan uwan sa ko ba haka ba?".
Kawu ya faÉ—a yana É—agawa Alh Haladu gira cikin sakin murmushi me faÉ—i, murmushi shima Alh ya saki yana amsawa kawu
"Sosai ma kuwa Sama'ila, ban manta ba lokacin da Safwan na raye haka muka sha wahalar haɓaka dukiyar shi yana zaune taƙamar sa arziƙin sa ne kuma har ya mutu ba wani abu muka amfana dashi ba, kaga kamar ni ba abinda na samu tattare da shi se wani ɗan ƙaramin Companyn robobi, shikam wancan banzan me ruwan ustazai ko Company ɗin be tsira dashi ba se gida da gwangwanin motar da yake ciki kaga kuwa yanzu dan mun nemi haƙƙin mu ai ba laifi muka yi ba ".
"Sosai ma kuwa........" Kawu ya amsawa Haladun yana É—orawa da
"............yanzu kaga wannan takardun sune makaman mu, muddun muka samu tayi signing akai magana ta ƙare, a da ina ta tunanin hanya mafi sauƙi da zan mallaki dukiyar na rasa amma haɗuwa ta da kai ta buɗe min kai sosai, kaga ba batun kashe ta kamar yadda da na ke hasashen yi kaga yanzu se ta rayu".
GyaÉ—a kai cikin gamsuwa Alh Haladu yayi
"Haka za'a yi sedai kasan da zafi zafi akan daki ƙarfe, yanzu daka huta se ka shiga Company ka haɗa cikin takardun da ya zame mata dole ta sa hannu, sedai sefa ka kula dan kar ta gane, kai ta kowace hanya ma Karka bata damar karanta takardun, a ɗauke mata hankali da wani abu me muhimmanci gare ta ta yarda zata saka hannun batare da ta san ta saka ɗin ba".
Sosai suka cigaba da tattauanawa kan tafiyar da suke ganin zata ɓulle musu har tsawon wani lokaci kafin Alh Haladu ya bar gidan kawu zuwa nasa.
****
Rayuwa suke cikin jin daɗi a resort ɗin, kullum da wajen da zasu fita suje cikin garin Sawariya, garin da masana suka tabbatar babu wanda ya kaishi ababen tarihi da jin daɗin rayuwa a kaf ƙasar Hawarya shiyasa kowa da ya ɗan Sami chance to fa burin sa yaje garin yayi spending wasu lokuta dan jin daɗin rayuwar sa da ziyarar wajejen tarihi.
Kwanan su na shida kenan a garin kuma kullum se sun fita bisa jagorancin Asad da Deeq dan shi Asad ɗan asalin garin ne shi kuma Deeq yana yawan zuwa dan a nan ƙanwar mamar sa ke aure.
Yau da dare kam zaman haɗa kayayyakin su suka yiyyi dan gobe ne zasu bar resort ɗin saboda dama seven days suka yi booking, sun so yafi haka sedai dole suka haƙura dan Kisnah ta sanar dasu dole zata maida hankali kan batun dukiyar ta cikin ɗan hutun da suka samu kafin su ɗora batun project.
Manyan shopping bags da suka shiga one of the biggest mall na garin sukayi siyayya, da yawan su tsaraba ce suka yi wa family ɗin su ban da ita da Surayya, ita kam yawancin kayan wa Saraki ta saye su seko kayan yara da ta siya da yawa dan tana son leƙa gidan marayun d ta daɗe bata je ba saboda makaranta da abinda ya faru da Surayya, ragowar kuwa duk nata ne se wasu set ɗin Egyptian jallabiya da ta ga kwana biyu Megado na yawan amfani dasu, burge tan da suka yi yasa ta ciran mata dan har ta auno su a jikin ta, ban da ita kuwa bata ɗaukawa kowa ko tsinke ba.
Ranar basu kwanta da wuri ba saboda hotuna da suka ringa zagaye resort É—in suna yi, a lokacin kam se da Kisnah ta kasa daurewa ta shige swimming pool É—in da ke wajen, rabon ta da pool ta manta dan tun farkon dawowar ta da ta shiga wani ashe is not that conducive ta É—an yi fama da rashin lafiya shine fa Abba Hameed É—aya daga cikin abokan baban ta and the one she respect much ya hana ta swimming se gashi yau ta kasa daurewa seda tayi.
Ba ƙaramin daɗin pool ɗin taji ba dan se ayyana wa take a ranta da ta san haka yake da tuni kullum se ta shiga.
Kashegari dai suka tarkata ina su inasu suka bar garin Sawariya zuwa garin Manya cike da kewar kyakkyawar rayuwar resort ɗin se dai ga Kisnah ta ƙudure tana kammala project ɗin ta to fa se taje tayi watanni a can.
Ƙarfe ɗaya da rabi na rana suka shiga garin Manya haka kuma suna shigowa gari sukayi sallama da Kisnah dan su gaba ɗaya a motar Meenah suka yi tafiyar ita kuma daban ta zo a tata, Yana yin parking a lot ma'aikatan gidan suka dinga zuwa yi mata sannu da zuwa tana amsa musu cikin sakin fuska da fara'a, taji ba daɗi ganin bata ruƙo musu komai ba se kawai ta fiddo ragowar kuɗin handbag ɗin ta wanda suke da ɗan kauri ta miƙa wa Khamees tace ya raba a bawa Kowa.
Sabuwar godiya suka dinga yi mata har ta samu ta kufce zuwa cikin gida, bata tadda kowa a falo ba haka bata bi takan tambayar ina suke ba ta shige É—akin ta da sauri saboda gajiyar jikin ta ba kaÉ—an bace.
Wanka ta sake yi kamar ba ita ce tayi har wanka biyu ba a resort ɗin kafin su taho, riga mara nauyi ta aka tabi lafiyar gado tana ƙure gudun Ac ɗin ɗakin ta da taji bata kai mata ko ina kamar dai ta samu matsala ne.