Sashe 51
Saraki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ginin ƙasa ne gaba ɗaya ba kamar nasu dake da su asabari da yayi ba, ƙaton fili ne da aka ahimfiɗe shi da tabarmin kaba se daga can nisa bukkokin iyalin sa suke an zagaye wajen da asabari.
Zaunar da Saraki suka yi me amalanke yayi gaisuwa ya fita waje yana jiran su gama ya mayar dasu dan kuÉ—in zuwa da komawa arÉ—o ya biya, Hausar da sarki suka yi kafin arÉ—o ya shiga yiwa sarki bayani
"Gasu nan baffa arÉ—o, su ne matasan da na tsinta, ga macen da lamiÉ—o ya gani ga kuma namijin nan".
Kallon su ɗaya bayan ɗaya baffa arɗo yayi kafin ya aika aka shiga cikin gida kira masa lamiɗo, ba jimawa ɗan aiken ya dawo tare da lamiɗon da tun da ya shigo idanun sa na kan Kisnah yana Binta da wani mayen kallo saboda yadda jikin ta yake luƙwi luƙwi ba alamun rama ga laushin da ya san fatar ta zata yi uwa uba ga diri, duk gaisuwar da suka masa hankalin sa baya gare su ya amsa sa'annan ya kai zaune gefen baban sa.
"Kije gare shi yarinya, zaki kasance dashi a turaka na kwana bakwai".
ArÉ—o ne ya fassara musu abinda baffa arÉ—o ya faÉ—a dan su ba jin Yaren su ke ba sedai shi baffa arÉ—o yana jin Hausa mayarwa ne ba ya iya yi, wani kallon rainin hankali Kisnah tayi musu sedai kafin ta buÉ—e baki ta faÉ—i abinda tayi niyya Saraki ya riga ta
"Allah ya ƙara masa tsawon rai wannan yarinya da ake magana a kanta tana amsa sunan matata ne dan kafin mu sami hatsarin da yayi silar shigowar mu garin ku an riga na biya sadaki da komai na aure kawai ana jiran lokaci ne se wannan ƙaddarar ta afku".
Da wani irin sauri Kisnah ta juya gare shi tana kallon shi baki buɗe ido zare sedai tunda ya fara magana yawun bakin ta suka ƙafe hakan yasa ta kasa furta komi se bin shi da kallo shikan ƙin kallon ɓangaren da take yayi dan yana jin yawon idanun ta a cikin jikin sa, shima ba a san ran sa ze Fadi hakan ba sedai ba yadda za yi wannan ce kaɗai mafitar da yake hasashen zata hana faruwar abinda ke gab da aukuwa.
Gyara zama baffa arɗo yayi yayinda lamiɗo ya ɗago da sauri yana aikawa Saraki mugun kallo da ƙananun idanun sa
Magana baffa arÉ—o yayi cikin Yaren su yayinda arÉ—o ya ke fassara musu
"Baffa arɗo yace in dai haka ne to sedai su baka zaɓi biyu kuma dole ka zaɓi ɗaya a ciki ka yarda?".
Gyaɗa kai Saraki yayi duk da be san wane irin zaɓi bane amma ya tabbatar ze samu na ɗauka a ciki insha Allah
"Yace ko ka yarda a É—aura muku aure yanzu a nan dan mu dole haka sharaÉ—in mu yake budurwa bata zama mana se ta kwanta da lamiÉ—o ko kuma in ba zaka aure ta yanzu ba to tabbas lamiÉ—o ze wuce da ita".
Arɗo ya ƙare fassara wa Sarakin yana bin shi da kallo dan jin wanne ya zaɓa.
"La'iha illa anta subhanaka inni kuntu minaz zalimeen". Addu'ar da saraki ya shiga maimaita wa kenan cikin ransa dan tabbas yana cikin tsaka me wuya da dole ya nemi taimakon Ubangiji.
"Kayi shiru yaro, ka amsa mana da abinda ka zaɓa dan Musan abinda ya dace a yi.
Bashi da zaɓi da ya wuce buɗe bakin sa yayi magana, a lokacin, a lokacin ne kuma ƙaddara ta buɗe sabon shafi a rayuwar sa, shafin da be san da wani irin suna ze Kira shi ba abu ɗaya ya sani shine ƙaddara ke juya rayuwar sa a lokacin kuma bashi da wani zaɓi illa ya bata dama tayi duk yadda taso dashi da rayuwar tasa.
********
Ƙaƙƙarfar ajiyar zuciya ya sauke yana me runtse idanun sa, bit by bit ya shiga tuno rayuwar sa tunda ga yarinta, zaman sa da mahaifiyar sa da irin so, ƙauna da shaƙuwar dake tsakanin su, ƙannen sa da halin kowanne a ciki, tafiyar sa karatu ƙasar waje, rayuwar sa a ƙasar da ba tasa ba, gama karatun sa da fara aikin sa zuwa dawowar sa, farin cikin da ya kasance a ciki na zama tsakanin iyayen sa da suke so da ƙaunar sa ga kuma ƙannen sa masu biyayya gare shi, Laylah da irin son da take nuna masa duk da ya nuna be gane ba, yarinyar da ban da yau be sake tuna ta an tun da ya baro masarauta dan je has no feelings for her ko kaɗan, shigowar Husna masarautar da kuma yadda ƙaddara ta fara nata sharafin da rayuwar sa, shigowar sa garin manya, haɗuwar sa da idriss, zaman sa kantin Alh Musa, shigowar Kisnah rayuwar sa ko shigar sa rayuwar ta ze ce, yarinyar da be san da me ze kwatanta haɗin da ƙaddara tayi musu ba, abu ɗaya za iya cewa shine ya ɗauke ta kamar Miemie ƙanwar sa ne, kulawa da kariyar da yake bata duk domin wancan matsayin ne se gashi lokaci ɗaya ƙaddara ta yi juyin masa da wancan matsayin ta bata wani matsayi da be shirya masa ba a yanzu, matsayin da yake ganin bata dace dashi ba haka kuma matsayin da be san da wane ido zasu dinga kallon juna dashi ba domin sa.
Wani irin nauyi yake ji a ransa da baya tantama nauyin bana komai bane se na gungumemen kayan da aka aza masa a kai, taya ze iya fara riƙe ta, da me ze kula da ita, be shirya ba , sam be shirya ba, ba tsarin sa kenan ba, ba lissafin sa ba kenan haka kuma a tanadin sa bane hakan.
Abinda saraki ya manta shine ita ƙaddara ba ruwan ta da tsarin sa, shirin sa, tanadin sa, lissafin sa ko burin sa...................!
"Alhamdulillah, aure tsakanin Ahmad da Sakeenah ya ƙullu, Allah ya bada zaman lafiya da zuri'a ɗayyiba ya tabbatar da kasancewar ku tare har abada". Kalaman limamin ke ta maimaita kansa a kunnen sa haka kuma idan har ba mantawa yayi ba a lokacin kalmar *Ameen* ta suɓuce daga bakin sa wanda ba ita yayi niyyar furtawa ba har zuciyar sa sedai be san me yasa harshen sa ya canja masa akala ba.
A hankali ya juyar da kansa yana ƙare wa sabuwar bukkar da aka canja musu kallo wadda aikin baffa arɗo bane, sannu a hankali yana yawatawa da idanun sa cikin bukkar har idanun sa ya faɗa kanta, ita ɗin dai da komai yake faruwa sanadin ta, ita ɗin dai da ta yi sanadin buɗe sabon babi wa rayuwar sa rayuwar sa, bacci take, bacci fa bayan shi gashi nan ya kasa ko da runtsa idanun sa a dalilin ta kuma a sanadin kare ta.
Haka Saraki ya ɓata daren da ya kasance daren auren su cikin tsananin tunani, tunanin mafita game da wannan bahaguwar ƙaddarar tasu, tunanin mafita kan wannan auren nasu da be san da tunanin da ze kira shi ba, be samu sauƙin nauyin da zuciyar sa tayi ba seda ya samo *mafita*, mafitar da yake ganin itace daidai kuma abinda ya dace.
Sake kallon wajen da take kwance yayi yana watsa mata zazzafar harara ganin yadda take bacci hankali kwance batare da ta damu dashi wane halin yake ciki ba a sanadin ta...........................âœï¸.
Wihuhu🤸🤸🤸🤸🤸 anzo wajen 💃💃 wallahi anzo💃💃💃.
Saraki ya zama na Kisnah Kisnah ta zama ta Saraki 💃💃💃💃.
🎶🎵Ai wannan bikin gidan mu neeee🎶🎵
🎵🎶Ɗaurin auren yayan mu neeee🎵🎶.
Ku zo mu taka team #sarakisna.
🎶💃biki yayi biki ashe da dangi muka kuriiii🎶 matan garin mu ba'a nuna musu komai💃💃💃
🎵🎵Daga munji ɗan kiɗan sa se rawa, sama mata💃💃.
Â©ï¸ Ouummey 📚âœï¸.
☑ï¸Ote, Comment and share fisabilillah.
Ouummey 34 (8/25/2022 9:56 PM)
💠💠💠💠💠💠💠ðŸ’
*SARAKI (the Accused prince)*
💠💠💠💠💠💠💠ðŸ’
Daga Alƙalamin Ouummey
Wattpad @Ouummey
*Marubuciyar;*
*1; HAƘORIN DARIYA*
*2; ƘASAR MU A YAU*
*3; BA NI DA LAIFI*
*4; Loading......SARAKI (the Accused prince)*
______________________________
*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* 🌞
```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS💪)```
/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
*P.W.Aâœï¸*
_________________________________
             Page 3ï¸âƒ£4ï¸âƒ£
________________________📖 Hasken da ya ratso ta tsakankanin asabarin ɗakin ya haske masa fuska yasa ya fara motsa idanun sa a hankali har ya buɗe su gaba ɗaya, kallon ɗakin ya shiga yi kafin ya zabura cikin son miƙewa sedai tuni ya koma saboda zugin da ya ratsa hannun sa ya kai tsakiyar kansa.
Seda ya ɗan yi mintuna a kwance kafin ya yunƙura ya zauna a dabarance, hasken da ya shigo ta duk wata kafa ta jikin asabarin ya tabbatar masa da gari ya daɗe da waye wa har rana ta fito gashi ko sallah be yi ba, takaici ne ya kama shi dan baze iya tuna yaushe ya makara sallar asuba ba, haushin sa ya fi ta'alkaƙa ne kan rashin baccin sa da wuri ne ya ja masa makarar wadda duk sanadin tunanin mafitar wannan ƙaddararren auren da aka ɗaura masa jiya ne.
Duban gefen da yasan take kwance yayi ya ga bata nan, kenan ta tashi ita tayi sallah amma shine ko ta tashe shi, ƙwafa yayi yana me jin zafin hakan a ransa.
Daga zaunen da yake yayi gyaran murya cikin babban sauti dan haka yake yi se arÉ—o ya shigo ya taimaka masa zuwa matsuguni kafin ya dawo dashi yayi alwala.
Nenne da ke zaune tare da Kisnah tana taya ta mulmula furar da take curawa wadda sana'ar tace ta juyo gyaran muryar Saraki hakan yasa ta dubi Kisnah da ta maida hankalin ta kan furar gaba É—aya
"Tashi yalo mijin ka na kila".
Tsayawa da abinda take Kisnah tayi ta shiga kallon ta dan bata fahimci me take cewa ba, sake maimaita wa Nenne tayi amma ita bata gane komai ba se miji kawai, seda ta nuna bukkar su tana sake maimaita mata daidai lokacin kuma da Saraki ya sake yin wata gyaran muryar kafin ta gane me take nufi.