Sashe 41
Saraki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da sauri ta ɗauka tayi ƙasa duk da jakar da nauyi amma bata fi karfin ta ba, seda ta sauke bags shida kafin suka ƙare Kisnah ta rufe ɗakin suka sauka gaba ɗaya, zaune suka sami Mommy a inda take sedai yanzu gaba ɗaya hankalin ta baya kan kallon da take yana kan haɗaɗɗun bags ɗin ne, ficewa Kisnah tayi batare da tayi mata wani bayani ba kan kayan se can suka dawo falon tare da wasu ma'aikatan gidan uku.
Bags biyar ta nuna wa ma'aikatan suka É—auka suka fitar dasu waje yayinda ta kalli Mommy
"Wannan bag É—in ta Maigado ce, tsarabar resort ce kuma na manta ban bata ba tun jiya yanzu kuma am in hurry ba zan iya jira har ta fito ba se ki bata, am off".
Ta faÉ—a tana ficewa abin ta zuwa compound É—in gidan inda aka ajiye ragowar bags É—in kusa da blue É—in motar da zasu fita da ita
"Yaa wannan Black bag É—in taka ce tsarabar resort ne".
ÆŠagowa yayi ya kalle ta ita kuma tana wa ma'aikatan da suka fito da bags É—in magana akan su saka ragowar cikin Booth.
Kallon ta kawai yake yana admiring shigar jikin ta, yadda tayi kyau cikin kayan abu ne da ba za'a iya yiwa kallo ɗaya a kau da kai ba musamman ga irin shi da basu taɓa ganin ta da wau kayan ba apart from English wears da take sawa.
Sosai tayi masa kyau a ido kamar ya ɗauke ya ɓoye, se ta koma sak kamar Indians ɗin in ka cire sombrero ɗin da ta saka sedai hakan se ya bada wani style na daban.
Juyowa da tayi bayan ta gama magana da ma'aikatan yasa ya ɗauke idanun sa da sauri daga kan ta yana istigfar a ransa dan yasan ya saɓa ƙa'idar kallon da Musulunci ya sharɗan ta, kallon bag ɗin gaban sa tayi taga har lokacin tana nan ko matsara da ita bata yi ba
"Mudi É—auki jakar nan ka kaiwa yaa É—akin sa, yaa bashi key É—in Please".
Be san me ya faru ba se samun kan shi yayi da miƙa key ɗin wanda ita kanta seda hakan ya bata mamaki dan bata yi tunanin ze bayar ɗin ba ta dai faɗa ne.
Ɗaukar jakar Mudi yayi yakai ɗakin kamar yadda tace ɗin sannan ya dawo masu da key ɗin, karɓa tayi ganin Sarakin kamar hankalin sa baya kan su dan se miƙa masa key ɗin ake amma kamar be san ana yi ba.
Bubbuga jikin motar tayi hakan yasa shi buÉ—e idon sa da ya rufe ya zuba su kan ta, da sauri ta kautar da nata idon dan jin yadda gaban ta ya faÉ—i da kallon nasa
"Muje yaa kaga ba Company muka nufa direct ba, kar muyi latti".
BuÉ—e murfin motar kawai yayi ya shiga batare da yace komai ba dan ko ya buÉ—e bakin be san me zai ce ba dan duk wasu kalaman bakin sa sun gudu tuni.
Shiga itama tayi ta zauna a seat É—in ta ya tada motar suka fita daga gidan, har suka hau titi ba wanda ya kuma magana a cikin su se shine ya kai hannu ya kunna tafsir É—in Suratul mu'umin daga bakin Marigayi Sheikh Ja'afar Mahmud Adam (rabimahul lah).
"Yaa ba Company muka nufa direct ba, zamu fara zuwa Al~araby orphanage and home of the disabled". (ƘASAR MU A YAU).
Ta faÉ—a da sauri ganin ya É—auki hanyar Company
"Okay". Yace bayan ya samo Muryar sa da ƙyar kafin ya yi amfani da Google map na motar ya nemo location ɗin orphanage ɗin sannan ya ɗau hanya.
Orphanage ɗin da ɗan tazara da inda suke dan a ƙalla 30 mins ne ya kai su, tun daga gare security ɗin wajen ke ta gaida su dan sun san Kisnah farin sani, wajen na daya daga wajejen da take matuƙar son zuwa watannin baya dan tana driving pleasure being with the kids.
Office ɗin Dr Imam khaleed suka nufa bayan sun fito daga motar wanda shine ainahin me orphanage ɗin haka kuma dama ta saba se ta fara zuwa sun gaisa kafin ta wuce wajen yaran duk da ba ko yaushe yake zama a orphanage ɗin be se ya samu dama amma yana ƙoƙarin shigowa kullum dan duba buƙatun yaran though akwai manager a gidan dake handling komai in baya nan sedai yau da take sauri ba zata iya tsayawa gaisawa dasu ba dan they have a lot dake jiran su a Company.
Cikin fara'a da mutunta juna suka gaisa da Imam khaleed dake ta Jan Saraki da hira wanda sedai yayi ta masa murmushi se ko amsar da bata gagara ba har suka yi sallama suka fito bayan sun sanar dashi security za su shigo da tsarabar yaran wadda Auntyn su tayi musu kamar yadda suke kiran Kisnahn.
Fuska cike da farin ciki yake ta yi musu godiya ba wai dan sun kawo abin da babu a gidan ba a'a se dan kulawa da ƙaunar da take nuna wa yaran a ko yaushe, bags ɗin da ke Booth securities ɗin suka fitar kamar yadda aka umarce su kana suka nufi office ɗin shugaban su dashi su kuma suka ja motar suka fita.
Duk da bata samu ganin yaran ba dan rashin zaman da bata yi ba haka suna lokacin sun shiga school amma fara'ar dake fuskar ta bata tafi ba ko kaɗan, a kullum in ta shiga gidan ji take kamar tana tare da family ɗin ta ne kuma family ɗin Nanar ta, ba ta fatan lokacin da zata daina ziyartar yaran a rayuwar ta dan wannan shine babban burin Nana har ta yi mata nisa dan haka ita kuma ta ɗauka wa kanta alƙawarin cigaba da kula da farin cikin Nana har ƙarshen rayuwar ta.
Har suka ƙara sa masana'antar fuskar ta na ɗauke da wannan fara'ar, da walwala da komai ta gaida da duk ma'aikatan wajen kafin suka haura office ɗin ta, yau ma aiki suka sha kamar ba zasu tafi gida ba har se da aka kira magrib kafin suka bar building ɗin, yau ɗin ma haka ya tsaya a kanta tayi dukkan sallolin akan lokacin su tun daga Azahar har zuwa magrib da suka yi a nan kafin suka wuce gida.
Cikin kwanakin haka suke kan ayyuka da kuma tsare tsare da suke ganin ze daƙile duk kan wata ta'asa dake faruwa a Company ɗin ta kuma kawo cigaba, alhamdulillah kuma an yi nasara sosai dan a kwanakin da suka biyo baya ba'a sake jin wasu ƙorafi akan ɓatan kuɗi ko kaya ba, haka ma ma'aikata dolen su suka mai da hankali kan aikin su dan ba wanda yake son a kore shi ko a rage masa matsayi kamar yadda Saraki ya tsara mata tayi threaten ɗin su.
Izuwa yanzu komai Masha Allah inda a ƙarshe Kisnah ta bawa Saraki post ɗin personal assistant ɗin ta haka kuma next kin ɗin ta wanda ze iya shiga office ɗin ta ya gabatar da ayyuka ko da bata nan.
Sannu a hankali suke ƙara shaƙuwa batare da ɗayan su ya ankara ba dan kusan ko da yaushe suna tare da juna, a office suna tare, a mota ma haka Kai hatta da gida dan da yawan ayyukan da basu ƙarasa a office ba haka zasu tattaro shi su kawo gida su zauna kan sa har se sun ga komai yayi dadai.
Zuwa yanzu kam alhamdulillah dan little by little kisnha ta bar yin shigar da take na rashin tsari, duk da ba wai tana saka atamfa ko shadda ko lace bane sedai tana saka decent dresses, so da yawa takan saka jeans da t-shirt Amma se ta ɗora mata kimono dake kai mata har ƙasa kuma ta ɗaura yafa scarf, hatta da straight skirts in ta saka se ta nemi jackets, after dresses ko overcoats ta ɗora musu hakan yasa ya fitar da kusan rabin wardrobe ɗin ta ta bawa Rayya wasu ragowar kuwa duka ta bawa Maigado dan native wears ne ita kuma ta sake sabon zubi da ta zauna tayi online shopping daga England sune take amfani dasu yanzu.
Duk da Maigado taji daÉ—in kayan amma hakan bashi ya hana ta yin baÆ™in ciki da takaici ba dan ita a gare ta Æ™asÆ™anta ta Kisnah tayi da har zata bata kaya, alhalin kayan ko É—an kwali bata taÉ“a É—aura wa na daga cikin su, ranar haka suka zauna suka kashe lokaci wajen shirya plan É—in tarwatsa Kisnah wanda dawowar Awwaf kaÉ—ai suke jira komai ya fara tafiya kamar yadda suka tsara dan tuni Mommy ta amince da shawarar Aminiya kuma Æ´ar uwar ta da Jamila na auren Awwaf É—in da Kisnah (ayi dai mu gani in tusa zata hura wutaðŸ˜).
*****
Sati na uku kenan da fara aikin su tare kamar yadda a office É—aya suke zama sedai an fitar masa da nasa table É—in a side É—aya na cikin offices É—in ta dake kowanne Company, a yadda suka tsara duk tana zama a kowane Company ne tayi kwana biyu, ma'ana tana komawa kowane Company ne duk bayan kwana takwas, in taje K&S drinks yau da gobe to jibi da gata kuma se taje K&S construction, next is K&S couture......haka haka har ta zagaya duka sannan ta kuma dawo wa farko wanda suka fara da K&S constructions.
Yau ma zaune suke a K&S drinks, kowa na fama da keyboard na system ɗin shi, a cikin drinks ɗin da aka fitar last week ne aka samu wasu gurɓatattu wanda kusan an rasa rayuka kimanin goma sha uku sanadin shan lemon hakan yasa mutane yin bore har suna batun maka kamfanin a kotu, wannan yasa hankalin su ya tashi da son ganin sun daƙile wannnan ɓarakar da ta ɓullo ta hanyar gano wace iriyar ƙwaya ce ko poison aka saka haka kuma taya ya ƙwayar ta shiga cikin wasu daga drinks ɗin yayin da wasu kuma babu tunda ko da case ɗin ya ɓullo aka dawo musu da goods ɗin daga wholesellers ɗin su an yi tasting majority dan har su sun sha kuma babu komai a ciki, sosai abin ya ɗaure wa jami'an binciken dake kan al'amarin kai wanda hakan ne yasa aka dakatar da batun shiga kotu har se an kammala bincike.