Sashe 57
Saraki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana lura da yadda ta saka hannu t hau goge hawayen daga kan fuskar ta da ta ɗa tasa tsabar kuka har ta goge su tsaff kafin ta miƙe
"Bari inje wajen Nenne".
Ta faÉ—a tana ficewa daga É—akin kuma be hana ta ba dan yasan hakan ze iya taimakawa mood É—in ta, sedai tsawon mintina da fitar tata amma ya kasa samun nutsuwa, tunani kawai yake what could be damuwar ta, ko zaman su a nan ne damuwar, ko kuwa zogalen da ta ci ne yake damun ta, but in haka ne ai be ga wani sign na rashin lafiya a tattare da ita ba .
Ranar haka ta wuni so moody, ba wani farin ciki balle walwala, sam baya ji daɗin ganin ta a haka dan ba hakan ya saba gani tattare da ita ba, ita ɗin me fara'a da walwala ce a ko yaushe ko da kuma t ɓata rai ba ya kaiwa this long dan ba saki rai ta koma daidai ba har kusan bayan kwanaki biyu, ko yaushe se dai ta zauna tayi shiru cikin tunani wanda da ita ke damun sa da surutu har se yaji ya gaji.
Cikin ikon Ubangiji ƙafar Saraki ta warke ras cikin sati biyu da suka biyo baya kuma zuwa wannan lokacin tuni Kisnah ta saki ta koma yadda take baya, surutu kam da tsokana se abinda ya ƙari, yanzu kam ta sake cikin su Nenne da Bingel dan yawanci tare suke zuwa duk in da Bingel ɗin zata dan tuni ya yarje nata fita tun lokacin da ya ganta cikin damuwar nan.
Sannu a hankali hannun sa ke samun sauƙi har yana iya yiwa kansa ƙananan abubuwa kamar ɗaukar ludayi, ɗaukar gwangwani, cin abinci da sauran abubuwa marasa nauyi da ba zasu takurawa lafiyar hannun ba.
Zuwa wata biyu da suka ƙara kuwa gaba ɗaya hannun ya warke tas dan ba abinda baya yiwa kansa kamar dai lokacin da babu abinda ya faru, duk yadda yaso ya dinga taya kawu aiki ƙi arɗo yayi yana faɗin hannun sa be gama warke wa ba, seda ya ƙara sati biyu kafin arɗon ya yarda suka dinga tafiya tare, duk da cewa be saba da aikin wahala ba amma he's trying to adopt to his new environment saboda so yake Kisnah ta kuma samun new lesson na rayuwa kafin su bar garin.
Kamar yau da ya dawo da yamma which is past five, duk da basu da agogo amma suna iya predicting lokaci ta hanyar amfani da yanayin garin, fitowar rana, yin zafin, yanayin raguwar hasken ta, fara faÉ—uwar ta zuwa gushewar ta gaba É—aya.
A gajiye yake yau tiɓis dan wani yanki arɗo ya shata masa a matsayin gurin da de noma shi kaɗai iya kaci kawai arɗon ya dinga supervising ɗin shi yana gyara masa in da ya kuskure, gurin ya ɗan jima ba'a yi noma a cikin sa ba shiyasa se da yayi aikin gyara shi har na tsawon kwanan uku which today ne cikon na ukun, se kuma a fara gyaran ƙasar wato yi mata kunya kunyar da za'a zuba seeds ɗin.
Ƙarewa ɗakin kallo yake cikin son tabbatar da bata nan duk kuwa da yasan dama zata iya bin Bingel, ganin dai bata nan ɗin yasa ya shiga cire rigar jikin sa da ta kasance irin ta Fulani nan arɗo ya siya masa har set ɗin kayan uku, wanka yake san yi sedai matsalar baze iya wankan tafi ba haka kuma ba su da sabulu wanda arɗo ya siyo musu da ya shiga birni ya ƙare dan sati biyu kenan da siyo shin ga kuma waccan yarinyar da tun da ta ƙyalla ido taga sabulun ta dawo yin wanka so biyu a rana madadin ɗayan da take yi, gashi nan ta ja musu sabulun ya ƙare da wuri duk da ma ba wani sabulu me kyau bane irin koren nan ne me yin furkaki in ana wanka, gashi ba yanzu arɗo ze Kuma shiga birni ba which means dole su cigaba da yin wanka da ruwa kawai.
Haka ya ɗibi ruwan a cikin gwangwani huɗu ya kai banɗakin nasu ya watsa kawai yana ɓata fuska ganin yadda jar ƙasan ke fallatsan masa a ƙafafun sa, Allah ya sani shima ya gaji dole ma su bar garin nan kwanan nan, da ya gama shukawa kawu seeds ɗin zasu tarkata suyi gaba dan ya gaji da irin wannan rayuwar, da ya bari ne akan ta ƙara samun life lessons sedai a yanzu kam baze iya daurewa ba dan se ya ga ma ita wadda yake yi domin ta kamar bata damu ba tunda yanzu ko me aka bata ci take yi haka baya tunanin yanzu akwai wata kusurwar da za'a shiga a ɓatar da ita a garin, ɗebo ruwa a rafi kuwa tuni ta zama ƙwararriya dan yanzu tare suke cika abubuwan ajiyar ruwan su da Bingel, kiwo kuwa fita take da shanun ita kaɗai kuma taje ta dawo.
Ƙawayen Bingel kuwa kusan duk nata ne itama duk da ta girme musu sosai dan su basu fi 13-14 years ba dukkan su ita kuwa tana cikin 20yrs ɗin ta ne.
Yana fama canja kaya ko furar da aka ajiye masa be kalla ba ya fita neman ta dan seda ya ce mata kar ta fita dan jiya saura kaɗan wani maciji ya sare ta Bingel ta ganshi ta kashe shi amma shine saboda tsabar rashin jin magana ta kuma saka ƙafa ta bar gidan salon ta ja masa tashin hankali, a yanzu da ya shirya barin garin in not more than a week baze so abinda ze sa su wuce kwanakin da ta ƙidaye ba amma in bata da lafiya ai dole a haƙura da tafiyar abinda baya jin ze iya kenan.
Duk wajejen da yake sa ran ganin ta ya dinga bi yana dubawa sedai ba ko alamar ta, tun yana tafiya da tunanin ze ganta har ya gaji ya tsaya, tunani yake tun da bata daji ina kuma take?
Sunan rafi da yayi ringing a kanshi yasa ya juya moving towards the direction da ze Kai shi can ɗin, ƙaton ruwa ne da har ba'a ganin ƙarshen sa dan a yadda arɗo ya bashi labari babban ruwa ne da ya ratsa ta cikin garuruwa ko ace ƙauyuka uku bayan nasu, ƴan mata ne birjik a wajen kowacce riƙe da tulun ɗibar ruwan ta yayinda gefe kuma samari da dai ƴan matan masu wanka na yi kowa dai na abinda ya sa kan sa.
Daga gefe kaÉ—an ya hango ta zaune a bakin rafin ta zura fiye da rabin Æ™afafun ta cikin ruwan tana wasa dashi, kan buÉ—aÉ—É—en gashin ta ya sauke idanun sa takaici na kama shi dan ko jiya seda ya sake mata maganar fita ba É—ankwalin nan shine yau da ta ga ya fita da wuri ta fito a hakan, gurin nasu ya fara dosa dan su waje huÉ—u ne zaune a wajen suna hira yayinda gogar take ta dariya da alama labari ake bata......................âœï¸.
Â©ï¸ Ouummey 📚âœï¸.
☑ï¸Ote, Comment and share fisabilillah.
Â
 Â
Ouummey 38 (8/27/2022 12:38 PM )
💠💠💠💠💠💠💠ðŸ’
*SARAKI (the Accused prince)*
💠💠💠💠💠💠💠ðŸ’
Daga Alƙalamin Ouummey
Wattpad @Ouummey
*Marubuciyar;*
*1; HAƘORIN DARIYA*
*2; ƘASAR MU A YAU*
*3; BA NI DA LAIFI*
*4; Loading......SARAKI (the Accused prince)*
______________________________
*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* 🌞
```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS💪)```
/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
*P.W.Aâœï¸*
_________________________________
              Page 3ï¸âƒ£8ï¸âƒ£
_________________________📖 Ɗaya daga cikin ƙawayen Bingel ce ta fara ganin shi aikuwa ta washe baki da sauri tana faɗin
"Kwarankwatsa ga kaÉ—o me shau nan yana zuwa, Bingel ka gani shi ne ko?".
A zabure Kisnah ta miƙe tsaye bayan ta zare ƙafafuwan ta daga cikin ruwan ta shiga zarar ido na rashin gaskiya dan tasan laifin ta, yace kar ta fita ta fita yace kar ta kuma fita ba ɗan kwali kuma bata saka ba, to amma me ya biyo ta ya mata dan duk fitar da take be taɓa biyo ta ba se yau.
Damƙar da yayi wa hannun ta ya saka ta ɗago ta ɗan kalle shi cikin alamun rashin gaskiya, haɗewar da ta gani kan fuskar sa yasa lokaci guda cikin ta ya bada ƙara, ƙululu, sosai ta tsorata dan zata iya cewa bata taɓa ganin ɓaci ran sa ba irin na yau shiyasa ta shiga neman abinda zata faɗa dan kare kanta in sun kai gida.
Be gama shan takaici ba se ganin yadda duk inda suka wuce se kaji ana mata magana daga maza har mata, wani me neman wajen zaman ma tasowa yayi daga inda yake zaune ta sha gaban su da sauri yana faman washe baki
"Kaɗo kana lahiya, yau baka jo ka karɓi lemon ka ba".
Ya faɗa yana miƙa mata wani ƙaramin buhu me kamar leda da yake cike da fruits, a yadda Bingel tace mata ɗan ƙanwar Nenne ne shiyasa ta sake masa fuska suke gaisawa yayinda shi kuma hakan yake sa shi cikin farin ciki yana yi wa mazan garin kurin kaɗo kyakkyawa yana kula shi kamar yadda suke kiran ta, Saraki kuma kaɗo me kyau, tun daga lokacin da ta nuna tana son fruits shikenan kullum se ta tsinko mata ya bata ita kuma duk in ta kai gida ta gyara ta sha ta ajiyewa Saraki in ya tambayi ina ta samo cewa take ita ta tsinko ko Bingel, to yau da wuri suka gama kiwo shiyasa basu haɗu ba shine fa ya bata yanzu da ya ganta.
Wani irin ƙululu cikin ta ya bayar amma se ta dake ta sa hannu ta karɓa tana mishi godiya shikuwa se aikin dariya yake yana faɗin gobe me yawa ze samo mata.
Figar hannun ta Saraki yayi suka yi gaba batare da ya bari sun ƙarasa shirmen su ba suka bar isuhulle tsaye yana ɗaga mata hannu tare da faɗin ta fito da wuri fa gobe.
Da sauri ta saka hannu ta dafe garin su na ƙasa wanda ba dan tayi haka ba tabbas da ƙasa zata faɗi saboda turo tan da yayi da ƙarfi.