Sashe 54
Saraki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ƙasar Hawarya garin Manya nan ne malam yaƙoub ya yada zango inda ya shiga fafutuka da ɗan abinda yake hannun sa, shoe shiner, yalo, kayan miya duk malam Safwan ya sai da har yazo ya sami aikin gadi a wani babban Companyn sayar da auduga.
Rayuwa ta cigaba da tafiyar masa a haka yana aikin sa yana kuma leƙa gida in ya sami fama, amfanin gonar sa kuwa a can yake saidai wa ya biya ma'aikata da suka kula da ita ya kuma san wa Malam Umaru abokin baban sa wani abu har zuwa lokacin da yaji wasu mutane na batun ai masu Company suna neman audugar da zasu siya amma kwana biyu wahala take yi dan wadda aka samu baya da wata yawa, jiki na rawa Safwan ya yake bawa ma'aikacin da ya kawo masa labarin batun tasa audugar da yake nomawa, mutumin be yi ƙasa a gwiwa ba ya sanar da ɗaya daga cikin manyan ma'aikatan batun Malam Safwan, aikuwa cikin kwana uku suka haɗa committee aka je da malam Safwan aka gano gonar, sosai suka yi farin ciki da ganin noman sa dan duk cikin wadda aka samu ɗin ba wadda ta kai ta Malam Safwan kyau da yawa, take suka siye ta a tsaye suka bashi kuɗin.
Wannan kuɗaɗe su sukayi sanadin barin Safwan harkar gadi ya tarkata kuɗin sa ya koma gida ya shiga noman auduga haiƙan bayan ya ƙara siyen manyan gonaki har biyu ya adana ragowar kuɗin sa cikin banki.
Noman auduga fa ya karɓi Safwan dan har rige rigen siya ake tsakanin manyan kamfanoni dan yana bayar da ita da sauƙi ga kuma kyau da take da, sannu sannu gonakin Safwan suka yi yawa dan ya shiga sahun masu yawan gonaki a garin su yayinda Sama'ila ya na can yabi abokai yawon holewa da kuɗin gadon sa.
Kuɗi da sun fara zauna wa Safwan hakan yasa ya bar noma sedai yana da amintattun yaran da ya ɗora suke kula masa da komai shikuma ya tarkato ya dawo garin manya da tulin kuɗin sa ya shiga gina nasa kamfanin na sarrafa auduga, sannu a hankali gini ke tafiya yayinda kasuwar auduga ke daɗa bunƙasa, cikin ikon Allah kuwa se ga Company ya kammala, an ɗau dogon lokaci yana aikin zubawa Companyn injinan aiki da duk abubuwan buƙata kafin komai ya haɗu da taimakon abokin da yake ganawa n yafi ɗan uwa a wajen sa wato Sulaiman wanda shine mutumin da yayi masa hanyar arziƙin tun farko dan shine mutumin da ya sanar da masu Company nan batun audugar Safwan ɗin tun farkon lokacin da suke nema.
A farkon buɗe Companyn an sa masa suna SC textiles ne wato Safwan Congo fan yace duk da yake zaune a garin manya dake ƙasar Hawarya to fa ƙasar sa ta haihuwa dai har ila yau Congo ce, cikin ikon Allah Company ya dinga haɓaka, komai suka fitar se an siya kamar me cikin ƙanƙanin lokaci Safwan ya sake buɗe SC couture da ake zuba ɗin kuna kamar ba gobe ya ɗora abokinsa Malam Sulaiman matsayin me kula da komai.
A kuma shekarar ne Allah ya nufe shi da sauke farali yaje yayi aikin hajji ya bar shi as shekara me zuwa ya biyawa Malam Sulaiman shikuma ya zauna ya kula da harkokin su, haka kuwa akayi malam Sulaiman ya tafi aikin hajji ya dawo a matsayin Alh Sulaiman dan tuni Safwan ya koma Alh Safwan.
Shekarar da ta zagayo Alh Safwan ya buÉ—e Companyn SC drinks and table water, a lokacin kam gurare kaÉ—an kaÉ—an ne a garin manya da ba'a san shi ba saboda akwai shi da taimako ga tausayi hakan yasa kullum yana hanyar gidan marayu da nakasassu kai tallafi.
A zuwan da yayi wata rana ne ya haɗu da Nana Asma'u, budurwar da ta canja masa duniyar sa gaba ɗaya, daga workaholic da Alh Sulaiman yake kiran sa zuwa real Safwan, yaji sha'awar ajiye iyali shima yayi settling down sedai zuwan sa garin Congo dan sanar da baffannin sa ya tarar Sama'ila yayi aure, ya auri wata bazawara me ɗa ɗaya suna cikin matsin da ƙangin rayuwa ɗan Sama'ila dai bashi da sana'ar yi, be baro garin ba se da ya wadata ƙanin sa da duk abinda suke buƙata shi da iyalin sa ya kuma jari.
Tare da iyayen sa suka dawo garin aka nema masa auren Asma'ul husna wajen Sarkin garin da shine babban kowa na garin balle kuma Æ´aÆ´an gidan marayu.
Ba'a ɓata lokaci ba aka yi bikin su bayan wata ɗaya dan haka ƙa'idar su take basa sa lokacin aure da tsawo, soyayya ce sosai tsakanin Safwan da Asma'u dan ba wanda ke tare dasu da besan wannan ba.
Basu taɓa haihuwa ba har suka shekara biyar, zuwa lokacin duk hanaklin su a tashe yake sedai shi Safwan yana ƙoƙarin dannewa dan lallashin matar sa, asibitocin da suka je ba zasu ƙirgu ba sedai ko ina faɗa musu ake lafiyar dukkan su ƙalau lokaci ne kawai be yi ba, a shekarar ne kuma matar Sama'ila ta haifi ƴa mace bayan namijin da ta haifa ya rasu, ranar suna Sama'ila ya sanya wa yarinya sunan wata tsohuwar budurwar sa da yake tsananin so wato bilkisu, anyi ɗauki ba daɗi kafin matar sa Haleema ta haƙura da batun sunan ta shiga kiran yarinya da Maigado dan bata tunanin zata iya ambaton ta da sunan bilkisu.
Se da Safwan da Asma'u suka cika shekara tara da aure kafin Allah ya azurtata da juna biyu, kwatanta yadda suka ɗauki cikin a ransu ɓata baki ne, sun yi kuka sun yi dariya sun yi murna sun yi sadaka sunyi kyauta at long last suka dira a ƙasa me tsarki dan nuna godiyar su wa ubangiji, ko da Safwan ya tashi dawowa can ya bar Asma'u bayan ya ajiye mata masu kula da ita har huɗu dan yace a ƙasa me tsarki zata haihu dan ɗan ko ƴar su Sami tubarakin ƙasar.
Wata sha ɗaya sannan Asma'u ta haifi santaleliyar ƴar ta mace me matuƙar kamanni da duka iyayen ta biyun, dogon gashi da suffar jikin ta sak Asma'u ce yayinda tsayin ta da kamannin fuskar ya kasance na Safwan, murnar da wannan ahali suka yi a lokacin bame misaltuwa bace, nan suka shiga kula da ƴar su da taci sunan kakar ta wato Sakeena da suke kira da Kisnah cikin so da ƙauna bayan sun tarkato sun dawo garin Manya.
Haihuwar Kisnah ya zowa Alh Safwan da matsanancin buÉ—i dan a shekarar ya samu nasarar buÉ—e manyan Companies É—in sa har uku da tashi É—aya ya sanya musu sunan Æ´ar sa wato K&S FURNITURES, K&,S CONSTRUCTION, K&S FLOUR AND FOOD STUFFS, haka kuma ya bi duk ragowar Companies É—in ya canja musu suna zuwa K&S.
Duk wani mazaunin garin manya ya sani ya kuma shaida irin soyayyar da Alh Safwan je wa gudar ƴar sa Kisnah dan tun da tayi wayo da ita yake zuwa ko ina in ka cire wajen aiki, a kuma lokacin ne ya haɗu da Alh Haladu wanda ya ɗauka ya bawa matsayin manager dan takardun sa sun kai, soyayyar da Alh Haladu ke nunawa Kisnah ce ta saka Alh Safwan sake masa har suka dawo abokai ya danƙa masa kula da K&S drinks and table water da K&S flour and food stuffs saboda aminci yayinda har lokacin suna tare da Alh Sulaiman.
Wata rana da ta kasance baÆ™ar rana wa ahalin, ranar da ta kafa baÆ™in tarihi a zuÆ™atan su da ma rayuwar su gaba É—aya..........................âœï¸.
Me ya faru a wannan ranar, wane tarihi ne baÆ™in tarihin......amsar ku na wajenaðŸ˜.
Â©ï¸ Ouummey 📚âœï¸.
☑ï¸Ote, Comment and share fisabilillah.
Ouummey 36 (8/26/2022 9:51 PM)
💠💠💠💠💠💠💠ðŸ’
*SARAKI (the Accused prince)*
💠💠💠💠💠💠💠ðŸ’
Daga Alƙalamin Ouummey
Wattpad @Ouummey
*Marubuciyar;*
*1; HAƘORIN DARIYA*
*2; ƘASAR MU A YAU*
*3; BA NI DA LAIFI*
*4; Loading......SARAKI (the Accused prince)*
______________________________
*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* 🌞
```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS💪)```
/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
*P.W.Aâœï¸*
_________________________________
             Page 3ï¸âƒ£6ï¸âƒ£
_________________________📖 ƙarfe tara na daren ranar they were sitting a falo having fun with her parents as always, she was just 5 a lokacin, ranar Abbu kamar yadda take kiran mahaifin nata be fita aiki ba yadda ya saba ko da Nana as she called her mom ta tambayi Abbu dalilin ƙin fitar he answered her with
"Am going no where today sweetheart, will be spending the day with you and my cute, beautiful and charming princess".
Ko da take yarinya lokacin ba ƙaramin daɗi ta ji ba da abinda Abbu yace, she really loves her Abbu as you loved her haka ma Nanan ta, kasancewar only daughter ɗin su yasa suke pampering ɗin fiye da zato sedai hakan be sa sun kasa tsawata mata ba, in har tayi ba daidai ba suna nuna mata sedai in a cool way da zata ji a ranta Yes she's wrong, bata yi daidai ba.
Ranar they wore the same dress with there Nana, blue black Arabian gown that fits their complexion dan dukkan su farare ne sedai Kisnah tafi Nana dan ita Nana hasken ta me duhu ne ba irin na Kisnah ba da ta gado Abbu.
Sun yi yawo gurare da ba zata iya tuna adadin su ba, sun ci from all they want, sun siyo duk abinda suka so daga me amfani har zuwa mara amfani, a ranar duk abinda tace yi mata kawai ake ko da wanda basu saba yi mata ko barin ta tayi ba a baya.
Tjey spent the day together kamar yadda Abbu yayi alƙawari dan se after 7, ko da suka dawo wanka kawai sukai tare da Sallah sannan suka kuma biye mata suka cigaba da shiririta da kayan wasan ta har almost 9 Wanda ƙa'ida lokacin baccin ta nine ɗin ne, sedai ranar bata san me yasa Abbu keep saying Nana ta bar ta ba while Nana tayi insisting she should sleep saboda tana da school kasancewar gobe Monday.