Sashe 65
Sanadin Accident Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan tayi ne yace to ki bashi abinci shi yunwa yake ji ...
Seda ya kawo mata ta wankeshi tas sanan ya dedeta mata yanda zata shayar dashi din
😂Maysam ta aza shayarwar da dadi ..da hanzarinta ta fiddo ta sa mishi ai kuwa babu shiri ta zare tana yarfa hannu tace wayyo ashe da zafi ...
Murad ya kunshe dariya dan kada ta ki ba babyshi nonan yasa ya shiga lallabarta ....da kyar ta yarda ta bashi ..to sabuwar haihuwa ina wani ruwa ai kuwa da zafi ya isheta zareshi tayi ...ai kuwa shima ya bare baki yana kuka ...babu yanda Murad ya iya se ruwa ya bawa yaron ya koma bacci..
Bayan sallar isha'i aka shirya family meeting din gaba daya kowa ya hallara kama daga sarki fulani .Mom da Dad,Murad Mahmud M.Musa da kuma triple M wato su maysam ..da kuma babynta Etc..
Su fulani kawai suka san da zancen dan haka bayan an bude taro da addu'oi sarki ya bukaci Fulani datayi bayanin meeting din gaggawar data saka ayi ..nan fulani ta shiga yi musu bayani komi daki2 wanda tunda aka fara zancen kowa ya zurawa Maysam wacce take makale a jikin Murad yaki sakinta tayi dan nesa dashi ma ido ciki da al'ajabi wanan lamari ..dad kam tunda ya dora idonshi akanta ya tabbatar da jinin shice dan ga kamaninta nan dana matarshi karara . farin cikin shi ya kasa boyuwa wanda har seda ya taso ya rumgume Maysam din yana me jin dadi dawowar tilon yarshi Mom ma ta kara rumgume Maysam suna masu yiwa Allah godiya ..
Sarki ma farin cikin dayake ciki baya misultuwa ..gyaran murya yayi tukon su Dad suka dan sassauta rikon da suka yi mata ..itade idon wannan shine ta rasa gane mike faruwa ...
Da sauri ta koma kusa da Murad kasa2 tace pls yaya wai mike faruwa ne ban fahimci su Mom ba kan cewa ni yar su ce .. Kuma kaima se wani kirana da sweetbaby kake pls ka fahimtar dani sega kwalla ta cika mata ido ....zeyi magana sarki yace yaki nan yata zo nan...
Jiki ba kwari ta isa wajenshi shima rumgumeta yayi yana me jin dadi dawowarta ..sanan ya zaunar da ita kusa da shi yace bari na baki labarin komi yanzu. Kowa ya nutsu dan jin abunda sarki ze fada wanda manya ciki sunsan komi..
🌹🌹🌹. 🌹🌹🌹🌹
Asalin su
Elh MUJAHEED shine Sarkin na takwas a wannan masarautar sarki ne me adalci da gaskiya yanada mata ukku biyu daga ciki Allah ya musu rasuwa kuma su Allah be basu haihuwa ba se matarsa ta biyu me sunan sarauniya Haj MUNIRA ita Allah ya arzuta da y'aya har biyu dan ba'a jima da yin aurensu ba Allah ya bata ciki wanda bayan ta haihu aka saka mishi sunan MOUSTAPHA wato ni. Se kuma bayan yan shekaru da dama ta kuma sake haihuwar mace wacce aka sawa sunan MAYMUNA wato Mom ...muntashi cikin jin dadi kasan cewar mu yayan sarki garin .. Nayi karatuna a kasar waje wanda bayan na gama ne na dawo sarki Mujaheed yayi murabus wanda a ranar nadi aka hada da aurena nida MARIAMA wato fulani wacce take diya ga sarkin AGADEZ .....
Shekara biyu Allah be bamu haihuwa ba haka muke zaune tunda munsan Allah ne me badawa..wata rana naje Diffa kaiwa sarkin garin ziyara anan ne na hadu da MADINA wanda mahaifinta ya nuna yana son hada *zuri'amu* (littafin nida Aisha ) ..
Banyi kasa a guiwa ba dan ina ganin girmanshi da kimarshi yasa na amince da auren. Ban baro garin ba seda aka daura auren muka tafo tare.
Bayan wata ukku Allah ya Arzutar da Fulani da samun ciki murna ba'ama maganar bayan wata tara ta haifeshi wanda ko sunan shi ba'ayi ba Allah ya amshi kayanshi wanda kunsan Madina ce tayi sanadin hakan ..
Haka muka zauna cikin su babu wacce ta sake samun ciki har mukayi shekara hudu Fulani ta kuma samun wani cikin wanda bayan ta haifeshi aka samishi sunan kakanshi MUJAHEED wato Murad .. ..tun haihuwarshi be kuma samun wata ishashiyar lafiya ba kullum muna hanyar asibiti ...duk da irin gata dayake samu bare ma wurin Mom dinshi wacce tafi shakuwa da kai dan kusan ita ta renaka hakan yasa ka shaku da ita matuka . inyayi wata rashin lafy . har sa ran bazama ya ta shi ba muke aman daya ke da sauran kwanakina Allah ya tashi kafadashi ....kanada shekara tara akayi auren Mom itada dan sarkin Niamey me sunan Elh MOCTAR wato Dad dan haka bayan auren can aka tafi da ita . da kyar aka rabaku kai daga bayama dole tasa aka meda kai can wurinta saboda irin shakuwarku ...anan ka gamu da Mahmud wanda yake daya daga cikin familyn masarautar......
.bayan wasu watani ta samu ciki duk da kanancin shekaruka aman kana tausayawa mom dinka duk abunda take bukata kafin bayi su mata kai ka yi matashi kamr su yanka fruit etc.. A takaicede tare kukayi renon cikin ...bazan manta ba ranar wata lahadi wanda yayi dede da gobe birtday dinka wanda har paty mom ta tsara maka aman ranar ta tashi da dakuda .. Da asuba dede kiran assalatu ta haifi yarta mace kyakyawa da ita wanda tunda ka ganta kake murna da jin dadi anyi maka kanwa . daukanta ma kam seka ga dama kake bawa wanda kaso ko dad din seya lallabeka kake bashi ita yayinda Mom ta zama yar kallo dan se kaji tana kuka kake badata abata nono....gashi se fadi kake ranar birtday dinku daya dan haka tare zukuna patynshi....dama su yan barka basa ma tarkar amsarta....ko sunan ta kai ka zaba mata na farko wato Mufeeda wai dan kuyi kusan suna iri day shima dad din ya biye maka yasa yayi na'am da sunan aman se mummunan abu ya gifta ana gobe bikin wato rasuwar mahaifiyar mu ~Munira~ wanda ACCIDENT ne SANADI suna kan hanyar zuwa sunan ne ..dan haka akayi suna cikin lami tare da Sawa jaririya sunan MUNIRA wanda kwarai munji dadin irin karar da Dad yayi mana wanda za'ana kiranta Ummi....aman kai kam banda zumburen2n baki babu abunda kake yi wai anki sa mata sunan da kake so ko Ummi baka kiranta dashi ..kai daga baya seka shiga kiranta da SWEETBABYNA..
To fa SWEETABABY de ta tashi cikin gata daka shagwabantata sosai school kawai ke rabaku shima seda lallaba duk wani abunka yakan karene akan Munira tana da shekara daya kuka zo ganin gida nan ka bawa kowa mamaki dan kuwa cewa kayi wai aure kake so kuma Munira za'a aura maka harda su birgima dan ance maka a'a ..... ..ELH MUJAHEED ne ya lallaba ka tare da tambayarka miyasa kakeson aure ..budar bakinka se cewa kayi ai school na hana ka zama tare da ita aman idan anyi muku aure shikenan zaka dena school din kayi renonta.
Kowa na wurin seda ya dara ..nan Elh Mujaheed ya bada wasiyar ko bayan ranshi ..ko ba dade ko bajima Murad bashida Matar data huce Munira..babu me ja da hakan dan hakan aka rubuta aka aje..shima dad lokacin be musa ba kuma be nuna kin amincewarshi ba . . .nan aka lallaba ka kan cewa in kana son auren to fa sekayi karatu daganan aka rufe maka rigimar ka....
To fa ko agaban waye da sweetbabyna kake kiran ta baka kumyar kowa .itama bata yarda da kowa se kai .tana kiranka da BABYNA.
Bayan shekara biyu Allah yayiwa Elh Mujaheed rasuwa . munyi rashi matuka ...
Bayan wasu shekarun biyu lokacin kana ss2 kuma ka dada canza mata suna zuwa MAYSAM koda Mom ta tambayeka ..se cewa kayi ai wani zubin kumyar dad kake Ji shiyasa ...data nemi sanin ma'anar sunan kuma sekace mata Ai Maysam yana nufin SWEET ne ..se kuma itama sunan ya birgeta to tunda ga lokacin sunan Ummi ya goge kowa yake kiranta da MAYSAM din ..se kuma aka shiga shirye2 birtday dinku kai na cikewar shekaru 14 ita kuma 4 kamar ko wace shekara aman wannan karon ka aza rigima kan a nan kakeson ayi muku patyn anyi rarrashi aman a banza dayake abun kaddararene yasa ka kwallafa rai itama kuma yar renontaka ta biye maka kuka hargitsawa Mom da Dad kwanya babu shiri suka tattataro suka zo nan garin koda mukaji dalilin zuwansu munyi musu fada sosai kan biye muku da sukayi ..
Anan kuma aka shirya muku wani birtday din banzan kuma mantawa da wanan ranar ba rana birday din da safe wajejan goma na safe Fulani da Mom zasu rabon temako ga kauyikan dake kusa damu kamar ko wani bayan wata ukku2 tasoma bari har gobe saboda birtday aman kuma da ta tuna cewa duk bawan dake karkashin su ya kwana da yunwa sun shiga hkkinshi bayan su suna cikin wadata dan haka saboda birtday bazatayi cancel din bada temakon ta ba ..to itama Mom ta kuke seta bita batayi mata musu ba ...itama Maysam na ganin Mom dinta ta shiga kukan seta bisu ..kai kuma kafarta kafarka dan haka kaima ka bisu .lokacin dazaku tafine ka fiddo wani zobe wanda shine gift din da zakayi wa Maysam sosai ya burge mutane dan iri dayane zoben babbaci kawai nata na zinariya ne nashi kuma na azurfa ne wanda tafiyar su wannan haji ya saka Dad ya sa aka kera musu shi ....ku duka a mota daya kuke ..lafiya kukai temakon..se a hanyarku ta dawowa ne tsautsayi ya afka muku wandan kukayi wani Accident a take dreben motar ya rasu a wurin kukam gaba dayanku an wurwurga ku wanda kuka sume a wurin ku duka ... Nan bayin da kuke tare su suka nemi baku temako ..aman abun mamaki shine batan Maysam ko sama ko kasa ..anyi neman duniya aman babu ita babu alamunta ..
Abu kamar wasa aman akayi neman nesa da kusa babu ita ..har kwararu police aka saka nemanta aman jikake shiru ..abu de kamar asiri ..seda aka jera sati anan nemanta aman shiru .....daga baya ma aka tabbatar musu da cewa inde har tana cikin jejin nan to sede wata ba itaba dan akwai namomin daji a wurin da kyar ne idan zata rayu ..shiyasama muka dangana da ita muka dauka da ta mutun..