Sashe 49
Sanadin Accident Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Madina kam abun ba sauki kullum haukanta kara gaba yake . . kai daga karshe ma a daki aka kulleta tare da daureta da sasari dan inta b'alle ..masu kamota ma se sunji jiki...
Mahaifinta ayanda ya fahimci abun kome mata ne yayi. Dan haka ya saka ana saukar qur'ani tare dayi muta Rukya.......
Mahaifiyar tama kullum cikin yi mata addu'a take dan hannuka baya rubewa ka cireshi ka yar ..kuma ma in tayi mata baki ko ta tsinemata itade zatayi walaha dan uwa bata iya supporting din taga danta yana surffing..shiyasa ta dage da rokon Allah tare da nema mata gafara da kuma shiriya... ..
Wannan kenan
Kuyi hakuri fans na rashin jina kwana biyu bana jin dadi ne ... I need your addu'a..
Wanda suka kirani ta waya da wanda suka mun text na gode muku Allah ya bar kauna da zumunci..merci bien❤😘😍
Love yau all❤😘😘
Fasma ce 🖊yar mutan Zinder.
[9/13, 9:49 AM] A A Dboy: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_ 📚📚_*
[9/13, 9:54 AM] A A Dboy: 🌟 *STAR WRITER'S ASS* 🌟✨🖊
( _Home of spécial 🏡&extraordinary writers_ )
🌹🌹 *SANADIN ACCIDENT* 💥🚑🌹🌹
S.W.A✍
🇳🇪Story&Written
by
*FASMA* 🇳🇪
*Na gode da addu'ar ku gareni Allah ya bar kauna da zumunci ina alfahari daku fans ...love you all irin totaly din nan ❤❤❤😍..thanks all*
Dedicated to all my fans😍❤
🅿93__94
```Manzon Allah (SAW) yace''wanda duk ze rantse ,to ya rantse da Allah ko yayi shiru''
Bukhari ya rawaito shi```
[11/08/18 à 22:30]A kwana a tashi ba wuya su Maysam har sunyi wata shida a England ..cikin watanin nan kuwa abubuwa da dama sun faru ciki harda saka ranar auren Mahmud da Mufeedah ,se kuma na Mariam da dan uwanta Ma'aruf ..wanda aka sa nanda wata shida masu zuwa dede da basu vacation kenan..
Soyyaya kam tsakani Mark da Mariam ta ginu sede babu yanda zasuyi tunda shima Mark din parent dinshi sun zaba mishi mata a can gida Niger ..duk da haka yaso ya hada duka biyun ya aura wato Mariam da kuma zabin iyayen shi to amma wuri ya kure mishi Ma'aruf ya rigaishi..kuka kam sun sha shi ranar bare ma Mariam kuma wani karin takaici da bakin ciki wata conscidence rana daya ne danashi da nata Mariam din.kuma abunda yake kara bawa Mariam haushi be huce ance mata mijin daza ta aura anan England yake aiki ba amma be taba zuwa ganinta ba da sunan dan uwanta ma bare ace da sunan mijin dazata aura....shiyasa ma ta yanke hukuncin tunda de bashida kirki itama baza nemeshi ba kuma da alama baya sonta kamar yanda itama bata sonshi.. Murad shi da su Maysam sune masu lallaba da rarrashi ....
Mufeedah kam ba ama magana inde wajen zuba soyyarsu ne yi suke .kamar ba gobe...
To bari mu leko oga Murad da yar gidan Momy..
Shi kam ana shi bangaren komi ya jagule mishi yanzu kam ya tabbata da Maysam'' occupe une partie de son corps .'.yanzu ya yarda da cewa ya fara fadawa tarkon son Maysam . sede har yau SWEETBABY na nan makale a zuciyar yansan de yanzu Maysam ta fara cinye rabin zuciyarshi ..(ina fatan de baku manta cewa rabin zuciya Murad gareshi .i mean rabin soyyayar Sweetbaby ta ciye shi da fari kam gaba daya sweet baby ta ciye zuciyar .. Mahmud ya bashi shawarar da ya rage dan shine miji ita mata wata rana idan har ya mallakar mata duka zuciya kenan baze taba ganin defaut dinta ba koda tayi badede ba..har fada seda sukayi a wancan lokacin tun kafin mutuwarta ..seda gabaya yayi nazari yaga kuma hakane ..namiji shike rike gida inya sake mata ita zatana bashi iko . koda rabin ne ma dayaya ya karata bare ya bata duka da kyar da siddi yayi kokari raba zuciyar ya ..to yanzu kuma Maysam take son ciye rabin....)tab zanga yanda zakayi 🤔..
Gashi yanzu d'an ta'ba tan man dayake yi bata barinshi setaga dama shikuma baya iya yi mata da karfi .ko kuma ta shiga kiran sunan sweetbaby.duk sha'awarta na dawai niya dashi ..ya rasa yanda ze yi da ita .kuma shi baze yi zina ba dan yayi migun tsanarta kai shifa ma mata basa gabanshi Maysam kawai yake kunde sanshi base nayi dogon bayani ba akan sweetbaby ..Maysam ma dan ya fara sonta ne ..
.yau ma kamar kullum ta kama lahadi ba school shima kuma yana gida ....kunde san mutuniyar ku da iya tsokana ..dan yanzu batada aiki se saka english wear a cewarta ta gaji atampuna ..sede in zata school take sakawa amma inde a gida ne to fa abun ba sauki dama2 ma in zata sauko palon kasa wurin su Mufeedah takan dora after dress ....
Zaune yake ya saka laptop gaba yana son yayi aikin shi aman oganiya ta kasa ta tsare taci uban kananan kaya se wani dan bala'in kamshi take zubawa na turare da humrori takuma zauna nan palon saman tana kallo tv abunta ga fruit kusa da ita tana sha .. ....
Can tace pls yaya Computer muke so kasai muna akwai aikin da zamu fara dashi inaga gobe ma dana wajenka zani dan gobe ne zamu fara aikin.
Tunda ta fara magana yake kallonta yajita sare kuma Sede yasan yana kallonta amma baze gaya maka taka meman abunda yake kallo ba a jikinta dan ya tafi duniyar tunani . abunshi ..
Can ya sauke ajiyar zuciya tare da fadin Ke zonan...
Yi tayi kamar bata san da ita yake ba a ranta tace inde bazaka fasa kirana da ke ba to ni kuma zaka kwanan nan dan bazan amsa ba..
Se da yace yar renota zonan mana..haka ake gayawa mutum abu gatse2 ai seki zoki rarrasheni man tukon
Se lokacin ta kalleshi tana turo baki tana gungunin cewa sekace wani baby za'a rarasheka tana isa babu kunya kawai ta d'ane cinyarshi tace gani to.. ...
Damko wuyanta yayi yana wani shinshinata yace ci gaba da zaginan nawa tunda yanzu kin fara raina ni..idonshi kam harsun fara canza kala yizuwa ja. .
Tace Ni kuma to yaushe kaji daga bakina ....
Share zancan yayi da fadin yaude kad'e ki barni nayi wly na gaji hakurina ya fara karewa .....tun muna mu biyu muna sheda juna ki bari dan wata ran kika shiga hannu bazata miki kyauba...idonshi kyam a kan dan karamin bakinta
Ganin inda ya nufa yasa ta fara zamewa tana fadin 'aa nide ka bari na kara girma tukon ina jin tsoro kam...kuma ma ina dayar matarka kaje mana wajenta wanda kake wani fadin tana da zallar kyau ..
Yace ki bar maganar nan ba lokacin yinta bane kuma ma ni wasa nake miki babu wata aure dana yi...
Cike da shagwaba da sangarta Maysam tace kawai wayo kake son yi mini ni fa gaskiya kawai na hakura da kai tunda de harta rigani kawai kace ta dawo ..ni baz...
Bata gama fadi ba ya shiga kissing dinta dan ya gane kishine kawai ke dawiniya da ita ..da fari taso hanashi se kuma ta kyaleshi dan dama yau itama da san kasancewa a jikin shi ta tashi dan haka bata hanasa ba ..can naga abu yafara yin nisa har ina fadin ku kuma kuryar daki mana nan fa falo ne amma basa ma jina romance kawai suke abunsu ganin abun yana so ya fice tunani na ya sa na tattara yan komatsena zan bar musu palon har na juya naji Maysam na fadin nide bana so tsoranka nake pls ka bari na kara girma ..aman shi bayama jinta ..cikin kuka take fadin hakan...
ganin fa da gaske yake yasa ta fara fadin yanzu amanar sweetbabynka zakaci ne ?..
Ganin baya jinta yasa takai bakinta dede kunnen shi da karfi tace Sweetbabyyyyyyy ..pls ina kike kizo zeci amanar ki ..
Kamar giftawar walkiya naga Murad ya tashi cuwat ..ai Maysam a dubu ta arce dayan dakin wato na kishiyarta😜...
Shi kam nan ya dunga bugun kujerar daya ke kai da hannushi ..yana fadin why3 ..am so sorry my sweetbaby bazan sake ba ..pls forgive me .na kasa controlling din kaina aman bazan kara ba ..a yanda yake maganar seka rantse tana gabanshi ..haka ya kari surutun shi ya shiga bayi yayi wanka tare da barin gidan ma gaba daya...
Ita kuwa Maysam tana shiga dakin ta fashe da kuka dan se da tayi abun taga bata kyauta ba ..Ko babu komi mijinta ne Muradinta abunsonta kuma hakkishi ne ..gashi kuma tana da yakinin yayi fushi da ita yanzu..kai ita da mi ma zataji. Nan tace why3 yayana be cancanci haka daga gareni ba yanzu ko awani hali yake se kuma tace daga yau nayi alkawarin bazan kara hana sa ba dan gujewa fadawa ga halaka dan tsinuwar mala'iku ba wasa bane ..dan ta tuna da Hadisin ```Manzon Allah (SAW) dayake cewa ''idan mutum yayi kiran matarsa zuwa shimfidarsa setaki zuwa ya kwana yana fushi da ita to malaiku zasu yita tsine mata har safiya'(Bukhari da Muslim)```