← Book details Sanadin Accident Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 35 OF 67

Sashe 35

Sanadin Accident Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*FASMA*
joyeux anniversaire my sam ..wish you all the best ..que cette année soit une année de bonheur, réussit et plein de succès.. Today is your day so profite bien.because ça ne vient qu'une seule fois par an hbd
*Ohhh Allah ashe haka masoyan Maysam kukeda yawa ... hakika ina alfahari da ku ..Maysam na meka dubun* *gaisuwa zuwa ga fans dinta tace tana yinku irin sosai din nan lol..Fans wly* *kuna da yawan bazan iya lissafo kuba dan se na cika page din nan . .amma fa sako daga MUHEEBA tace kada ku sake hanya ma ta gama ku* .. *Mussaman ma ke Maman SS ...Amma fa tace na gaishe mata da masoyan ta mussaman My* *Zee (Zaynab Idris ba ) tace tana yinki* ..
_Welcom back Momyn Mufeeda Allah ya kara lafy ya sa zakkar jiki ce ._
*My in law(Xaynap queen),,my Arfat,and Ummu Usman ,i miss you a lot pls come back soon
*
Dedicated to yo my SAMBABY
71__72
```Manzon Allah (SAW) yace''wanda duk ya yi imani da Allah ,da ranar karshe to ya kyautata wa makocin sa .''
Mislim ne ya rawaitoshi...
```
[ Washe gari da wani farin ciki marar misal tuwa masarautar mussaman oga Murad da yar renon shi Maysam..
Abangaren fulani ma duk jitake kamar an sauke mata wani abu akanta..
..wajejan goma na safe suka fito cikin shirun su na fita yawon ...lokacin da suka shiga gaida Fulani ba karamin kyau suka mata ba sunyi matukar burgeta sun kuma dace da junan su matuka kai yau har wata kama ma taga sun mata ...bayan sun gaisheta ne yake sanar mata za su fita cikin gari ...
Fatan alheri kawai tayi musu har da tsokanar Maysam take ..ita kam bada dariya da sunne kai babu abunda take ..gwanin ban sha'awa ...
Dede zasu shiga mota Muheeba ta tsinkaye su fito warta kenan ...da sassarfa ta iso tana fadin good Morning my future ....
Daga Murad har Maysam Kallon mamaki suke mata bama kamar Maysam ba data ke ma Murad kallon tuhuma ganin haka yasa shi Wayencewa da fadin morning too kamar me ciwon baki (to fa mulkin ya motsa )a ranshi kam dariyar mugunta yake yi wa Muheeba dan yana da yakinin bata ji labarin fasa auren nan ba......
Maysam kam ta cika tayi fam ..
Dogarai kam suna ganin Muheeba suka zube nan se kwasar gaisuwa suke ..
Cike da mamaki yake kallonsu a ranshi yace yaushe har ta samu matsayin nan ...
Koda ya kalleta seyaga ita kuma se wani sham kamshi take tana wani dadaga kai...
Shi abun dariya ma ya bashi
Da fari su biyu kawai ya so su fita amma gani irin kallon da Maysam take mishi ya sa driver jan su cikin wata mota kirar Prado 2018...gaba da bayan motar kuwa an rubuta Yarima Murad12 ..
Dogarai ma suka shiga motocin su
Gidan baya suka shige suka bar Muheeba nan sake da baki ..kwafa tayi tace oho de kuyi ku gama kafin na shigo ...tana wata tafiyar ta ta kasaita ta shige part dinsu wai ita a dole ga futur wife din YARIMA me jiran gado ..
Duk inda ta gilma to se kuyangi su duka har kasa su kwashi gaisuwa in ba haka ba su fuskanci hukunci...
Kaf gidan babu me sonta kai hatta kuyingin ta sun gaji da halinta kawai dan dole suke mata biyyaya
A mota kam Maysam anci kip ta juyawa murad baya tana kallon waje ta glass banda turo baki babu abunda take....
Shi kuma duk ya wani rasa nutsuwar shi ...driver ya bawa oder inda ze kaisu se kuma ya danna wani buton nan kusa dashi a take wani bakin ''rideau''(labule) ya rufe duka glass din motar banda da nan tsakanin su da drivern .gaban motar ne kawai babu labulen
Murad yace ke!!
..
har cikin ranta taji kiran sede batan amsa ba kuma bata juyo ba ....
Nan fa shima zuciya ta fara dibanshi ya shiga mata fada wai mi aka mata dazata saka mutane gaba tana hushi ...da karfi ya sa hannu ya kama dantsen ta ya jiyo ta yace ke wai yaushe reni ya fara shiga tsakanin mu dake ne da har ina miki magana ki ki amsawa ..
Mi Maysam zatayi inba kuka ba daman jiran kiris take ta kuwa fashe mishi da kuka dan wurin jiyo tan karfi yasa mata abunka da jikin daya ji hutu gashi abun dama ba wani kiba ba....sosai taji zafi a damtsen...tana kuka take murza wurin tare da fadin kayi hakuri bazan karaba...
To fa an taba zuciyar maza nan shima ta fara yi mushi zut .. shima daurewa kawai yayi amma fa ji yake kamar yayi kukan shima besan miyasa ba baya son kukan ta ko kadan. .....
Rungumeta yayi ya shiga lallashin ta. Ga electric shock na ratsashi aman ya daure yana mata massage din damtsen..
Tsit maysam tayi dan tunda ya rungumeta ta ji wani électric shock wanda bata taba jiba a da..
Kokarin kwace kanta take amma ba rikon ragon namiji yayi mata ba ...dole ta hakura ga zuciyar ta data sauya rythme fat2.....
Jin ta nutsu .yasa ya kwantar da ita ya shiga kokarin kissing dinta wanda zuciyar shi take kitsa mishi kan tana son dan karamin bakin nan ..shiyasa ma yake biye mata ..
Maysam na ganin haka ta kauda fuskar ta gefe.
juyota yayi .yana kallonta
Ta kuwa rumtse idonta kam
Jin an tsaya yasa ya fasa dan yana da tabbacin sun iso wurin shopping din daya bada oder akawo su...
Maysam kam hamdala tayi ganin ya fasa dan ita tana ganin kazantar yin hakan....
Haka suka wuni yana kaita wuri2 a takaice de yau Maysam ta gama wa garin kallo ....se daf da magarib suka dawo inda suka tarar da labarin abunda ya samu waziri .......
.
Wato bayan futar su da kamar awa guda SARKI yane mi Waziri tate da sauran yan fada....
Shi kam lokacin ji yake ko an bugo kati ne ma..da sassarfa ya amsa kiran..
Fada tayi tsit kaf makaraban fadar sunan nan zaune jiran jin abunda me martaba zece dasu ....da farko se da yayi mu su nasiha tare da jan hankali..can de ya sanar musu cewa an fasa auren nan ...
Be gama rufe bakiba Waziri yayi cuwat tare da fadin to baka isa ba ....aure kamar an yi shi an gama..
Nan aka fara kallon2 ..
Sarkin hukunci har yayi wata irin wawura ya iso gaban wazir jiran umarni kawai yake..ya zartar
Fadawon gaba daya suka shiga bawa Sarki hakuri
Gyara murya sarki yayi fadar tayi tsit banda waziri daya ke fadace2 kamar wani sabon kamu...se wani fizge2 yake..
Da karfin tsiya aka zaunarshi amma bakin nan ya kasa rufuwa .....
Shiru akayi ana sauraron shi ..wai kun san mi fans?
Gaba daya sirri shi dana Madina ya shiga tonawa kaf duk abunda sukayi seda ya fada da irin makircin da sukayi ...kan kace mi fadar ta kacame da hayaniya..
Gyaran murya sarki ya karayi bacin rai karara a fuskar shi ya bada umarnin da aje a tsare waziri har se an yi bincike akanshi ...dan abun nashi ba sauki da alama ma ya fa haukace...
Lokacin da labari ya isa ga muheeba sumanta biyu da kyar ta dawo normal ...ga rashin cikar buri .ga waziri ya haukace abun ya game mata biyu ..mahaifiyar ta ma banda jimami babu abunda take..
To fa Abangaren Madina kam dadi kasheta ne kawai beyi ba dan ita jitake aikin bokan su ne yaci ....ranar kam bayinta ma sun san tana cike da murna ,,...tace kowa yaci tuwo dani to miya yasha harni ze ci amana ta kadan ma ya gani....
Sede tashin hankalinta guda ..shine yanda waziri yake fallasa asirinsu amma dayake ta jima tana makirci babu wanda ya zargeta ...dan tana nuna tana son Murad a gaban mutane so babu wanda zeyi tunanin ta aikata hakan... Gashi kuma an sheda cewa waziri ya samu tabuwar hankali da wannan take kwantarwa da kanta hankali..
Murad kam beyi mamaki ba dan dama yasan akwai wata a kasa ..Sede yayi addu'ar Allah ya qara kare su daga sharrin masu sherri.
Haka rayuwa tayi ta tafiya yau sati cur da faruwa wannan al'amari amman jikin waziri se gaba yake yi kai yaneu har da bugo ma ya fara ..
Bayan bincike me zurfi da sarki yasa akayi mushi a ka gano irin makircin da waziri da iyanlanshi sukai amma abun bakin ciki ba'a gano nasu Madina ba ...haka aka yanke wa su Maheeba hukunci barin garin itada su waziri bayan an yi musu horo me tsanani itada Mahaifiyar ta...
Haka suka fito daga masarautar da kullin kayan su Miheeba se waiwaye take tana ma masarautar kallon karshe..Mahaiyar Muheeba fadi take duk ke kika jawo muna da baki kwallafa rai ba da duk hakan bata faru ba ..dama boka yace kada mu bari asirin nan ya karye ka irin ta nan yanzu mahaifinki ya haukace..
Muheeba kam kukan ta na rashin aure nan ne takeyi aka ma bata kawo da rashin lfy waziri .....keken naped suka shiga ze kaisu aéroport su shiga jirgin zuwa ghana wajen dangi su...dan sun kwaso kudi..
Suna tsaka da tafiya ..abunka da mahaukaci ya faki idon su ya karkata musu sitiyarin ..naped dun ..jikake katsam..sun gamu da wata babbar motar .....
Kuyi manage da wannan ..
Fans nasan kuna min uzuri aman ku kara akan nada ....ina yinku irin more totaly din nan..
Fasma ce
[9/2, 10:16 AM] A A Dboy: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_ 📚📚_*
[9/2, 10:41 AM] A A Dboy: 🌹🌹 *SANADIN ACCIDENT* 💥🚑🌹🌹

🇳🇪Story&Written
by
*FASMA* 🇳🇪
Chapter 35 · 0% Book details