Sashe 12
Sanadin Accident Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
🅿️ 25__26
Manzon Allah ( ```SAW) ya ce''Dayanku ba zaiyi imani ba har sai na kasance ni nafi soyuwa a gareshi daga dansa da mahafinsa da duk mutane baki daya''
Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi``` .
Wata jibgegiyar tsawa Murad ya daka mata seda ta gigice gaba daya ta qara tsorata dashi yace...ke dabbar inace da baza ki iya gaishe damu ba.... ohooo ko mu kike jira mu gaishe kin ko ? Idiote kawai.......
Jikinta har b'ari yake ta sauri tace ina wuninku Yaya..
Muryarta na dakar dodon kunnenshi besan lokacin da ya juyo da kallenshi gareta ba
Aka koyi sa'a ta d'ago kai itama ...idonta cike da kwalla kad'an ya rage su zubo ...
Habawa idon na sarkewa cikin juna gaba dayansu suka kasa d'auke idon kowa da abunda yake ayyana wa a zuciyarshi .....
Ita tana yaba irin kyan da Allah yayi mishi ne
Shikam gogan gani yayi tana mishi kama da lovely sister dinshi data rasu a SANADIN ACCIDENT dasukayi da dad'ewa.....wata irin tsanar ta yaji yana shigarshi dan kuwa ta tuno mishi kahon zuciyar shi .........kawai beyi wata2 ba ya zabga mata wani kantameman mari seda gefen bakinta ya fashe yace ''que ça soit la première et la dernière fois(wannan ya zama kashedi na farko kuma na karshe) dazakiyi gigin qara saka idonki cikin nawa kai ko kallona na kamaki kinayi da wannan idon naki me kama dana mayu to walahi na lafira seya fiki jin dadi shasha kawai kina yar jinjirar ki amman har kin san ki kafe mutum da ido a ranshi yace walahi Momy ta gama dashi a rasa wacce za'a aura mishi se wannan yar shilar(ni kuwa nace dama na lahira inde dan aljanna ne ai dole ya fita jin dadi nesa ba kusa bama ehe )..
Batace komi ba se hawayen dake makalle su ka zubo shar2 ta dafe kuncinta dan marin ya shigeta sosai ...
Se kuma ya ga rashin kyauta war hakan danshi be cika son dukan mata ba kai ko gani yayi wani yanayi to ze yi kokarin hanawa ..a ranshi yace to pourquoi na mareta ?mi tayi mun...wata zuciyar tace saboda tana famar tado maka da tsohon ciwon kane......
Ita kam kuka take me cin rai duda in silence takeyi..
Ganin sun kusa isowa yasa ya bata Mouchoir yace amshi maza goge mun hawayen nan sanan kuma kiyu mun shiru duk kin wani cikawa mutane kunne da kuka salon ayi zaton wani abun nayi miki....
Mahmud da bece komi ba tun d'azu yanata tukinshi yace M2 ya zaka daki yarinya sanan ka hanata kukan ai abun se yayi mata yawa ...
Wata harara daya zabga mishi yasa shi yin shiru....
Maysam kuwa amsa tayi ta goge hawayen sanan ta gogoge jinin na gefen bakinta ..yar karamar bag dinta ta bude tasa mouchoir din kudun kada ta bashi tayi wani laifin a ranta tace shi kuma wannan haka kalar tashi muguntar take,?
Babu wanda ya sake cewa komi har suka iso ...
Har ze fita Mahmud yace na roke ka kushi ga tare kamar yanda ko wa yake yi ...fais ça pour moi
Bece komi ba ya fita ..ganin haka yasa itama tafito...wani jan tapis me laushi da fleurs (flowers) ne shimfid'e tundaga dede motar har cikin hall d'in ...
Jero wa yayi da ita suka fara tafiya ...da sauri Mahmud ya sha gaban su yace haba alfarma fa na nema kuma walahi su momy gaba daya suna ciki...
Tsaki Murad yayi yace to ya kake so ayi ne dan raini kawai..
Dariya Mahmud yayi dan inda sabo ya saba yace hannun ka zaka zagayo ta baya ka rike kugunta ..itama kuma tayi hakanan se kuma ta kwantar da kanta bisa ka fad'arka shikenan fa
Zo kaga yanda Murad ke mishi wani irin kallo kamar idon ze fad'o kasa ..sunfi 2mn amma ko alamun yi beyiba sema wani juyar da kai dayayi gefe
Mahmud yace haba M2 kufa kad'e ake jira..
Tsaki ya kuma ja mtsss sannan ya sa hannun da niyar d'aurashi a kugun amma mi?yana d'ora hannun yayi maza ya dauke sakamakon wani shock électrique daya ji ..itama hakan ce ta kasance a b'angarenta har seda ta runtse idanu....
Shikam Murad abun ba karamin mamaki ya bashi ba dan kuwa wannan shock din idan ya tab'a late lovely sister d'in shi kade ne yake jin shi ..ya gane hakan ne dan betab'a sake jinshi ba tun bayan rasuwar ta kuma gashi docteur yasha tab'a mata dan yi musu magani amma bejishi ba..
Wani haushinta tare da tsanar ta yaji yana qara d'asuwa a zuciyarshi har wani zafi2 ta fara yi mishi...
Kafin ya gama tunani kiran Momy ya shigo wayarshi yana dagawa ta fara balbaleshi da fad'a taya za'a tara mutane amma dan raini kuki shigowa banci tun dazu kuka zo...kan yace wani abu ta katse wayar...
Bin wayar yayi da kallon se kuma yayi shahada ya daure ya mazge ..ya tattaro jarumtarshi ta last year lol ..ya riko kugun ..
Mahmud yace amariyar mu ke muke jira fa..
Hannun na karkarwa tayi yanda Mahmud din yace takuwa kwantar da kanta bisa kafad'arshi sede dayake ya fita tsayi so duka tsawon nata bakin dede kafad'ar tashi ne ..nan suka fara tafiya a hankali kamar masu jin tausayi kasar..
Suna shigowa kowa ya zuba musu idanu hall din tak a cike yake da mutane wurin uwaye daba haka wajen matasa ma..ko wacce se wani gyara zaman dan kwalinta take ko zata sayu lol....
Dj ya saki kid'a
Masu photo sukace kau ban guri ta ko ina flash kake gani...fulani naga tayi wa Maysam wani abu da hannu wanda bansan mi hakan yake nufiba ..amma ita wanda akayi wa senaga ta wani sunne kai tana dan murmushi kasa2 ...jin ta kara manna kanta bisa kafad'arshi ya sa yajiwo yana kallonta ..haba wannan position ba karamin burge mutane tayi ba ..
A Wasu kujeru na alfarma masu ruwan zinare guda biyu jikin juna ne suka zauna ...
Nan aka fara programme din da fari aka bada takaitancen tarihin soyaryarsu wanda duk Mahmud neya shirya kayanshi ........aka umarce su da su fito su taka rawa duda a tsaye suke dukan su amman zo kaga yanda ake b'arin kudi....
Daganan kuma akace su fito su yanka ''gâteau ( cake )
tare suka yanka se kuma shi ya fara bata ...dayake ya fita tsayi ..kumashi shi baze iya dukowa ba se kawai ya dan dagata kadan dede tsawonshi ta saka mishi ..tafi raf2 kake ji ta ko ina
Can na hango yan Star Writer's Ass se wani washe baki suke ana korawa juice..ana kus2 kasa2 lol
Samira.. Murjanah ..Dala.. Sarah ...Ummi .....Mzz beeberh ...se shoki ake kwasa ana korawa da juice ....
Daga can bangaren na hango members na zuri'amu fans2 suma se ciye2 suke ....
Anyi ciye2 da shaye2 amma fa na juice duk wanda yazu ya cika tumbinsa sanan duk wanda ze tafi to se anbashi wata sac me shake da alherai kan turarenki ..atampopi ..etc...
Se wajejen goma na dare aka tashi wanda a lokaci Murad jiyake kamar yayi fufuke ya ganshi a gida..
To daza su dawo ma seda yaso yayi musu drama .....Maysam tazo kenan zata shiga motar ya kuwa daure fuska yace...
[8/17, 1:41 PM] A A Dboy: POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_ 📚📚
[8/17, 1:43 PM] A A Dboy: 🌹🌹 *SANADIN ACCIDENT* 💥🚑🌹🌹
🇳🇪Story&Written
by
*FASMA* 🇳🇪