Sashe 20
Sanadin Accident Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
_Ina ma abota Son karanta novels masu ma'ana ,fad'akarwa nishada'ntar wa ,etc ...ina me farin ciki gaiyatar ku da ku biyo writers na kungiyar_ *STAR WRITER' ASS* ... _mun sake fito muku da news novels kamar su_
*NIDA KAWATA &UWAR RUKO part2* _na Momyn Mufeeda_ 😍,
_Da kuma_
*KALAR TAWA UWAR & KARSHEN ALEWA KASA* _na Mimsqueen_ 💋
_Ga kuma_
*MEERAH* _na in law dina Xaynab(queenbaby👸)_
*AMEEMAH &DAJIN SOYYAYA* __na Hadjara (Arfat ba😘)_
_Se kuma_ *SALMAH* _na Usman(miss you a lot❣)_
__Fans Kada ku bari a baku labari dan gaskiya novels din sun had'u masu_ _iya magana sukace da abaka labari gwanda ka bada......._
*Ina alfahari da ku yan kungiyar Stars Allah ya kara hada kanmu irin éternity din nan_ 😁💞*
_Je vous ai pas oubliées mes sis d'amour Maman Haneep..Maman Shurem...Zainab.Sarah...,Ramatou_ _and my namesake Fatima municipale... Ina kaunar ku irin sosai din nan..Allah ya bar kauna da zumunci me dorewa.dama wa dinda ma ba ambata ba kuna raina_
Dedicated to all my fans😍❤
🅿️ 43__44
```
Manzon Allah (SAW ) ya ce :''me yanke zumunta baya shiga Aljanna ''
Bukhari ya rawaito shi
```
Yana shiga motar driver yaja suka fice daga masarauta direct aéroport (hilin jirgi)suka tafi zuwan shi keda wuya jirgin su ya daga kamar daman shi kade ake jira...Mahmud ma tsetseye sukayi sallama dashi anan har yake tambayarshi ko se yaushe ze dawo amma budar bakin shi ya ce ba rana ...... ..
🌹🌹🌹. 🌹🌹🌹🌹🌹
Madina da waziri da suke tsaye suna kallon komi da alama de maganin su ya ci dan waziri yaga har lokacin da Murad ya tsalaka da yanda juya ta kwasheshi...
Madina ta kwashe da wata arniyar dariya ta shiga waka kamar haka
mun rabu dakai...
Munyi nisa dakai
Abadan damun dakai se a lahira💃
Waziri yayi dariya yace wannan haka yake ...saura shegiyar figigiyar matarshi...
Madina tace barni da karamar kwari wannan ai karamin aiki ne....
Rayuwa juyi2 yaude rayuwa ta juyo gare mu sauran kuma ogan ..shima ya kamata a fara planning din yanda za ayi mu kaudashii.fadar waziri..kenan
Madina tayi yar dariya tace wannan ma barshi a hannuna lokaci kawai nake jira.....kaide ka zamo kullum cikin shiriii..
Ba damuwa ai ni akowani lokaci a shirye na ke ..keni ko yanzu hakama...
Shikenan da zarar na shirya komi zakaji ni. ...
Nan waziri ya daga waya ya kirayi Murza ya sanar mata ...
Murza dake gadon asibiti tuni farin ciki ya cikata har bata san lokacin da wata makirar dariya ta subce mata wanda yayi Sanadin tashi M.Musa daga bacci ..ya kalleta ya girgiza kai .....Itamade kashe wayar tayi tare da yin kwafa
A ranta kuwa fadi take dadi kasheni ..Maysam wannan karan sena zamo ajalin ki..(kuji fa🙄.)
A bangaren fulani kuwa da sauri ta daga waya a nufin ta kirayi Murad kan ya fasa tafiyar amma ina baa ta shiga tayi kiran yafi a kirga dole ta hakura ta bishi da addu'a...
Shikuwa Murad gaba daya ya rasa abunda yake mishi dadi nan ya jingina da kujerar jirgin ai kuwa se bacci yayi awon gaba dashi... Be farka ba seda suka isa birnin ENGLAND..shi kanshi yayi mamakin wannan bacci da yayi kuma ga wani irin ciwo da kanshi yake yi ..hakade ya lallab'a ya shiga taxi ya na isa gida yanemi magani yasha kuma wani sabon bacci ya sake daukeshi ...wunin ranar de a bacci ya kareshi ganin abun bana karewa bane yasa ya daga waya ya kirayi wani abokin aikinshi me sunan MARK kuma daman shike kula dashi idan ciwon zuciyan shi ya tashi.....
Be wani dauki lokaci ba yazo tare da kayen aikin shi...yayi yan gwaje 2 shi .....can ya bashi maganun nuka ya sha .....ya kaleshi yace haba Murad kamar ba Docteur ba zaka bari ciwon ka ya tashi har haka koma ka sani sare irin conséquence din daze biyo baya in har ba'yi intervenir da gagawa ba.....idan ma wani abun ne yayi Sanadin tashinshi to ina baka shawarar idan akwai yuyuwar ka mallakeshi to kayi gaggawa inko ba hakaba ka dangana dashi amma fa zakasha wuya ko kuma ma yayi sanadiyar zama ajalinka...
Murad yayi karfin halin yin dariya yace bazaka gane ba ..tunda de yanzu ganinan ai se kayi abunda ya dace.. A ranshi yace abun dama mallaki nane kawai de bazan so naci amanar my sweetbabyna ba(🙄kaide kasani iya kacinta de in lokacinka yayi ka mutu mu kuma musha gumba da nono atoo....,😎.)
Ya rurubuta mishi magani .sanan yace tode a iya bincike na baccika bashida nasaba da ciwonka mayebe gajiyace ....daga nan ya mishi sallama akan ze tafi siyo maganin da kuma dan abinci dazeci
Gyada kanshi yayi tare da mishi godiya ........
Washe gari kam ras ya tashi har ya tafi wurin aikin shi sede zuciyarshi bata dena yime zogi ba ..aiki ya tarar ba kadan ba.yinin ranar kaf a aiki yayishi se gab da magrib yakoma gida ...bayan yayi isha'i ya dauko wayarshi se alokacin ya ganta ashe a kashe take...yana kuwa kunnawa kiran fulani ya shigo ..
Da sauri ya daga ya gaïda ta tare da jero mata ban hakuri ..
Daga can fulani tayi dariya tace shikenan ya huce da fatan ka isa lafiya ...
Nan suka dan taba hira tace wai ni shi ko ka sanar da Maysam tafiyarka ?
Seda gabanshi ya fadi shi sunan ta kade ma in yaji se gabanshi ya fadi bare yaji muryarta ko kuma ya ganta...gaba daya se yaga kamar yar kanwarshi ya daure de yace to ai Momy batada waya ..
Amma kasan baka kyauta ba ko ko batada waya ai seka biya ta Maradin kayi mata bankwana ko..to yanzu de ba wanan ba ka kirayi offishin makarantar sesu bata ..
To kawai yace amma fa badan ze kira din ba....nan tayi mishi sallama tare da jaddada mishi ya kirayi Maysam din..kuma zata kira taji ko yayi ....
Yayi kicin'2 da fuska shifa gani yake Momy ta takura mishi .... babu yanda ya iya bayan ya kirayi Mai martaba hakade ya kirayi makarantar dayake sun sanshi farin sani koda ya basu sani ya nemi zeyi magana da Maysam ba a wani bata lokaci ba aka kirata....
Tana ansar wayar bata tsaya taji me kiran ba tace ina wuni Momy ya gida? ya.. ....cak ya tseda ita yace ke wai bakida hankali ne bakiji me kiraba kawai ki kama zuba zance yaja tsuka..mtssss...
Shiru tayi can tace kayi hakuri ban san kaine ba..ina wuni..
Se kuma jikinshi yayi sanyi yace lafiya ....yace da fatan de kina karatu dan walahi kinji na rantse idan har baki zo ta daya ba to kada ki kuskura ki dawo gida hutu ...
Tace to..a ranta kuma tace daga kira se masifa
Yace kuma badan kinga na koma ba kice zakiyi abunda kikaga dama zansa a dinga fadamin duk wani motsinki da kamaki da laifi daya sekin raina kanki
Nan ma tace to(a ranta tace kenan ma baya kasar tayi kwafa)
Nan de yayita banbaminshi
Ita kuma komi se tace to ...
Ya kari fadace2n shi ya kashe wayar ...
Maysam ta koma aji amma tunanin fadan Murad ne fal ranta ....tace waishi baya gajiya da yiwa mutum fada ne ....komi shi se yayi fada da mugunta ciki........tana shiga aji ta tatara komi ta watsar tacigaba da karatun ta.....
A bangaren Murad kuwa yana kashe wayar ya dafe zuciyarshi da hannu saboda wani irin zogi da take mishi ...ya daga waya ya kirayi docteur Mark tun yana daukan abun wasa har ya fara ganin dishi2 .kan kace mi tuni ya zube nan kasa .........Mark na shigowa ya tarar da shi cikin wannan halin dataimakon wani abokin aikinshi dayake su biyu sukazo...suka ciccibe shi sukasa a mota suka nufi hospital dashi ...kafin su isa tuni ya sume...direct emergency aka shiga dashi.......
Ta fa fans muje zuwade....
Nikuwa nace amma su waziri sunyi aikin banza da suka tsaya a barin masarauta da ai se susa a shiga tsakaninshi da har mazauna a cikin masarautar tundade gashi ya bar garin amma kuma ya ci gaba da mu'amalal shi da parents dinshi..amma a ganina fa🙃🤔
Fasma ce🖊
Ahmed Gumel
[8/31, 9:56 AM] A A Dboy: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_ 📚📚_*
[9/2, 9:49 AM] A A Dboy: 🌹🌹 *SANADIN ACCIDENT* 💥🚑🌹🌹
🇳🇪Story&Written
by
*FASMA* 🇳🇪