← Book details Sanadin Accident Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 67

Sashe 17

Sanadin Accident Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

🅿️ 39__40 Cen karkashi makoshinta ta furta Bonsoir(g.eveni ng) yaya shima can kasa2n ya amsa da bonsoir ,daga haka babu Wanda ya sakeyin magana se Haider da matarshi da suke ta tsokanar su ,,koda suka iso suka firfito suka kama hanyar shiga hall d'in Wanda cike yake da mutane da Sauri Haider ya matso ya mishi rad'a akunne dayake a bayan su suke se yajuyo ya buga mishi harara daga bisani kuma yaja tsuka ,ya juwo ya sakalo hannuchi cikin na Manane da Sauri ta kalle shi zata yi magana amman se taga fuskar nan a murke dan haka tawha jinni jikinta ta kyale ita se asannan ma ta lura da couleur (color)d'in kayansu iri d'aya ne sede shi shadda farace tasha aikin hannu se meko take,ya kafa fula ja da kuma takalmi ja shima ,a ranta tace ashe ya Rid beyda laifi dan kayan nan sun haskashi(hum Manane duba da kyau de dan ba kayan bane suka fiddo shi cqn daman shi me kyaune),, Shima cikin ranshi fad'i Yake ashe yarinyar nan tanada Kyau Masha Allah se de karancin shekarun ta(hum kwade ji da gulmar ku),tun shigowasu DJ ya saki kid'a ,bayan sun zauna ,Safara ta matso tace wow wai kun ganku kuwa ?gaskiya shigarnan tayi muku kyau ,dan wannan ''idée'' d'in ya Adam ce,, Sambaby ta matso itama tana fad'in ashe da gaskiyar mutane da suke fad'in kuna kama sosai nima se yau na k'ara gaskatawa, habawa eh..kuwa Manane se tafara turo baki cike da shagwab'a wanda ta zame mata jiki take fad'in haba sambaby ina kama anan ni wly na fishi kyau.. shiko tsayawa yayi yana kallonta.... bayan jawabe2 DJ ya buk'aci ce su dasu tashi su nan taka rawa, suka fito tsakar hall d'in suduka de a tsaye suke se d'an d'aga kafa dasuke,yen uwa da abokan arzuki se kari suke musu ,cqn Sega A.Razak ma yazo yana musu kari yana kuma musu fatan alkhairi tare da fatan samun zaman lfy ,ita ko tunda ya iso take murmushi ,ganni haka yasa Rid bata fuska ,se kawai ya jata suka koma wurin zamansu har aka tashi amman fuskar nan tumau(umm Doc Rid manya).. Dayake dagan nan za'a huce da ita gidan ta dan haka bayan antashi daga patyn Motar su Momy aka sakata ,a hanya suka k'ara yimata nasiha ,itakam banda kuka ba abunda take ,da suka iso cikin gidan suka sata fitowa da kafar dama ,tare dayin addu'a ,haka suka Sakata har d'akinta Sannan suka barota tanata kuka,su Sambaby ma tafiyar su sukayi dan har 23h ta fice,.. Shima be shigo ba se wajejan 23h40,koda ya shigo gidan ko takanta bebi ba ya shige d'akin shi ,bayan yayi wanka ya d'auro alwala yayi sallolin shi.ya sanya kayan baccishi.har ze kwanta se kuma ya ga rashin dacewar hakan danko bâ komi k'anwarsa ce gâta kuma yarinya..dan haka se ya fito ya nufi d'akin nata''',a sa grande surprise'(to his surprise) tana kuka har lokacin ya girgiza kai ya iso kusa da ita yace Manane, tad'ago ta kalleshi ,yace kukan mikikeyi ne haka? tace babu komi, ya kuma cewa 'as tu faim?,' (kina jin yunwa? )ne , tace a'a ,OK to jeki kwanta kibar kukan nan haka dan kada yasa miki ciwon kai,tace to yatashi yana fad'in bonne nuit (good night),yana fita ta tashi tayi wakan tayi alwala bayan ta ida Sallah ta hau gado ta kwanta ,nanda nan bacci ya sureta,...,,, Asuba alheri Manane... Kiran sallar farko ta bud'e idonta..ta shiga toilette ta d'auro alwala tayi nafilfili ta zauna tana azkar bayan anyi asaltu ta gabatar da raka'atanul fajar,bayan anyi Kiran sallah ,tayi sallah asuba sannan ta Budé Alkur'ani me Girma ta fara karantawa.. koda ya dawo daga masallaci d'akin ta ya nufa dan tayar da ita amman tun a kofar yaji sautin muryarta tana karatu .nan ya shagala da sauraranta dan karatun cike da nutsuwa da tajwidi take yin shi tare daba kowani harafi hak'inshi ,,se wajejan 6h30 ta rufe takoma gado dan wani bacci me nauyi ne a idonta... Bugon kofar palon,da akeyi ne ya farkar da' ita koda ta bude Yesmine da Mushana ne da kalolin abinci sukace inji Mom.ta amsa tace kushigo ku zauna bari na shiga nayi wanka, hayaniya da karan TV ne ya tasheshi daga baccin yayi tsaki ya tashi ya shiga wanka, da ya fito yayi yan shafe 2 shi ya saka wata shadda ‹'cendre'' (ruwan toka) y'a fito ya isko su Yesmine a palon suka gaishe shi ya amsa. Ya hanhanga yaga bata palon se ya shiga dakin nata, karan ruwa yaji a toilette din tabbacin tana wanka kenan, se ya aje wani abu abisa gadan ya fita, koda ta shirya ciki wata atampa rose(pink) ta futo suka yi break bayan ta gaisheshi ya amsa , Daya kare se ya futa dan akwai abokanen su na américa,kuma yau zasu koma ,dan baka yatafi yi musu godiya da kuma salama,, da fitarshi ba jimawa Safara ta shigo suka gaisa tace Manane Rid be baki wata kyauta yanzu ba ? Kyauta kuma !?? Tami ? Tace tashi mu shiga ciki suna shiga ta sake tambayar kyautar miye wai ? Ita Safara se daga filo take tana fadin ai aladar kasar wanan ce, washe garin aure ango yayiwa amariya kyauta idan har ta fita kumya..... Aranta tace yoni da ba abunda ya shiga tsakanin mu dashi wata kyauta zeban..? Bata gama tunani ba Safara tace amishi nan ga taki kyautar, na bude? kode amshi ki bude da kanki,.. hannu na rawa ta amsa koda ta bude clé (key) ya fado na mota, ta mikawa Safara tace laaa key d'in mota ne gashi. Safara ta washe baki ta na dariya tare da fatan alheri har bata san tayi subul da baka ba tace kai gaskiya Manane yayan nan naki na sonki da yawa. Ita de kallonta kawai take, safara ta futa da clé don nuna wa sauran *Zuri'ar* (hum koya akayi ya mata kyautar mota ? nasan de be huce shawarar Haidar ce .) haka ta wuni bak'i nata shigowa,,kuma kowa yayabaa kyautar daya yi mata,se fatan Alkhairi ake musu. Haka suka cinye sati guda kullum da bak'in dasuke zuwa gidan dan haka Manane a yen kwanakin duk manyan kaya take sakawa ,,tun bayan satin kuwa ta rage sasu ta koma sa english wears d'inta dan daman a takure take ,Doc Rid kuwa kusan kulum cikin yima fad'a yake amman in ya shiga ta wannan kunne se ya fita ta d'ayan ,harde ya gaji ya dena kulata..dukda dama ba wani Abu ke shiga tsakanin su inba gaisuwa ba.. Hake de suke ta zaman doya da manja a gidan daga gaisuwa ba abunda ke hada su seko insu hadu a dinning, dan har yanzu daga gidan Mom ake kamusu abinci yau sati 3 kenan. Yau ma kamar kulum daya fito donyi break, be ganta ba, har ya gama beji ko motsinta ba, har ze futa seyaga ya dace ya leka ta ko lafiya ? Tunda ba haka ta saba yiba, dan kusan kullum kamshin turaren wuta ke tadashi ,amman yau palon ma be samu shara ba bare ayi zancen turaren wuta....shigarshi d'akin keda wuya ya ganta a kwance a kasa hannuta rike a ciki se murkususu take ga kuma hawayen dake zarya a fuskarta, da sauri ya iso yace Manane miya sameki ? Dakyar take iya yin magana tace periode ne, yace ina maganin ki yake ne ? Da kyar tace na barshi gidan Mom, yayi tsaki ya daurata bisa gado ya fita, ya shiga dakinchi, koda ya duba cikin trouser din maganan nuwanshi babu maganin nata don haka ya hada allura ya dauki tea me kauri a cup ya shigo dakin nata, kukan nata har ya fara futowa yace tashi kamar bata jishiba dan batada karfi juyawa dan haka da kanshi ya jingina ta ya bata tea d'in sannan ya juyata ya mata allura. Nan danan bacci yayi awan gaba da ita, ya rufa mata bargo ya fice. Koda ya fita gidan Umma ya shiga, bayan ya gaishe ta yace ina Yesmine ne ? Tana daki, to daman dan taje ta taya Manane zama ne dan bata jin dadi... Wayoo ,yanzu ya jikin nata?da sauki alhadulillah..Ok Allah yabata lafiya. Amin ya fita. Yana fad'in na tafi Umma dan inada cours(lecture) yanzu ya fita sauri2(Cours kuma ?to kara tu ya koma? komi? Koda ya dawo daga aiki ya iskota a palon ya tambaye ta ya jiki ,,cike da jin kumya tace naji sauki,to Allah ya kara baki lfy,tace ameen.. Ciwon be saké tashi ba se bayan sun dawo saga gidan Elh Fayçal daga cin abincin dare..dawo warsu da kamar Awa ya saké tashi tun kan yayi tsanani ya ha'da allura danyi mata,amman se ta fara mishi kuka da magiyar kan ya bata magani a memakon allura,, Hakade Seda sukayi 3jours yana jinyarta tukon ta warware(gaskiya kina bani tausayi Manane)... Muje zuwa... Fasma&Aïcha [8/17, 2:00 PM] A A Dboy: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_ 📚📚_* [8/17, 2:02 PM] A A Dboy: ```Manzon Allah (SAW) ya ce "Duk wanda yake so a bashi tsawon rai,a kara masa yalwar arziki,to yabi iyayensa kuma ya sadar da zumuntarsa " Imamu Ahmad ne ya rawaito shi.``` Waziri ya jinjina kai yace ba komi zamuyi nasara nan gaba..... Madina tace Allah ya kasan yaron ne taurin rai ne dashi (Hum to lokacin mutum beyi ba taya ze mutu inba jahilci ba irin naki hum) Maysam kam koda akayi mata interview se suka sakata a js2 a memakon js1 dayake Allah yayi ta brain ..basuba ni kaina taban mamaki amma wannan kadan ne daga ciki baiwar da Allah yake bawa tsirakun mutane... Dakin da aka kaita gado ukku ne a ranta tace kenan mu ukku ne a dakin nan kodan kayan dataga kusa da gadajen ya tambbatar mata da hakan... Nan ta zaune ta rafka tagumi tana tunanin rayuwarta .....tace ko yanzu Abbana miyake??ko yaci abinci??ko ya tafi kasuwa ...i miss you Abbana..... Se kuma tace Allah sarki inna Murza ko ya jikinta yanzu ??? Sekuma ta tsallako tunanin Fulani ai kuwa nan shar3 hawaye ya fara zarya a kumatun ta tace har na fara kewarki Momyna hakika kin cancaci yabo baki sanin ba amma kika sani a jikin ki har kika auran danki kwaya tal ..kin
Chapter 17 · 0% Book details