← Book details Sanadin Accident Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 67

Sashe 18

Sanadin Accident Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

nunamin so, kauna inasonki sosai fulani Allah meyin yanda ya so *Sanadin Accident* na samu Momy na fita daga kangin wuyar Murza ....Allah ya saka miki da alheri...tana haka se kuma tunanin yarima Murad ya fado mata tace shin ko ya isa gida yanzu? ??ko ya ci abinci??ko miyake yanzu se kuma ta saki murmushi wanda ni kaina bansan ma anarshi ba .....se kuma naga ta tsuke fuska tace mi nawa nayin tunanin shi mtss banda mugunta da keta mi ya iya da wata fuskarshi me kyau ......yana wata tafiyar shi ta takama kodayake yarima ne dole yayi .........haka ta lalace tana ta tunanin ta data tuno wannan se ta tuno wacan.. Dafa tan da akayi ne ya dawo da ita daga duniyar tunani ..... Firgit ta juyo taga waye... Wasu yan mata biyu ne baza su fuce sa aninta ba .. Wanda ta dafa ta ta sakar mata murmushi tace ya haka kedaya kuma kina tunani Itade da ido ta bisu Tace ""je suis Mariam Moctar ... D'ayar ma tace nikuma Mufeedah Muhammad ......kefa? ?? Suka fadi a tare jin bata ce musu kala ba Tace nikuma Maysam Musa by name.. Wani aji kike cewar Mufeedah ... Js2 ta fada a takaice... Waro ido sukayi a tare sukace ashe ma ajin mu daya ....sekuma suka shiga murna Nan sukayi dan sabo har suka qara gaya mata sharrudan makarantar da yanda suke gudanar da karatun daga takwas na safe zuwa daya na rana school ne daga ukku zuwa shida na yamma islamiyya ne..... Haka kuwa akayi ukku nayi suka saka uniform na islamiyya suka fuce harda Maysam din dayake kama daga furniture, uniform duka a school din ake baka.... A bangaren oga kuwa bayan ya koma gida gaba daya ya tsinci kanshi cikin kunci ..besan ya akayi ba amma kwata2 a ranar be runtsa bacci ba ya na rufe idanu se kawai yaga fuskar Maysam ..shi kade se juyi yake yana tuna scene dinsu na jiya ..yaja tsaki yafi cikin kwando ..ranar kam se barawan bacci ne ya saceshi abunda ya jima beyi ba kenan tunanin wani abu ya hanashi bacci shiyasa tsanar Maysam ta dada ruruwa a zuciyar shi... A bangaren Fulani ma se taga yau gidan yayi mata fadi da babu Maysam dukda basu wani jima tare ba kuma ga kuyangi dasu na debe mata kewa amma Maysam ta daban ce a wajenta.. Washe gari kam sukuku Murad ya tashi har seda Fulani ta tambayeshi ko lfynshi amma se ya fake da kanshi yake mishi dan ciwo..(hohho su Murad manya) Maysam kam cike da zumudi ta tashi tun wuri tayi shirin ta na school uniform din ba karamar karbarta yayiba rigace har guiwa da wando har kasa ruwan toka se dan baby hidjab fari tas ..nan ta fara bubude kayayakinta ..dan ta samu ta karya ..ita kanta ta yaba da sayayyar da Murad yayi mata dan kanyan sunyi yawa ma a cewarta .....can ta hango katan abu ta janyo shi taga an rubuta Pad sanitary .....ta dinga jujuyashi a ranta tace komiye wannan kuma oho ..haka ta mishi wuri ta aje sanna ta jere kayanta tsaf cikin wardrobe dayake ba wani girma ne dashi ba dan kahaka sauran kayan ta bardu nan cikin bags... Haka suka nufi aji su ukku bayan an tashi lokacin islamiyya nayi suka tafi tare kafin dare Maysam ta gaji likiis mi su Mariam zayi inba dariya Mufeedah tace zaki saba muma da farko haka mukaji... Bayan kwana biyu Maysam karatu ya fara zafi karatu take ainun basuda time idan ka gansu suna fira to lokacin baccine amman a yinin rana in basa aji to suna blibliotheque (library) ko kuma suna exercise itada su Mufeedah ...takan tuna Abbata da Fulani lokaci zuwa lokaci dan yanxu batada ma times din tunanin Yarima kuwa besan ganin dayake mata yana mata mugunta kad'e ma wata rahamace a zuciyarshi tun bayan tafiyar Maysam ciwon zuciyarshi yake famar tashi ..dole ya fara shirin koma wa England dan ganin doc dinshi a cewarshi gwara ya tafi tun kafin abun yayi nisa..hum Ai kuwa su Madina najin tafiyar Murad ta tashi haka aka d'auki Murza da kafar karyaya aka nufi wurin boka da ita dad'insu d'aya Malan Musa ya tafi kauyensu d'auko musu wasu yan abubuwa se kawai sukayi anfani da damar suka kad'a han sewajen Boka yankan wuka ... To fa fans Kuyi hakuri da wannan ina sonku fans [8/17, 2:02 PM] A A Dboy: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_ 📚📚_* [8/31, 9:55 AM] A A Dboy: 🌹🌹 *SANADIN ACCIDENT* 💥🚑🌹🌹
Chapter 18 · 0% Book details