Sashe 22
Sanadin Accident Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
🅿️ 47__48
```Manzon Allah (SAW) ya ce'' ciyarwar mutum ga iyalinsa sadaka ce''
Bukhari ya rawaito shi.```
Makuddan kudi ya zubewa Boka gobe da nisa yace yana son a karya asirin Murad ya dawo gida kuma idan ya dawo kawai a hada aurenshi da yarshi Muheeba...
Boka Yayi wata mahaukaciyar dariya seda waziri ya tsorata can kuma ya daure fuska ya ce ina jin dadin aikin ka ......saboda akwai zubar da jini ...
Waziri ya zaro ido yace jini kuma
Ee na jarirai ma kuwa idan har a nason aikin yayi kyau ...
Waziri yace ayi komi ma idan de har burin er leleta ze cika sannan kuma wani hanzari ba gudu ba ina son abani maganin da zata mallake shi se abunda tace za ayi nan ya sake zube mishi kudi ..
Boka yayi dariya yace an gama ..yayi yan zubace2n shi ..ya dauko wani kullin magani yace wannan a abin ci kona sha za'a zuba mishi amma fa a bari har a daura aure ......sauran aiki mutanen mu zasu cika shi da zarar sun sha jinin jarirai komai ze wakana kaide kawai abunda zakayi shine ka cusawa Murad auren da zarar ya dawo ....
cike da murna ya karbe maganin ..har ze tafi la'anan nan Boka yace kada ka tado zancen auren a kwanakin nan dan kauda duk wani kokwanyo na mutane ka barin a samun koda sati ne da dawowar shi sekace mishi kana so ya auri yar ka ...kafin nan mukuma zamu cusa masa kwar jinin ka da ba ze iya cewa a'a ba ..
Cike da murna ya tafi gida jin harda shawara boka ya bashi ....
Muheeba dake zaune se hirar su suke ita da mahaifiyar ta har da shewa ...ai kuwa ta najin sallamar mahaifinta ta koma ta kwanta ta fara numpashi sama2.......(tab a raina nace ashe gaba ma da gabanta makircin wani yafi na wani)
Da sauri ya isa kusa da ita yace sannu Muheeba .....ki kwantar da hankalin ki wannan karon Murad na kine ...kinga wannan ya fiddo kullin magani yace na mallaka ne..
Caraf ta bude ido aman saboda makirci de taki tashi ta zauna tace Abba zan auri Yarima Murad na hau kadagar mulki ? ........
Waziri yayi dariya ya ce sosai sannan ki shirya wa zowar shi kwanan nan yana kuma zuwa se.aure kawai ...
Ai bata san lokacin da ta tashi zaune ba ...tace wai Allah da gaske?
Yace haba yar lele kin bazan miki wasa da irin wannan batu ba ....
Nan murna ya cika ta har ta fara hangota tana ba kuyangi order se kawai ta fashe da dariyar farin ciki ..
Ganin haka ya waziri fita ya nufi fada ciki da murna yasa yar leleshi farinciki.....
Yana fita suka tafa itada mahaifiyarta tare da yin shewa tace kai mama kin iya hada plan da ba dan nabi shawarar ki nayi cutar karyan nan da baze je a karya a sirin ba ...
Tace kede bari y'ata ai rayuwar ce seda haka ...
Suka sake yin shewa tare da tabawa kamar ba uwa da diya ba ..
.
A bangaren Maysam kuwa yau aka basu vacation bayan an bawa kowa sakama konshi inda Mufeedah tayi ta daya Maysam ta biyu se kuma Mariam ta ukku sunsha kyautikika ..ita de Maysam gaba daya tayi sanyi ta san ba ita ba zuwa hutu gida duk wanda ka gani cike da dauki yau zata tafi gida banda Maysam ...
Mariam aka fara zuwa dauka sanan motar su Mufeedah tazo ...tananan tsaye motocin fulani suka fara zowa daya na bin daya har goma dan kuwa fulani da kanta tazo daukarta ... ......
Maysam na hango fulani ta kuwa zanbad'a da gudu ta rungumeta ....
Sun jima a rungumen fulani ta dagota tace Maysam ya banga kayan ki ba?
Ta dago kai idanun ta har sun kawo ruwa tace Momy banyi ta daya ba ta biyu naci..
Fulani tayi murmushi tace kai amma kinyi kokari fa congrats dauther...
Maysam tace Momy kin manta da sharadin Ya Murad ne....
Fulani tace sharadi kuma?dan ita har ga Allah ta manta
Maysam tace yace idan har banzo ta daya ba to bazan zo vacation ba..
Fulani ta bata rai tace bari batun shi je ki hado kayanki mu tafi...
Da sauri ta zube nan kasa tace Momy ki mun rai ki barni nan dan walahi ko kiranshi na karshe seda yayi mun warning... Sega hawaye shar2 ..
Fulani ta dagota tace kada ki damu zanyi mishi bayani...
Maysam tace kiyi hakuri Momy badan bazan iya bin umarnin ki bane a'a kin huce haka a wurina bana son shiga tsinuwar mala'iku ne dan cewa yayi bada izinin shi ba inde har banyi ta daya ba nazo hutu.....ko satin nan a islamiyya malam ya kara jaddada mana irin sab'awa iyaye ko miji bala'in dake faruwa da mutun
....
Ran fulani ya kara baci a ranta tace ta yaya ma ze gindaya mata irin wannan sharadi kan wani banza dalilin shi da beda tushe ....nan ta zaro waya ta shiga neman layin shi amma a kashe...tayi kira yafi a kirga amman bata shiga...ta kalli Maysam tace shikenan amma bazan iyabarinki a school din nan ba koda kuwa da kuyangi..ki had'o kayan ki na kaiki bade shi garin ne yace bazaki bari ba?
Ta ce eee
Fulani ta bada order a ka debo kayanta aka saka a booth ...suka fice ...
A motan kam fulani tasha surutu har suka iso wani tamtsamemen gida ....tun kofa gidan abun kallo ne bare cikin ba'ama zancen ...katon gidane na gani na fada duk da babu kowa ciki se me gadi da me bawa fleurs (flowers)ruwa amma fa ko ina tsap2 nan kuyangi suka fara goge2 masu shara nayi masu daura abinci ma nayi ..fulani da Maysam kuwa shopping suka tafi kafin su dawo komai is ready.
Se biyar na yamma fulani suka fara shirin tafiya bayan a zube mata kuyangi bakwai dan yi mata komi se digorai biyar ...
Tofa nan ake yinta dan kuwa Maysam kuka take shab'e2 fulani ma daurewa kawai take dan ji take kamar tayi mata kukan sede ga bayinta nan kusa ba dama ...da kyar ta samu ta lallaba ta tafi....
A mota kam fulani duniyar tunani ta fada tana yaba kaifin hankalin Maysam ,,gata karama da ita ta tuna lokacin da take ta fadan rashin samun Murad a waya ...cike da shagwaba Maysam tace kai Momy ki barshi haka mana may be yana wani aiki ne ......wannan kira haka se ya 'aza ko ba lafiya tayi dan murmushi...
Madina da Murza kam basu san wainar da waziri yake tonawa ba se saukar Murad suka gani a masarauta...
Madina kam bakin ciki ya kusan kasheta abunda bakinta ke fadi kawai ta yaya haka ta faru?...ras gabanta ya fadi data tuna da waziri tace kadade shi ya batan planning dina tayi dariyar gefen baki tace zan kuwa bincika......
Zo kaga Murna wajen fulani bakinta ya kasa rufuwa dan murna ....haka ma me martaba sarki ...
Murad kam tunda yazo yake baza idanu yaga ta ina zega Maysam ama shiru kwanshi biyu yaga baze iya hakuriba ya tuntubi lfulani da zancen dan yasan de yanzu anyi hutu a ko'ina
Kamar me ciwon baki ya tambayi fulani ina Maysam take yana wani babasarwa waishi a dole be damu da itaba....
Fulani tace tana Maradi mana.ya sake jefo mata tambayar basuyi hutu bane?
Ta kalleshi tace sunyi mana tun satin jiya ...
Da sauri ya kalleta yace to tana ina ne ?
Fulani tace tana gidanka na Maradi tareda kuyanginta da dogarai ..
Quoi(what)!!??ya fada cikin wata irin voice ta......
...
Ina sonku fans
Fasma ce
Ahmed Gumel
[9/2, 9:50 AM] A A Dboy: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_ 📚📚_*
[9/2, 9:53 AM] A A Dboy: 🌹🌹 *SANADIN ACCIDENT* 💥🚑🌹🌹
🇳🇪Story&Written
by
*FASMA* 🇳🇪