Sashe 41
Sanadin Accident Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
ba da futa ta ture komi gefe ta fara sa'arta wato kallon photon.. Shigowar su kenan ...suka ji Maysam na fadin ita kade wly duk ranar da muka hade da kai ko to sena tsotse bakin nan tas ..dan gaskiya Allah yayi hallita a wurin nan ..dan lips din nan shine ake kira Kiss me babyn nan ..ita duk jitake a ranta tayi maganar Tana kallon photon tana doka murmushi. Mi su Mariam zasuyi in ba dariya ba suka kuwa tun tsire da ita har tasaki baki tana kallonsu dan bata san mi suke yiwa dariya ba Mufeedah ta matso tace inda muga irin lips din nan da ake ta wani yabawa haka... Wani waro ido tayi tace wai kuna nufin dama a fili nayi maganar nan ne.. Mariam tace a'aa a Mafarki ne.. Gaba dayan su suka saka dariya ...haka suka ci gaba da rayuwar su .cikin jin dadi. . A can gida kuwa sauka yi ake ba kakkau tawa .. Haka kawai ranar wata juma'a Murad tun safe ya tashi da wani matsene cin ciwon kai ..lokacin yana likita ne dan haka ya tattara ya dawo gida amma ciwon kamar karashi ake ... Ba bu zato yaji bakin shi yana abaton addu'a wanda rabon daya ce yayi addu'a kai koda bayan salla ne to ya manta... Kan kace mi bacci ya sure shi ..bashi ya farka ba se wajejen sha biyu da rabi na rana duk wani iri yake jinshi kamar wanda iska zata dauke shi yake ji fayau2 kawai....ganin lokacin sallar Juma'a yayi dan haka wanka yayi ya fice Masalaci duk da akwai yar tazara dashi da masallacin. Amman har yanzu kan be bar mishi ciwon ba... Tunda sheik din ya fara huduba jikin shi yayi sanyi duk se yake jinshi imcomplete kamar wanda ya rasa wani abu a rayuwar ya ke ji dan akan yin biyyaya ne ga uwaye...ake hudubar.. Haka jiki ban kwari har akayi sallar ..suna gamawa mutane suka fara tafiya dan ba wani yawa ne da su ba daman... Amma shi Murad nan ya tsinci kanshi da ya zauna ...yana yiwa fiyyenyen Halitta SALATI .. Mark dake share guda yana kallon shi duk mamaki ya cika shi ...duda yasan wannan al'adar shi da Murad ce in akayi Sallar juma'a nan zasu zauna suyita istigifari tare da salatin Nabiyi ..to aman fa shi Murad ya dade da fasata ..dan ana gama sallar yake tafiyar shi... Be gama tsinkewa ba seda yaga an tada sallar la'asar anyi shi da Murad din dan ba kullum ba yake ziwa masallacin ma agida yakeyin sallar shi... Shi kam Murad tun da ya fara yin Salatin ya ji zuiiyar shi ta nutsu ..wani rin nishadi yake ji yana bin duk illahari jikinshi Kasa hakuri Mark yayi ..bayan sun gama sallar ya matsa kusa da Murad din yayi mishi sallama nan suka gaisa ciki da fara 'a Murad din yake amsawa .. Mark de ya boye mamakin shi dan ba kamar kwanakin baya ba da sama2 suke gaisuwar ma.. Nan Mark cikin dakewa yace yau fa duk kawani sauya mun ... Murad yace mi ka gani ne..... Mark daman kamar jira yake nan ya kwashe komi ya fada mishi har da zuwan Mahmud din da yanda sukayi dashi ... Inna lillahi wa inna.ileyhi raji'un ... A bunda bakin Murad ke memetawa kenan ..... Be gama tsinkewa ba seda yaga babu numb familyn shi ko daya a wayar shi ... Mark yayi karfin halin fadin ai ka canza layi tun da dade wa.... Hawaye kawai ya shiga zarya a idon shi yama rasa abunyi ya kuma rasa miya sa shi yin haka gaba daya baya iya tuna komi...... Mark daya fara dan zargin wani abu se yaji tausayin shi ya kama shi dan shi dama yasan da walakin goro cikin miya ...Murad dayake tsananin son familyn shi aman farat daya ya yanke duk wani contact dinshi da su ... Nan Mark ya shiga yi mishi Nasiha tare da jan hankali kan ya rike addu'a don ita ce takobin mumuni.... Daga haka Mark ya bashi shawara ya kirayi su fulani yanzu .. Kallon agogon hannushi yayi ya ga hudu na yama kenan yanzu goma na dare ne a can .. Amma duk da haka ya danna number fulani dan ya haddace ta a zuciyar shi tun da dadewa... Lokacin fulani tana shirin fita zuwa wajen sarki..kiran ya shigo.. Ringing a na biyu ta daga duk cike da zumudi dan taga number england ta aza Maysam ce ta ari wayar kawayen ta kira...dan haka tana dagawa ta fara da fadin asallama yar gidan Momyn ta ..... Murad daga can a ranshi ya shiga dan tunani nan da nan zuciyar shi ta fara aikin zut2 dan tuno mata da Maysam...katse shi fulani tayi da fadin hello.. Cikin da sanyi jiki zuciya na mishi fat2 ya amsa sallamar tare da fadin Momy nine... Wani farin ciki marar misultuwa ya ratsa zuciyar fulani ...tace son kai ne... Cike da kwarin guiwa jin bata dau abun da zafi ba ya ce nine Momy ..dan Allah ku yafe mun wly basan miya sa man ba yana fadin yan kuka.. Godiya ta shiga yiwa Allah (SWT)daya kubutar mata da son dinta ....dama ai addu'a bata faduwa kasa . kuma ```Manzon Allah (SAW) ya ce'' idan zakayi roko ,to ka roki Allah ,kuma idan zaka nemi temako ,to kanemi temako a wurin Allah.(Tirmizi) ``` sanin bayin kanshi bane yasa tace na yafe muka daman can ban rike ka ba ...nan ta shiga yi mishi nasiha da ya rike addu'oi dayin sallar nafila..dan ```Manzon Allah (SAW) ya ce''Addu'a itace ibadah (Tirmizi``` ) Sosai zuciyarshi tayi wasai ...sun jima suna wayar sanna ya kashe tare da fadin se zuwa safe ze kirayi Sarki dan har sha daya tayi...seda safe sukayi wa juna tare da gaya mata gashi nan cikin satin nan in Allah ya yarda.....cike da murna kamar karsu kashe wayar ..har ze kashe se kuma ya sake fadin Momy ina Yarinyar nan take .. Ganin dare yayi Fulanin kar sarki ya jita shiru dan ita keda duty yasa tace tana nan she is fine tana can tana wurin karatun ta... Bakinshi yayi nauyi tambayar a 'ina se kawai ya kashe kiran .. Fulani dan murmushi tayi tare da fadin ni kam ido ne nawa... Yana kashewa ya dannawa Mahmud kira ... Ringing biyu shima ya daga duk jiyake su Mufeedah ne shima... Amman mi se yaji muryar Abokinshi wanda ko cikin dubunan jama'a ze iya sheda ta.. Cike da zumudi yace M2 kai ne ko kuma kunuwana ne suke mini gizo... Murad yace nine aboki pls kayi hakuri da abunda.... Be gama ba Mahmud ya katse shi da fadin ai komi ya fice a kiyayi gaba de...shima de nasihar rike addu'oin tsari na safe da yamma yace ya rike kamar yanda fiyyenyen Hallita ya umarce mu da yin su...(suna nan cikin HUSNUL-MUSLIM).. Murad yace hakika ka cika aboki na kwarai Allah ya bar kauna da zumunci masu dorewa... Ameen ya amsa .. Se kuma Murad ya ce kenan de yar gidan Momy bata ci jarabawa ba ko kuma fasa yi musu tsallaken class din akayi ne dan na tambayi Momy tace tana can wurin karatun... Mahmud yace ita kuwa suka samu dan har da mention excellent SANADIN haka har gwanati ta tura su karatu England itada kawayen ta ... Yan zu haka suna can. enland... Tunda Mahmud ya fara bashi labari yake jin dadi har lokacin daya ce mishi wai sunan nan england sannan hankalin shi ya tashi wani irin bacin rai da kishi suka da baybaye shi wanda acewarshi martabar aurenshi yake karewa.. Cike da masifa irin tashi yace What?da Izinin wa?...waye yayi mata jagora batare da izini naba?ya ci gaba da fadin jinake na jima da gayamata cewa bazan barta tayi karatu anan ba......? Mahmud shima daya kai kololuwar bacin rai yace.. The more you comment ,the more i typing.. . Bazan gajiya da fadi muku ina yinku irin totaly din nan Fasma ce [9/2, 10:45 AM] A A Dboy: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_ 📚📚_* [9/10, 10:28 AM] A A Dboy: 🌟 *STAR WRITER'S ASS* 🌟✨🖊 ( _Home of spécial 🏡&extraordinary writers_ )