← Book details Sanadin Accident Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 53 OF 67

Sashe 53

Sanadin Accident Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Mariam
Ta bata wayar bayan sun gaisa ne yake sanar mata da mijinta bashida lafiya ...cike da tashin hankali take tambaya shi miya sameshi ..
Nan de yace damuwa ce tayi mishi yawa sekuma ciwonshi dake son tashi ..ba karamar razana tayi ba.dan tasan itace sanadi....bata yi wata2 ba ta shigo taxi ya kawota likitar..

Yana baccishi ana mishi karin ruwa ....zama tayi kusa dashi tana kallon kyakyawar fuskarshi...ta kama hannushi daya ta damke shi gam kamar wanda za'a kwace matashi

Har drip din yakare aka fidda mishi amman be farka ba ..nan Maysam ta shiga kukan zuci...bata yi aune ba tashiga yin na zahirin.....

Kukanta ya tadashi ..ganinta kusa dashi ba karamin dadi yaji ba ..nan ya matsa hannun data rikeshi. Dayan kuma yana gige mata hawayen datake

Ai tana ganin farkawar shi se dariyar farin ciki ta subuce mata ... Tashi yayi ya zauna dan yaji karfin jikinshi sosai . ...

Sadda kanta tayi tace pls yaya ka yafe mun duk abunda nayi m..

Da sauri ya rufe mata baki da hannushi ya ce ni ya dace dana baki hakuri kan abubuwan danyi miki a baya.. Yace ina me baki hakuri sannan ina neman yafiyarki...

Waro ido tayi cike da mamaki wai itace Murad ke bawa hakuri..yau

Yayi dan murmushi yace kina mamaki ko?nima haka kin ringaya da kin dasa sonki a zuciyana ,,kece mace ta ukku a rayuna dana taba bawa hakuri .,daga Momy se sweetbabyna ..duk karancin shekarunta bana jin kunyar bata hakuri dan bana son bacin ranta ..to kema yanzu kin kin ciri wanan tutare a zuciya ta ...pls ki aje mukamanki yakin nan ya isa haka ..
Rungume juna sukayi sekuma Maysam ta fashe da kukan da ita kanta bata san dalilin yinshi .ba.

Yace kidena kukan nan har cikin zuciyata yake taba.wa...kuma na gode miki dakika yi mum wannan horon dan yanzu na tattance irin son da nake miki.kin nuna mun karfin matsayin ki ......sun jima suna musayar kalamai soyyaya wa juna su..nide ina share ina rubuta kalaman a wata paper dan kada in manta harafi daya ma in zanyi wa oga😎😎😜😜

Bayan sallar la'asr suka dawo gida. . tofa abun nema ya samu dan akwana biyun nan soyayyar suka zubawa babu kama hannun yaro...kuma har yau Murad be sake kokarin nemanta ba..ita kuma abun ya fara damunta dan tasani yana bukatar ta kawai de yana tsoran kada ta sake mishi abunda tayi ne..har wani kananan ciwon cikin shi tana sane dasu..

Dan haka yar tsokanar ku ta yanke decision final yau.......

Kamar wacan lokacin ta sake wani sabon shirin ta nide idone nawa tunda konace kada tasha ma ba jina take ba ...dan haka nace jikinta ma ai ze gaya mata. ..

Duk wani shiga da ficen ta yana nan zaune ya kallonta ....har lokacin salar magrib yayi ya fice..

abun na yau fa da gaske ne dan kuwa kajin amarcinta ma ita ta soya abunta ...ta jere komi a dinning. Aman fa zuciyanta banda bugun lugude babu abunda take tsorene fal ranta . tana de daurewa ne .',..a ranta tace gwara ita ta taimaka mishi tunda ita dayar matar tashi taki dawowa..(kai ranar nan fa yace miki babu wata kishiya🙄halan baki yarda bane🤦‍♀)...

Be shigo gidan ba se wajejan tara da rabi dan ya biya likita sun samu wani emergency...

Lokacin daya dawo tana wurin su Mufeedah ....sullube wa tayi ta tafi sama abunta..

Lokacin yayi wanka yana kallo a laptop dinshi . ...

Daga bayanshi tazo ta leka computer taga miye yake kallo yana murmushi ne shi kade haka ....ai kuwa photon ta dana sweetbaby ne a screen din ..ai nan gabanta yai wani irin mummunan faduwa ta kurawa photon sweetbabyn ido kamar tasan yarinyar take gani.......namijin kokari tayi ta kewayo direct rufe computen tayi tace mi kake kallon photo baya gani a zahiri kuma a gabanka ....
Jayota yayi ta fada jikinshi yace hakane to ai naga kin manta dani de shiyasa....

Murmushi kawai tayi ...ta tashi

Nan ta kawo kajin tare da fresh milk da jus se kuma fruit tace zo muyi dinner..

Ya mutsa fuska yayi yace kici kawai a koshe nake..

Tab ai wly wannan bama magana bace oya com'on ..

Girgiza kai yayi yace yar rigimace ke wly ....

Zama yayi ..ta bude kajin kai ba Murad ba ni kaina na hada miyau dan wata irin suyace tayi musu se tashin kamshin dadi suke😋😋...

Yace yau kuma soyyayun kaji akayi muna a dinner..

Umm na amarci ne ai dan haka kaci abunka..

Kwashewa yayi da dariya dan shi ya dauka duk wasa ne abun..

Itade kasa ci ma tayi duk ta wani tsure. ...ni kuwa nace kefa kika sa kanki dama kin ci kajinki dan zasu yi dadi a baki😋....

Ganin takasa ci yasa ya shiga bata a baki ...da kyar ya samu tayi baki biyu..tace ya isheta ..fresh milk kawai tasha...
Shikam suyar ta mishi dadi dan haka yaci da dan yawa..

bayan sun gama ta tattare komi takai kitchen ....

Wanka ta shiga tayi tare da alwala ...duk cikin sanyi jiki takeyin komi....umm turare sun sha kashi anan ta saka wata sleepingdress dinta me kyau ..dogon hijab ta saka ..lokacin data shiga dakin nashi ...har yayi shirin baccin shi yana kokarin hawa gadon...

Da sauri tace ya haka kuma ....

Da mamaki yake kallonta yace kamar ya fa..

Ba karamin karfin hali tayi ba tace kayi alwala zamuyi nafila ......kamar yanda sunna ta tanada

Be kawo komi a ranshi ba dan haka beyi muso ba yayi ya jasu..rka'a biyu sukayi.bayan sun gama tace banji kayi muna addu'a ba ..shifa yanzu abun ma tsoro yake bashi .beyi nauyin baki ba.yace wai mikike nufi ne haka..

Murmushi karfin hali tayi tace hakkika zan baka ne yau..

Waro ido yayi ya saki baki da hanci yana kallonta ..

Hannu tasa ta rufe mishi bakin tace miye kuma abun mamaki anan ..

Ajiyar zuciya yayi yace kada ki damu ni na yafe ..

Seda ta cire kumya ta sadda kanta kasa tace to ni kaban nawa hakki tunda kai baza ka amshi naka ba ...

Zura mata ido yayi yama rasa abunyi ..da kyar ya tattara nutsuwarshi yace are you fine?kin san kuwa mi kike fada?

Still kanta a kasa tace dama se mutum bashida lfy yake neman hakkishi ne?...kuma ma ai sabida bana so kashiga wani hali ne...

Besake cewa komi ba nan ya shiga kwararo musu addu'a ...sannan yayi mata tambayoyi ..
Cike da nutsuwa take amsa mishi ....

Gado suka nufa bayan sun kwanta Murad ya mirgino yayi mata runfa yana shafa gashinta kanta yace ''es tu sûr que c'est ce que tu veux.....?

Gyada kai kawai tayi dan se yanzu cikkeken tsoro ya shigeta (ayya ai kin makaro kuma ..ai seda nace kada kiyi kika yi 😜)

Naso kwaso muku rahoto to aman sena ga abun ya fice karfin bironan dan haka sum2 na fito tare da rufo musu kofar ..

Nan falon na zauna Um kuma kunsa ai mizanyi ...ragowar kajin nan na tasa agaba na fara ci😜😋 ..abuna......daga nan na dinga jin kuka da kananan ihun Maysam..

Ai kuwa mi zanyi inba dariyar ketaba...🤣🤣🤣🤣dama na gaya miki ai kika ki jina .....aman fa daga baya na nan tausaya mata fa😜😉....

Asuba tagari 😎😎😎

Muje zuwa 🏃‍♀

Ina yinku 😍😍😍

Fasma ce ✍yar mutan zinder
[9/13, 9:57 AM] A A Dboy: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_ 📚📚_*
[9/13, 7:47 PM] A A Dboy: 🌟 *STAR WRITER'S ASS* 🌟✨🖊
( _Home of spécial 🏡&extraordinary writers_ )

🌹🌹 *SANADIN ACCIDENT* 💥🚑🌹🌹

S.W.A✍

🇳🇪Story&Written
by
*FASMA* 🇳🇪

🎂🎂🎂 *oohh today is a special day for me because it's my birtday ....* 🍭🍩 *happy birtday to me ..am so Happy🎉🎉..joyeux anniversaire à moi* 😍😍❤😘😘

🎂🎂 *happy birtday to you JIDDA Kema* .🎉🍭

Dedicated to ME FASMA &YOU JIDDA😍❤

🅿99__100

```Manzon Allah (SAW) yace ''kada dayanku yayi tafiya da takalmi daya.
Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi..```

[15/08/18 à 00:00]Nan nima bacci ya kwashe ni ...asubar fari a kunne na akayi ta ..cikin hanzari ta tura kofar na shige ...Maysam na tsinkaya ta kududun ne a cikin bargo tana bacci ta aman da kagani kasan bawani dadin bacci takeji ba..inan tsaye ina kare ma komi kallon da alamade har sunyi wanka dan ko drap din an canzata ..fuskarta tayi fayau da ita ...se lokacin naga Murad ya fito daga tolet da alama wanka da alwala yayi ..fuskarshi har wani kyalli agonci take ga wani tsadaden murmushi da yake saki akai2 .....jallabiyar shi ya saka ya shiga jera nafilfili tare da addu'oi ga Maysam har akayi kiran sallar farko sa anan ya isa ya zauna bakin gadon dede setin Maysam .....

Shafa kanta ya dinga yi daga bisani kuma ya kai bakin shi dede kunnenta ya na yi mata rada..duk kwallafata banji miyake fada mata ba..

A hankali2 ta fara bude idonta da duk suka kumbura alamun tasha kuka kenan ta sauke su fes kan kyakyawar fuskarshi ....kawai seta saki mishi kuka wanda daga ji na shagwabane ..shi kuma gogan ya hau ya zauna se rarrashi yake ..da kyar ya lallabata ta tashi da kyar har wani dingishi take ya kaita tolet ya sake gasata a ruwan zafi sanna ta doro alwala ......

Shi yajasu sallar ...yau kam da kyar ta samu tayi azkar din ma dan wani mayan bacci takeji ....bayan sun gama ya jata suka koma gadon bacci duk ya wani mamatse ta ya rumgume ..tayi kokarin kwace kanta aman ba karfin ga kuma bacci da yaci karfin ta dan haka ta kyaleshi ......

Shikam kasa komawa bacci yayi kawai tusata gaba yayi yana kallonta wani sonta da kaunarta na kara shiga cikin jikin shi ...shi kade se sakin murmushi yake..yana zngura mata albarka
Chapter 53 · 0% Book details