Sashe 13
Sanadin Accident Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
🅿️ 27__28
```Manzon Allah (SAW) ya ce "fiyyayen musulmi shi ne wanda duk musulmi suka kubuta daga sharrin harshensa da hannunsa"
Muslim ne ya rawaito shi``` .
Da zasu dowo ma seda yaso yayi musu wata drama.....dan kuwa lokacin da Maysam tazo zata shiga motar..ya kuwa d''aure fuska yace ke...se kuma yayi shiru sakamakon ganin Momy da yayi se kawai ya shige motar fuskar nan ba annuri se wani muzzire yake ...ganin haka itama Maysam da ta shigo taja bakinta gum.....
Koda suka iso da tayi niyyar fita da sauri ya riko hannunta duk da namijin kokari yakeyi dan ba qaramin dauriya yayiba jin wani irin shock na ratsashi..
Seda yaga shigar Fulani bangaren ta sannan ya jiyo da fuskar nan tashi da har ta canza kala yace dan tsabagen gulma da munafinci miye na wani biyoni dan shinshin daa shegen iyayi kika wani shigo mun mota kamar wata bita zai2 nan ya dinga mata fada ta inda ya shiga bata nan yake fita ba..ya qara da cewa kai ko magana inba nina baki iznin yimun ba kikayi hum yayi kwafa..
Itade idon wannan shine
Abunda ya qara harzukashi kenan ya kuwa kaimata rankwashi seda kwalla ta cika mata ido....
Da sauri tace dan Allah Yaya kayi hakuri hakan bazata sake faruwa ba. Na tuba ka yafen..
Wata uwar harara ya ban kad'a mata yace kima qara kiga yanda zanyi da ke ..ya fice abunshi.
Sum sum itama ta fito ta fice bangaren Fulani ..a ranta tace Allah abun godiya ...
Washe gari wajejen goma na safe Murad ne zaune gaban me martaba ya wani sunne kai banyan ya kwashi gaisuwa ..me martaba yayi gyaran murya yace alhamdullilah Son Allah yanuna mana aurenka ina alfahari da kai nan ya d'anyi mishi nasiha sannan yace game da tarewar matar kace ....nida Fulani mun yake shawarar kawai ka tafi da matarka can England .
Wata irin zufa Murad yaji tana karyo mishi kamar baze ce komi ba se kuma yace Ranka shi dade bawai naki bin shawararku bane amma ni aganina abarta nan se asakata makaranta tayi karatun nan
Ganin ya fara yin nasara ya ci gaba da fad'in ..because a can karatun zeyi mata wahala dade anbari ta gama koda secondary ne seta ci gaba a can din...
Ayi mini afuwa idan na fad'i badede ba
Dan murmushi yayi yace shikenan to Allah yayi mana zabi na alheri
Ameen yace sanna ya fice direct bangaren Fulani ya nufa..a ranshi yace alhamdullilah na rabu da alajakai ..amma inba abun su momy ba ina yar kauyen nan da zuwa England ....
Kwance take ta d'aura kanta bisa cinyaryar Fulani se hira suke abunsu kamar uwa da y'arta gwanin sha'awa...
Suna haka ya shigo palon ganin Maysam bisa cinyar Fulani ba karamin haushi yaji ba...ya qara daure fuska... ..gaidata kawai yayi yayi shiru se wani ku
mbare2 yake...
Da sauri Maysam tace ina kwana yaya ...
Wani kallo yayi mata na irin zamu hadu dinna..ciki2 ya amsa a takaice da lafiya..
Momy ta gumtse dariyata tace wai ni son waya tabo min kaine se gumtse fuska kake.. da safiyar. Nan
Kicin2 da fuska yayi yace haba Momyn ya zaki bari wannan tahau min cinyata
Fulani tayi dan murmushi tace yo inba abunka ba yarima ai yanzu na yayeka ka huce hawa cinya..ka girma ai yanzu kam matarka ya maye gurbin ka ..kafin itama ta haihu ta barwa baby place ko?...
Be iya cewa komi ba amma a ranshi yace wai baby ..bade da niba zakiyi ta jiran gawon shanu
Kuwa .
Maysam kam abun mamaki ma ya bata ta saki baki da hanci tana kallon wannan shiriritar
kawar da zancen yayi da labarta mata duk yanda sukayi da sarki yanzu ..
Dan jimmmm tayi kamar me tunani
Da sauri yace kuma kinga in anan take zatafi sakewa tayi karatu da kyau ..
Shikenan Allah yasa hakan yafi alheri cewar fulani...
Maysam da tun dazu take jin duk hirar se wani
washe baki take tana mirmushi kasa2 dan akwaita da son ecole
Suna haka sega sarki ya aiko kiran Fulani ....nan ta barsu palon cikin su babu me magana ...
Fitarta keda wuya ya ce kuwa ke zo nan.d....
Kuna raina fans love you
all
Fasma ce
Ahmed Gumel
[8/17, 1:45 PM] A A Dboy: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_ 📚📚_*
[8/17, 1:45 PM] A A Dboy: 🌹🌹 *SANADIN ACCIDENT* 💥🚑🌹🌹
[8/17, 1:48 PM] A A Dboy: 🌹🌹 *SANADIN ACCIDENT* 💥🚑🌹🌹
🇳🇪Story&Written
by
*FASMA* 🇳🇪
🅿️ 29__30
```Manzon Allah (SAW) ya ce "ya ku mutane ku tuba ga ubangijinku. Na rantse da Allah ni ina tuba ga Allah a rana sau dari "
Muslim ne ya rawaito shi```
Fitar Fulani keda wuya yace kuwa da Maysam ke zonan wacce ita har ta kai kofar fita palon ganin fulani ta fita..
Jiki na b'ari ta zo ya durkusa gwiyoyin ta a kasa ta sada kai kasa tace gani Yaya ...
K'ara murtuke fuska yayi beyi wata2 ba ya dadage iya karfin shi ya rankasheta a kai yace wannan na hawa cinyar Momy nane ...ya qara mata yace wannan na gaishe nine da kikayi dan nace kada ki sake kimun magana matukar bani na baki izni ba...ya qara mata yace wannan kuma na kallona da kikayi ne....
Ze qara mata da sauri tace dan Allah yaya kayi hakuri bazan qara ba...sega hawaye shar2
Wasu biyu masu shegen zafi ya sake yimata yace wa inan kuwa na jin dadi da kikayine dan za'a sakaki makaranta tare da ban hakuri da kikayi yanzu ya hankad'eta yayi ficewar shi ya barta nan se kwasar kuka take...
Ta jima nan taga ba sarki se Allah ta lallashi kanta ta tashi ta shige room tana me ayyana abubuwa da dama...
Sarki ma kuwa maganar karatun ce yayi wa Fulani ta ko yi na'am ganin irin farin cikin da Maysam tayi lokacin da yarima ya sanarwa musu yanzu...
A b'angaren Murza kuwa Madina tasa aka yi mata kiranta ...tana dari2 tsoro duk ya cikata ta amsa kiran dan duk a ganin ta wuyyar da tabawa wa Maysam ne za 'a hukuntata
Amma me jin irin mugun nufin Madina da waziri akan su Maysam din har bata san lokacin da wata bazawarar dariya ta kufce mata ba ta kuwa gyara zama tana sauraron su daga nan itama ta ta karkace kai ta sanar musu irin yanda take yiwa Maysam har zuwanta wurin boka seda ta sannar musu
Madina tayi wani murmushi tace shikenan fad'uwa tazo dede da zama in lokaci tafiyarku kauye yayi zan turo miki da kudi kisa bokanki yayi mini wani aiki....
Murza se wani wangale baki take taji zancen kudi...
Haka suka yi ta tsara makircinsu ...
Murza jitake kamar ta zuba ruwa a kasa tasha jin za akashe mata Maysam ..sun jima sannan taron makircin ya qare kowa ya kama gaban sa ...
Sha biyu na rana dede aka maida su Murza kauyensu cike da murna dan kuwa Madina ta saki mata kudi a zuwan ta kaiwa boka ayi mata aiki akan Marud da Maysam ...zuwansu keda wuya ta kuwa haura hann se wajen boka yankan wuka dayake bata tarar da Malan Musa ba.....
Zaune take a gaban bokan se wani hangame baki take tana watsa wasu jan hakoranta...nan ta fad'imi shi yanda suka tsara na akashe su ..
Buga kasa da tsubbace2 yayi kamar na wancan lokacin ...
Ya dubeta yace wannan yara da taurin kai suke dan kuwa ajalinsu ba anan kusa ba yake abunda zan iya yi muku anan shine kawai rabashi da iyayenshi da matarshi kai dama masarautar baki daya duk da aikin ba karamin aiki bane dan se azubadda da jini ma..
Ko ajikinta Murza tace babu matsala a zubar ko na waye inde bukata zata biya ..nan ta zube mishi rafar kudi wanda ita kanta bata san adadinsu ba a ranta tace nikam kudi be daman ba inde Maysam zata dawama a wahala...se wani murmushi take...
Wani magani ya bata cikin wani tsumma yace a turara a wurin da aka san ze ketara .....
Yana ketarawa yanda hayakin yabi iska haka shima in ya bar masarautar baze sake waywayen su ba har se in ku kuka bukaci dawowarshi........
Ta karbe magani ta fito har da yar rawarta ta kama hanyar gida.....
ta shigo kauyen cike da murna dede wata kwana ai kuwa wata motar yan kasuwa ta shayo kwanar itama ai kuwa ta kwasheta jikake ragajaf ta zube kasa wanwar...
Fasma
Ahmed Gumel
[8/17, 1:49 PM] A A Dboy: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_ 📚📚_*
[8/17, 1:50 PM] A A Dboy: 🌹🌹 *SANADIN ACCIDENT* 💥🚑🌹🌹