Sashe 32
Sanadin Accident Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_Godiya me tarin yawa zuwa ga Fans din Sanadin Accident ..hakika ina jin dadin_ yanda _kuke bibiyar_ book din _Allah ya bar kauna da zumunci me dorewa__ ... ..
*Da yawa daga ciki naga sakon nin na shawarwarin ku . .. *in sha Allah* *Zan gyara .ku sha kuri minku kawai kude ku ci gaba da kasan cewa dani* *Fasma....kuna da yawa Fans bazan iya zano ku ba amma ai* *kusan ina yin ku irin totaly din nan *
*MAMAN SS sakonki ya isa ga Maysam tace tana yinki* **irin sosai din nan lol ...Amma fa Maheeba* *tace a gaya miki ta shirya tawagan yakin ta* ...
*Nide ...ido ne nawa... ..na gode da kulawarki* *kwarai Allah ya bar zumunci* ..
*_Ohh My Zarbaby tu me manque déjà ..wish you a good journey na gode da kaunarki Rabbi ya bar zumunci* .... .
_
Dedicated to My ZARBABY
65__66
```Manzon Allah (SAW) ya ce''yana daga kyawun musulucin mutum ya bar duk wani abun da be shafe shi ba ''
Tirmizi ya rawaito shi.```
Waziri ya sake cewa ai baza ayi haka ba abari ayi da yardar shi..
hannu sarki
ya d'aga mishi ya ce na gama yanke magana ku fara shirye shirye kaway nan da wata d'aya daidai da congé Noël(chrismaty ) kenan ..
nan waziri ya shiga godiya tare da mikewa ya fuce da shoki ya isa gida koda ya sanar wa da Muheeba wani wawan ihu ta kwasa har say da biron da nike rubutu ya subuce mini ya fad'i nan fa suka wuni cikin murna Muhiba kam harda fara yanda zatayi yafiya da kasaita take da wulakancin da zata ma mutane
Shirye shirye kam ya kan kam yau har saura ''deux semaines''(sati 2) inda ango da Maysam basu ma san waynar da ake toyawa ba kay dama gari duka dan ko carte ba a bugu ba yan gidan su Muhiba da sarki kaday suke shirin su inda ita Muhiba har mai gayran jiki ta dauko dan a cewarta ta fi so ta fito yass da ita wai ita a nufinta tana so ta fi mai kama da aljanun nan kyau ni ko nace maysam ko batayi ado ba ta fi ki kyau ko ba ha ba fan???
Ana haka ne Sarki ya kirayi Murad bayan ya gaishe shi Se Sarki ya sako zancen auren shi da Muheeba yanda kasan wata saukar guduma haka yaji a kanshi a take ya dafe setin zuciyar yanainnalillahi..hi .......Sarki ya ci gaba da cewa kuma ina so satin me kamawa na ganka garin nan ...
Da kyar ya iya hada kalmomin shima da kyar ya fara fadin pls Dady kar...
Da sauri sarki ya katse tare da fadin inde har na isa da kai to ina so kayi mun biyaya.....
Allah ya zaba muna abunda yafi alheri shikade Murad ya iya fadi.....
Sarki na yanke kiran Murad ya yanke jiki ya fadi a sume.....
Shigowar Mark kenan dan yayi ta kiranshi a waya baya dauka gashi yana son ansar wani doc me mahimaci shi ya sama ya tako ya zo gidan.....
A sume sheme2 ya ganshi nan fa hankalin shi ya tashi bayan ya kirayi ambulance se kuma ya fara bashi ''premiers soins(first aid)....
Da kyar ya samu ya farfado ambulance na zuwa aka fice da shi emergency..
kwanan shi daya yana jinya Allah ya tashi kafadarshi...tun agadon ya kirayi fulani .....tana dauka ya kuwa fashe mata da kuka kamar ba yarima Murad...
Nan da nan jikin fulani yayi sanyi tasan abunda yake yiwa kuka nan ta lallasheshi tare da mishi nasiha kan yiwa iyaye biyyaya .....
Nan Murad ya ji zuciyar a kashi 100 ,,kashi 40 na damuwar dayake cikin sun ragu ......
Ita kam fulani bata san mi ya sa ma take goyon bayan auren nan ....barema yanzu dataji har kwanciya yayi a asibiti dan tasaan irin yanayin ciwon shi in ya tashi har fidda tsammanin shi ake ...gashi ita bakin ta yayi mata nauyi sosai baza ta iya cewa bata son ayi auren nan .........
Murad yace Momy Maysam fa??
Dan shiru tayi na yan dakika se kuma tace itama ba'asanar mata ba......dan bansan yanda zata dauki lamarin ba ...ina son yarinyar har cikin JININ JIKI NA na ke jinta dan bazan so taji wannan zancen daga bakina ba amma dayake kai mijinta ne se ka lallabe ta ka gaya mata...
Momy kawai a barta base an sanar mata ba dan ni kai na baza....se kuma yayi shiru..
Nan sukayi sallama...
Haka momy ta shiga saka da warwara ta rasa ya zatayi da Maysam....
Hakade ta daure ta kira offishen bayan an bawa maysam wayar ,nan fa maysam ta shiga zuba taji Momy se surutu take mata...can de ta tsageta tace Momy lfy najiki shiru yau ..,...?
Fulani daurewa tayi ta sanawar da Maysam komi bayan tayi mata nasiha me ratsa zuciya ....
Tunda Momy ta fara magana taji wani abu ya tokare mata wuya ,....da kyar ta tara nutsata ta nunawa fulani ba komai ai kuwa fulani na kashe wayar ta fara ganin dishi2 nan ta sulale itama kasa a sume....nan da nan akayi emergency na nan clinik din makarantar aka shiga bata temakon gagawa ....
Murad kam suna gama waya da fulani ya dannawa Mahmud kira ..yana dauka ko gaisawa basuyi ba Murad ya fara magana cikin huchi yace wly kada ka sake ka bugo min katin auren nan kai kar ma ka fadawa kowa .....dan ni bani da tsarin auren mata biyu amma tunda su Dady sun rantse se sun min auren dole shikenan amman pls''je t'en supplie'' kada kayi komi ka barsu kawai in ya tambaya kace ee kayi ..haba da girma na da wayo na ace za'ayi mun auren dole har so biyu....
Ganin yana famar sauka daga kan layi yasa Mahmud taro shi da nasiha ...nan sukayi sallama tare da alkawarin baze yi shirye2n komi har se yazo...
Suna gamawa ya danna wa offishen makaranta su Maysam kira amma mi se aka sanar dashi ai batada lafya ...dafe da zuciya yake tambayan mi ya sameta...
Sukace ai tana emergency room basu fito da ita ba....
Nan fa ya lallaba batare da sanin Mark ba ya shige office din shi dayake a likitar daya ke aiki ake mishi traitement .....
Takardar neman hutu ya rubuta tare da cike kaf wani file dayansa za'a bukata bayan bayan nan.....direct da kanshi ya kai office din babba su ...dayake sun san yana da matsalar zuciya kuma abunda yake da bukata kawai gida ...ba tare da bata lokaci ba yayi mishi signé ya bashi dan su can suna tattala da taka tsan2 kan rayukan yan adam .kun de sani base na bata lokaci ba ...ko ba haka ba my Momyn Hajia ...
Direct aéroport ya fice amma cikin rashi sa'a be samu flight me tashi yau ba....shi so yayi ma ya dauki hayar jirgin gaba daya inde zasu kaishi se su ka nuna mishi ai abun ba daga nan take ba .....hanyar ce ke cike ga iska me karfi ...ga gajimarai .....Dole yayi hakuri ya dawo zuciyar shi kam banda lugundan zut3 babu abunda take moshi...kira kuwa yayi yafi a kirga amma maganar dayace tana emerjency..fada da masifa kam malaman makarantan sun shashi duk da sun sanar mishi yaune kawai amma se bala'i yake zuba a duk kiran da yayi..musu..
Kai bama su ba hatta Mahmud seda yasa shi zuwan Maradi babu shiri dan a yanda yake mishi magiyar yaje ya gani mi ya sameta ...har seda shi kanshi Mahmud din yaji tausayin shi.......
Be tsaya nan ba nan ya kira fulani ya daga mata hankali ita ma ..ta kirayi makarantar suka jaddada mata ..direct ta nemi izini wajen mijinta sarki dare da fada mishi lalin da ake ciki...beyi wani gaddama ba ya sa aka shirya musu jirgi itada Mahmud daya zo sanar mata da ciwon Maysam din tare tafiyar Maradi .....abu nasu kan kace mi 10min har gasu a Maradi ..direct motocin dasukazo daukan su Clinik din makarantar suka fice...
Har lokacin babu wani good news ...
A bangaren Murad kuwa se hawaye yaji ya fara zarya a idon shi(haba kada ka bada maza man ....eh man )nan ya shiga tunani kada fa ya je ya rasata l
Kamar yanda ya rasa SWEETBABYN shi...yana nan har aka kira magarib babu new ..
Se bayan sallar isha'i daya sake gwada kira ya koyi sa'a ya na kira Mahmud yana dauka ya bawa Maysam dan ta farfado za a kaita dakin futu..........
Cike da zakuwa yace Mahmud how is she now..,?
Muryar kawa taji se jin wani sanyi ya ratsa zuciyarta ita kanta tayi mamaki hakan ..tace yayana am fine now ..
A tare suka sauke Wata sanyyayar da lallausar ajiyar zuciya ..kuma se suka saki yar dariya lokaci guda ...yace wai miya sameki ne..
Shiru tayi ..se can tace nima de ban sani ba kawai de s....
Momy ta karbe wayar tare da fadin haba Son ''elle as besoin de se reposer ...so ka bari in ta huta se kuyi maganar ...marerecewa yayi kamar tana ganin shi ya fara zubo mata shagwaba....ganin yana son rinja yarta yasa ya kashe wayar...
Itama oganiyar bata so fulani ta katse su ba ........
Washe gari kam asubanci yayi ..karfe tare jirgin su ya keta hazo...
Safe a good journey Murad..
Love you all..