Sashe 31
Sanadin Accident Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Dedicated to all my fans
63__64
```Manzon Allah (SAW) ya ce''Duk wanda karshen zancen sa ya zama La'ilaha illalahu ce lalle zai shiga aljanna''
Abu Dawuda ne ya rawaito shi.```
Babu yanda waziri ya iya haka suka shirya han se wajen boka yankan wuka....
Suna isa kafin ma su zauna boka ya kwashe da dariya ......bayan sun zauna yace base kunyi bayani ba nasan mike tafe da ku to ina so ku sani mu muna aiki da hatsabibun aljannai ne.......
Caraf Muheeba ta amshe da fadin to mi alakar jinkirta bukartar mu da aljanai kuma...
Wata dariyar ya sakeyi se da ta tsorata yace to ai saboda a watan Ramadan an daure su aman yanzu kam zasu iya yin komi(kuji wani jahilci kamar shi keda mulkin duniyar....,Allah ya kara karemu daga halaka ameen) ..yace.ku koma gida kawai kwanan nan zakuji bayani..nan suka shiga murna tare da godiya ...kudi suka sake zube mishi wai a sayawa aljanai jini dan su kara jin kafin jikinsu.(hum Allah de ya shirya .....kowa de yayi ta gari dan kansa koba haka ba my Arfat
...)
Nan suka dawo a karo na biyu zaman jiran asirinsu yaci..Muheeba kuwa har ta fara training din yanda zata dinga tsala rashin mutunci in ta hau garakal mulki ........
Madina kam sosai ta saka ido dan ko yanzu yan leken asirin ta sun kawo mata labarin waziri...ita kade tasan irin muguntar data shirya mishi lokaci2 Madina ke sakin murmushi ita kade... ....
Wannan kenan
Murza kam a can qauye abun ba sauki se abunda ya karu tana yar cokala gurguwar kafarnan ta zame ma yan garin annnamimiya se hada fadace2 tace ...Malam musa kam yanzu har kunyar fita yake cikin jama'a ..gashi kuma ya kasa sakinta ..shide addu'ar shi kullum Allah ya kara karesu shi da diyarshi Maysam daga sharri Murza gashi kumata ci alwashin se ta raba auren Maysam ko ba dade ko ba jima ...
.
Satin Murad daya kacal ya ji duk garin ya ishe shi bashida wani buri daya huce ya ga ,Maysam kai shi ko baze ganta ba to ya ji koda muryarta ne. ..tun isarshi da kwana ukku zuciyarshi ta fara mishi zogi zut2 tun yana share abun har ya fara zama sérieux.....
Ita kam tana can karatu suke ka'in da na'in itada kawayenta ba kama hannu yaro.......
Yau kam tunda ya tashi ya shirya ya tafi office ya kasa yin komi gashide a office din amma ya kasa duba koda patient daya ne ...gashi rythme din zuciyar ya rage gudu ga wannan zut3 din ya dada da karuwa ba shiri ya daga waya ya danna number offishen makarantar...
Suna tsaka da cours ya kira offishen wai yana son magana da Maysam ...
Basuyi kasa a guiwa ba suka kirata tunda sunga lumbar ta Englace ...
Tana zuwa tayi sallama a nutse tare da farin ina wuni Mom ,ya gida ,,kai amma nayi missing dinku ba kadan ba ,,ni fa..
Katse ta yayi da fadin to sarkin surutu ya isa kaka nine ba momyn ki ba. Wai ke inda aka kira bara ki tsaya kiji waye ne ba se ki hau zuba zance ne
...da Sauri tasa hannu a bakinta kamar yana ganinta tace yaya ''suis désolé (am sorry) baran kara ba...se kuma tace Bonjour comment vas tu?(ykk) da fatan ka isa lfy ...
Tun lokacin zuciyar ta dan rage zut3 din har wata Yar dariya yayi seda taji sautin muryar ya ce lfy yar gidan Momyn ta da fatan kema hama ...
Ya cigaba da fadin dama na kirane naji ko kina karatu yanda ya kamata ...(jifa taku irin nasu
...)
Dariya tayi tace inayi fa ...to yaya se yaushe zaka dawo har na fara missing dinka....
Se kawai yaji zuciyan shi ya dawo normal har A ranshi yace ke yanzu ne kika fara ni kam na...se kuma ya
Katse zancen zucin da fadin a fili really kinyi missing dina ......
Cike da jin dadi tace sosai ma pls wannan karon ka dawo da wuri...
Cike da wayo da dabara yace to ko zaki dayo nan ne da karatunn..
Waro ido tayi se kuma tace a'a nide na fison nan din ......
Shikenan comme tu veux(as your wish) ..ze sake wata magana tayi sautin cewa kai yaya muna classe fa kasa ka kirawo gashi kasa nayi missing din karatuna...seda ga baya im mutum be yi karatuba kazo kayi tayi wa mutum fada bayan har da kai cikin masu hana mutum karatun...tana wani turo baki kamar shantu ...lol...
Budar bakin shi se cewa yayi sede in dama mutum bashida niyyar karatun to inba haka ba yan mintuna ne zasu sa mutum kasa yin karatu.....''peu importe(any way) se anjima sanna ki meda hankalin ki akan karatu in kinyi ta daya ni kade na san kyautar da zan miki...
Wata dariya tayi har seda yaji sautin ta a take zuciyar yaji tayi wasai babu wannan nauyi2 daya keji bare zut3 tace Allah yayana da gaske ta fada cikin zazzakar voice dinta..
Seda ya lumshe ido , ya bude su yace sosai yar gidan Momy kede kawai ki dage da karatu......
Shikenan yaya sena baka mamaki in sha Allah ...
Nan sukayi sallama kamar karya kashe yake ji amman dole ne yasa ya kashen ...
Dama yana office dinshi ne ga aiki baje gaban shi ya kasayi tun safe baya jin kwarin jikin shi se yanzu daya ji muryar Maysam amma fa zuciyar shi ta raya mishi da dan kawai sunyi sabo ne har ya dan damu da ita..(oho de )
Tafiya tayi tafiya yau har wata biyu cur da zuwan su Maheeba wajen boka ......ita kam duk tabi tawani tada hankalinta Mahaifiyar ta kullum na rarrashin ta.....
Yaude kama almara da dare MaiMartaba Sarki da matanshin wato Fulani da Madina suna zaune a bangaren shi ..yayi gyaran murya ...tare da fadin ina son yi wata shawara ne....
Su duka suka nutsu ya ce mi ze hana ma hada aure tsakanin Yarima Murad da Muheeba diyar waziri..
Caraf Momy tace ee fa nima na so yi muka wannan maganar amman tunda yanzu kai kayi ni kam na amince ...
Wani uban tsalle da Madina tayi se gata a tsaye cuwa su kan su seda suka tsorata tace wannan ai bama maganar daza a daga aji ce tun wuri ku sake tunani..
Tsawa sarki ya daka mata tare da fadin wannan na rigaya dana yanke shawara ko kiso ko kar kisio wannan ya rage naki..
Fuuu ta fice ta barsu nan ita kade se huci take tace ni Waziri zeyi wa haka ?ni zeci wa amana ?tab ....zamu gani ti
Washe gare
a fada ,,kama daga waziri sarkin fada ,sarkin dogarai..etc.duk sun hallara
Sarki yace da waziri jiya mun tatauna bisa kan diyar ka Muheeba..
Da sauri ya rusuna tare da fadin Allah ya huci zuciyar Allah de yasa ba wani laifin tayi ba..
Ko daya se ma alheri ina de fan
Mi ze hana mu kara qarfafa dangartarmu ne na mu hada y'ay'a mu aure wato Yarima Murad da yar wajrn ka inde ha ba'yi mata miji ba...
Waziri kamar ya mutu dan dadi yace to ai ko anyi mata za'a iya tadashi barema kam ba 'amata ba..
Aa'a babu kyau nema aure cikin aure..shekenan tunda batada se a hada ai..
Da sauri waziri yace wani hanzari ba gudu ba shi Murad din yana da sha'awar karin auren ne(wai tirjin da boka yace yayi ne..)
Sarki yace to ai base yana ra'ayi ba ..kuma dole ne ya yarda da auen..
Kowade na cikin Fada se mamakin wannan al'amarin yake..nan akayi addu'a aka rufe taron..
Muje zufa fans
Fasma ce
Ahmed Gumel
[9/2, 10:04 AM] A A Dboy: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_ 📚📚_*
[9/2, 10:07 AM] A A Dboy: 🌹🌹 *SANADIN ACCIDENT* 💥🚑🌹🌹
🇳🇪Story&Written
by
*FASMA* 🇳🇪
🅿️ 65__66