← Book details Sanadin Accident Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 40 OF 67

Sashe 40

Sanadin Accident Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Story&Written by *FASMA* *I miss you my Arfat and my in law Xaynabqueen ..wai ina kuka shige ne kwana biyu ...Allah de yasa you are fine* Dedicated to all my fans 79__80 ```Manzon Allah(SAW) ya ce''wanda duk yayi imani da Allah da ranar lahira to ,ya fadi alheri ko kuma yayi shiru. Bukhari da Muslim suka rawaito shi..``` [29/07/18 à 18:40] Washe gari Maysam ta fito cikin shirin ta dan jirgin 10 na safe zasu bi . zuwa Niamey daga can kuma su daga zuwa England Da ka ganta kasan tana cikin damuwa .,,duk ma se take ji kamar ta fasa tafiyar nan duk jikinta yayi sanyi ...gashi wanda take zumundin son zuwa England dan shi ,din ma Murza sun mishi Asiri . Haka tayi break sokoko da ita duk Fulani na lura da ita ..dan haka seta ja ta jikin ta da nufin lallashi Ai kuwa kamar jira take ta kuwa fashe mata da kuka. Itama Fulani se zuciyar ta karaya duk se taji ba dadi ..... Haka tayi ta lallabata tare dayi mata nasiha me ratsa zuciya .. .. Da kyar tayi shiru har fulani na tsokanar ta da fadin ko se ta goyaki ta ne zatayi shiru.... Nan ta kyalkayale da dariya.. Fulani tayi mata jagora fardar sarki tayi mishi bankwana ..sosai ya yi mata nasiha shima .. Suna fitowa fulani ta. bata wata tsaleliyar waya ,,koda na leka na ga iphone,7,..zo kaga Murna wajen Maysam yau tayi waya ..dan dama Murad ne ya hana a bata ,to amma yanzu halin tafiya yayi sanadin an bata.. Fulani tace duk number kowa tana ciki na samiki.. Maysam ta kauda kai tare da fadin har ta yaya na ... Fulani tayi kamar bata gane ba tace ai ..na samiki har ta yayanki Mahmud... Tayi kicin2 ta fuska tace Momy ta mijina fa nake nufi ... Fulani tayi dariya tace tofa an zo wurin masu miji manyan to har ita na saka miki...kai har da photunan shi na tura miki dan daman sun cike mun waya.. Maysam tace kai Momy kin ceci zuciyana fa da yanzu zance a turo min dan ko bacci zanyi sena saka ka photon a .. ...se kuma tayi shiru da sauri tasa tafin hannuta tana kare fuskarta dan Seda tayi maganar taji kunya amman ta mazge dayi mata godiya...ita kanta bata san dan mi yasa ba bata iya controling din kanta wani lokacin.. A gurguje ta shiga bangaren Abbata tayi mushi sallama haka ta daure ta shiga Dakin Murza tayi mata sallamar. Kamar gaske tana wani dariyar yake wai ita dole yanzu son Maysam take ,,a zuciyarta kuwa fadi take ina nan kwanan nan zaki dawo gida kici Ubanki shegiya kullum se kara kyau take kamar yar sarkin aljanu.. Itama Maysam sakin jikinta tayi kamar ba'ta ji komi ba ..amma addu'a ce fal ranta .... Haka suka rabu da fulani duk kwalla ta cika mata ido inda Mahmud zeyi mata rakiya har AEROPORT DIORI HAMANI na birnin NIAMEY......acan suka hadu da sauran kawayenta Su Mufeedah suma sun iso duk da yan uwansu nan suka gaigaisa ....suna na zaune aka fara kiran passengers ..haka suma su Mufeeda suka rabu da familly , ,,Mahmud yana nan har jirgin ya daga .. Wata yar dantijuwa. na gani ita da mijinta wacce tun lokacin da ake kiran passegers naga ta tsurawa su Maysam ido bata ko kiftawa. mijinta na mata magana aman bata ma san yana yi ba . hankalinta rankatakwab yana. Wurin su Maysam din.....Mijin ta na mata korafin su huce tun dazu amman hankalinta baya ma wajenshi shima ya meda kallonshi ya ga miyene ya dauke mata hankali haka amma lokacin su Maysam tuni sun shige jirgin .... Suna nan har se da jirgi ya tashi naga ta sauke wata nauyayar ajiyar zuciyar... Da sauri mijin ya kalleta yace ya akayi ne ?ko jikin ne...? Girgiza mishi kai tayi kamar karamar yarinya tace a'a naga wata yarinya ne me kama da Baby na... Shima ajiyar zuciyar yayi ya ce ya kamata yanzu yaci ace kin sakawa zuciyar ki hakurin rashinya ta ....shekara nawa kuma kusan kullum se kinga me kama da ita .... Da sauri tace a'a wannan ta banbata da sauran wanda nake gani kullum.. Dan murmishi takaici yayi yace kamar kullum kenan haka kike cewa ...kiyi hakuri ki rumgumi kaddara ..idan har tana raye Allah ya bayyana mana ita .. Ameen ta amsa amma kam ta kwallafa rai a kan yarinyar dan ta so tayi mata magana kamar yanda take yi duk wacce taga tayi kama da Babyn ta.. Sun juya da niyar tafiya ..naji Mahmud ya ce Mom,da,Dad... parent din SWEETBABY ne.ashe.. Juyo wa sukayi suka ga Mahmud ne .. Nan ya gaishe su cike da.ladabi .. Suka amsa suna fara'a .. Mom tace que est ce que te venu faire ici. ? dan sosa kanshi yayi yace matar Murad ne na kawo zata fice England..... Dad yace a'aa Masha Allah.. Mom tace kash yau ma babu rabon zanga ta ashe ko dayake fulani taso ta turota kafin ta fice to se akayi rashin sa'a muna Paris.hakama lokacin da akayi aure bama kasar..da nasan yau ne tafiyar ma ai da tun jiya zamu dawo dan naga matar d'ana.. Su Dad sukayi yar dariya sukace ai gaba da yawa zaki ganta. Wata rana Itama dan murmushi tayi tace hakane to Allah ya nuna muna ya kuma sauke ta lfy . Suka ce ameen... Nan Mahmud ya yi musu sallama tare ya fice dan yana son a fara yi mishi saukar tun yau dan karfe da zafi2 ake dukanshi. Suma driver ya huce su gidan su. A raina na ce kenan de su anan Niamey suke. . Ko sarki fulani bata sarna mishi ba halin da Murad yake dan bata da wata sheda ..... To daman gata da temakon talakawa dan kowani wata biyu ko ukku se an kai tamako kauyika ko Mutuwar SWEETBABY ma suna hanyar kai temako wani kauyen ne sukayi shi. Wanna abu ba kamramin faranta ran sarki yake ba shiya sa ma kullum sonta yake kara shiga zuciyar shi sabanin Madina da ko yan Uwanta bata son temakawa bare wani .. Shiyasa ma yanzu da sarki yaga kusan kullum se an kai wa makarantu taimakon se beyi wani mamaki ba dan shi ya aza ta sauya takun ta ne na temakon.... Har ranar suna fada da dare su ukku yake tsokanar ta da fadin wai kode dan taji labarin zeyi ta ukku ne yasa take shiga da ficen nan dan addu'ar ta amsu ya fasa auren. .. Madina da bata san irin wannan wasan ba ta kuwa dafe kirji tace na shiga ukku . aure fa kace ka tsufan nan mi zakayi da wata macen.kuma shine ni ba'a gaya mun ba se yanzu tana wani kumbure2... Share zancenta sukayi sema Fulani da ta son tsokanarta kawai yake ta amshe karaf da fadin muna maraba da ita ...fatan zaman lafiya nake maka tanayi tana wani kashe me ido ..tace kuma ai har yanzu dan saurayi shatak yake ,,ni kam bana ganin tsufanshi..... Takaici ya kusan kashe Madina daga zaunen banda zabgawa fulani harara babu abunda take .. Sarki yace wannan haka yake nima kullum kamar yar sha bakwai nake ganin ki ...wai ma miye sirrin nan ne .um yan matana... Fulani tayi wani far da ido ta ce to kawo kunnenka kaji.. Babu gadama ya kuwa dan karkato kunnen shi yana dariya .. Cike da shaukin so da kaunar junan su ta kuso da bakinta zatayi me rada dan fa su sun manta da wata Madina na wurin...(kuji wani salon soyyayar tsofi ko ) Se ji sukayi Madina tayi tsaye tana fadin tsofe2 daku amman kuna wani abun kamar kananun yara ...wannan ai ko Murad baze yi abunda kukeyi ba tanayi tana dokawa fulani harara.... Fulani a ranta fadi take ...ke kike ganin mun tsufa amman ai ita soyyaya bata tsufa..( to fa kunji tsofafin ko?).... Fulani mikewa tayi tana fadin seda safen ku dan Madina keda girki yau.. Sarki yace zo ki fada mun mana kafin ki hucen ... Fulani na dariya kasa2 ta ce to ai ya fice sede wani jikon..kuma Kallon zamu hade naga yana jifanta dashi... Wanda ya kara harzuka zuciyar Madina ..ta shige kuryar daki fuuuu ..tana fadin jarabbabiya kawai.macce se jarabar iya kissa mtssss. ( Madina kina sha'anin ki fa ) .. Su Maysam sun isa England lafiya ..daya ke gwamnati ce ta tura su kafin ma su isa har an turo musu bus din dazu dauke su dan ba su kade bane suka samu promotion din ba.... Direct babbar university England aka akaisu ..nan aka rarraba musu dakuna su anan cikin hostel din makarantar... Amman cikin rashi sa'a se ba a hadasu daki daya ba ...Mariam da Mufeedah da wata dakin su guda se kuma Maysam da wasu yan mata suma dakin su guda.. To fa nan ake yinta Maysam ganin an ware ta da su..da kyar da siddi suka shawo kan yan matar sukayi changé da Maysam.ta koma daki daya da su Mariam.dadi kamar ya kashe su ... Tun washe gari suka fara zuwa lecture dan har an fara da sati suka zo ..dan haka babu zancen hutu ma ... Class dinsu guda wato medecine dan sunce mutuwa ce kawai zata raba su ..komi nasu iri daya ne kai har dressing dinsu ma iri daya suke yi .kuma kullum zaka gansu da hidjab din su basa yarda su fito hakanan duk da suna garin turawa....., .suna taka tsantsan da rayuwar su ...sun meda hankalin su ga abunda ya kawo su.. Ba kadan ba suke birge ba mutane da basu sha'awa dan duk gani suke trijumelles ne(yan ukku)...... Yanzu har sun cinye 1 mois da zuwa ..suna ta karatun su cikin kwanciyar hankali banda Maysam data tsanan ta tunanin ta oga Murad ...shi yasa ma basa barinta ta zauna ita daya koda da second daya ne dan yanzu zata saka photon Murad a gaba tana ta tunanin shi..tun abun baya damunsu har yazo kuma yana yi dan sunsa miyasa Murad din be nema ta ba suma kullum cikin taya ta da addu'a suke... Yau ma kamar kullum su Mufeedah sun dan fita suka bar Maysam a daki tana dan exercice.. Amma mi ko minti daya basuyi
Chapter 40 · 0% Book details