← Book details Muwaddat Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 96 OF 99

Sashe 96

Muwaddat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tun daga lokacin ya sanya ido sosai akan lamarinta saboda take takenta da yake gani, so take ta rabu da cikin shi, kuma yayi biyu babu, bashi ga tsuntsu bashi ga tarko, dan haka duk inda tayi a cikin gidan idanunsa na kanta, sai dai idan bata fito ba, haka zai yi balance a parlour'n ummi wanda ke had'e da bedroom din muwaddat , yayita satar kallonta, idan yaga al'amun zata juyo sai yayi saurin d'auke idanunsa ya waske ya kama kallon wani guri, babu abinda ke sake daga masa hankali da motsa masa sha'awarta kmr yadda take karya kugunta kmr ba mai ciki ba, wannan abu na maseefar tsuma shi har ma yaji tamkar ya fixgota zuwa jikinsa, bangarenta kuwa duk abinda yake akan cikin haushi yake bata sai ta dinga jin kmr ta shake masa wuya ya mutu kowa ya huta,tun tana jan tsaki ,da gaya masa bakaken magana har tazo gabad'aya ta daina kulashi asalima sai ta shiga boye kanta a d'aki saboda bata son ya ganta bare har ya tuna mata cikinsa da take dauke dashi ,ta rigada ta Yankewa kanta halakar komai dashi tunda har yace ya daina sonta cikinsa yake so ,yadda take nuna rashin kulawarta akansa abun na damunsa matuka yana jin tamkar yayi kuka amman saboda tsabar miskilanci irin nasa ,ko a fuskarsa baya nuna damuwarsa ,yayinda ummi gabadaya tagama dagosa , ita kanta abun na bata mamaki saboda tsabar miskilancinsa bazaka ta'ba cewar shi yayi cikin ba ,kwata kwata baya shiga sabgar muwaddat yanzu ,sai dai idan yaga zata yi missbihave akan cikinsa, yanzu ne hankalinsa zai tashi sannan zai nuna kulawarsa ,har ma yayi kasa da muryarsa yace "ki dinga kula da kanki mana ,ya kike abu haka ,ko kin manta bake kad'ai bace banason kina careless da kanki irin haka fa.. ....

**********
Suna zaune a parlour' gabadaya ummi abi bunayya, muwaddat ta fito daga bedroom dinta sanye cikin shigarta ta koda yaushe wato bakar abaya da hijabi madadin ta yafa mayafinta kmr yadda tasa ba, sai dai tunda cikin jikinta ya bayyana take jin kunyar sanya kayan da mayafi kayan datasa , sai ta koma d'aura hijab akai Wanda hakan bai ragewa bunayya komai daga cikin tarin kaunar dayake mata ba ,sai ma wani zallar soyayyarta dake dawainiyya dashi tun da ta fito idanunsa ke kan cikinta ya kasa d'auke idanunsa, ita kuwa ko kallon inda yake bata yi ba, kai tsaye hanyar kitchen ta nufa tana tafiya a natse kmr batason taka kasa, shi kuwa ya cigaba da kallonta ,a koda yaushe ya d'aura idanunsa akanta har bai son d'auke su, komai nata na burgeshi ,a duniya bai ga abinda zatayi da zai ji kaunarta ya bar gangar jikinsa ba ,barin ma halin yanzu da yasan tana d'auke da gudan jininsa, wani irin mahaukacin kaunarta ne ke sake ninkuwa acikin zuciyarsa dama gangar jikinsa ...

tana daf da shiga kitchen suka ci karo da zahra yar binta mai aiki ruwan dake hannuta ya zube a kasan tayis ,garin muwaddat tayi baya, aiko sansi ya ja ta ,ta tafi suuuuuuuuuu zata fad'i wani irin k'ara ta saki mai razanarwa had'e da tsoro..

Shima bunayya Kara ya saki cikin wani irin zafin nama ya ruga a guje tana jiran ta jita tayi zubewar 'yan bori a kasa sai jinta yi ta fad'a jikin mutun "ke baki da hankali ne ?
"naga alamun fa bakisan ciwon kanki ba muwaddat, balle kinsa abinda kike yi , kina k'ok'arin yi min ganganci fa saboda bakisan zafin abinda kike d'auke dashi ba, na rantse da Allah muwaddah kika min hasaran d'ana ko 'yata zanyi mummunar sa'ba miki acikin gidan nan ...

ahankali ya mike tsaye tare daita ajikinsa ,yana lalla'bata, su ummi kam mutuwar zaune sukayi suna kallon sarautar Allah.

Muwaddat na gama tsayuwa bisa kafafunta ta fixge a jikinsa, zuciyarta tmkr zata tarwatse ,tana jin kmr ta rufeshi da duka amman babu hali ,idan da halin yin haka ma zata iya ne ? ta tambayi kanta cike da sanyi jiki ta juya tana jan tsaki shi kuma yashiga kitchen din "binta .............."
ya kwallawa binta mai aikin kira cikin zafin nama yana huci "wace .. wace wannan dake shirin min ganganci ?

" wallahi zan dagawa kowa hankali a gidan nan fa, idan ba'a yi hattara ba binta wacce jikinta ya d'auki rawa ta soma bashi hakuri "kayi hakuri ranka ya dadi yarinta ce tazo kama mun aiki, ni kaina bansan yadda akayi ruwan ya zube a hannunta ba ,yanzu haka ka gani ga mopa na d'auko zan goge da kaina..

"bai sake cewa komai ba ya juya ya bar parlour'n batare daya kalli inda iyayensa suke zaune suna binsa da kallon ba .

Bayan fitarsa ummi ta dubi abi shima daman kallonta yake yace "kina ganin ikon Allah ko?
"uhmm Kai dai bari lamarin bunayya ya daina bani mamaki ya dawo bani tsoro, yaro Sam bashi da kunya ,bai San ta ido ba ,abubuwa yake tamkar bai San da zamanmu acikin gidan ba.

"A haka ma kenan da munyi ganganci hanashi aurenta da me kike tunanin zai faru ?
"Uhmm abubuwa dayawa kam barin ni da nace sai alameen, suka sa dariya "ai wannan take taken nasa inda ta aure al'ameen din ma ba zai barta tayi rayuwar aure mai dadi ba ...

"Oh Allah da mu biyewa son zuciya da mun shiga uku ,gashi hausawa sunce son zuciya 'bacin zuciya, "da dai kin shiga ni dai ban da ni ,sai dai nayo tsaliliyar amaryata , "Kai hubby hannuwana duka a sama ta daga hannunta "na daina musu shishigi wallahi ,na cire hannuna acikin lamarinsu , Allah Allah ma nake ta haihuwa su tarkata su koma gidansu ..

Abi ya numfasa "nima tuni nasoma wannan tunanin akansu , InshaAllahu abinda za'ayi kenan kowa ya huta ,saboda ni kaina al'amarin bunayya yasoma bani tsoro ,ahankali suka cigaba da tautauna yadda zasu tsara musu gidan da zasu zauna ,har kusan la'asar suna zaune ,abi ya tashi yace zashi masallaci ..

*********
tana kwance ruf da ciki a dakinta d'aure da towel fitowarta kenan daga bayi tayi shiru tana tunani, on expecting taji saukar yatsan hannu tun daga tsakiyar kanta har zuwa bayan wuyanta wani irin zirrrrrr taji agabadaya ilahirin jikinta take zuciyarta ta bugu saboda ko bata juyo ba, tasan dan kasadar da zai aikata mata hk, karamin tsaki taja saboda tunowar datayi bata rufe kofar ba, ta yunkura zata mike yayi saurin kamota jikinsa ita kuma ta kama towel din dake daure ajikinta, jin tumin jikinta yasa take joystic dinsa ta mike tashiga har bawa ta juyo ahankali tana dubansa ,ya lumshe mata ido "tunanin me kikeyi?
"idan kina da damuwa ko wani guri ke miki ciwo ki fad'a dan banason rasa cikin jikinki kmr yadda zan rasaki yayi mata tambayar yana rungumeta ajikinsa shiru tayi batare da tace masa komai ,sai dai ar anta tace "ai kai ne damuwata muhammed auwal ina zaka daina damuna da batun cikin nan?
"ni nafi cancatar ka damu dani ba wani cikinka ba..
ta yatsina fuska "me ye haka kuma nifa banason kebewa d kai ,dan Allah kabarni na rigada na cireka a duniyata kamar yadda ka cireni , ta yunkura zata tashi ya kamota ya zaunar daita "kinsan Allah karya ne kice kin cireni a duniyarki, wallahi idan aman alquarni zaki dinga min ba zan yarda saboda da son muhammed auwal ki rayu duk tsawon shekarun nan yadda nake ji jikina akanki kema nasan haka kike ji "ni dai dan girman allah koma meye ni dai ka bar rayuwata banason wata halaka da kai.... "
ta mike ta shige bayi da sauri tana k'ok'arin danno kofar, ya Kai hannunsa Yana lumshe tsumammun idanunsa shi kad'ai yasan yadda yake ji alokacin , kusa Kai yayi cikin bayi . ......

mmn sudais

💗💗💗💗💗💗
MUWADDAT
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

~NA~

*AYSHA A BAGUDO*

~DEDICATED TO~
_AUNTY SALAMATU AYYUBA_
_(UMMIN KADUNA )_

warning!!!

don't read this novel if you know you are not married... ❌❌❌coz this book contains only for mature people , if you read it, is for your own risk ......

WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

page 43

.... Yana gama shiga bayin, ya janyota jikinsa ahankali ya manneta da kirjinsa, had'e da zagaye hannuwansa duka a kan cikinta , ahankali ya shiga shafa cikinta zuwa kasan mararta yana lumshe idanuwa , cike da shaukinta ya soma tafiya daita acikin bayin ,bai tsaya a koina ba sai gaban madaidaicin marrow dake manne da bango banyin.

ya ja ya tsaya yana mai d'aura habarsa bisa kafad'arta yana busa mata iskar bakinsa,tsura mata tsumammun idanunshi yayi, masu matukar tsuma zuciya da raunata gangar jiki tare tada sha'awa,take tsoron yabayin yadda yake kallon nata ya mamaye zuciyata .

"Tasan babu abinda kallon nasa ke nufi sai tsagwaron sha'awa da bukatuwa ,wanda take Jin ita Kuma sam bazata bashi wannan damar matukar ba tarewa tayi a gidansa ba ,kafin wani lokaci tuni yasoma fiddata cikin haiyacinta dan salon wasanin da yake aika mata babu macen da za'a yi shi , sha'awarta bata motsa ba ,amman ta basar tayi tamkar batasa abinda hakan yake nufi ba ..

muryarsa a kasalance yace " Ina son abinda zaki haifa min muwa....." , kusan ma na matsu wallahi naga abinda zaki haifawa kaninki muhammed auwal.......
Kana ya zarce da aikata mata da wasu zafafan romancing din masu zautawa kad'an ya rage bata sake k'ara ba ,sosai taji zuciyarta na bugawa a dalilin sha'awar dake bijiro mata ko ina ajikinta.....

"Shiru ne ya ratsa bathroom din , bai sake cewa daita komai ba, kamar yadda itama bata yi yunkurin cewa dashi komai ba ,illa wasaninsa masu rikitarwa da yake ta faman aika mata yana rabata da kayan jikinta ...
Chapter 96 · 0% Book details