Sashe 66
Muwaddat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
muryar ummi cike da kuka tace "bunayya na lura kana son kasheni tun kwanakin mutuwa bai kai ba," sai da nace zan tura direba amman kaki yarda,nace ka bari yau ku dawo shima kace a'a, ka fad'a min ina kuka kwana tun jiya ban runtsa ba haka ma mahaifinka, idan ka kashemu kana tunanin duniya zatayi maka dadi ne?
"haba ummi meye ya kawo zance mutuwa yanzu ?
"ai burinka kenan kaga karshenmu shiyasa baka jin tsoron 'bacin ranmu sai abinda zuciyarka ta umarceka kake aikatawa.. ta karashe mgnr tana durkusa kasa agurin tana wani irin kuka atare sukayi kanta .
"muwaddat ta fashe da wani sabon kuka "dan Allah ummi kiyi hakuri wallahi ba laifinsa bane ummi ta d'ago da sauri "ba laifinsa bane laifin uban wa ne?
Muwaddat tayi shiru tare da yin tsuru tsuru tana kallon bunayya wasu hawaye na sake zubo mata ,saboda ganin yadda gabad'aya ummi ta fita haiyacinta sai kuka take har da majina .
"ki bani amsa mana kinyi shiru kema kina kallonsa ?muryarta na rawa tace "ummmm ammm daman" bunayya yayi saurin katseta ta hanyar cewa "daman .....
yi min shiru dan ubanka ,dana tambayeka da farko ka bani amsa
"da zaka wani katse mata hanzari ,ka hanata magana ?
"wallahi idan naji ka sake cewa Uffan anan sai nayi mugun sa'ba maka.
bunayya yayi shiru had'e da mikewa tsaye zuciyarsa na suya take gumi yashiga karyo masa ta koina ajikinsa ya furzar da iska cikin fushi , "shi gabad'aya ya rasa me yasa ummi take masa haka akan muwaddat ...
cikin haka abi yashigo parlour'n hankalinsa a matukar tashe sauran kad'an ya hantsila dan tun daren jiya ya sanarwa jami'an tsaro cewar bai ga yaransa har biyu tsakanin ilori zuwa lagos ,yanzu haka daga can caji office yake ko an samu labarinsu sai gashi ya iskesu agida.
Naunayen ajiyar zuciya ya sauke sakamakon ganinsu da yayi da sauri ya k'araso sauran kad'an yayi tuntube yana tambayar "yaushe suka dawo?
"yanzu suka shigo inji cewar ummi, sai ka tambayeshi inda suka tsaya suka kwana tana gama fad'ar hk ta Mike cikin sauri ta nufi hanyar d'akinta tana goge hawaye ranta idan yayi dubu to ya 'baci,bata ta'ba shiga cikin 'bacin rai irin na yau ba ,kad'an ya rage numfashinta bai bar gangar jikinta ba.. .
Numfasawa abi yayi yana kallonsu daya bayan daya, kana ya samu guri kan d'aya daga cikin kujerun dake parlour'n ya zauna dubansu zuciyarsa cike da tuhunma, yadda abi ke kallonsa haka zuciyoyinsu ke bugawa atare da karfi , ahankali yake ta kowa zuwa inda abi yake zaune, zuciyarsa na dokawa har ya k'araso ya samu gurin zama daga agefen abi ya zauna, shiru abi bai ce dashi komai ba illa kallon bunayya da yake yana son gano wasu abubuwa atare dashi ,da kyar bunayya yasanyawa jikinsa jarumta mai had'e da karfin hali yace "kayi hakuri abi nasan mun sakaku cikin tashin hankali da fargaba, nasamu matsala da motata har sau biyu akan hanya, ban samu masu gyaran motar ,cikin haka na samu labari daren jiya za'a yi etutu a garin nan , gashi mu kuma har gurin daya na dare muna o'doba , zamu samu damar shigowa ba sai gurin uku na dare ,shine mukayi tunanin mu samu guri mu kwana acikin garin, idan har baka yarda ba abi , sai na kira maka mutanen da muka kwana agurinsu"
Still abi bai ce masa komai ba "bunayya ya kamo tafin hannunsa .. "abi ka yarda dani ,alokacin nayita k'ok'arin kiran layunkaku ban sameku ba , har wayata ta mutu ..
"amman bari na jona wayata a caji na kira maka mutanen kaji daga bakinsu ...
ya mike jikinsa na rawa ya isa ya jona wayarsa, byn kmr minti biyar ya cire cazar wayar duk abi na kallonsa, ahankali ya shiga neman number mutane ,tare da saka wayar a hand's free,mumutumin ya d'auka bayan sun gaisa bunayya yayi masa godiya ,sannan ya had'ashi da abi ,mutumin ya tabbatarwa abi "tabbas gidansa suka kwana ....
sai lokacin abi ya sauke ajiyar zuciya, yayinda daga muwaddat har bunayya addua suke acikin zuciyayoyinsu kar Allah yasa mutumin yayi subutar baki yace tare suka kwana, Allah Allah bunayya ya dinga yi mutumin ya kare yiwa abi bayani ..
Abi na gama jin komai ya Mike batare da yace musu komai ba, ya nufi d'akin ummi in daya isketa har lokacin hawaye bai bar gangaro mata ba ,kuka take sosai kmr ana fixgar ranta "abi ya kai hannunsa yana goge mata haway"dan girman Allah hubby ki bar kukan nan haka ,mu godewa Allah da ba wani Abu ne ya samesu akan hanya ba ,gasu mun gansu a raye cikin koshin lfy ,babu abinda yasamesu ..
"dole nayi kuka dan baka gane yadda naji ba daga daren jiya zuwa yau, ya'ya biyu alokacin d'aya idan wani abu yasamesu ya kake son nayi da rayuwata ?
"babu ma abinda zai samesu nan ya shiga mata bayani kamar yadda mutumin ya sheida masa " numfashi ta sauke da karfi tana furta kalmar "Alhamdullahi ,kana tayi shiru tana tunanin, "to ai jiya bata ji labarin za'a yi oro ba, "ki bar dogon tunani hubby "mu godewa Allah da gara da basu samu damar karasowa ba a wannan lokacin, yanzu da sunci karo da yan tsafin nan wani abun yasamesu yaya zanyi kenan?
"Yaya dai zamuyi zakace sarkin son ya'ya ta fadi ,ai kin fini son ya'ya ya karasa mgnr yana Jan karan hancinta "Dan haka ki yi hakuri mu godewa Allah, Allah ya sake tsare mana su, wallahi jiya yadda naga rana haka naga dare "ai na lura da kai har kafini shiga damuwa gsky ,yayi murmushi had'e da mikewa "bari na kira dpo na sheida masa sun dawo "okay to hakan na da kyau yanzu suna ina ?
"Suna parlour'n dan ko magana bata shiga tsakanina dasu ba nace sai nazo naga gimbiya tukunna abi fad'i yana neman layin dpo..
Shiru bunayya yayi yana duban muwaddat daga baya ya rufe fuskarsa da hannuwansa duka saboda jin kunyar wata karyar da sake yi yanzu agabanta ,after like few seconds ya sauke hannunsa yana furzar da iska tare da sakin ajiyar zuciya "kiyi hakuri kinji yadda nayi k'ok'arin kare kanmu ta hanyar karya, ina sonki muwaddat har cikin zuciyata ,there's no doubt about that ..ya sake fad'a mata mahimmancinta garesa sannan mike tsam still idanunsa na kanta ki shiga d'aki ki d'an huta zuwa anjima zanzo na miki allura kinji ,kiyi hakuri for what I did to you, I don't mean to hurt you ...and sake of god kiyi control ta yadda ummi bazata fahimta ba, yanzu ma nasan dan a rud'e take da yanzu ta tsaremu da tambayoyi..
Ahankali tayi kasa da kanta saboda matsananciyar kunyarsa data rufeta alokaci d'aya ,har lokacin mamaki take acikin zuciyarta, "wai Auwal ne ya maidaita cikakkiyar mace?
"Muhammad Auwal kaninta shine ya kwana yana abu daya daita batare da gajiya ba ......
wannan abu yayi mugun tsaya mata arai ,har ya bar parlour'n kanta na kasa sunkuye tana tsiyayar hawaye "
Gabad'aya hankalinta a tashe yake ,da abinda ya faru a tsakaninta da Auwal uwa uba ga tashin hankali ummi da abi ke ciki akansu. "hakika bataji dadin yadda ummi ta zubda hawayenta akansu ba, "meye ribarsu arayuwa su kuwa tunda zasuyi sanadin 'bacin ran iyayensu ?
Kuka take sosai har da shesheka sannan ta yunkura da kyar ta Mike tsaye.
da kyar take iya d'aga kafafunta saboda nauyin da sukayi mata ,saboda rad'adin azaban ciwon da kansata keyi Wanda take jin tamkar anyi 'barin barkono ne agurin .
Tana shiga d'akin ta fad'a Kan gadonta ta kwanta lamo tana kudindine jikinta daya d'auki zafi kmr garwashin wuta guri d'aya ,batafi minti Goma da kwanciya ba taji an turo kofar d'akin an shigo ko ba'a gayawa mata ba tasan Wanda yashigo saboda daddan kamshin turarensa, inda take kwance ya k'araso ya tsaya akanta yana kare mata kallo, kafin daga baya ya kai hannunsa gefen wuyanta da sauri ya cire hannunsa sakamakon zafin daya ratsa tafin hannunsa, yasoma k'ok'arin had'a ruwan allura a sirinji...
Ya yaye doguwar rigarta sama kad'an hankalin muwaddat ta tashi ta Mike zaune tana girgiza masa kanta while hawaye nabin kuncinta ,shima hankalinsa a matukar tashe yace "Baki son allura ?
Ta sake d'aga masa kai "kiyi hakuri nayi miki shine kawai zai rage miki rad'adi da kike ji kafin ummi ta fahimci wani tace "ni dai ka barni kawai banason allura ni yanzu nafi bukatar mutuwa da rayuwata ta fad'i hk gabanta na fad'uwa.
Ahankali ya ajiye sirinjin dake rike a hannunsa ya matso kusa daita sosai ya kamota jikinsa ya matseta gam "ka bari Auwal nace banason abinda kake min ,banason karka min allura plz tashiga dukan kirjinsa tana wani irin kuka tamkar ana zarar ranta ..
bakinsa ya kai yasoma lasar hawayen dake gangaro bisa kuncinta yana lasa wasu ruwan hawayen na sake fitowa "bai yiwuwa na barki haka cikin wannan halin ,dole ne amatsayina na mai alakin fad'awarki cikin wannan halin na kula da lafiyarki , ko kina son asirinmu ya tono ne ?
Tayi shiru ta saigaita da kuka datake tana shesheka .."ki bani amsa menene dalilinki da baki son na miki allura bayan kinsa zata taimaka miki gurin samun kwarin jikinki ?
"Haka nan nidai kawai karka min kuma ka sakar min jiki kabar d'akin nan right now " I can't ya fad'i da d'an karfi yana k'ara kallonta kwalla suka sake zubo mata,ya runtse idanunsa "muwaddat dan Allah ki rufa min asiri kada ki raba min hankali gida biyu ga damuwar ummi da abi ga taki damuwar yaya kike son nayi da rayuwata ?
" Ahalin yanzu samun natsuwarki shine kwanciyar hankalina kece zan ra'ba naji sanyi ,kece karfin gwaiwata, ki natsu ki kwantar min da hankalinki wallahi ina sonki..." yadda fiyye da tunaninki muwaddat kuma bazan ta'ba cin amanarki ba ko in wulakantaki ba..