← Book details Muwaddat Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 99

Sashe 24

Muwaddat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kai kawai ya daga mata dan ko kad'an bashi da bakin magana "me yasa kayi tafiya batare da kasanarwa auntynka ba? shiru yayi tare da had'e fuskokinsu guri suna shakar numfashin juna yana busa mata iskar bakinsa jin towel dinta na k'ok'arin yin kasa ya furzar da iska tare da ajiyar zuciya a tare suka riko shi yana kokarin d'aura mata ta anshe tare da juya masa baya "ka saka zuciyata cikin damuwa yau tsawon kwana uku ban ban sanyaka acikin idanuna ba, amman babu komai na maka uzuri kasan hankali da tunanin yaro ,ba irin na babba bane ai ni duk abinda zaka min bazan iya dogon fushi da kai ba ballanatana har nayi tafiya batare da saninka ba ,amman babu komai yanzu dai kaje plz matsota yayi sosai kmr zai shige jikinta "bazan je koina ba sannan dan girman Allah ki daina ce min yaro, wallahi baki san yadda kalmar ke toching din hrt dina ba, yakarasa mgnr yana shafo hips dinta tayi saurin buge masa hannu "meye hk bunayya ?
" banson irin wannan haukan plz ka fita daga cikin d'akin, kai komai sai ka nuna kuruciyarka a filli "ni kike furtawa kalmar hauka ?
"ni ne mahaukaci ?
tayi shiru ta kasa cewa komai ,cikin tsananin fushi yace "ki jira randa zan sake kusanto kaina gareki, ya juya ya bar d'akin "

"sauka lfy, kama barni naji da tarin sha'awata, kai ni gara ma daka yi zuciya haba yaro sai nacin tsiya da tayarwa mutun hankali..

************
tunda muwaddat ta furtawa M.A kalmar hauka ya d'auki fushi mai tsanani daita, ko kallon inda take bai sake yi ba, ko abu yake son ayi masa sai dai yasa ummi wanda da can muwaddat yake sawa wani lokacin suyita fad'a tace "ya rainata idan ba haka ba ta yaya tana matsayin auntynsa zai sata aiki ,haka ummi zata tayi musu dry tana shigar mata tare da cewa ai bashi da kunya amman yanzu ya tattarata ya watsar ko tsabgarta baya shiga ,kai tsaye ummi tayi saurin fahimtar akwai matsala atsakaninsu.
amman koda ta tambayesu cewa sukayi babu komai ta kawo ido tasanya musu ..
ganin da gaske dai M.A fushi yake daita hankalinta yayi mugu mugun tashi dan ita sam bata d'auka zai iya dogon fushi daita ba. saboda duk sanda suka samu matsala tsakanin kwana biyu zai nemata su shirya amman yanzu har sati biyu bai da duban inda take ba.. zuciyarta tayi rauni tasoma neman hanyar shiri dashi .

abu na farko da tasan shine zai yi saurin sauko dashi ,brest dinta , aiko take tabi umarnin zuciyarta what's app ta duba ko yana on line aiko taci sa'ar ganinsa, a tsayen datake tayo kasa da Whit towel din dake d'aure a kirjinta, manya nonuwanta suka bayyana ta d'auke su a hoto har kala biyu ta tura masa byn ta tura masa tayi shiru wani bangaren na zuciyarta na nuna mata rashin dacewar haka ,wannan abinda take yi na daya daga cikin abinda yasa ya rainata ,dan haka jikinta na rawa ta goge, ta tura masa "hi bunayya saboda kar ya tuhumeta abinda ta goge .abinda batasani bane yaga shigowar sako mai nuni da hoto amman yana cikin wani contact yana chatting da wani abokin karatunsa , batare da 'bata lokaci ba yashiga contact dinta domin yaga abinda ta turo masa sai delete ya gani da sakon karshe.. dogon tsaki yaja sannan ya tura mata voice
" Kina min aldalci arayuwa "bai kamata idan kinyo min sako kina gogewa ba ,kece kike min laifi kuma babu yadda zanyi na rama shiyasa kike min abinda kika gadama, zuciya ce dani dole idan aka min ba daidai , naji babu dadi ,amman ke zaki min laifi kuma kizo ki fini fushi ko kuma kice zaki hanani yin fushi ina aka ta 'bayin hk ?

"to wallahi duk abinda kika turo ,ki sake turo min abuna ko kuma yanxu nazo har d'akin na sameki..

*domin son cigaba da karanta labarin muwadadah zaka/zaki tura 300 naira ta wannan account din 2175076611 Aishat Abdullahi zenith bank, sannan idan ka tura kudin zaka turawa wannan number 08032384602 alert domin tabbatarwa ,idan kuma katin mtn ko glo ,zaka turo ka nemi wannan number 08059623096 ..ina maraba da masoyana da makiyyana*

Mmn sudais ce

💗💗💗💗💗💗
MUWADDAT
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

~NA~

*AYSHA A BAGUDO*

~DEDICATED TO~

_AUNTY SALAMATU AYYUBA_
_(UMMIN KADUNA )_

~BEST AUNTY FOREVER AND EVER~

"don't read this novel if you know you are not married... ❌❌❌coz this book contains only for mature people , if you read it, is for your own risk ....

WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

page 11

"kul.. ....
"kar ka soma zuwa d'akina a daidai wannan lokacin ,dan hakan bai dace ba, ni ban ma san abinda yasa nayi maka magana ba, ina zaman zamana zan tayarwa da kaina hankali ,tana gama tura masa tayi wurgi da wayar kan bed sannan ta fad'a kan katifar ta kwanta ruf da ciki tana lumshe fararen idanunta ...

yayi shiru yana karanta sakonta ,wanda take yi masa gargadi akai ,ahankali ya furzar da iska mai zaf daga bakinsa ,yayinda zuciyarsa tashiga tunzira shi, dayaje d'akin nata kawai me ta isa tayi masa..

zumbur ya mike tsaye tamkar wani mayunwanci zaki ya janyo jallabiya coffe colour mai gajeren hannu ya saka ,ya fito ya nufi hanyar part din ummi .

a daidai lokacin ummi da abi suna zaune a tsmgamemen parlour'n nasu suna hirarsu ta zolaya da barkwanci da suka saba kmr koda yaushe "ni dai nagaji da cika bakin nan naka hubbeey kullun zance kenan zaka k'ara aure amman har yanzu shiru , wallahi hubbeey kayi aurenka sam bazan hanaka ba, gashi har kasa danginka na ganin kmr da gaske kana son k'ara aure nice na hanaka, haka fa suwaiba tayi ta min haibaci kwanaki baya da muka had'u a kano gurin bikin saudat "wai nice nake bin malamai nake makarkashiyar da nake hanaka aure ....

maganar ta bawa abi dry sosai aiko ya dara sosai , yana dry yace "tunda suna zargin asiri kike min ,bari kawai zan baki kudi ki k'arawa malaminki yadda, zai cire min zance k'ara aure gabadaya a zuciyata shikenan kinga sai nazama mijin tace .

ummi ta kwashe da wata dry "kai dai hubbey baka rabo da zolaya wallahi "wai baka ganin mun girma ne yanzu," mufa yanxu ba yara bane .

"ke kike ganin haka amman ni har yanzu yarinya k'arama nake ganinki kmr muwaddah, barin ma idan na ganki haka kin sha kwaliyya nan fes fes, sai kace yar budurwa, hkn nasa na tuna da lokacin amarcinmu , sai na dinga ganin kin dawomin yarinya danya mai karacin shekaru "

tuno abinda ya faru a wancan lokacin yasa tayi dry sosai "dan Allah hubbeey ka daina fad'ar haka kar yara su jimu wallahi ko wasa ka min agabansu kunya nake ji.

ya zaro idanuwa waje cike da mamaki "to menene dan sun ga muna barkwanci ?"ni dai dan girman Allah idan auren zakayi kayi a wuce gurin kawai ,amman kullun kana fad'ar zaka k'ara aure har agaban danginka bazan ta'ba fita daga zargi ba.

murmushi yayi "haba aure a yanzu ai yanzu idan dai ba wata kaddara ba me zai kai ni yin wani aure kawai zolayarki nake dan muyi raha muji dadin rayuwarmu ya k'arasa mgnr yana kamo hannuta cikin nasa yana massaging ahankali ahankali .
"abinda magidan dayawa suka kasa fahimta kenan, hirar barkwancin da zolaya tsakanin ma'aurata yana matukar fa'ida da mahimmanci, sannan yana k'ara damko kauna da soyaya sosai atsakanin ma'aurata , ba wai kaga mutun yashigo gidansa yana ciccin magani ba, amman a waje yana bud'ewa mutane hakora kmr gonar auduga ba ,sai dai shi wannan wasan yana muhalinsa ma'ana ya kasance idan zakuyi shi a tsakaninku babu idanun yaranku sam kar soyayya ta rufe muku ido kuyi kuskuren aikata hkn ko kai hanu jikin juna ..

ummi ta numfasa kana tace "haka ne kuma fa zanceka , dan ko ni ina jin dadin wannan barkwancin duk da zance naka duk akan kishiya ne, nifa tun ina jin tsoro da fargaba zuwanta har nazo na cire hakan araina, domin kuwa na yarda na amincewa zuciyata ko amaryar zaka min baza ka ta'ba kawo min wacce zata daga min hankali ba.

abi yayi murmushi irin nasu na manya kana yace "ballanatana wasa nakeyi ni mijin mace daya ne....
"karka ce haka, kana bukatar k'arin haihuwa fa.
ya kalleta yana murmushi yana sake matse yatsunta "wa yace miki haka?
"ni dai nasan da bakina bamu ta'ba yin wannan hirar ba idan ma haihuwa ce ga bunayya nan da muwaddah , nasan nan gaba kad'an sai nagaji da yara ,suka kwashe da dry "kai ko hubbey....
"kai ko,ko gsky "ni yanzu wani aure zanyi yanzu tsofai tsofai dani ?

suna cikin hirar su M. A ya sanyo kai cikin parlour'n bakinsa d'auke da sallama, atare suka amsa masa cikin fara'a suna kallonsa da kulawa kafin daga bisani abi ya zare hannunsa cikin na ummi .

M. A ya tsotsa keyarsa yana dubansu cike da jin kunya sannan ahankali ya bud'e bakinsa yace "umminah ina muwaddat take ?
"ina aunty za kace kullun sai nayi maka mgn akan haka ,muwaddah yayarka ce ,neman me kake mata ko wani abu kake bukata .. ?
iska ya furza kawai tare da cewa ina take?

da hanunta ta nuna masa hanyar d'akinta tana dubansa, kai tsaye ya nufi d'akin yana wani irin taku wanda baza ka ta'ba yarda da shekarunsa ba idan an fad'a maka, shi kuwa abi dry yayi yace "kina k'ok'arin d'aura masa abinda ba zai ta'ba iyawa ba "
"ban gane abinda kake nufin ba?
"shi kiranta aunty ne baxai iya ko me?
abi yayi musrmushi kawai "ai kuwa dolensa ya kirata da aunty,dan ko banza shekara hud'u ai ba wasa ba.

"nasan da hakan amman shi bisa wani kudiri nasa, ni nasan bazai kirata da aunty ba, ya fad'i hk yana canza akalar maganarsa zuwa wata daban .
Chapter 24 · 0% Book details