Sashe 95
Muwaddat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kasa sarrafa harshensa yayi duk da maganar yake son yi , ya yunkura da kyar ya tashi yana layi , Kai tsaye d'akinsa ya nufa ya fad'a kan katifarsa tare da runtse idanunshi .
"anya kuwa zan iya ?
"Anya zan iya rayuwa da wata ba muwaddat ba ?
"Hakika wannan yaron ya cuceni ..ya cucueni ya gama dani ..ya dafe kanshi da duka hannuwansa ..
Daren ranar da labarin auren muwaddat da bunayya har ma da cikin jikinta , ya ziyarci kunen faiza, k'aramin hauka tayi a d'akinta tana d'aukar duk abinda hannunta yaci karo dashi tana bugawa, a bango tazama tamkar wata birkitacciya, ahankali take furta "wayyohllly Allah rayuwata, "wayyohllly zuciyata, shikenan na rasa shi .....
", Ina sonka kai ne mutun na farko da zuciyata ke so ,na Sha fama da ciwon rashinka ,ciwon sonka ,zuciyata ciwo wayyohllly....
cikin haka mumy dake k'ok'arin shiga d'akinta taji sautin ihunta cikin sauri ta fad'a, d'akin hankalinta a tashe a razane tace "ke ..faiza meke damunki ?
Faiza na gani mumy ta sake rushewa da sabon kuka tare da zubewa kasa bisa gwiwonta mumy ta k'araso "ki fad'a meke damunki ,ko kin fara shaye shaye ne faiza ?
kalli yadda kikayi da dakinki ?
Faiza ta girgizawa mumy Kai tana kuka "mumy yaya auwal ne .
" Me Yaya auwal din yayi Kuma ?
Ta kamo hannu mumy ta d'aura daidai saitin zuciyarta "mumy Yaya auwal nake so ,Kuma wallahi shi kansa ya sani ba tun yau ba ina matsanancin kaunarsa ,mumy da son shi na rayu na girma, bazan iya rayuwa babu shi ba ,na sha wuya a dalilin soyayyarsa ,a she mijin yayata ne mumy..
"Yaya zanyi mumy ki bani shawara yaya zanyi ?
"Kai jama'a wannan wani irin tashin hankali ne Kuma ?
Ganin yadda ta birkice sai kuka take tana furta kalmar tana son auwal yasa mumy rungume faiza akirjinta tana shafa bayanta " kukan ya Isa haka ,hakuri zakiyi kinji faiza, ki d'auka haka kaddararki take ,zan taya ki addu'a, inshallahu Allah zai sausauta miki abinda kike ji acikin zuciyarki akansa ,matukar kika bi umarnina a matsayina na mahaifiyarki , kika min biyyaya zaki ga abinda zai biyo baya ,sai kinyi mamakin irin mijin da zaki samu ....
" daga yau ki sawa ranki tamkar baki ta'ba son wani mai suna auwal ba a rayuwarki...
Ahankali muwaddat take ta kowa zuwa hanyar d'akin faiza tana son ta d'an kwanta ta huta ,tasan idan ta kwanta a d'akinta bunayya ba zai barta ta huta ba ,dan ta kula da rawar jikin da yake ,sai dai zuwan nata babu abinda ya janyo mata sai shiga tashin hankali da firgici ,domin kuwa duk wannana tautaunawa da suke a cikin kunnen muwaddat sukayi shi, wasu zafafan hawaye ne suka shiga gangaro mata da sauri ta juya ta bar gurin ,saboda jin motsin fitowar mumy ..
*********
Kwance take a d'akinta akan gado, duk tunani duniya ya isheta , gabad'aya tausayin faiza take ji ,da zata iya da tasa auwal ya sawwake mata, ya aure faiza "to cikin jikinki kuma kiyi yaya dashi zuciyarta ta tambayeta ?
Mirginawa tayi ta mike cike da sanyi jiki ta sauko daga kan gadon, ta koma jikin window ta tsaya had'e da rike labulen window tana mai ciza lip's dinta still tunani take .
Tun sanda ta sauko daga kan gadon yana tsaye a bakin kofar ,ya hard'e hannuwansa duka a saman kirjinsa kawai Yana kallonta .
hankalinsa yayi
matukar d'agawa saboda hango tashin hankali da yayi a tattare daita.
Ahankali ya taka zuwa inda take ,ji kawai tayi an dafa kafad'arta ta baya, da sauri ta juyo a matukar tsorace ,suka had'a idanu ,fuskarsa babu walwala sannan babu wata
damuwa ,girasa d'aya ya dage mata yana Sanya kwayar idanunsa cikin nata ,sunkiyar da kanta kasa tayi ,yayinda shi kuma ya janyo hannunta zuwa kan gado, ya zaunar daita ,shima ya janyo karamar kujerar mirror ya zauna suna fuskarta juna ahankali muryarsa a kasalance ya Kira sunanta "muwa ......
Taji wani irin zirrrrrrrrr a gabad'aya ilahirin jikinta ,tana jinsa taki amsawa har sai daya sake kiranta, ta d'ago kyawawan idanunta dake cike da ruwan hawaye "me ne ne damuwarki muwa ?
"I thought wannan cikin shine damuwarki ,yanzu Kuma komai ya daidaita, to meye abun dogon tunani saboda Allah idan dai ba so kike ki illatamin d'a ko ya ba ?
Hannuwanta ya kamo cikin nasa yana. Massaging ahankali "ki taimaki rayuwata ki daina wannan tunanin ,murna yakamata kiyi ba wannan tunanin ba ...
Hannuwanta ta zare cikin nasa ta kwanta tana runtse idanunta ,tashi yayi ya daga inda yake ya kwanto samanta ya Kai bakinsa daidai kirjinta ,kissing din saman nonuwanta ya shiga yi ,take gabad'aya yanayinsu ya soma canzawa ,babu abinda yake bukata kamar yaji shi cikin jikinta ,yayi missing dinta har bai san yadda zai misalta ba ,baya taja kad'an daga kwance da take tana sauke naunayen ajiyar zuciya,matsota yayi ,ya kamo fuskarta da hannuwansa ya had'e bakinsu guri d'aya ya shiga tsotsa duk yadda taso taki yarda hakan ya cutura dan bak'aramin damka yayiwa bakinta ba , ahankali ya samu narasa cafko laulausar harshenta yashiga tsotsa yana tsiyaya mata miyon bakinsa .....
Ta soma k'ok'arin fixge bakinta duk yadda taso ya barta yaki sai daya tsotsa son ranshi sannan ya mike ya barta yana kallon tsakiyar idanunta "wannan ya zamo karo na karshe saboda bana Jin sonka araina yanzu duk da matsayin ka gareni ,"ni din ma yanzu na daina sonki a Raina, kawai dai cikina dake jikinki nake so,dan haka sai ki adana makaman yakinki yana gama fad'ar haka ya bar d'akin ..
daren rayuka uku basu samu damar runtsawa ba, faiza al'ameen da muwaddat ..
********
Washegari suka d'auki hanyar komawa Lagos, jirgin safe suka bi ,12:00 dot a Lagos tayi musu ,bello direban ummi ne yazo d'aukarsu ,tun cikin jirgi yake manne mata ajiki ,ita kuma tana sharesa ,acikin motar ma saita glass din bangarensa yayi saitin da take zaune duk wani motsinta akan idanun shi ,suna Isa gida ummi tasoma fita ,suna gaisawa da baba mai gadi ,sannan muwaddat ta fito .
Shima fitowa yayi yana mika kana ya k'araso kusa daita kamar zai shige jikinta ,ta kalleshi taja tsaki sannan ta juya ...
cikin sarsarfa tashiga d'aga kafafunta ,shima ya biyota cikin sauri sauri "malama kiyi tafiya ahankali mana kinsan fa bake kad'ai bace, gabad'aya shi a wannan lokacin tsakin da tayi bai tsaya masa a rai ba , duk da yaji zafi sosai .
a halin yanzu duk abinda zatayi bai damesa ba,shi dai karta salwantar masa da cikin jikinta, wannan ne bazai yarda ba , jin abinda yace yasa ta kwasa da d'an guda kawai dan ta Kara hassalashi , hannuwansa duka yasa ya dafe kirjinshi yana furta "ya salam tare da k'ara sauri bai fi sauran taku biyu ya cafko ta ba ,tayi saurin shigewa d'akinta ta rufo kofar da sauri had'e da murd'a key ta jinkina bynta da kofar tana kuka tana sauke ajiyar zuciya.
jikin kofar ya k'arasa yashiga bugawa da iyakacin karfinsa yana kiran sunanta amman taki bud'ewa ,ummi cikin sauri hankalinta a matukar tashe ta k'araso garesa tace "Kai lafiyarka zaka cika mana gida da hanayi ?
ya juyo ahankali ya dubi ummi kamar zaiyi kuka yace "ummi muwadda ke kokarin min hasarar baby nah .....
" amman na rantse da Allah ummi idan wani abu ya samu cikin nah zan aikata abinda gabad'aya kowa zai yi dayasani.. "
"yi min shiru a nan kafin na tarwatsaka ,mara kunya kawai da bai san ta ido ba, " daga dawowar mu zaka soma nuna hali .
wani irin kallo ya dinga bin ummi dashi kafin daga baya yace "haba ummi karki fad'a haka mana ,yanzu idan na bari tayi gangancin da muka rasa cikin nan ummi baki sani ba ko shi kad'ai ne jikanki a duniya, ni dai ki fad'a mata duk iskanci da zatayi ta bari ta haifa min d'ana ko 'yata dake cikinta ,duk ma abinda zai biyo baya wannan ba matsalata bace bare ya dameni ni dai cikina kawai nafi ji....
wasu zafafan hawaye ne masu zafi da ciwo taji suna sauko mata akan kyakkyawa fuskarta ,cikin sauri tasanya hannuta ta sharesu tare da jan numfashi da kyar ta fesar "shi kenan bunayya ya daina sonta, daman tasan yaudarata yayi da daddan kalamai masu tsuma zuciya ,a she duk yaudara ce, ba ainihin soyayyar bace, tunda gashi ta cikinsa yake yi bai damu da daita ba.... wani sabon tsanar cikin taji, tana jin dama arasa shi a halin yanzu taga abinda zai yi tun da dai tasan duk wulakacinsa da iskancinsa bai isa ya aikata lahira saboda cikinsa , sautin muryar ummi ce tasa saisaita kukanta "wai bunayya mai yasa baka da ta ido ne?
"ni kake fad'awa duk abinda ya fito daga bakinka saboda kai idanunka a tsakar kai suke?
hannusa ya kai ya shafa sumar kanshi zuwa keyarsa tare da tsosawa ala'mun jin kunya, kana muryarsa can kasa yace "ummi kiyi hkr idan ranki ya 'baci amman dan girman allah ki fad'a..... juyawa tayi a fusace ta bar gurin tana takaicin hali irin na bunayya ace mutun, shi sam bai san kunya ba, wannan wace irin rayuwa ce?
bayanta yabi da kallo yana mamakin mai yasa ummi take masa irin haka tare da d'aukarsa tantirin mara kunya, "shikenan shi sai ya tsaya yana kallo ayi masa hasarar cikinsa?
"idan su basason cikin shi dai yana son abinsa kuma akan cikin babu abinda ba zai iya yi ba, sai dai ayi masa uziri a qalla ya kusa minti talatin a tsaye a bakin kofar muwaddat , karo na biyar kenan yana jan tsaki mai tattare da bakinciki "bai san abinda ummi take nufi dashi ba ?
haka yagama tsayuwarsa ya kama hanyar part dinsa .