Sashe 33
Muwaddat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"waye kuma yaya ala'meen muwaddah ta tmby cike da yatsina fuska?
"yaya ala'meen na kalgo mana dan kawu muntari kinsa yanzu a agidan nan yake tunda yagama karatunsa a rasha ya dawo nan ds zama ,sai alokacin muwaddat ta tuna a she fa suna da wani d'anuwa a kasar turai,
"yaya al'meen babban dan yayan hjy hajara mahaifiyar muwaddah ne sannan kuma shine na uku a kamfanin dady ,shi yake rike da ragamar kasuwancisa na gida dana waje saboda yaya akram tunda dawo kasar bashi da wata isashiyar lafiya, mutunci da amana tare da mutuntaka yasa ala'meen yazama na hannun damar dady.. ..
Ahankali muwaddat ta kai hannu ta d'auki karaminn kaninta saber suka shiga cikin gida, yara na ririke daita suna murnar ganinta.
a main parlour din gidan ta tadda mahaifiyarta ta isa gabanta tana fara'a cike da murna ganin mahaifiyarta hjy hajara ta d'an saki murmushi na murnar ganin babbar yarta sannan tace "mutanen iko har kun iso?
muwaddat tace "wallahi momy isowarmu kenan har nagaji da zaman mota "sai data rusuna ta gaida mahaifiyarta tukunna ta zauna kannenta gabadaya suka zagayeta, duk dadi ya kamata gata ga mahaifiyarta ga kannenta wannan yana daya daga cikin abinda yasa wani lokacin take son kasncewa dasu, takowani bangare idan kana cikinsu zaka samu natsuwa ayi hira ba kmr can ba, gida shiru daga su sai su babu wani dibe kewa idan ba abi yana gida ba..
a daidai lokacin direban daya kawo muwaddat ya dinga shigowa da lodin kayan tsarabar da suka zo dashi ,bayan an kawowa direban abinci yaci ya d'an huta yace"zai tafi domin alhj ishaq yace kar ya kwana hjy hajara tayi masa alkhairi mai yawa ya kama hanyar komawa gida yini sukayi suna hira da 'yan kannenta ..
*********
a birnin iko kuwa agajiye auwal yashigo gidan kafad'arsa rataye da yar saman rigarsa hannunsa rike da wayoyinsa yana furzar da iske gajiyar daya kwaso ,kai tsaye part dinsa ya nufa ya fad'a cikin d'aya daga cikin kujerun parlour'n yana sauke numfashi "washhhhhhhh allah ya fad'i yana dafe goshinsa da hannunsa d'aya had'e da relaxing "kai zuwa aiki not easy "
bayan kamar minti talatin ya mike tsaye ya shiga uwar d'akinsa ya , ya shiga bayi ya watsa ruwa ya fito yana goge kanshi da karamin towel , ya tsaya gaban mirrow yana kallon face dinsa, murmushi ya saki tare da girgiza kai sannan ya kai hannunsa ya d'auki d'aya daga cikin wayoyinsa yashiga neman number muwaddat domin ta kawo masa coffe, abun mamakin number'ta swichoff ake sanar masa,ya ajiye wayar yana jan dogon tsaki ya k'arasa gaban wardrobe dinsa ya bud'e ya ciro kayan shan iska wando three quarter da rigar hamless ya dawo gaban mirrow ya d'auki man gyaran gashi ya shafa akansa ,ya murza hannuwansa yana kwantar da gashin kansa "ya rabbi ko me yasa ta kashe wayarta?
ya fad'a sannan ya feshe ilahirin jikinsa da turare me sanyin kamshi ,ya kira number Ummi "tana d'auka muryarsa a raunane ala'mun gajiya yace "ummi na dawo kicewa baby ta kawo min abinci "
"okay kawai ta fad'a atakaice ,shi kuma ya kashe wayar ya dawo parlour'n ya janyo system dinsa ya jona a chage ya kunna yasoma opereting dinta , ko cikakken minti biyar bai yi ba, yajiyo k'ara kwnoking kofar d'akinsa ahankali ya yunkura yana gyara wandonsa daya d'an zamo daga tsukaken kugunsa yana fad'in "baby nah har kin k'araso i really miss you my baby .
"sai dai yana bud'e kofar yayi turus saboda zatonsa bai tabbataba ba, musabaha sukayi da sadik direban ummi, sannan ya d'an matsa masa yashigo parlour'n hannunsa rike da sakakken basket din kaba , wani kulolon bakin ciki ne ya ziyarci zuciyarsa "a kufule ya d'auki waya da niyyar sake kira number muwaddat,still shiru dan haka sadiq na fita shima ya nufi bangaren ummi yana shiga yasoma zare idanu ,yana duban ta inda zai ganta sam bai kawo bata gidan ba, tunaninsa ko boye masa kanta tayi saboda yawon damunta dayake yi, ganin bai ganta ba ya dubi ummi dake zaune tana duba jarida "ummi....."na'am bunayya ya'akayi ?
" ina muwaddat?
wata fad'uwar gaba ce ta ziyarci zuciyar ummi ta d'an d'aure, dan daman shi ya d'aure fuska "tace oho ka duba d'akinta mana juyawa yayi da sauri ya isa bakin kofar d'akinta ya buga kofar amman shiru babu ko motsi kasada kawai yayi ya tura kofar parlour'n yashiga, koina agyare sai kamshn turarenta ne ke tashi ta kona, ahankali yake bin d'akin da kallo yana jin fad'uwar gaba da bai san dalilinsa ba.
koina tsab amman babu ita babu dalilinta ya k'arasa jikin kofar bayi, ko zai ji motsinta ,nan ma shiru ya sake yin kasadar shiga wayam bai ganta ba ya dawo main parlour din yana kwallawa binta kira, yatsina fuska ummi tayi tana mamakinsa .
gabad'aya behivious dinsa ya canza baza kace wannan shiru shiru miskili yaron bane mara son magana .. .
kallonsa take tana k'ara mamakin yaushe ta haifesa ya girma har yasan wata aba soyayya dayake neman haukacewa , binta ta k'araso da sauri ta tsaya daga nesa kad'an dashi saboda yadda taji kiran "ranka ya dade gani "ina muwaddat ? ya tambayeta yana tsare gira tamkar wani hamshakin
magidanci.
binta ta kalli ummi sannan ta juyo ta kalleshi "ina muwaddat ya sake maimaitawa yana rawar murya ?
"ranka ya dad'e ban sani ba ,amman ka duba d'akinta wata killa tana ciki tana hutawa "bata ciki na duba koina ban ganta ba "to gsky bansa inda tayi ba.. "
bai tsaya sake cewa komai ba kawai ya fita a matukar fusace gabad'aya ya kasa samun natsuwa ya koma part dinsa zuciyarsa na harbawa da karfin gaske , ahankali yashiga zagaye parlour'n ya kai gwaro ya kai mari, kafin daga baya ya sake fitowa kai tsaye wajen gidan ya koma yasamu guri ya zauna a d'an karamin dakalin gidan yana jiran yaga ta inda zata bullo har shida tayi bai ga dawowarta ba, wanda zuwa wannan lokacin har abi ya dawo daga office , hakan yasa ya mike ya koma ciki zuciyarsa na tabbatar masa da tana cikin gidan bataje koina ba, dan bata ta'ba wuce wannan lokacin a waje ba.
take wani bangare na zuciyarsa ya bashi tabbacin tana d'akin ummi naunauyen ajiyar zuciya ya sauke yace "ya rabbi kasa lafiyarta lau.. shiru yayi tare da rufe fuskarsa da hannuwansa after like few second ya sauke hannun yana furzar da iska tare da sakin ajiyar zuciya .
*********
washegari da daddare bayan dady ya dawo daga kalgo gabad'aya yaran gidan suna parlour'n suna cin snaks,ban da faiza dan hutu taje, yaya ala'meen ya shigo cikin parlour'n ya gaishe da dady sabir ya taho da gudu ya dannesa , shi kuma yana dariya ya d'aga shi sama iman tace "la yaya bamu gaya maka ba jiya byn tafiyarku kalgo aunty muwaddat taxo daga lagos muwaddat dake can gefe zaune ta d'ago kanta da kyar ta gaidashi ya amsa mata cikin rashin sakin fuska yace "sannu fa ya mutanen iko?
"lafiya ta bashi amsa tana d'auke kanta daga kallonsa "dady yace "ok a she fa aminu bai san muwaddat ba?
ala'meen ya d'an kad'a kai "ina jin ko nasanta tana yarinya ne eiman tace "gasky yaya ba k'aramin dadewa kayi ba a turai dan na lura kowa aka nuna maka sai kace wai bakasan shi ba ..
momy "tace rabu dashi mantuwa ne dai dashi ta yaya zai ce bai san muwaddat ba, tun kafin ya bar kasar nan ake zuwa daita kalgo yayi murmushi "kwarai anyi haka goggo nima ba ina nufin ban santa bane kawai dai kamanninta ne na manta da yake ba hoton tane dani ba ..
ita dai muwaddat tun daga gaisuwa bata sake cewa komai saboda yadda taga bakinsa na yauki dan ita batason wulakanci da yawon mgn , Dan ta raina irin marabar dayayi mata, ganin irin yadda mutanen gidan suke ta murna da rawar jiki daita hatta yaya akram da bai jin dadin jikinsa dackansa yazo suka gaisa ,shi sai gani tayi yana rawar jiki da kannenta.
ala'meen ya samu guri ya zauna yace "eiman ina mamana tashige ne taxo tabani abinci naci eiman tace "kai dai yaya komai sai dai kace faiza ko ihsan ne zasu yi maka bazaka bari wani ya had'a maka ba, dole dai sai su.. cikin harara yace "ina ganin eiman sai na fara doke miki baki akan surutu nan naki.
Ihsan tace to ai kaine yaya kafiye sakar mata fuska dayawa .
dady yace"wannan ai abu ne mai kyau ban da abunki ihsan idan bai jaku ajiki ba kud'in ma bazaku sake dashi ba kmr yadda kuke a yanzu , ala'meen yayi murmushi "barta dady ina ganin itama ajiye sunan uwar zanyi a gefe na jibgi banza, suka kwashe da dariya ala'meen sai daya gama barkwancinsa sannan yace momy ihsan a shirya min abinci yunwa nake ji dan banso wannan jagwal din ta xubo min eiman tayi tsagal tace "kai yaya nice jagwaal din kmr wata gwanjo?
"itace mana ko kin ta'ba ganin na yarda kin zuba min abinci? dariya suka sake kwashewa da shi adaidai lokacin da ihsan ta ajiye masa kular abinsa..
duk hirarsu tana shiga cikin kwalkwaluwar muwaddat ahankali take satar kallonsa kyakkyawa ne shima, asalin fulanin kalgo amman bai kai muhammed auwal dinta a komai ba,auwal dinta kyakkwan ne ajin farko miskilani mai kyau da haiba dogo mai matsakaitan jiki mara son hayaniya da barkwanci shi sam wannan haukan bakwarcin bata gabansa dan wani lokacin idan abi nayi sharesu yake yayita cika yana batsewa sai dai ita tabiye musu ..
ahankali jikinta ya dinga bata ita ala'meen yake satar kallo dan hk ta mike tsam ta yiwa dady sallama ta nufi d'akinta tana shiga ta sauke numfashi mai had'e da soyayyar auwal sai yanzu take sake jin wani irin kewarsa amman yazama dole ta nisanta kanta dashi domin a yadda take ji zata iya mallaka masa komai nata wanda hkn shine babban abun kunyar dazata aikata arayuwarta.