Sashe 13
Muwaddat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"wayyohhly Allah yayi fushi, "to me yasa zai yi fushi dani? tayiwa kanta tmbyr.
jikinta yayi mugu mugun sanyi, hankalinta ya tashi matuka, jikinta ya sauya ta kasa jurewa maganganun daya fad'a mata "tabbas dan so tasan tana son shi fiyye da komai dake cikin duniyar nan "but wannan shine babban abun kunya dazata aikata arayuwarta .
abun kunya ne gareta ace ta bayyanawa kaninta wannan soyayyar......" amman ai kina iya bayyana masa wasu shashi na jikinki ,wannan shine babban abun kunyar gareki ?
zuciyarta ta jeho mata wannan tambayar.
zamewa tayi ta kwanta lamo akan katifar ta tana fidda numfashi sama sama yayinda idanunta suka cicciko da hawaye"auwal ina sonka fiyye da komai arayuwata , ina cikin shaukin kaunarka ,wanda bansan ranar da zan daina maka wannan soyayyar ba ,amman basan yadda zan bayyana maka ba..... hawaye ne yashiga gangarowa shar shar bisa kuncinta tana gogewa wasu na sake biyo kuncinta ,muryarta cike da matsanancin kuka "ina matukar sonka auwal ina sonka ... ta furta hkn a fili zuciyarta na dokawa .
ranar sam kasa runtsawa tayi duk inda ta juya fuskarsa take gani da komai nashi yana mata gizo, bata ta'ba tunanin soyayyarsa zata mata kamu mai tsananin irin haka ba .
yadda bata samu runtsewa ba, haka shima bangarensa kusan raba dare yayi yana faman aiki a kan system da watsawa jikinsa ruwa domin kwantar da sha'awar dake cinsa, kafin ahankali bacci ya fara fixgarsa ya tattara komai ya ajiye ya kwanta yana sauke ajiyar zuciya.
pillow ya janyo kmr koda yaushe idan zai yi bacci ya rungume ajikinsa har sanda bacci ya d'aukesa tattare da tunanin muwaddat .
washegari bata tashi da wuri ba saboda rashin ishashen baccin da bata yi ba, k'arar knowking din da akewa kofar d'akinta ne ya farkar daita, "muwaddat muwaddat!! ......."
cikin muyar bacci ta amsa "na'am ummi had'e da yin mika..
"ki tashi mana lokacin tafiya makarata na wucewa fa "o...kay ummi na tashi ai, ummi na jin haka ta juya ta koma bangarenta .
tashi tayi da kyar ta zauna ta ziro kafafunta kasa tana mai dafe ha'barta dan har lokacin bacci bai fita cikin idanunta ba ,ta mike cikin sanyi jiki ta nufi bayi ta tasoma yin brush sannan ta had'a ruwan wanka.
byn tayi wanka ta fito,ta shafa mai, essential fairness softening snd body lotion,sannan ta shirya cikin wata had'add'iyar riga da siket sai doguwar abaya har kasa data d'aura a saman kayan ta yane kanta da mayafin abayar .
ta k'arasa gaban mirrow ta kai hannu ta d'auko turare mai shegen karfi ,ta feshe gabad'aya ilahirin jikinta ,ta d'auki jakarta ta rataya ta d'auki wayarta ta kunna ta dawo kan resting chair ta zauna tana duba sakonin cikin wayar ko zata ci karo da sakon M.A amman babu .
shiru tayi kmr ta kirasa wani bangare na zuciyarta ta gargadeta da aikata haka , dan haka ta mike jiki a sanyaye ta bar d'akin zuwa parlour'n
tana fitowa ta hango ummi da abi zaune a dining har sun fara breakfast saboda rashin k'arasowarta,cike da girmamawa ta isa garesu ta gaishesu daya bayn daya kana taja kujera ta zauna tana yatsina fuska , ummi ta d'ago ta du'beta ta d'anyi murmushi domin tasan abinda ke damunta girgiza kai kawai tayi tasoma saving dinta kmr yadda ta saba, ta turo mata plet din abincin gabanta "maza maza ki cinye lokaci na tafiya, muwaddat ta runtse idanunwata kad'an tana sake yatsina fuska kmr wata k'aramar yarinya "ummi... ta kirata cike da shagwa'ba atare suka d'ago daga ummi har abi suka tsura mata ido domin jin damuwarta "
"bana jin cin wannan abincin.......
ummi ta dubi abinci wainar masa ce wacce taji naman kaza da alaiyahu idanunta na kanta har lokacin tace "to me zaki ci ki fad'a yanzu nasa mairo tayi miki.
tayi kasa da muryarta sannan tace "jollof din spaghetti zan.. ...
"kinyi late fa mamana har yaushe za.... "no kira mairo tayi mata kawai inji cewar abi, ba koda yaushe mutun yake jin cin irin wad'an abincin ba most especial alokacin breakfast "
batare da bata lokaci ba ummi ta kira mairo ta bata umarni dafa mata abinda ta bukata cikin lokacin kankani mairo ta kammala ta kawo mata.
gurin cin abinci ma sai da ummi tayi ta fama daita sannan tayi ta tsakura kmr wace ki tausayin abincin , yayinda muwaddat ba wannnan tarairayar take bukata daga garesu ba, ita makarantar ce batason zuwa ,tare da tunanin auwal.
abi ne yasoma mikewa yana tamabayar muwaddat ko akwai abinda take bukata ?tace "abi kudin subcreb kawai nake bukata "ok zan sa ayi miki transfer ta dubu goma ai zai isheki?
"yes abi nagode ya dubi ummi "to madam sai na dawo "ta mike tsaye ta d'auko briefcase dinsa suka jera kmr zasu shige jikin junansu tana gyara masa zaman hularsa , suna magana kasa kasa wanda hakan bai hana muwaddat jinsu ba, tabi bayansu da kallo kawai tana girgiza kai, su sam basa iya boye maitar soyayyarsu , ko cinye juna zasuyi oho?
"gaban kowa nunawa juna tsansar soyayyar suke ,ta fad'i hkn aranta,ahankali ta ajiye spoon din hannunta tare da had'e hannunwata duka tayi tagumi tana tunanin rayuwarsu.
adaidai bakin kofar fita ummi taja ta tsaya ta d'an rusuna tana mika masa briefcase dinsa ,yasa hannu zai amsa idanunsa akanta yace " nagode hubby, Allah yayi miki albarka akoda yaushe tsananin biyayyarki da kulawarki ke k'ara nusar da zuciyata cikin shaukin kaunarki wan...
tayi saurin kai hannunta kan bakinsa domin katse masa hanzari tana yi masa alamar yayi shiru da maganar ... babu musu yayi shiru yayi murmushi yana yacigaba da kallonta "hubby plz ka daina min irin hk bby fa na kusa, " runtse ido yayi yana murmushi sannan ya karbi briefcase ya yayi gaba ta koma jikin window tana cigaba da kallinsa tana tsaye har sai da taga tashin motarsa sannan ta juyo tashege d'akinta kai tsaye, kinsa kanta ta sake yi ta fito adaidai lokacin da muwaddat ta mike "muwaddat kin gama ?
"uhm kawai tace tare da gyara jakarta tayi hanyar waje ummi ta biyo bayanta har zuwa inda aka tanada domin ajiye motaci, da kanta ta bud'e mata gidan baya tashiga ta maida kofar ta rufe, tana k'ok'arin zagayowa direbansu ya k'araso da sauri yana gaisheta, ta amsa tashiga gidan baya ta zauna ya tadda motar suka fice daga gidan .
akan hanyarsu ummi take sanar mata nan da sati biyu wata daya auwal zai dawo ,duk da taji dadi sosai amman sai ta dake tace "Allah ya dawo dashi lafiya, duk yadda ta dake hakan bai hana ummi fahimtar tayi farinciki da jin zai dawo ba, dan kallo daya zaka mata kasan tana cikin tsantsar farinciki ahankali ahankali ummi ta dinga janta da hira wanda daga baya ta dawo nasiha "muwaddat ki rike mutuncinki da namu, ki daraja kanki a makarata ki kame daga mugayen abokai, ki d'auki karatunki da daraja," dan Allah ina rokonki da ki maida hankalinki a karatu, domin yanzu kan maza ya waye fiyye da tunaninki ,akan auren mata masu mai ilimi har suka sauketa a makaranta nasihar ummi take mata .
to babu laifi fad'an ummi ya d'an shigeta sai dai bata jin zata so karatu sama da aure, ita da zasu yi mata aure wallahi da sun gama mata komai arayuwarta, har taje ta dawo bata kiraM.A ba, kmr yadda bai yi tunanin kiranta ba, ta cigaba da sabgoginta
***********
murtala international airport dake jahar lagos"cike yake makil da jama'a daga bangarori daban daban, wasu na sauka wasu na k'ok'arin tashi a cikin masu sauka
wani hadadden matashi saurayi na hango yana saukowa daga matattakalar bene jirgi, kyau da kuma yanayin fatar jikinsa kawai zaka kalla kasan lallai kudi da hutu sun zauna masa ba karya, kayan jikinsa kuwa tun kan wando da rigarsa, takalmi har zuwa kan agogon dake d'aure da tsintsiyar hannunsa bana kasar Nigeria bane na kasar London ne , kallo daya zaka masa kasan komai dake jikinsa mai matukar tsada ne.. ahankali yacigaba da ta kowa har ya k'araso inda ahlinsa ke tsaye suna jiran k'arasowarsa, tun daya doso inda suke ta kasa d'auke idanunta akanshi saboda girman daya kara mai tattare da kurjini da haiba sam ba zakace d'an shekara 22 da biyu ba ne, kamshin turarensa ya sanya tayi saurin runtse idanunta sakamakon yanayin data tsinci kanta na zallar shaukinsa .
lokaci daya taga yaja ya tsaya ya d'an juya kad'an yana yiwa wani matashi mai yanayin tsarinsa magana ,had'e da mika masa hannu ita dai bataji abinda suka tautaunawa ba har sanda suka saki hannun juna, matashin yayi murmushi sannan yayi wani bangaren daban, da alamun shima anzo tarasa ne, shi kuma ya nufo inda suke, yana gama k'arasowa abi da ummi suka shiga rigerigen isa garesa ummi ce tayi nasarar rungume shi ,kiss ummi ta fara yi masa all over his face tana cewa ya bunayya nayi missing dinka... ta fad'a tana kallon fuskarsa dake fitar da annuri kyau kmr shi ya halicci kansa sannan ya saketa rungume abi ajikinsa "you are welcome my lovely son "tkns dad i love you so much "bunayya duk ka canza ,ka ganka kuwa ka k'ara girma da kyau har kafi ni da abbanka kyau "ta fad'a cikin shaukin kaunarsa .
bangaren muwaddat kuwa tana tsaye murnar ganinsa yasa ta manta da inda suke..
tsaye yayi byn ya gama da iyayensa ya hard'e hannunyensa duka ak'irji idanunsa akanta, kasa magana yayi yacigaba da tsayuwa har lokacin idanunsa na kanta yana kallonta fuskarsa cike da walwala da farinciki amman ita ta had'e fuskarta sosai taki bari annuri ya bayyana akan fuskarta ,wanda hakan yasa gabansa yashiga duka uku uku yana mamaki,ganin taki k'arasowa garesa sannan taki yi masa sannu da zuwa yasa murna dawowarsa ta koma ciki.
,ahankali ya dinga kallonta yana jin bugun zuciyarsa na karuwa ,shiru yayi yana kallon muwaddat da excitment is written all over yace "hummm tana kallona kmr bataji dadin dawowata ba,alhalin nasan itace mutun ta farko da zatafi kowa murnar dawowana, Muryarsa a tausashe yace "ke ba zaki min sannu da zuwa ba, kika tsaya kina kallona?