Sashe 19
Muwaddat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
.....kafafuwanta suka hard'e saboda irin kallon kurrular da M. A yake binta dashi , amman duk da haka a natse tacigaba taku tana d'aga kafafunta ahankali , duk yadda taso ta kaucewa kallonsa ,hakan ya gagara .
wannan tafiyar da take ahankali tamkar an tsamota cikin ruwa ba k'aramin sake tsuma zuciyarsa tayi ,saboda yadda jikinta ke moving da rawa , tana shiga parlour'n taja ta tsaya rungume da hannuwanta duka akirji tana fesar da numfashi tamkar wacce tayi gudun famfalaki .
ahankali shima ya sanyo jikinsa gbdy cikin parlour'n, had'e da maida kofar ya rufe, har da sanya makuli, ya jingina bayansa da jikin kofar had'e da tsura mata tsumammun idanunsa yana kallonta , suna had'a ido kowanne ya kafe d'an'uwansa da kallo zuciyoyinsu na ayyana abubuwa da dama, bangarensa kuwa yaba kyawun surarta yake yi ganin yadda jikinta yayi matukar amsa doguwar rigar abayar jikinta,ta yane kanta da k'aramin mayafin rigar ,gashi daman irin karuwan jikin nan gareta masu d'aukar hankali.
yadda ya zuba mata idanu ya kasa d'aukewa ,haka itama zuba masa ido tayi tana kallonsa batare da tace masa komai ba, illa kirjinta daya shiga bugawa da karfin gaske saboda ganin ya maida kofar ya rufe har da sanya key ,
shine ya katse shirun ta hanyar yin kasa da muryarsa tamkar mai jin bacci yace "wannan kallon fa kmr zaki cinyeni? ya fad'i hkn yana
furzar da iska...
rausayar da kwayar idanunta tayi cikin nasa kana ta bud'e bakinta da kyar tace "gani nayi ka rufe kofa alhalin hakan bai kamata ba "
"uhmmm agurinki ne bai kamata ba ,amman agurina hakan shi yakamata, domin ni maji'bacin rayuwarki da al'amuranki ne, idan babu ni babu ke, haka zalika idan babu ke babu muhammed auwal ....
ya karasa fad'ar hk yana zagayowa ya rungumeta ta baya ya matseta gam ajikinsa kamar zai maida ita cikin jikinsa .
ta saki k'ara mara sauti tana k'ok'arin zamewa daga jikinsa saboda yanayin data tsinci kaina ciki mai wuyar misaltuwa,
amman ta k'asa saboda sake rungumeta da yayi ajikinsa da iyakacin karfinsa ,yana busa mata iskar bakinsa mai tsuma zuciyarta "yau gani agabanki ,ki taimakeni ki furta min kalmar kina sona kmr yadda nake sonki fiyye da komai a duniya ,ki amince da kina sona ,ki daina kallon rashin dacewar kasancewarmu cikin inuwa daya,
ina sonki muwaddat kuma a shirye nake dana mallakeki amatsayin matata ta sunnah , ki amince min plz, a yanzu hk burina bai wuce na nasarwa ummi da abi ba saboda nasan kema kina sona ...
tayi saurin zaro idanu waje tana girgiza masa kai, ahankali ta juyo suna fuskantar juna had'e da shakar numfashin junansu, da kyar tasamu ta fixgo magana "bunayya ka ..ka daina tunanin ina sonka, irin soyayyar da kake tunani ba irinta nake ma ba, tabbas ina sonka muhammed auwal amman soyayya irinta 'yan'uwanaka, ka ajiye soyayyar da kake cewa ina maka a wannan muhalin "
"abinda na tsani ji kenan arayuwata ,irin wannan soyayar sam bana bukatarta atsakaninmu "baby i love you, you won't understand how am feeling about you , ya fad'a yana sake had'eta da jikinsa, "wallahi na yarda ke aunty'na ce amman hkn nan na tsinci zuciyata da tsananin kaunarki " nasan kema kina sona muwaddat kmr yadda nake sonki dan Allah karki cutar da zukatanmu, idan baki aureni ba komai zai iya faruwa dani "
"babu abinda zai faru da kai......sannan kar ka sake ka furtawa kowa wannan kalmar, asalima kasan burin iyayenmu akanmu na ganin mun samu ingantaccen ilimi mai zurfi kafin aure....
yawo yashiga yi da duka hannuwansa a sansar jikinta yana romancing dinta cikin salon wayonsa , wanda hakan yasa ta dinga jin jikinta na macewa da amsar salon dayake mata ,lokaci daya kirjinta yashiga dokawa da sauri sauri, dan wani irin tsoro ne ya ziyarceta , cike da sanyi jiki ya kamo hannuta ya nufi kan kujerar kushin, ya zauna tare da zaunar daita akan cinyarsa jikinsa na wani irin rawa "shikenan shikenan!! nasan da wannan burin nasu akanmu , zan hakura har xuwa sanda muka gama karatunmu,idan mun gama zaki aureni zuwa lokacin ?
tayi shiru ta tsaida kwayar idanunta cikin nasa tana kallonsa kirjinta na dokawa da sauri , "ki daina min irin wannan kallon, yana matukar kashe min jiki, a duk sanda kika yi min " ki bani amsa kawai, zaki aureni idan kin gama karatunki nima na gama nawa ?
haka kawai ta tsinci kanta da girgiza masa kai ala'mun a'a had'e da kawar da fuskarta gefe guda tana kallon d'akin "ba zaki auri muhammed auwal ba?
ta d'aga masa kai ala'mun eh "to yaya kike son yayi da rayuwarsa me tattare da shaukin soyayyarki....?
"hakuri ta furta hkn tana 'ko'karin mikewa tsaye daga kan cinyarsa yayi saurin kamota ya maidaita jikinsa "ki zauna bamu gama magana ba tukunnan "me yasa bazaki aureni ba?
"saboda kai kanina ne ,ta tsinci kanta da bashi amsa da abinda ba shine a cikin ranta ba, taso ta amincewa soyayyarsa a wannan lokacin amman gabad'aya tarasa dalilin dayasa ta kasa furta hakan a zahiri ,sai ma hango kankantarsa data yi yanxu idan ya aureta me zai ce mata?
tayiwa kanta tmbyr tana sake yunkura zata mike, wannan karon bai ce mata komai ba, haka zalika bai yi yunkurin tsaidaita ba, saboda takaicin maganarta.
shiru tayi tare da tsura masa idanunta tana aika masa da wani irin kallon mai tadda sha'awa, kallonta kawai yayi ya lumshe idanunshi dan a yadda yake jin kansa, idan yacigaba da kallonta komai zai iya faruwa.
ta yatsin fuskarta tace "ina tsarabar da kazo min daita ?
"ka bani zan wuce kar ummi taga na jima ,ya nuna mata hanyar d'akinsa kawai da yatsan hannusa batare da yace mata komai ba, saboda bazai iya magana ba, koda ma yace zai yi sam sam muryarsa ba zata fito ba, gumi ne kawai yashiga tsa tsafo masa ta koina ajikinsa , gabadaya kwakwaluwarsa ta d'auki caji sakamakon d'acin kalmarta garesa .
yana kallon yadda tashiga jujjuya jikinta tana takawa ahankali, yayinda koina ajikinta yake motsawa a duk taku daya daza tayi most especial hips dinta, cikin rausaya tashige cikin d'akin tana cewa " wlh bunayya ka maseefar raina ni ...
yayi saurin d'auke idanunsa akan bombom dinta tare da sauke naunayen ajiyar zuciya yana lasar lip's dinsa saboda wani abu daya ji ya tsagar masa tun daga kwal'kwaluwar kansa har zuwa tsakiyar kafafunsa .
ahankali ya runtse idanunsa har sanda ta fito ta tsaya a gabansa idanunsa a runtse suke, amman agaresa tar yake kallonta most especial kirjinta ....
"bunayya ta kira sunansa cikin sanyayiyar muryarta me dadin sauraro da kashe jikin duk wanda yashiga kunnuwansa "banga komai ba, ni zan wuce idan zaka fito gobe kafito min dasu..
ta juya da niyyar barin d'akin ya riko damtsen hannunta sai gata agabansa tana yatsina fuska.
ya Bud'e idanunsa dake runtse tar akanta yana kallonta yana girgiza kai can km yasoma k'ok'arin bud'e bakinsa,"i love you aysha......... .dan Allah ki soni mana kmr yadda nake sonki .
bakinta na rawa tace" nagaya maka karka sake furta wannan kalmar ,gara ka canza wata, amman ban da wannan, sannan ka sakar min hannuna na wuce kana 'bata min lokaci ..
"to bby nah me kike son na fad'a to byn wannan kalmar ?
"ai duk abinda zan fad'a bai wuce wannan kalmar mahimmanci ba agurin , kawai ke dai, kin ki fahimtata ne kawai, sannan bakya fahimtar yadda na kamu da matsanancin sonki, Allah aysha ina sonki fiyye da komai, ina daya daga cikin wanda so yayiwa mugun kamu ,yake matukar yi musu rad'ad'i a zuciya, shiyasa ban so bayyana miki hkn ba , dan kina yi min abinda kika ga dama , kina careless da maganata, sam baki bata mahimancin daya dace"
"Ai maganartaka ce Sam sam bata da amfani ,Dan tsabar rashin kunya ka dubi tsabar idanuna ka dinga gaya min kana so na ...
"to meye acikin dan nace ina sonki muwaddat ?
Ya katseta ta hanyar fad'ar hk yana tsareta da tsumammun idanunsa "meye dan na bayyana miki sirrin dake raina ?
,"ni kad'ai nasan yadda nake ji akanki aysha ina sonki kinsan da haka ,wannan tishi ne kawai da zuciyata ke sake miki ..
"Azahiri ina hango rainin da kika min sai dai kisani al'amari na aure Sam babu raini acikinsa domin ni cikakken nmj ne Dana tattara duk wani muradin diya mace ,babu abinda bazan iya miki ba .....
Zaro idanu waje tayi tana mamakin zantuttukansa gareta ,kwayar idanunsa kad'ai ya tabbatar mata da gaske yake nufi, cikin sanyi jiki ta zare hannunta ta juya da niyyar barin d'akin dan gabad'aya maganganunsa kunya suke bata .
"aysha.....ya kirata yana maida bayansa ya zauna sosai yana ware kafafunsa, kmr jira take ya kirata ta tsaya cak batare da ta juyo ba, saboda yadda kirjinta ke dokawa "ki samu natsuwar zuciya tukunna kafin ki fita daga d'akin domin matukar kika fita haka tabbas zaki fallasa abinda ke cikin zuciyarki ..
Juyowa tayi cikin had'e fuska tana hararasa "ka fita idona Auwal banason wannan salon naka ,kai keda da zuciyata ko ni ?
Abinda kake nufi ne dai bazai yiwu atsakaninmu ba kai kanina ne ni yayarka ce..
"Misali idan zan kasance yayanki zaki yarda ki amincewa aurena ?
"Me zai hana ta bashi amsa da hakan ..
"To ki yarda kina sona kawai ..."bana sonka! bana sonka!! kuma karka sake nusartata da wannan zance aikin baza kawai ,yaro k'arami da kai sai shegen fi'ili da manyance tsiya , ko ni guda nawa nake ballanatana kai?
"ni wallahi har mamaki karfin halinka nakeyi.
"ka girma a idanuna ka bud'e idanunka ka tashi ka ganni acikin gidan amatsayin yayarka Amman tsabar rainin hankali irin naka ka rasa wace zakace kana so wai sai ni ..
"saboda kece irin type Dina shiyasa ,dan nasa irina ne kawai zai iya gamsar dake ,sannan ko mahaukaci ya kalli cikin kwayar idanunki zai tabbatar da kina son muhammed Auwal ,wai me yasa kike ganin kmr ba zaki iya aurena ba ?
ta rausayar da kwayar idanunta cikin nasa tace "Saboda kamin kankata kuugunka yayi min kad'an bazai iya ...