Sashe 27
Muwaddat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tsadadden murmushin nan nasa yayi mai tafiyar da ruhi saboda dimples dinsa dake lotsawa a duk sanda yayi, hakan ke sake fito da ainihin kyawun halittar da Allah yayi masa ,ahankali ya motsa la'b'bansa tamkar mai koyan mgn yace "kai ummi yaushe zan kama zuwa wani asibiti , ai wannan asibintin naki sai ke, ni aikina ya wuce zuwa wannan asibintin naki ,ko kin manta abinda na karanta ne ummi ?
"idan kin manta ummi bari na tuna miki d'anki muhammed auwal ishaq orthopedic sugyren ya karanta a kasar london tsadadd'en
course din nan wanda samun likitoci irinmu ke da wuya a wannan lokacin ,ni yanzu idan ba gani nayi fuskar mutun tayi damage ba,jikin mutun yayi dagadaga ba , ko bangaren macen da brest dinta ya zama tsuma , ni kuma nayi k'ok'arin naga na maida shi na yarinya kmr muwaddah da sauraransu, bazan tsaya wani 'bata lokacina akan wasu abubuwa ba, miwaddah najin haka taja tsaki aikinka kenan duk maganarka bata wuce nono tayi mgnr a kasan ranta tana kawar da idanunta daga garesa..
Ummi tace "Allah ya shiryeka bunayya, ban da abunka ai zaka iya zuwa, baza'a rasa wanda zaka taimakawa ba, tunda kullun da irin matsalolin da muke fuskanta asibiti.
"a'a ummi bafa zani wani asibinti domin yin allura da k'arin ruwa ko cs da dai abubuwa makamantansu ba, amman idan kun samu abinda ya danganci aikina kuna iya kirana....
ummi ta ba'ta fuskar tace "wannan girman kan naka da son girma nan ke had'ani da kai wallahi, bansan inda ka samo irin wannan halin ba , mahaifinka sam babu ruwansa , "haba ummi ki dai sake magana karki ce baki san inda na samu halaiyeta ba, ai ni komai nawa na abi ne babu wani banbaci atsakaninmu sai abinda baza'a rasa ba,kuma ina alfahari da hkn ya k'arasa maganar yana murmushi tare da kallon inda muwaddah ke zaune, wacce ko kallon inda yake bata yi ba..
haka suka yita hirarsu ta tsakanin uwa da d'a, yayinda muwaddah
tayi shiru tana sauraransu, dataji hirar ta isheta ta mike ta koma d'aki,
bayan tafiyarta ummi ta sake fuskantarsa sosai da zancen ,da kayar dai ta samu ta shawo kansa ya amince zashi a gobe..
washegari wuraren shabiyu saura ummi ta kira layinsa saboda taji shi shiru har lokacin bashi da ala'mun zuwa ,lokacin da kiranta yashigo wayarsa yana makale da muwaddat a d'akinta yana rud'ata da salon wasaninsa masu tsayawa arai da wuyar mantawa , mikewa zaune yayi daita ajikinsa ya zaunar daita akan cinyarsa ,tayi yunkurin tashi Amman ya rike hannuta gam cikin nashi yana murzawa ahankali ahankali, sannan ya lalu'bo wayar acikin aljihun wandosa yana dubawa, kafin daga bisani ya d'auka muryarsa a kasalance yace "ummi ......
"Wai bazaka zo bane bunayya?
" zanzo mana ummi "
ummi tace "to ai naga har to 12 yanzu banganka ba "karki damu ummi nah gani nan zuwa yanzu just give me some minit "to shikenan d'an albarka ina nan ina expecting din zuwanka,ya katse kiran ya kwanta flat akan katifar tare da fixgo muwaddah samansa ,sai gata ta haye ruwan cikin suna fuskantar juna ya had'e fuskarsu yana busa mata numfashinsa mai gauraye da hucin sha'awarta kana yace " muje ki rakani asibitin gurin ummi, ta girgiza masa kai ala'mun bazata ba.
"ba zaki ba?
tace "ka tafi dan Allah ina son na huta ,hannuwansa duka yasa ya kamo fuskarta ya d'aura lip's dinsa akan nata yana yana yawo dashi kafin daga baya yasoma k'ok'arin tsotsa lis'p dinta ,tayi saurin kawar da fuskarta gefe tana fidda numfashi sama sama tare da cewa"i don't like it bunayya, banason abinda kake min, abubuwan da kake min kwanakin nan sun fara damuna plz control your self.. ..
tana gama fad'ar haka ta kai hannuta kirjinsa tana k'ok'arin mikewa tsaye,bai mata komai ba har tagama mikewa ta tsaya tare da jiya masa baya shi kuma ya tashi da kyar yana gyara zaman rigarsa ya fice daga d'akin.
Tana ganin fitarsa ta sanyawa kofar d'akinta key ta koma tayi kwananciyarta tana fidda numfashi sama sama dan ita kad'ai tasan yadda take ji ajikinta a duk sanda suka kasance tare .
ahankali M.A yake direving yana tunanin muwaddah, har ya k'araso tangamemen asibintin ummi wanda ya amsa sunansa saboda tsaruwar da yayi, amman still tunanin muwaddah yaki barin cikin kwal'kwaluwarsa, yarasa wani irin zazzafan kauna take mata ?
Ya rasa me yasa yake sonta irin hk da har yake jin idan ya rasa arayuwarsa zai iya mutuwa ?
M. I profetional hospital shine sunan hospital din ummi , kai tsaye gurin da'aka tanada domin ajiye motar M. D ya nufa yayi parking din motarsa a daidai lokacin da wasu daliban likitoci suka fito harabar asibinti sanye da fararen kaya , "basma Kalli motar can inji cewar kausar tana matsa yatsun hannun da karfi , basma a d'an kid'eme ta tsurawa tsaleliyar farar motar mai bakin glass idanun tana kallo har lokacin da M. A ya fito daga cikin motar sanye da farin riga da wando jeans baki ,sai bakin glass dake manne da idanunsa kallo daya yayi musu ya d'auke kansa akansu ya soma neman layin ummi kira daya ta d'auka "ya'akayi bunayya ka k'araso ne?
"eh ummi "okay ka bani minti biyu zansa a taho da kai, "haba ummi duk matsayina ,maimakon kizo da kanki shine zaki turo wasu , ni dai dan Allah kizo da kanki kinji ummi nah"to shikenan gani nan, ya katse kiran tare da maida wayar cikin aljihunsa ya rungume duka hannuwansa akirji yana jiran fitowar ummi ,yayinda har lokacin basma da kausar idanunsa ke kansa suna santin irin kyawun dayake dashi..
"ummi ta fito da kanta tarban tilon shagwa'ba'bben d'anta , hakan kuwa yayi masa dadi sosai ya sakar mata murmushi ya riko hannunta"ummina ina sonki dayawa ...
"Nima haka yarona ina sonka fiyye da yadda kake sona , tare suka jera zuwa cikin asibinti suna mgn kasa kasa , duk inda suka gilma sai an gaishe da ummi cike da girmamawa ,ita kuma sai nunawa mutane M. A take , ga yaronta dake karatu a London, haka mutane sukayita gaishe shi yana amsa musu a dake cike da miskilanci, har suka k'arasa office din da'aka tanada dominsa .
ummi tana murmushi tace "bunayya ga office dinka dake, zaman jiranka ..
ahankali ya saki murmushi yana karewa office din kallon ,komai yayi babu abinda babu ,hadadd'en office ne wanda ke d'auke da makeken table zagaye da mazaunin likita, sai kujera guda biyu dake fuskanta ta likita Wanda idan akayi baki zasu zauna akai , daga can gefen kuma gadon duba marasa lafiya ne zagaye da farin labule ,da extra room, sai bayi da tangameman hotonsa wanda yayi a gurin graduation dinsa a London,daga bangaren gabas kuma daddumar sallah ne,sai karamin frame din hoton abi da ummi shi kuma yana tsakiyarsu a gefen calander, sai kamshi office din yake yi tamkar daman akwai Wanda ke aiki acikinsa , naunayen ajiyar zuciya ya sauke had'e da lumshe idanunsa ya juyo ya kalli ummi byn ya karewa office din kallo "ummi nah na gani na gode kuma na yaba sosai komai yayi kmr yadda nake bukata ,Amman nifa ba aiki zanyi ahalin yanzu ba.
"nasani bunayya,nasan ba aiki zakayi ba amman ina son kasan da zamansa, saboda ina son anan zakayi aikinka tare dani idan ka had'a master's dinka, ya zagayo bayanta ya d'aura habarsa a kan kafad'arta yace "shikenan ummi nah tunda hk kike so bani da yadda zanyi ...ummi tayi murmushi ta shafo fuskarsa tace "haka nake son ji ,Allah yayi maka albarka "ameen umminah,suka fito tare daga cikin office din ummi ta rufe ,ahankali suke takawa ummi na zagayawa dashi cikin asibintin har kusan la'asar sannan ya fito da zumar komawa gida anan ya sake cin karo da basma da kausar ya kallesu ,suma kallonsa suke ,ya kawar da fuskarsa yashiga motarsa ya figa aguje ya nufi bakin get.
basma ta juyo ta kalli kausar "gsky mai motar nan ya had'u dayawa haka ma motarsa ya hud'u "wallahi kamar kinsa abinda nake son fad'a kenan koda yake kyawunsa bana banza bane mahaifiyarsa akwai tsabar kyau ,kausar tayi shiru saboda kyawunsa da had'uwarsa yafi karfin tunaninta ,ina ma ta samu irinsa , saboda irin mijin datake muradin samu kennan arayuwata, sai dai sama tayiwa yaro nisa sai dai ya d'aga kai sama yayi kallo,ina ita ina auren d'an M. D, mukarama, tun tana sauraron surutun basma har tazo bata fahimtar komai ..
*********
Sai daya jera kwana biyu yana zariyar zuwa hospital din ummi bisa tursasawarta ,sai dai babu abinda yake sai zaman office dinta da latse latsen waya ,kwana na uku yace bai zuwa gidansu nabeel zashi , duk yadda ummi tayi dashi yace bai zuwa haka ta hakura ta barshi .
cikin kwana na biyar ummi ta kirasa cikin tashin hankali muryarta kmr zatayi kuka byn ya d'auka tace "bunayya kana ina kazo hospital yanxu Yanzu dan Allah?
Shima cikin matsanancin tashin hankali yace "lafiya ummi ,me ya faru ?
"kai dai kazo yanxu ta katse kira, batare da 'bata lokaci ba ,ya fito cikin Sauri rigarsa a hannu yana k'ak'orin sakawa, a daidai bakin motarsa ya k'arasa saka rigar ya bud'e motar yashiga ya zauna yana kunna motar hade da danna hon da karfin gaske .