← Book details Muwaddat Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 78 OF 99

Sashe 78

Muwaddat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

for the first time !!!! i will like to say," don't read this novel if you know you are not married... ❌❌❌coz this book contains only for mature people , if you read it, is for your own risk ......wannan shine.

WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

page 32

....tana komawa d'akinta, ta fad'a saman lafiyayen gadonta ta kwanta lamo tana jin yadda jikinta yake k'ara moving akan matsanancin soyayyar bunayya ..

ta rasa dalilin da yasa take jin haka a sansar jikinta a duk sanda ta kasance tare dashi ,da kuma sanda take ita kad'ai, sai tayita jin jikinta yana mata wani iri ko Kuma ta dinga jin salon wasaninsa a sansar jikinta suna yawo a kowani shashi na gangar jikinta mai kama da socking .

Ahankali soyayyarsa da romacing dinsa ke yawo a jinin jikinta , ta runtse idanunta saboda a halin da take ciki yanzu tana bukatar hutu ba dogon tunanin ba ,dan ta murzu a hannunsa sosai fiyye da tunanin mai karatu ..

har kusan la'asar tana kwance akan gadonta , ba tasan lokacin da binta mai aiki ta dawo gidan ba ,bugun kofar d'akinta da'ake yi ne yasa ta bud'e idanunta da kyar saboda har lokacin bacci na cikin idanunta, ko bata tambaya ba, tasan ciki biyu za'a yi d'aya ko binta mai aiki ce ko kuma bunayya, ahankali ta sauko daga kan gadon tazo bakin kofar ta bud'e , binta mai aiki ta gani tsaye tana dubanta "ya'akayi mama binta da yake haka take kiranta ?

binta mai aiki tace" babu komai 'yar d'aki , na dai ji shiru shiru baki fito tun sanda na dawo, gashi har lokacin sallah la'asar ta qaratowa, baki tashi ba, lafiya dai kike ko ?

Muwaddat ta d'an yatsina fuska sannan tace" lafiya nan dai da sauki mama binta wallahi zazzabi nake ji "

"a sha Allah ya sauwake daman nasan za'a rina tun kafin na fita fa kike nuku nuku a d'aki har yanzu ,to ko za'a kira auwal yayi miki allura ne kafin ya fita ,dan gashi can kamar fita zai yi?

"no ki barshi kawai zan sha magani, ciwon kai ne kawai ke damuna "to shikenan bari na koma bakin aikina, amman dai karki koma kwanciyar nan ta isa haka .

muwaddat tace "to had'e da juyawa ta koma cikin d'akin tana mai rufo kofar batare da tasanya mata key ba, binta mai aiki ta juya, kai tsaye bayi ta shiga ta sakarwa kanta ruwa tazo tayi sallah .

tayi wanka ya kai sau uku , amman har lokacin jikinta zafi gau tamkar garwashin wuta sai daga baya jikinta ya d'an yi sanyi ,sai kuma bacci barawo ya d'auketa .
Wunin ranar akwance tayisa sallah ne kawai ke tada ita , gabad'aya ta rasa abinda ke mata dadi arayuwarta ,ta kasa sakawa cikin komai , wani irin miyo ne ya tokare mata makoshi wanda ya addabi rayuwarta , duk yadda taso ta had'iye abun ya garara, dole tashiga tarawa acikin bakinta jifa jifa ta Kan tashi ta shiga bayi ta zubar ta sake dawowa ta kwanta akan gadonta, har dare tana kwance a d'akin batare da tayi yunkurin fitowa ba, hatta abinci dare nan binta mai aiki ta biyota dashi ,da kyar binta ta tursasata tashi tasoma d'an tsakurar abincin , sai dai tana gama ci sai yunkurin amai, nan fa hankalin binta yayi matukar tashi ,a gigice tayi hanyar bayi daita , muwaddat ta durkusa rike da cikinta da goshinta tana kwara amai ,yayinda binta ke tsaye akanta tana jera mata sannu .. har sai data amayar da duk wani abinda ke cikinta, tana cigaba da yi mata sannu ,"sannu yar d'aki ...."
tare da Mika mata ruwa ta wanke bakinta da fuskarta, sannan ta taimakamata suka dawo d'akin ,ta jingina bayanta da pillow kana tace " yar d'aki baki da lafiya ,jikinki yayi zafi dayawa amman kin hana a fad'owa bunayya ya taimaka miki.
Kai kawai iya ta girgizawa binta ta janyo numfashi da kyar ta fitar tace "ai naji sauki mama binta ,yanzu babu abinda ke damuna , ta fad'i hakan kawai dan binta ta fita daga d'akin ta samu ta kwanta dan har lokacin juya take gani,shiru ne ya ratsa d'akin binta mai aiki bata sake cewa komai ba,kamar yadda muwaddat bata sake cewa komai ba , batare da 'bata lokaci ba binta ta tattara kanukan abinci tayi hanyar waje ,tana yi mata sai da safe ....
Bayan fitar binta ta zame ta kwanta tana fidda numfashi sama sama tmkr mai cutar asma ahankali har bacci ya d'auke ta.

cikin dare taji mutsumutsun mutun ajikinta yana lalubarta tare da lasar gefen wuyanta zuwa dukiyar fulaninta ,lokaci d'aya ta bud'e idanunta tana k'ok'arin kunna wutar d'akin , yayi saurin riko hannuta yace "me zakiyi ?
" ki yi baccinki kawai babu abinda zan yi miki kawai tumin jikinki zanji yayi mganr yana buso mata numfashinsa da iskar bakinsa.

muwaddat ta d'an lumshe idanunta tana jin yadda numfashinta dana bunayya ke gauraya guri d'aya , cikin murya mai cike da kasala yasoma magana "a she karya kika min ko?
"karya me nayi kuma tayi mgnr a shagwabe ?
"kika ce ummi zata dawo yau ashe sai gobe ..
"uhm nayi haka ne saboda na rabu da nacinka.."

"aiko karyarki ta sha karya yarinya ,dan wallahu ba zaki ta'ba rabuwa da nacina ba ,har duniya ta nad'e, saboda kin zama ni ,na zama ke ,gashi bana gajiya dake, a duk sanda na kalleki soyayarki na sake tsuma zuciyata ,dama gangar jikina ....
"na sha gaya miki kece rayuwata ,kece duniyata amman na lura baki d'auki hakan da mahimmancin ba shi yasa Kika ki fito da soyayyarmu fili bare umminki ta fahimta ta amince da aurenmu ....

Cike da wani irin salo mai wuyar misaltuwa ta shige jikinsa sosai tana mika ,wanda hkn da tayi ya janyo jijiyarsa tayi saurin harbawa ..ya lumshe tsumammun idanunsa yana shafa sumar kanta daya samu nasarar zubowa gadon bayanta ..
Muryarta cike da zolaya tace " ai koda su ummi sun amince da aurenmu,ni bazan aureka ba, domin na tabbatarwa kaina kafi karfina a halin yanzu , dan bazan iya da kai ba...
"kullun abun d'aya ba'a gajiya kamar wani inji, yaro da kai sai jaraba tsiya"
ya kai bakinsa ya ciza gefen kunnenta yace "ya ne za'a yi haka Allah ya haliceni, ai ke ma irina ce shiyasa muke mugun son juna .......
Ko na rabu dake ina da tabbacin bazaki barni ,bare Kuma ni dake mutu ka raba ya k'arasa mgnr yana manna mata hot kiss ....
Take tasoma d'auke wuta ganin yana neman canza salo tayi saurin taka masa burki dan haka ya cigaba romancing dinta sama yana fad'a mata kalaman soyayya masu sanyi da dadi
batare da sunyi komai ba ,ya ta'ba nan ,ya tsotse can ,haka dai har bacci yayi nasarar d'aukarsu suna makale da juna ....

can tsakar dare jikinta ya sake d'aukar zafi rau , zafin jikinta ne ya tayar dashi daga baccin da yake, ya tashi zaune ya tsura mata ido yana kallonta , jin al'amun baya tare daita yasa ta bud'e idanunta ahankali tana nishi sama sama , ya kamo hannuta ta mike zaune , suna fuskantar juna, ya kai hannunsa ya shafa fuskarta yace "daman baki da lafiya ne naji jikinki yayi mugun zafi haka ?

ta yatsina fuska kmr zatayi kuka tace "dazu ne fa naji gefen kaina na min ciwo, amman ai naji sauki, yanzu ne kuma
zafin jikin ya dawo "to me yasa baki kira kin fad'a min ba?

Muryarta a raunane tace "gani nayi naji sauki "
yayi shiru kawai yana cigaba da kallonta ahankali cike da shagwa'ba ta fad'a jikinsa ,da sanyi jiki ya soma tattara gashin kanta Yana k'ok'arin tufkesu guri d'aya ,d'akin ya d'auki shiru yadda bai sake yunkurin cewa komai ba ,haka zalika itama bata sake cewa komai ba, har sanda ya gama had'e gashinta, tana kwance lamo ajikinsa yana tunanin yadda yake ganin yanayinta acikin kwanakin ,har ga Allah baya karfafawa zuciyarsa abinda yake zarge a tattare daita ,ba dan komai ba ,sai dan saboda tabbacin daya samu daga gareta akan al'adarta .
Ahankali ya kawar da zance zucin da yake ya kamota ya had'e fuskokinsu ya kamo lips din yashiga tsotsa yana sake janyota jikinsa ya rungumeta tsam ,yana shafa bayanta zafin jikinta na ratsashi ,cikin mayunwanci hali ta cire bakinta daga cikin bakinsa tana sauke naunayen ajiyar zuciya .
Shima ajiyar zuciya ya sauke yace "bari naje na kawo miki magani har allura ma sai nayi miki ko?

ya yunkura zai sauko daga saman gadon tace "ka barshi kawai bari na watsawa jikina ruwa zafin zai lafa ya marairaice mata kmr zai zubar mata da hawaye "haba kar ki min haka Mana .." ki bari na kawo miki magani ki Sha ki samu sauki .
tace "ba wani abu yasa kaji na fad'i hk ba, saboda idanun mutane ne, kasan ba mu kad'ai bane acikin gidan nan ba, akwai abi sannan binta mai aiki na nan, itama, karkaje tsautsayi yasa kayi kicibis da daya daga cikinsu,aga ka fito daga d'akina a daidai wannan lokacin me zaka fad'a musu?

yayi shiru kawai yayi yana kallonta saboda, yasan ta fishi gaskiya, dan haka da kansa yayi mata wanka suka dawo kan bed, ya sanyata cikin jikinsa, duk da haka dai batayi ishashen bacci kirki ba saboda tsananin zazzabi.

babu laifi washegari ta tashi zazzabin da sauki, tana kwance a d'akinta ya kira wayarta tana d'auka ya tambayi jikinta, sannan ya k'ara da cewar tazo bangarensa ta amshi magani tace "taji sauki ya bar maganinsa,yace "sosai kika ji sauki babu inda ke miki ciwo ?
tace "eh "
Chapter 78 · 0% Book details