← Book details Muwaddat Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 81 OF 99

Sashe 81

Muwaddat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"ummi tace ashsha abun har da kuka?
" to abar zance al'ameen din kawai tunda shima baki son shi, ta d'ago kanta tana duban ummi "a'a ummi ni nace na amince wallahi zan auresa, kuma zanso shi saboda shima bashi da makusar da zan kisa.. ..
"to shikenan kukan ya isa haka Allah yayi miki albarka zan fad'awa abi sai ayi masa magana ya turo magabatansa .

"zance bunayya kuma ki ajiyeshi a gefe ,banason ki damu kanki saboda shi, shiyasa nake Allah Allah ya koma ,kuma nasan kafin ya dawo anyi komai angama, muwaddat bunayya ba sa'an aurenki bane, koda kina sonshi bazan bari ki auri kaninki ba azo Yana baki ciwon kai , bare baki sonshi , idan kuma kinsa kema kina sonshi ne sai ki fad'a min?

Jikinta na rawa ta girgiza mata kai , tana jin yadda bugun zuciyarta ke tsananta, ina ma zata iya fitowa ta fad'a wa ummi wallahi da tayi, domin babu wanda ya dace daita sai d'anta Muhammed auwal ...

sun rabu da ummi tana cikin damuwa mara misaltuwa, gabad'aya komai ya tsaya mata ta dinga jin kmr ana k'ok'arin rabata da rayuwarta ne ,amman haka ta dinga d'aurewa saboda kar ummi ta fahimci maganar ce ta haifar mata da damuwa ...

Tunda asirinsu yaso tunowa muwadda ta kiyayi kanta dashi ta daina sakar Masa fuska bugu da Kari Kuma zance al'ameen da kullun ummi take damunta dashi ,yasa take sake nisanta kanta dashi.

abu fa kamar wasa zazzabi dare ya saka muwaddat gaba kullun daren da zazzabi take kwana, ga amai kmr zata amayar da hanjin cikinta ,
yau dai bunayya ya kawo mata ziyara sbd ya kasa hakuri , yanayin jikinta yayi matukar firgitashi ,har ya mike zai koma part dinsa ya d'auko kayan aikinsa Dan ya dubata, sai kuma ya kasa barinta ya koma ya kwanta a bayanta ya zagaye kugunta da dukka hannunwansa da zumar washegari zai dubata special ya gano takaimai mai matsalarta

**********
washegari bayan ya tabbatar da ummi tana gurin duba percent dinta, ya had'a ruwan allurar da zai yi mata ya nufi makarantasu, ya kirata a waya tun daga nesa ya hangota tana taku
anatse tana yauki kamar batason taka kasa abinda ke mugun burgeshi daita kenan yanga da shagwa'ba, gashi tattara komai da duk wani cikaken lafiyayyen nmj ke so ajikin mace, tana sanye cikin riga da siket sai abayar data d'aura akansu da mayafin abayar data lullu'be kanta, amman hkn bai hana koina ajikinta motsawa ba, idan tana tafiya dole duk wani lafiyayen namji ya ganta ya kyasa, had'e da Mata kallon na musamman , idan kaga yadda take taka kasa kuwa zaka d'auka da ganga take juya jikinta amman kwata kwata ita kanta batasan ma tanayi ba.

tayi matukar yi masa kyau yana kallon mutanen data gifta sun kasa d'auke idanunsu akanta saboda amsa sunanta na cikakkiyar mace, tana rike da wasu takardu sai wata jaka data rataya a kafad'arta, dayan hanunta kuma waya ce mai dan karen tsaida ahankali ta k'araso jikin motarsa wanda shi tuni kishi yasa shi runtsen idanunsa, ahankali yake jin yadda yanayinsa ke sauyawa akanta, bai bud'esu ba sai dayaji tana kwankwasa glas din motar ,sannan ya bud'e idanunsa da kyar ya bud'e mata murfin matar tashigo ta zauna ,ya kai hannunsa ya ta'ba jikinta yaji babu zafi kmr daren jiya, ya sauke sanyayyen ajiyar zuciya "kinci abinci ne?
ta girgiza masa kai kawai "yanzu yaza'ayi Kennan magani zanbaki ?
" kabani kawai tayi mgnr atakaice" bazai yiwu nayi na baki ci komai ba " yasoma k'ok'arin tada motar, ba tace masa komai ba ,har suka bar harabar makarantar wani had'ad'den gidan abinci ya kaita yace "fito muje kici abinci "kaje kawai ka siyo ka kawo min nan idan nashiga bazan iya ci ba ...
"yayi shiru kamar zaiyi magana sai kuma ya share yashiga ko cikakken minti goma bai yi ba ya fito hannunsa rike da farar leda ya bud'e motar ya shiga ya bud'e farar ledar abinci , ya fito da roba dake d'auke da jallof da fridrice a had'e da nama kaza, da salad da gabeje tana ganin abincin miyonta ya tsinke jikinta har rawa yake ta amsa tayi gefe da sallad din tasoma ci hannu baka hannu kwarya abun har yaso bashi mamaki, yayi shiru kawai yana kallonta taci sosai ya bud'e kwalin hollandia ya mika mata ta amsa tasha har da ruwan
batare da 'bata lokaci ba ya kamo hannuta " me zaka min ta fad'a tana yatsina fuska, kasan fa ni banason wannan abar magani kace zakabani na sha ....
yayi kasa da muryarsa sosai yace "kiyi hkr nayi miki allura nan saboda yawon zazzabin da kikeyi ya dameni , nasan halinki bazaki ta'bawa fad'awa ummi ba ,kinga ita kuma bazata san halin da kike ciki da daddare ba, sai ni yayi mgnr yana narke mata ajiki had'e da buso Mata iskar bakinsa....
ya cigaba da magana a raunane saboda yasan ba magana zatayi ba
"idan na tafi na barki cikin wannan halin, hankalina bazai kwanta ba baby "ko kin fi son na tafi cikin tashin hankali ?
ta girma masa kai" okay to ki bari nayi miki allura har gwaji na musamman nake son nai Miki amman nasan bazaki bari ba , ta runtse idanunta gam dan kar taga lokacin da zai mata allurar, ahankali ya tsaita jijiyar hannunta ya tsira mata allura har guda biyu sannan ya ja motar ganin ba hanyar makaranta ya d'auka tace " ina km zaka kaini ?
"S. T hospital...
"No ka maidani makaranta kawai .. babu yadda yadda yadda iya haka ya maudaita, tsukayi sallama , ya tafi , byn ya gama kissing dinta , duk yadda taso ta gujewa bunayya hk ya gagara tana ji tana gani ya sake dawo daita ruwa tsundun ?

ana gobe jirginsa zai d'aga suna kwance cikin bargo suna manne da juna, wanda a duk sanda suka kasance , haka suke d'auka kansu tamkar su din ma'aurata ne, ta kan mance komai da kowa har ma da matsayinsa garesa , bunayya yashige jikinta sosai yana magana kasa kasa "dan Allah muwaddat kada ki rabu dani ina sonki ki rikeni amana idan kika rabu dani mutuwa zanyi, dan bazan juri zama acikin duniyar nan ba babu ke, kada ki juya min baya, kada ki kula kowa...
ki jirani naje na k'arasa karatuna shekara biyu ne kawai nasan lokacin su ummi zasu aura min ke ,karki aure kowa , karki saurari wancan wawan da.. d'ayan hannuta tasa ta toshe masa baki ,shi kuma yashiga romacing dinta daman kuma babu kaya ajikinsu haka sukayita rud'a juna har dai ya biya bukatarsa daita. ....

****
daren ranar da bunayya zai bar kasar kuwa, muwaddat ji tayi tamkar karsu rabu da juna , suna makale da juna a d'akinta sai wani ririta juna suke,yayinda bunayya ke d'aukar mata alkawarurruka iri iri amman ita ko sau d'aya batayi kuskuren d'aukar masa alkawari ba saboda tasan koda tayi hakan ba cika masa zatayi ba .

tuna wannan dalilin yasa hawaye ya cicciko acikin kwarnin idanuta , har yasoma gangarowa bisa kuncinta, dumin saukar hawayen yaji a chest din'sa ,yasa shi d'ago fuskarta, amman still baya ganin komai saboda hasken da bai gama gauraye d'akin ba, dan hk yashiga lalu'ben makunnin wutar d'akin ya kunna, ya tsura mata tsumammun idanunsa yana kallonta cike da matsanancin so...

bai yi mamakin ganin yadda take zubar da hawayenta ba, saboda yasan shakuwarsu ta zarta haka, Nan take bunayya yashiga goge mata hawayen yace "ki daina kuka nan, banason kina min hasarar hawayenki, duka abun bana kuka bane ai "zan "dawo gareki nan bada jimawa ba ...

"ni dai ki rikeni amana bazan gaji da furta miki wannan kalmar ba, kece karfin gwiwana muwaddat ,nasan idan kika tsaya min, duk ta ummi mai sauki ne, sannan muddin kika fito kika sanarwa ummi cewar kina sona nasan zata yarda ta amince ta barmu mu auri juna tunda tana son farincikinki..

wasu sabbin hawaye ne suka sake ziraro mata saboda tasan har abada bazata iya ba.....
"bazata iya fuskantarwa ummi wannan zance ba, duk da yadda take matsanacin kaunarsa ta gwamaci ta dangwama a haka matukar sai ta bud'e bakinta ta furtawa ummi cewar shi take so,tana makale dashi ajikinta suna faranta ran juna da tsuma zuciyoyinsu da salon soyayyarasu ,sai kusan asuba suka rabu da juna.

washegari da safe da zazzabi dukansu suka tashi ,sai dai nashi bai nuna ba ,sai daya gama shirinsa cikin wasu hadd'aun kananan kaya wad'anda suka amshi jikinsa, sai kamshi daddan turarensa yake xubawa ,kyawawan idanunsa wanda suka wadatu da gashin kamar yadda girarsa take suka sake fito da ainihin kyawun halittar da allah yayi masa ,agogonsa na rolex ya d'auko ya d'aura a tsintsiyar hannunsa ya gyara sumar kanshi da yake mugun kashewa kudi ,ya tsaya yana karewa d'akin nasa kallo ko baiyi mantuwa ba ...

koda ya fito shad'aya daidai ya nufi part din iyayensa bakinsa d'auke da sallama yashiga, suna zaune a parlour'n su duka har muwaddat wace ko kallon inda yake batayi ba ,shi kuwa tunda ya shigo idanunsa akanta suke, ahankali ta sauke boyayyiyar ajiyar zuciya amman ta kasa d'ago kanta ta kalleshi.

ahankali ya dinga aika mata da wani sihitaccen kallo na gefen idanu, sai daya gama kare mata kallo tsab sannan ya maida kansa gurin iyayensa yana masu sallama .
jikinta a matukar sanyaye ta yunkura zata tashi ,ya ji tamkar ya dakatar daita ya cigaba da kallonta saboda baya gajiya da kallonta zai iya bata tsawon lokaci akanta , duk wani jin kai tattare da miskilancinsa baya tasiri akanta, ita din daban take acikin duniyarsa ,sannan kadara ce mai tsaida wanda bai san yadda zai misalta tsadarta ba, agurinsa, a sukwane ya bita da kallon so har sai da ta kusan 'bacewa ganinsa .
Chapter 81 · 0% Book details