← Book details Muwaddat Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 61 OF 99

Sashe 61

Muwaddat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Muwaddat. ..sai da yayi mata kira sau uku tana lafe ajikinsa tana jinsa bata amsa ba ,saboda yadda ya kira sunanta din yayi mugu mugun kashe mata sansar jiki hakan yasa ta kasa amsawa sakamakon muryarsa Dan wani yrrrrrrrrrr ta dinga ji ya sake kiranta ,yadda yaki kiran sunanta da sanyi muryarsa ke motsa mata tarin sha'awarsa, dan take taji tsigar jikinta gabadaya sun tashi shi, jin shirun yayi yawa yasa ya zare hijab din dake sanye da jikinta a zatonsa ko baccin ya sake d'aukar ta ne ,tayi saurin kare kirjinta ganin haka yasa gabansa faduwa daga ita sai zani shima duk ya bar Rabin jikinta Dan a zahirance yake hango santala santalar cinyoyinta masu fitar da wani haske na musamman. "daman idonki biyu to yanzu za'ayi da tafiyar gashi na rigada nasanarwa ummi yanzu zamu taso ?
"Ka kirata kace gobe dan Allah wallahi bacci nake ji ,jiya sam ban samu na runtsa ba ..
Ya matso kusa daita sosai tamkar zai shige jikinta har suna iya jiyo numfashi juna "me ya hanaki bacci ?
Wani zirrrrrrrrrrrr taji saboda kusancinsu ta dan d'ago kanta "bani hijab dina plz "ya girgiza mata kai "ki Mike zaune nayita kallonki haka kinji muwaddat din Auwal nafi son ganinki murararki ..

Ta yatsina fuska "matsalata da kai kenan sakin layi "sonki ne ya jawo haka, ke kinsa koni waye bai sai na fad'a ba yanzu dai zan baki awa daya ki runtsa sauran baccin kya yi a mota aranta tace" idan ka barni ba... ya sake matsota "kina magana ne ?
"Da sauri tace a'a "okay to dan Allah bari na d'an sha nononanki wallahi nima jiya banyi bacci yadda naga dare haka naga Rana nasan kema abinda ya hanani bacci shi ya hanaki ..
"Dan girman Allah ka barta na Dan runtsa wai me yasa kacika jaraba ne ?
"Ba laifina bane haka Allah yagadamar halittata yasoma k'ok'arin juyowa daita "ki barni Kan nonon kawai zan tsotsa na barki kiyi barcinki ........

Mmn sudais

💗💗💗💗💗💗
MUWADDAT
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

~NA~

*AYSHA A BAGUDO*

~DEDICATED TO~

_AUNTY SALAMATU AYYUBA_
_(UMMIN KADUNA )_

~BEST AUNTY FOREVER AND EVER~

warning!!!

don't read this novel if you know you are not married... ❌❌❌coz this book contains only for mature people , if you read it, is for your own risk ......wannan shine.

WATTPAD @HAUESH

*wannan labarin na kudi ne, ga masu ra'ayin karantawa zasu biya 300 ta wannan account number din 2175076611 aishat abdullahi zenith bank, sai a turawa wannan number 08032384602 alert domin tabbatarwa, ga masu bukatar turo kati ,zasu turo kati mtn ta wannan number 08059623096,masu fitar min da novel kuma sun san abinda suka aikata,duk wanda yayi da kyau zai gani*

bismillahirrahmanirrahim

page 25

....gabad'aya ya juyo daita suna fuskatar juna,kana ahankali ya d'agota sama ya tura kafarsa daya ta karkashinta sai ga kirjinta yayi sama ,brest dinta dake cikin bra suka sake tsayawa cak, yana kallon saman brest dinta azahirance cikin wani irin shauki "
ita kuwa take jikinta ya d'auki rawa tasoma k'ok'arin kamkame jikinta muryarta a sanyaye tace "wai me ye haka ne bunayya?
" bafa na son wulakanci, bacci fa na gaya maka zanyi kafin biyu tayi "

muryarsa a kasalance yace "kiyi baccinki mana ko na hanaki yi ne ?
Ya kai bakinsa saman brest dinta yana shinshinawa yana lumshe ido "
" wani irin zirrrrrrr taji a gabad'aya ilahirin jikinta had'e da furta kalmar "wayyohlly Allah ......"
"dan girman allah ka barni banason irin abinda kake min fa "
"uhmmm ?
"ai bance dole ki so ba , kawai kiyi baccinki, ni kuma ki barni nayi abinda nake so ..ya fad'i yana sake ban k'aro kirjinta ya d'aura harshensa yana lasar kan nipples dinta dake cikin bra ......

take jikinta ya sake d'aukar kyarma duk yadda taso tayi bacci hakan ya gagara saboda tsananin takurar da yayi mata ,tsawon awa d'aya yana zaune makale daita ajikinsa yana zukar kan nipples dinta ta cikin bra.....
jikinta ya mutu murus tarasa in da zata tsoma ranta ..wani irin mahaukacin feeling's ne ke sake kawowa jikinta ziyara, sun dad'e haka suna shakar numfashin juna sannan ya busa mata iskar bakinsa yace "plz my baby karki barni... duk abinda kike so zan miki koda kuwa rayuwata kike bukata....
"ni dai burina ki barni na rayu dake ..tayi shiru ta kasa furta komai dan bazata iya mgn ba, "plz baby kice min wani abu mana ...
nan ma shiru tayi tare da lumshe fararen idanunta tana sauke numfashi tamkar mai cutar asma..

aiko shirunta ya bashi damar cigaba da jagwalgwala mata jiki son ranshi har sai daya gaji dan kansa sannan ya barta, tare da barin d'akin.
yana fita ta sauke naunayen ajiyar zuciya ta sake runtse idanunta sosai ,zuciyarta na beating da karfi..
Tayi shiru lamo akan gadon tana tunanin, a wasu lokutan har tsoro yake bata idan yana yin wasu abubuwan tamkar ba d'an shekara ashirin da biyu ba...
abubuwansa basu da bambanci dana manya maza masu isa da izza, haka tayi ta tunanin tana juyi, gashi baccin data so yi yaki d'aukarta ,sai juyi kawai take akan gado idanunta a runtse, idan ka kalleta zaka d'auka bacci take amman ita kad'ai tasan halin datake ciki ...
tashi tayi zumbur ta Mike zaune tana k'ok'arin saukowa saboda ta qagara yin bacci, ta sauko ta janyo akwatin kayanta ta'ajiye ta fito daga d'akin tana kiran faiza ..

Tana k'arasowa parlour'n ta iske babu kowa sai ala'meen shi kad'ai zaune ya d'an d'ago ya dubeta , ita kuma sai ta waske tana Sosa tsakiyar kanta bata yi masa magana ba, ta juya zata koma.

"muwaddat ......ya kira sunanta muryarsa a sanyaye ta tsaya had'e da juyowa ta zuba masa fararen idanunta "faiza kike nema ?
Ta d'aga masa kai kawai ",zo ki zauna yanzu zata dawo na nasata aiki d'akina ita da eiman ..

"no zan koma d'aki akwai abinda zanyi ,yayi shiru har ta juya yaga kamar zaiyi wasa da damarsa ,dan hk yayi saurin dakatar daita "muwaddat ta sake tsaya akagare tana yatsina fuska ,batare da ta juyowa.
"dake fa nake magana "ai kunne ke jin magana yaya ala'meen ka fad'i maganarka ina jinka, amman dan Allah ka hanzarta gsky, dan sauri nake " okay zo ki zauna nima bazan 'bata miki lokaci ba ,tunda nasan yau zaki wuce .
"akwai magana mai mahimmanci da zan fad'a miki "Kamar karta dawo sai taga rashin dacewar haka ,ko babu jininta ne yaya al'ameen dan haka ta dawo ta samu guri can nesa dashi ta zauna "bai yi magana ba, ya taso daga inda yake zaune "bari ni na taso saboda mahimmanci maganar bata bukatar nisancinta dake ..
ya zauna Kan abun kujera yana kallonta "tayi masa banza saboda gabad'aya zuciyarta ta gama bata abinda zai fad'a, jira dai kawai take ya amaryar da abinda ke ransa .

Shiru ya ziyarci parlour'n na wasu mintuna sannan yasoma magana " muwaddat akwai abinda nake son sanar dake wanda, ni kaina nake shakkar furta shi, saboda tsoron amsar da zan samu daga gareki, "ta d'ago ahankali ta dubeshi sannan ta kawar da kanta tana cewa "wace magana kenan ?
"yayi shiru yana nazarin fitowar maganar can dai yayi kundinbala yace '"a zahirin gaskiya tunda kika zo gidan nan na d'aura idanuna akanki naji na kamu da matsanancin soyayyarki ..

bata yi mamakin jin furucinsa ba saboda ta jima tana zargin hakan acikin zuciyarta, amman duk da haka sai data sake d'agowa ta dubeshi kad'an, ta d'auke kanta tana yatsina fuska "zan so na samu matsayi acikin zuciyarki ko yaya ne ,sannan banason ki duba alakarmu idan har ban yi miki ba babu damuwa kina iya sanar min sai na hakura nayi miki fatan alkairi ,amman idan kika amince dani zanji dadi sosai haka ma kowa zaiji dadi barin inna taji labari sai tafi kowa yin murna tare da alfahari da aurenmu...
yaja numfashi yana tsaigaita zancesa yana dubanta ,yaji mai zata ce, amman tayi shr taki yin magana .

",kin yi shiru muwaddat wallahi bazan takuraki ba duk da yadda nake sonki tamkar rayuwata ,dan Allah ki bud'e baki ki fad'a min matsayina kina sona zaki aureni ?

Ta sake d'agowa ahankali tana dubansa still batace komai ba..."zaki aureni ..?
Tayi saurin maida kanta ta sunkuyar azahirin gsky bataji zata iya sonshi daidai da cikin cokali , haka zalika bazata iya kallon tsabar idanunsa tace bata son shi ba ...

Ahankali ala'meen ya d'ago kanta ya zuba idanunsa cikin kwayar idanunta "muwaddat karki damu idan har banyi miki ba ki sanar min plz koda zanji babu dadi araina amman shirun nan naki na bugar min da zuciya, nima ba laifina bane haka na tsinci zuciyata wallahi da kace zuciyata tayi shawara dani da bata kamu da matsanancin kaunarki ba ,ta lumshe idanunta sannan ta cire hannunsa ta Mike tsaye da niyyar wucewa yayi saurin riko tafin hannunta cikin nasa yana murzawa yana kallon kwayar idanunta, ta fixge hannunta da karfi tana masa wani irin kallo..

"karki min haka Muwaddat karki tafi ki barni cikin wannanb halin, ina bukatarki ina son na mallakeki amatsayin matata uwar ya'yana, plz kice min wani abu ya Mike tsaye a gabanta.. take kirjinta ya buga ,bazata iya fad'a masa karya ba ,sannan bazata iya kallon idanunsa tace masa bata son shi ba "kalli cikin idanuna ki fad'a min abinda kika gani ta d'ago ahankali tana kallon cikin kwayar idanunsa sannan ta yatsina fuska ",ni.. ni banga komai ba.
ya sake riko hannuta sosai ta yadda bazata iya kwatar kanta ba, yace "karya ne muwaddat ki duba sosai babu komai cikinsu face soyayyarki maganarsa ta bata dariya aiko tayi murmushin adaidai lokacin bunayya yasanyo kai cikin parlour'n yayi arba da mugun abu...

wani irin bugawa zuciyarsa tayi har sai daya dafe daidai saitin zuciyarsa da hannunsa daya ..

Ya tsaya cak daga inda yake yana kallonsu gbdy ya kasa d'aga koda motsac d'an yatsansa ne ,ala'meen da muwaddat," to me hakan yake nufi soyayya ko me ?
Ya tambayi kansa kirjinsa na sake dokawa kamar ya juya yayi tafiyarsa ,amman yaga gara ya tsaya ,yafi son muwaddat ta gansa da idanunta, kar yazo yayi magana ta fishi da fushi dan haka yacigaba da tsayuwa ..
Chapter 61 · 0% Book details