Sashe 82
Muwaddat Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
sautin muryar abi ne yayi saurin dawowa dashi cikin hankalinsa, ya lumshe tsumammun idanunshi yana kallonsu gabad'aya , abi yasoma mgn cikin harshensa mai taushi wanda ke nuni da nasiha "bunayya.....
" na baka amanar kanka da rayuwarka, kasan kai kad'ai nake da ,duk duniya banida wani gudan jini sama da kai wannan kasar da zaka babu mu kaji tsoron allah akan duk abinda kazayi ,sannan abu mafi mahimmanci ibada ... ..
ya k'arasawa mahaifinsa nasihar daya saba yi masa a duk sanda zai bar kasar.
daga ummi har abi dariya suka kwashe dashi sosai ,ummi tace "shiryayye wato ba zaka barsa ya fad'a ba ko?
"to ummi idan dai ni din ba kwalkwaluwar kifi gareni ba ,yaci ace na haddace wannan nasihar ta abi, sosai sukayi masa fad'a da nasiha daga karshe abi yace "burinka ya kusan cika domin kana hada Master's dinka the nest thing aure zan maka "
ya matso da sauri kusa da abi dan bai son ummi taji ,yayiwa abi rad'a acikin kunne.
ummi tace "ka gama fad'a masa abinda zaka fad'a
nasan ina zaune zanji daga baya ,dan hk mai zai dameni.
murmushi bunayya yayi yace "ai ba wani abu nace masa ba, cewa nayi idan na had'a Master's dina zai aura min muwaddat?
wannan ne kuma ba'a Isa ba ,yaro karyarka tasha karya muwaddat tayi maka girma.......
ya shagwa'be fuska "kai ummi ni wallahi bata wani min girma ba dan ko a yanxu kuka bani ita shikenan na samu mai debe min kewa ,amman tun da kun hanani a sauka lafiya nima banaso yanxu "kar ka sota mana mai diyata zatayi da kai k'aramin yaro da kai ..
"wannan ba gsky bane ai kuwa babana bashi da makusa ,sai dai ta shekaru inji cewar abi suka sake fashewa da dariya har sanda suka fito harabar gidan suna barkwanci amman bai ga al'amun muwaddat na da niyyar fitowa suyi sallama dashi ba, yaji kamar ya koma yaje ya sameta sai dai ya share,ya k'araso ya rungume ummi ajikinsa itama ta rungume shi had'e da kamo fuskarsa ta sumbaci goshinsa "allah ya tsare min kai abinda aka tafi dominsa Allah yasa asamu allah yayi maka albarka daga can kasamomin kyakyawar suruka yayi murmushi kawai ,ummi da kanta ta bud'e masa mota yashiga gidan baya ya zauna ,abi ma yashiga direba ya tayar da motar yana d'agawa umminsa hannu ,itama hannu take daga masa, tana tsaye har sai dataga fitarsu. ..
akan hanyarsu ta zuwa airport bunayya ya juyo ahankali tare da kamo hannu abi cikin nasa "i have to talk again abi, i really has to this before everything could mess up wit us .., bazan gaji da furta muku cewar muwaddat nake so va ....
And banzan iya cire soyayyarta araina ba .. ni kaina bansan lokacin dana kamu da matsanancin soyayyarta bare nayi tunanin cirewa i just has to dash the love out sbd bazan iya rayuwa babu ita ba.
"bunayya kayi kankanta da aure, as age of 22 year's, karatu ne yafi dacewa da rayuwarka ba aure ba a halin yanzu ,banci a wata kasa kayi karatunka da yanzu baka taka wannan matsayin da kake ba, ballanatana har kayi zance aure , bama haka Ba ,kabi umarni mahaifiyarka tukuna ,tunda ta nuna bata son aurinka da muwaddat .......
Bunayya ya d'an lumshe idanunshi kad'an ya bud'e yace "me yasa abi?
"me yasa kai ma kake son biyewa ummi?
"abi kai nmj ne ka fuskanci maganata da kyau, idan nashiga wani hali a sanadin wannan damuwar kusani kune sanadi, sam bani da muradin aikata zina arayuwata amman...
"amman me?
"kana nufin zaka aikata zina kenan akan wannan maganar ?
Bunayya ya girgiza masa kansa dan bai san abinda zai sake fad'awa abi ya fahimcesa ba, dan haka yayi shiru ya kasa magana, bangaren abi gabad'aya ya kasa kwakwaran motsi ,dan maganganun d'ansa sun sanyaya masa jiki,sai dai akoda yaushe yana mamakin yadda bunayya yake nuna maitar son aure a zahiri.. .
"duk nawa yake a idanunya ?
"yaushe aka haifeshi ya girma har da zai dinga kwadayin son aure hk ?
shi dayake son ya zama cikakken namiji sannan tsayayye wanda zai dogara da kansa ko bayan baya raye?
yasani kowane daga ciki yana da amfani aure da karatu amman shi a son ransa baya son yana zance aure yanzu ,yafi son yagama karatunsa gabad'aya.
Shiru bunayya yayi ya rafka tagumi cikin zullumin da rashin sanin madafar tunaninsa, abin daya sani yana matsananci kaunar muwaddat kuma baya jin duk duniya akwai wanda ya isa ya raba tsakaninsu, har suka isa airpot tunani bai barsa ya huta ba..
da kyar yasamu ya fito daga cikin motar direba yayi saurin bud'e boot ya ciro karamar akwati kayansa yana mika masa dan daga inda suke ko taku daya basu kara ba ,ahankali ya kai hannunsa ya rike akwatin ya isa gaban abi sukayi sallama cikin sauri dan har an fara kiran mutane yasoma tafiya yana dagawa abi hannu shima yana d'aga masa sai kuma jikin abi yayi sanyi tausayin d'ansa ya kamasa, he really has to carryover everything in his life before everything could have mess kmr yadda ya fad'a Masa yanzu ..
Mmn sudais
💗💗💗💗💗💗
MUWADDAT
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
~NA~
*AYSHA A BAGUDO*
~DEDICATED TO~
_AUNTY SALAMATU AYYUBA_
_(UMMIN KADUNA )_
~BEST AUNTY FOREVER AND EVER~
warning!!!
" don't read this novel if you know you are not married... ❌❌❌coz this book contains only for mature people , if you read it, is for your own risk .....
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
*Wannan labarin na kudi ne*
page 34
..jikin abi a matukar sanyaye ya koma gida, zuciyarsa a cunkushe , gabad'aya ya rasa abinda ke masa dadi arayuwarsa ,ji yayi tamkar zai rasa tilon d'ansa ne a wannan karon sakamakon bugawar da zuciyarsa ke yi , shiru yayi yana kai kawo acikin d'akinsa yana dogon tunanin akan lamarin bunayya "Ina sonka ya kai d'ana .....
"Ina son ka rayu cikin farinciki ....
"Bazanaso ganinka cikin tashin hankali da damuwa ba ..
"Tabbass lokaci yayi da zan yi komai akan son zuciyarmu , matukar ina raye duk runtse duk wuya muwaddat ba zata su'buce mana ba.. .........
Cikin wannan halin ummi tashigo d'akin ta riske shi , ai ganinsa tsaye cikin wannan tashin hankalin , yasa ta k'araso da sauri tana kallonsa a firgice.
" hubbey me yayi zafi haka ?
"meke damunka ? Tayi Masa tambyr ajere, hankalinta a matukar tashe ta kamo hannuwansa duka cikin nata suka zauna atare agefen gadonsa tana kai hannunta fuskarshi "ka sanar dani damuwarka mijina.....
Muryarsa a raunane yace "bunayya ........
sai Kuma yayi shiru ya kasa k'arasa maganar "me kuma ya samu bunayya da yanzu kuka rabu dashi ?
"Hubbey bunayya na cikin tashin hankali ,bunayya ya bar kasar nan da muradin mallakar muwaddat arayuwanshi "bunayya na matukar son muwaddat fiyye da tunaninmu...
" yakamata ki duba wannan a'lamarin plz..bugu da K'ari Ina jin tsoron abinda zai faru dashi ,ya tafi cikin tsananin tashin hankalin da bazan iya misalta miki ba , bunayya ya tafi ya bar zuciyata cikin damuwa, Ina ji tmkr na dawo da d'ana gareni nayi masa abinda yake muradi .....
Naunayen ajiyar zuciya ummi ta sauke "yanzu akan wannan mgnr kawai zaka saka zuciyarka cikin damuwar ?
"Ba akan wannan maganar kawai bane ..."
"Wannan maganar ta wuce akirata da kawai ,idan kawai ce agurinki ni agurina ba kawai bace ..
" Domin bunayya ya cancaci fiyye da haka agurina ...
shine komai na rayuwata, shine duniyarta , yau idan bana raye shine majibancin alamarana , ta yaya kike tunanin bazan damu da damuwarsa ba ..?
"Dole na damu damuwarsa , idan son samu ne ma muyi masa abinda ya bukata daga garemu ..
Ummi taja dagon numfashi ta fesar ahankali tace "yanzu nufinka ayi masa aure ko me kake nufi ?
"Exactly abinda nake nufi kenan ,tunda ya nuna yana son aure , ni Kuma inshallahu zan yi masa ,idan ma baki bada had'in kan da zai auri muwaddat ba, zan aura masa diya ko ta uban waye tunda nasan d'ana bashi da wata mummunar kama ko mugun halin da za'aki bashi aure.... ya k'arasa mgnr cikin fushi yana zare yatsunsa cikin nata , abinda bata ta'ba gani ba kenan a tun tsawon rayuwar aurensu .....
"Wai fushin ishaq yayi daita akan d'ansa ko me ?
" 'lallai wannan abun mai girma ne a zuciyarsa ..
Shiru tayi tana dubansa tana nazarinsa ahankali ," tunda shi yayi fushi a halin yanzu, ita bai kamata tayi ba, dan haka cike da mutuwar jiki ta sake kamo hannuwansa tace "kayi hakuri dan Allah , na fuskanci kmr ranka ya 'baci sosai akan matsalar nan ,kada zuciyarka tayi wani tunani akaina ni.. ....
"Kema me ..? Ya katseta ta hanyar fad'ar haka yana huci .
"Ta Yaya kike expecting zuciyata bazatayi tunani akanki ba ?
"Idan zaki amince ki amince ki Sanya hannu ayi komai, Banga dalilin da zai saka ki dinga yi masa kallon yaro ba alhalin yaro ya nuna mana cewar shi ba yaro bane ..
"Akwai wad'an da Basu kai bunayya a komai ba,Kuma anyi musu aure har ma su haihu bare shi..."