Sashe 34
Muwaddat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"ya rabbi have marcy on me "ka za'ba min abinda yafi dacewa da rayuwata, Allah ka sani, ina son bawanka muhammed auwal amman ummi na neman hanani mallakarsa,
" ya Allah ka fahimtar daita.. tabbas ita kanta tasan abun kunya ne gareta ace ta auri kaninta auwal amman yaya zatayi da kaddarar soyayyarsa?
ahankali ta zauna bakin abun gado tayi shiru tana tunaninsa kafin daga baya ta janyo wayarta dake kashe tana jujjuyawa kmr ta kunna sai kuma taga gara kawai ya nema ko a waya ya rasa,
Saboda jin muryarsa kawai yana saukar mata da kasala mara misaltuwa, zamewa tayi ta kwanta tana runtse idanunta gabad'aya bacci take son yi amman ta kasa runtsawa sai juyi take tare da janyo pillow ta rungume ajikinta , jiya zuwa yau kawai tashiga wani yanayi akan rashinsa ta dinga jin ina ma bata baro garin lagos ba, da yanzu suna can tare makale da juna , a yanxu da suka yi nisa da juna ta fahimci rabuwa dashi ba k'aramin tashin hankali bane gareta saboda ya rigada yayi gangar jikinta da zuciyarta mugun sabo da salonsa, cigaba juyi tayi akan katifarta tana tunaninsa.
*******
Bangaren auwal kuwa tun jiya ya kasa zama ya yashiga bangaren ummi yafi so babu adadi, haka ya dinga zariya tamkar wani mahaukaci ,yana jin kmr ya saka ihu gabadaya tunaninsa tana cikin wani hali na rashin lafiya ne yasa bai ganta ba, a ranar sam bai samu ishashen bacci ba saboda kewarta.
da misalin karfe 9:00 na washegarin ranar ya fito ya nufi bangaren ummi ,duk ya bi ya damu kwarai da gaske har wata katuwar rama yayi daman ya lafiyar kura ?
ji ya dinga yi kmr ana fixgar ransa , tun shekarajiya rabon daya saka muwaddat dinsa acikin kwayar idanunshi ,ya iske su ummi a parlour hankalinsu kwance sai sheka dariya suke suna hirar barkeanci ita da abi .
jikinsa a sanyaye ya k'araso zuwa inda suke ya rusuna ya gaishesu cike da girmamawa, suka amsa masa cikin sakin fuska, tukunnan yasamu guri ya zauna yana baza idanuwa ko zai ga sanyi idaniyansa .
abi yayi d'an murmushi sannan ya tsura masa ido yana dubansa batare daya yace masa komai ba ,
shiru ne ya ziyarci parlour'n, byn kmr minti biyu ummi ta mike da kanta ta had'o masa abun kari ,chips da soyayyen kwai da ruwan tea mai kauri , ta janyo karamin table gabansa ta ajiye da kulawa sannan ta nufi d'akinta domin k'arasa shirinta na zuwa gurin aikin.
da kyar ya iya bud'e bakinsa yace "ummi . .
ta juyo ahankali tana had'e fuska tare da cewa
"kaci abinci first before anything, sannan kar naji kayi magana ka ci abinci kawai ,kai kawai ya iya d'aga mata batare da ya kalli inda abinci yake ba, saboda sam baya jin cikinsa zai iya amsar komai matukar bai san halin da muwaddat take ba.
zuciyarsa muwaddat kawai take son gani, ita kawai yake kwadayin gani yasan da zarar ya ganta zai koshi.
gabad'aya ya tattara hankalinsa zuwa kofar d'akinta yaga ko zai ga wulgawarta.
, abi ya d'ago "ya dubesa ahankali yace"ya'akayi ne bunayya ko akwai damuwa ne ?
ya juyo da kyar yace"abi....sai kuma yayi shiru "to me ma zai ce masa ..?
ganin yaki yin magana yasa abi ya mike yana kiran direbansa a waya, saboda yasan duk abinda zai fito daga bakinsa bazai wuce akan muwaddat ba .....
abi na barin parlour'n shima ya mike jikinsa na rawa ,abubuwa sun yi masa yawa ,zuwa yanzu zuciyarsa tagama samun natsuwar muwaddat tana cikin koshin lafiya kodan ganin ummi da abi cikin kwanciyar hankali da annashuwa, domin kuwa da wani abu na damunta fuskarsu kad'ai ya isa ya sheida masa ,ya koma d'akinsa ya kwanta lamo yana tunanin inda ta shige acikin gidan.
wasa wasa sai da muwaddat ta share wata guda cur a ilori ,sannan auwal yasan inda take,abakin akram kuma daman kwalkwaluwarsa ce ta bashi shawarar ya kira can yaji tunda ya tabbatarwa kansa muwaddat bata gidan domin duk inda zata boye aciki gidan dole zai kwakulota, yana gama wayar ya nufi gurin ummi tamkar wani zarare , ya isketa zaune shigowarta kenan daga asibiti tana hutawa .
ya k'arasa ya durkusa a gabanta kmr zai yi kuka "ummi nah me yasa kika aikata min haka?
" ummi zaki kasheni da kanki wallahi, at least yau tsawon wata guda kenan kina kallona ina haukan neman muwaddat ashe kinsa inda take ummi......?
"to me zan ce maka bunayya?
"me kake son nayi idan ba haka ba ?
gani nayi kana neman hargitsa min kwakwaluwa da shirina akanta "me kake tunani mutane zasu ce idan na baka aure muwaddat?
" muwaddat, auntynka ce fa ..
"yanzu misali idan an aura maka ita me zaka iya mata dan Allah dan annabi in banda tsaurin ido da rigima irin naka..?
wani far yayi da idanu zuciyar na dokawa numfashinsa da yayi kokarin d'aukewa yayi saurin dawowa dashi gangar jikinsa sannan yace "haba ummi nah ,bai kamata kece min haka ba ,ki duba lamarin da kyau, tunda nace ina sonta, ai nasan yadda zanyi daita..
"kai rufe min baki ban son shirme banza, ka daina ganin ka had'a degree dinka, ka samun aiki a hannuka yasa zakayi tunani ka isa aure .
"no no aure not yet for you now sai dai gaba ,idan kuma auren kake so kaje gaba ka nemo mata...
ya marairace muryarsa sosai tmkr mai shirin zubda hawaye sannan yace "wai ummi me yasa kike ganin kmr nayiwa muwaddat 'kankanta, Allah ummi ki daina min kallon yaro, saboda ni ba yaro bane,duk lokacin da naji kince min yaro bakinciki nake ji kmr na kashe kaina ..
wata bazawarar dariya ummi tayi "to kai din meye bunayya ?
"yaushe na haifeka ka girma?
" think har pent muwaddat ta saka maka acikin gidan nan, ta baka abinci abaki..
"ko ma dai menene ummi ai ba itace ta kawoni duniya ba.. ..
ummi tayi saurin zaro ido waje driya na neman kufce mata amman tayi sauri meidawa ta had'e rai sosai dan kar ya kawo mata wargi "ummi wallahi zan iya da ita ina tabbatar miki nan da wani lokaci zan ...
taja tsaki tace "karka nemi raina min hankali bunayya ..
,ko tursasani dan bazan iya had'a wannan auren ba, idan kai kanka kana da hankali bazaka sawa ranka yin aure a halin yanzu ba, guda nawa kake bunayya?
duk yadda M.A yaso ya fahimtar da ummi cewar shi fa aure yake so, taki sai kawai ya tashi cikin hanzari ya koma d'akinsa ya hau shirya kayansa gudu gudu yana duba agogon hannushi cikin gaugawa yagama shirinsa tsab ya fito ya bud'e bayan motarsa ya saka jakar kayansa ya zagaya yashiga mazaunin direba ya fige motar aguje ya bar gidan..
wani irin gudu yake sharara akan titi duk wanda yaga irin gudun dayake sai yabi motar da kallo tare da tausayawa matukin mota ,aguje ya dinga wuce motaci akan titi yana cizan lip's dinsa na kasa burinsa bai wuce ya gansa agabanta ba.
koda ya isa gidan a bangaren yaya akram yayi masauki, yana zauna akan daya daga cikin kujerun dake parlour'n tare da runtse tsumammun idanunsa , d'aya byn daya yaran gida suka dinga shigowa suna gaisheshi , ya bude idanunsa da kyar yana amsa musu cikin rashin sakin fuska , cikin minti biyar kacal aka cika masa gabansa da kayan motsa baki , amman babu abinda ya fara ci ,illa ruwan lemu daya tsiyaya a glass cup yashiga kurba ahankali ahankali , shima ya sha ne kawai saboda gajiyar hanya daya dibo.
ahankali tashigo parlour'n bakinta d'auke da sallama, taja ta tsaya daga gefe can ta jingina bayanta da bango ta rungume hannuwanta bisa kirjinta tare da tsura masa fararen idanunta tana kallonsa cike da matsanancin soyayyarsa take gabanta yashiga fad'uwa sbd fargaba dan ganin ko kallon inda take tsaye bai ba ,illa kur'ban ruwan lemun daya cigaba dayi, ahankali ta bud'e bakinta "bunayya sannu da zuwa ya... ..
da sauri ya dakata daita ta hanyar daga mata "bana bukatar jin maganarki ko wani abu ..
cikin firgici da tashin hankali tashiga d'aga kafafunta zuwa inda yake "me yasa bunayya?
" dan Allah kayi hakuri wallahi ba laifina bane i don't mean to hurt you a matukar tsawace yace "nace karki min magana kada ki kulani ,kada ki karaso gareni kawai kija bakinki kiyi min shiru. ..
jikinta na rawa ta k'araso ta durkushe agabansa,har bata san sanda ta d'aura hannuwanta duka bisa cinyoyinsa tana kallon cikin kwayar idanunsa da suka rikid'e suka canza kala ,ya kawar da fuskarta gefe guda yana kallon wani bangare alamun baya son kallon fuskarta.
"dan allah muhammed auwal kayi hakuri ta kai hanuta ta juyo da fuskarsa gareta suna fuskantar juna a take zuciyoyinsu suka bugawa ,take suka soma jin wani sauyi na daban agabadaya ilahirin jikinsu wanda ke gauraye da tsantsar soyayya.
idanunta suka cicciko da ruwan hawaye muryarta a sarke tace "dan..dan Allah auwal kayi hakuri karkayi fushi dani ,ya buge mata hannuta batare dayace mata komai ba, ta sake kai hanuta jikinsa "dan Allah ka saurareni mana "
"ki kyaleni ni mana nima daina sonki tun da burinki kenan na daina sonki , dan allah ki rabu dani ,ki manta dani, ki manta da maganar na ta'ba sonki arayuwa ki.. ki mantani ya k'arasa fad'ar haka yana fidda huci mai zafi.
..dan allah kayi hakuri mana akwai maganar da idan na fad'a maka zaka saurareni bazan iya jure ciwon rabuwa da kai ba, ta karasa mgnr tana kwakwameshi ajikita tana kuka... ya fixge rigarsa data rike yana furzar da iske had'e da kawar da fuskarsa.