Sashe 31
Muwaddat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tayi murmushi tana rufe idanunta" Allah abi ba hk bane "to shikenan Allah ya nuna mana lokaci da zarar kin kare karatu sai aure, saboda ina bukatar ganina da jikokina sukayi dariya gabadaya abi yace "kinga yanzu wannan zangon idan kun koma makaranta zaki kare karatunki ,kiyi kokari kafin lokacin ki samomin suruki, miskili kyakyawa shiru shiru na aura masa ke na huta suka sake kwashewa da wata dariya ....
suna cikin dariya bunayya ya d'aga labule yashigo parlour'n had'e da sallama yana gama shigowa parlour'n yace "hirar me akeyi haka ne ake kyalkyalewa da dariya ?
"nima gani nazo ayi dani, agaya dariyar me ake?
Abi yace "ina bata zabi ne cikin masu bugamana sammaci a gida " "haba abi meyasa kake irin haka ne ,byn kasan komai akaina?
cikin dry abi yace "o ni ishaq bunayya yaushe ka dawo haka ne ?
"To ni me nayi ?
ya fad'i hk yana take wa muwaddat kafa tare da sakar mata wani laulausar murmushi sharesa tayi saboda suna gaban abi ,ahankali ya rusuna da kwayar idanunsa mai nuna alamun tsokana yace "ta Alhaji nuhu kenan dama ni hakura nayi kawai ki karata da tsofafinki masu shegen muni ,dan ma kin samu yaro irina mai wankeken Jini yace zai aureki kikewa mutane salo gaki gasu alhj nuhu ..
"Dan Girman Allah ka rabani da zance mutumin nan yana 'bata min rai wallahi zan iya daina fita saboda shi ,"da kin kyauta min kuwa, ya fad'a hk da karyayye sauti mai nuna laushi ,ya sake russunar da kwayar idanunsa cikin nata ,suka lumshe atare sakamakon azababbiyar soysyyar da Allah yasanyawa zukatansu tun basu San me hakan yake nufi ba ..
Byn sun kammala abi ya Mike bunayya ya rufa masa baya zuwa bankony, suka zauna bisa irin sakakkun kujeru nan na gargajiya da'ake sakawa Wanda mafi akasari anfi samunsa a irin gidajen manya masu hannu da shuni..
Ganin haka yasa muwaddat ta nufi kitchen ta d'auko tire ta bud'e fridge ta d'auko ruwa da tattaciyar inibi kasancewar shi abi yafi so, ta nufo inda suke ta ajiye tayi gaba ,bunayya ya janyo jug din ya cikawa abi cup da ruwan inibi ya mikawa abi wannan ne kawai lemun da abi yafi so tun tasowarsa har bisa ga yanxu domin yana k'ara masa kuzari da mazantaka da wuya suyi rashinsa acikin gidan, kafin yakare an kawo wani ,abi ya amsa yana yasoma sha yana kallon M. A yana murmushi domin yasan akwai magana abakinsa sai da M. A ya bari yagama sha sannan yace "abi ina son mu sake yin magana ta karshe da kai akan baby"uhmmm ina jinka fatan ka hakura ne kasoma neman admision na komawa karo karatu?
"yanxu hk admission Dina na daf da fitowa daga jamiar Dana nema ,but nafi bukatar muwaddat arayuwata akan komai "abi ka daina ganin kankatata wallahi ko mata hud'u ka aura min zan iya rayuwa dasu ballanatana muwaddat da ban ta'ba jin wai yaya ce gare ni ba ...
Tunda yasoma magana abi yayi shiru yana nazarin maganarsa Anya ba hakura zaiyi ba kuwa Amman kuma ai mahaifiyarsa tace batason auren zumuncin , bugu da k'ari ina bunayya ina muwaddat?
A cewar ummi tayi masa girma kar azo a cutar daita daga baya azo ana danasani M.A ya numfasa yace "abi babu irin macen dake duniya nan da zata iya fin karfin nmj matukar ba lusari bane ,abi yayi murmushi yana dubansa ido cikin ido Amman ya kasa magana saboda alamarin M. A na neman fin karfinsa..
"shikenan zan sake tuntubar umminka "Dan Allah abi kashowo min kanta kaji ya k'arasa mgnr cike da shagwa'ba.
"InshaAllahu zanyi iya kokarina, da wannan suka kawo karshen hirar tasu Wanda basu sani ba duk acikin kunne ummi sukayiwa koda abi ya sake tuntubarta da zance sharewa ummi tayi, tashiga wata tsabgar da hidimomin gabanta tare da bawa abi kulawa ganin take zance M. A shirme ne ,ta yaya za'a yi d'an 22 yres yayi aure?
*********
tana kwance a d'akinta taji motsi ana son shigowa d'akinta, zumbur ta Mike jikinta na rawa ta sauko daga Kan gadon tasoma lalu'ben makunnin wutan d'akin kafin ta kunna har ya karaso gareta ya rungumeta ajikinsa "ta bud'e bakinta zata kurma ihu yayi saurin rufe mata baki "baby ni ne fa "ta sauke naunayen ajiyar zuciya "na kasa bacci ne gashi na kira layinki yaki Shiga"dan Allah baby ki fito ki nunawa ummi kema kina sona mana , kuma ki zaki aureni ,ki nuna mata muna tsananin son juna ni dake, nasan zata fi fahimtarki akaina, dan nasan muddin taji komai daga bakinki zata yarda.
"wai dan Allah wa yace maka yana sonka ?
ni dai asanina ban ta'ba bud'e bakina nace ina sonka ba, kai ne dai ke shirmenka, kai ko ina sonka misali bazan iya furtawa ummi ina sonka ba, dana furta haka gara .. hk nan tayi shiru ta kasa k'arasa mgnrta.
"meyesa kike yi shiru?
"ki karasa maganarki mana, ba adduar mutuwa zakiyiwa kanki ba akan karya ba?
"kina sona muwaddah ,nasani kina sona so kuwa mai girma amman na rasa dalilin da yasa kike nuna kmr baki sona, sannan kike nunawa ummi babu komai atsakaninmu alhali akwai .
"me yasa muwaddah?
ya k'arasa mgnr yana shafa mata sansar jiki.
"bunayya ka daina plz""kema ki daina abinda kike min ,ki daina boyewa ummi komai har dayasa take ganin rashin dacewarmu.....
numfasa tayi cikin sarkewar murya tace
"Ummi na gani rashin dacewar aurenmu da kai, kmr yadda ni kaina nake hange ,bunyya kai kani nane ...ahalin yanzu ma so nake nayi maka iyaka da komai nawa ..lips dinta ya kamo yasoma tsotsa har ya bud'e bakinta ya zuba mata harshensa cikin yana sarrafa harshenta har tsayuwa tasoma neman gagararsu dan duk jikinsu rawa yake zubewa sukayi akan gado "baby idan kika bada mugudumuwar tayewa zukatanmu abinda suke muradi komai zai iya faruwa .....
wani irin sakonni na musamman yake aika mata , masu wuyar misaltuwa, ta yadda take jin duk duniya idan ba M. A bazata iya rayuwa da kowa wani d'a namiji ba, yaron ya lakanci sirrin sarrafa mace takowani bangare , duk inda ya kai hannunsa ajikinta sai taji wani irin zirrrrrr gashin jikinta su mike komai ya nemi tsaya mata, kmr yadda take jinta a yanzu ajikinsa..
a d'akinta ma kusan raba dare sukayi yana murzata da romancing din jikinta kafin daga baya ya baro d'akin yana layi tmkr wani mashayi gbdy yanayin idanunsa sun sauya haka ya wuce ya koma bangarensa ya zube kan kujera..
********
muwaddat ta matsawa ummi akan tafiyarta Wanda Sam auwal bai sani ba dan tun dayaji ummi tayi shiru ya d'auka ta bar zance ne, gbdy M. A ya kasa boye abinda ke cikin ransa ,ya matsa muwaddah sosai gaban kowa mata
yake nuna tsananin sonta ,
Wannan dalilin yasa Ummi ta soma shirye shiryen
tafiyar muwaddat gurin iyayenta ta k'arasa hutunta acan ,domin har takira ta sheidamusu...
*still free page*
*domin bukatar karanta labarin muwaddat zaki biya 300 naira ta wannan account din 2175076611 zenith bank aishat abdullahi, idan kin biya zaki turawa wannan number 08032384602 domin tabbatarwa ,idan kuma katin mtn ,ko Etisalat ko glo zaki turo ,zaki tura ta wannan number 08059623096*
Mmn sudais ce
💗💗💗💗💗💗
MUWADDAT
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
~NA~
*AYSHA A BAGUDO*
~DEDICATED TO~
_AUNTY SALAMATU AYYUBA_
_(UMMIN KADUNA )_
~BEST AUNTY FOREVER AND EVER~
alhamdullahi am back again.
warning!!!
don't read this novel if you know you are not married... ❌❌❌coz this book contains only for mature people , if you read it, is for your own risk ......
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
page 14
..sauran kwana biyu muwaddah ta tafi ilori,nabeel ya kawowa M. A ziyara sun dad'e a d'akinsa suna hirar karatu daga bisani suka zarce da hirar muwaddah, inda nabeel yace M. A yakira masa ita su gaisa ,batare da 'bata lokaci ba ya d'auki wayarsa ya kira layinta tare da fad'a mata dalilin kiran, amman abun mamaki kai tsaye tace masa ba zata zo ba.. ..
jikinsa yayi mugu mugun sanyi gbdy ya rasa ma mai zai cewa nabeel ?ai idan ya fad'a masa abinda tace dariya zai yi masa, murmshi nabeel yayi ya dafa kafad'arsa " friend halan cewa tayi bazata zo ba naga duk kayi wani iri?
M. A yayi shiru ya kasa cewa komai dan bai San abinda zai fad'a masa ba ,dan wani bakinciki ne ya tokare masa wuya, "tunda ba zakayi mgn ba tashi ka rakani na gaishe da su ummi daga nan magaisa daita, ahankali suka mike stare suka fito daga bangarensa suka nufi bangaren ummi .
yayinda M. A alokacin babu abinda idanun M. A suke kwad'ayin ganin kmr muwaddat so yake yaga bakin cewa baza"azo ba ...
Lokacin da suka shiga part din ummi ,suka iske gabadaya ahlin gidan zaune a parlour muwadda ummi da abi suna hira, tana ganin shigowarsu ta mike tsam ta haye saman ummi tana rausaya kmr wata fure, atare suka bita da kallo kafin daga baya
M. A yayi gyaran murya tare da nunawa nabeel gurin zama da hannunsa sanan ya zauna.
nabeel ya zauna had'e da gaishe da ummi da abi dake zaune suna murmushi ganinsa , suka amsa cikin sakin fuska da kulawa suna tmbyrsa 'yan gidansu ,nabeel yace "duk suna lafiya sunce agaisheku ,hira suka shiga yi sama sama har inda nabeel yace daman nazo mu gaisa daku ne da kuma muwadda , gashi kuma naga ta gudu ummi tayi murmushi tace "uhmmm baby kenan ai sha'aninta sai ita, ai hka halinta yake bata son mutane da Zara mutane sun wuce uku to yanzu zatabar gurin ,idan kaga dariyata ko motsinta to ita da wannan kanin nata ne ,.
suka kwashe da dariya ban da M. A da yayi kicin kicin da ransa tmkr wanda aka aikowa da sakon muwata yana takaicin kiransa da yaro da ummi take , can kmr minti goma nabeel ya mike yana musu sallama ummi tace"kar dai tafiya zakayi tun baka ci komai ba ?