← Book details Muwaddat Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 63 OF 99

Sashe 63

Muwaddat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ihsan ta fita waje domin kiran mai gadi suka ci karo da faiza tana kuka, ta tsurawa bayanta ido tana mamaki kukan da take ,kad'a kanta kawai tayi ta wuce dan tasan may be ita da yaya bunayya ne dan tasan yadda take nacin son shi, shi km yana wulakantata.. tare suka dawo da direbansu , ya d'auki jakar kayan muwaddat ya fita dashi ya kai ya dawo ya d'auki dayar jakar ,sannan suka rufa masa baya gabadayansu ala'meen na gefen muwaddat rike da akwatinta da kansa yasanya akwatin a boot din motar sannan ya dawo ya bud'e mata gidan baya ,muwaddat
tace "nagode yaya a daidai lokacin dady ya fito, har tasanya rabin jikinta cikin motar tajiyo sautin muryar bunayya can kasa "dawo gaba ki zauna......
jimmm tayi sannan ta fito al'ameen ya kalleta fuskarsa d'auke da tambaya " ya kuma zaki fito kiyi zamanki abaya mana?
muwaddat ta girgiza kai tace "bari na zauna gaban kawai .
mumuy tace "ato da dai yafi, dan karki maida min yaro direban karfi dayaji.

ala'meen yace "to ai kaninta ne meye banbancinsa da direban ?
Dady yayi murmushi yace "zance mumynku ne gaskiya ta zauna a gaba, "a'a dady zance yaya ala'meen dai ,shi fa kanina ne "kaninki kika ce ,kani ne ba direbanki ba ,suka dariya duk bunayya ,yana jinsu amman yayi musu banza domin shi bai ga abun wasa agurin ba bare yayi dariya , ganinsa tsagwaron rainin hankalin kawai ala'meen da muwaddat suke masa .

Ta shiga gidan gaba ta zauna, tana zama yasoma Jan motar ahankali saboda oready ya rigada ya kunna motar tuni ,ala'meen ya matso jikin motar yana 'kok'arin sanyo kansa ,bunayya yayi saurin yin sama da glass din motar yana janta ,dole tasa yaja da baya yashiga sawun masu d'aga mata hannu suna tsaye har motar tabar harabar gidan ....

*********

Tafiya yake ahankali tamkar bayaso ta waigo ta kalleshi taga yadda yayi wani mugun had'e rai tamkar Wanda aka aikowa da sakon mutuwa ,kirjinta taji ya buga "amman duk da haka sai data fad'i abinda ke ranta tace "ya kake gudu haka ko ka manta tafiyar kusan awa shida masu kyau ne a gabanmu ?

Yayi mata banza kmr ba dashi take ba, ya cigaba da Jan motar ahankali, har kusan magariba suna cikin garin ilori ,bashi da niyyar soma gudu , sai daya ga suna daf da fita garin gabadaya sannan yasoma jan motar , amman zuciyarsa da gangar jikinsa tamkar banasa ba saboda 'bacin rai .

Tunda tayi masa magana yayi Mata bazan bata sake cewa dashi komai ba ,tace " gidan ka tarar idan takamarka miskilanci na fika .
shi kuwa har addua ya dinga yi ta sake yi masa magana yayi parking tsakiyar daji ya zazaga mata bala'I dake cinsa, suna cikin tafiya motarsu ta tsaya ya fito ya dudduba sannan ya shiga motar ya sake tayarwa suka d'auki hanya.

gudu kawai yake sharara akan titi ,suna wuce kauyenka yarbawa igbedo alaji, eyenkwari ogbomosho, oyo, motarsa bata tsaya ba, sai a wani kauye kafin akai o'duba motar ta tsaya cak a daidai wani d'an madaidacin gida taki moving gashi dare yayi ,agogon hannunsa ya duba karfe daya saura ..
Ya fito ya duba motar ashe tayar gaba ce tayi 'baci yaja tsaki ya koma cikin motar "ki sauko motar tayi 'baci ta tsura masa ido for some few seconds sannan tace "ni dai dan Allah kabarni acikin motar tsoro nakeji "ni kuma ai ba mutun bane ,yadda na fito kema haka dole ki fito musan yadda za'a yi ,babu yadda ta iya haka ta yunkura ta fito tasan muddin taki fitowa zai iya fito daita ta karfi da yaji, tana fitowa sanyin iskar waje ya ratsata saboda lokacin an dan soma sanyi ahankali tayi mika had'e da salatin Annabi gurin shiru bakajin motsin komai sai na tsuntsaye ..

Shiru bunayya yayi kafin daga baya ya nufi kofar gidan da suka tsaya ,mai gidan yana zaune a kofar gidan yana sauraron radio yana gyanygadi ,da ala'mun bacci ne ya d'aukeshi.

bunayya yayi sallama kusan sau uku sannan mutumin yayi firgigib ya bud'e idanunsa dake cike da bacci ,bunayya ya mika masa hannun suka gaisa sannan yace "Dan Allah malam taimako nake nema ni matafiyi nida matata zamu lagos ne sai kuma motarmu tayi 'baci dan Allah ko akwai makanikai anan kusa ?
Mutumin yace "gsky akwai amman sun tashi kaga inda kayan aikinsu yake ca ,bunayya yayi shr yana duban inda mutumin ya nuna masa.

"yanzu babu inda zansamu ?
"Gaskiya babu daga nan sai dai Ibadan gashi kuma akwai tazara tsakani "bunayya yace "shikenan na gode ya juya ya koma inda muwaddat ke kamkame da jikinta tana rawar sanyi, ya wuceta ya bud'e mota yashiga yayi zamansa yana maida kujerar baya ya talla'be kansa da hannuwansa duka, ai muwaddat na ganin haka tayi saurin bud'e mota tashige ya rufe motar gabad'aya suka cigaba da zama "bunayya ........

"Ya'akayi?
"nace anan zamu kwana ne ?"ga zahiri nan kin gani.
"jin haka yasa tayi shiru bayan kamar minti goma mutumin yayi tsaye yana kallonsu har zai shiga gida yaga ala'mun kamar kwana zasuyi agurin, haka kawai yaji yana son taimaka musu,dan haka ya nufo inda suke ya kwankwasa glass din motar ,bunayya ya bud'e ya fito ,mutumin yace "sai naga alamun kwana zakuyi anan ?
"Ba'a kwana a bakin titi ne shima Auwal ya tambayesa "a'a wai da idan kun yarda dani taimakawa zanyi na baku gurin kwana kai da amaryarka, dan da gani ku din sabbin aure ne.

bunayya yayi shiru kawai yana kallon mutumin har ga Allah bai ji komai aransa ba, kuma hakanan ya yarda da mutumin ,dan haka yace "shikenan idan dai bazamu takuraku ba muna so .
"babu wani takura ai ni nayi niyya taimaka muku "mun gode sosai ya leka cikin motar ",sai ki fito mun samu gurin bacci da sauri ta fito jikinta na cigaba da rawa dan zuwa lokacin zazzabi take ji, gashi gabadaya atsorace take da gurin duk da akwai gidajen da tsirarrun mutane .
ya bud'e bayan motar ya d'auki farin towel dinsa ya rungume suka jira ya dan kyalleta "sauran kije ki kwansa mana ,ki nuna ni ba mijinki bane ,dan mutumin ya d'auka mu din sabbin aure ne yana gama fad'ar haka yayi gaba ya barta da gudu ta biyo bayansa tana rawar sanyi .

Suka shiga cikin gidan mutumin ya nuna musu d'akin suka shiga fallen d'aki ne da guda daya da toilet sai katifar da yanzu aka kawota da pillow daya ,ya tsaya yana tambayarsa ko suna bukatar wani abu ?
bunayya yace ", idan akwai ruwan Lipton akawo zan bukata, tare da sake yiwa mutumin godiya .
Muwaddat ta d'an dubeshi "yanxu kana nufin a d'aki daya zamu kwana kenan ?

cike da 'bacin rai ya hayayyako mata "Cinyeki zanyi idan mun kwana d'aki d'aya ?"ni dai bance amman dai kasan hakan bai dace ba tunda kai ba mu..
Tayi shiru sakamakon dawowar mutumin d'akin ya ajiye musu dan k'aramin flaks da cup da Lipton har ma da sugar da spoon zai juya muwaddat tayi saurin cewa "dan Allah bawan Allah ko ..."manta daita wai K'arin pillow take nema "ban da abinki ai guda dayar ma zaifi muku dadi kwanciya amman tunda kin bukata bari aje akawo miki.
ta juyo inda bunayya yake tana dubansa shima ya watsa mata tsumammun manya idanunsa masu haske da bugar da zuciya had'e da saka mara jin mgn natsuwa ,babu yadda ta iya haka ta hakura ta samu guri ta zauna a gefen katifar ta runtse idanunta gam saboda zazzabi da baccin dake cikinsu, ahankali wayarta dake ajiye agefe guda akan katifar ta kawo hasken wuta suna ummi ya gani yana yawo ,take yayi saurin dannan gefen wayar tun sautin karar wayar bata karad'e d'akin ba, kiran na katsewa ya danna silet, ya maida ita inda take, cikin hk yaji sallma ya mike ya k'arasa bakin kofa ya amshi pillow had'e da kulle kofar ya d'an dubeta "bazaki watsa ruwa ba ki rage kayan jikinki ?
"Ance maka nayi datti ne...?
"sannan cire kayan me zanyi cikin wannan uban sanyi ?ta bashi amsa da hk tana jan tsaki.
Ya ta'be bakinsa ya shiga cire kayansa ya saura daga shi sai white singlet da boxes, ya shiga bayin yayi wanka ya fito ya goge jikinsa ya meida boxes dinsa kawai ya tsiyayi ruwan Linton yasa suga kad'an dan Sam bayason shan sugar dayawa ,saboda illarsa ga jikin nmj ,domin kuwa yana kashewa namiji gaba had'e da rage masa mazakuntansa ta hanyar AURATAYYA ,bama sugar kad'ai ba ,dukkan wani launi kayan zaki yana kashe joystic din namiji , bangaren mace km yana bari gabanta ya bud'e ta yadda bazata iya rike joystick din mijinta ba ..
Ahankali yake kurba ruwan shayi har ya shaye ya sake had'a wani atakaice sai daya sha wajen cup 4 sannan ya ajiye cup ,ya tsura mata ido bacci take zuwa lokacin, daga zaune dayake, ya matso kusa daita ya janyota jikinsa ta fada kirjinsa batare da tasani ba, yashiga rabata da kayan jikinta har ya cire mata komai ya kwantar daita shima ya kwanta bayanta manne da kirjinsa ,yayinda duka hannuwansa ke Kan dukiyar fulaninta ya lumshe idanunsa ahankali yana jin wani sauyi attare dashi ......

Mmn sudais ce

💗💗💗💗💗💗
MUWADDAT
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

~NA~

*AYSHA A BAGUDO*

~DEDICATED TO~

_AUNTY SALAMATU AYYUBA_
_(UMMIN KADUNA )_

~BEST AUNTY FOREVER AND EVER~

*wannan labarin na kudi ne, idan kana bukatar karantawa ka tuntubi wannan number 08032384602 ko 08059623096*masu fitar min da novel sun san abinda suka aikata, duk wanda yayi da kyau zai gani*

warning!!!

don't read this novel if you know you are not married... ❌❌❌coz this book contains only for mature people , if you read it, is for your own risk ......wannan shine.

WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

page 26
Chapter 63 · 0% Book details