← Book details Muwaddat Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 99

Sashe 9

Muwaddat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

jin shirun hajara yayi yawa har kusan minti goma yana zaune bata fito daga bayi ba, yasa alhj mahmud yunkurawa ya mike daga zaunen da yake ya isa jikin kofar yana kwankwasa had'e da kiran sunanta , " hajara!!! tayi firgigib daga duniyar tunanin data lula tana goge hawayen dake kwance a kuncinta, yace "lafiya hajara har yanzu baki fito ba?
da kyar ta bud'e bakinta cikin rawa murya mai nuna alamun taci kuka ta gaji tace "babu komai gani nan fitowa yanzu ,ya tura kofar yasanya kansa banda gangar jikinsa suka had'a ido daita ,kallo daya yayi mata ya fahimci tana cikin damuwa, idanuwanta sunyi jawur tamkr garwashin wuta ,da sauri ya k'arasa shiga cikin bayin ,hanunsa ya kai ya janyota suka fito tana k'ok'arin kawar da damuwarta dan kar ya gane halin da take ciki .

suna gama shigowa d'akin ya rungumeta akirjinsa tsam yana shafa bayanta "nasan duk kinji abinda muka tautauna akan batun jaririya da mukarama, kuma nasa shine dalilin daya sakaki kuka ko?

tayi shiru taki cewa komai sai kukan daya ci karfinta ya d'agota had'e da tsura mata ido wani irin tausayinta ne ya mamaye xuciyarsa dama gangar jikinsa, ahankali yasoma goge mata hawayen wasu na sake zubowa tasa bayan hannunta ta goge tana kallon cikin kwayar idanunsa tsawon minti goma sannan yace
"kiyi hakuri bansan zakiyi kuka har ma da shiga damuwa akan na d'auki mai sunan inna na bawa mukarama ba, saboda a tunanina ko bani kika aura ba ,ke mai d'auka diyar cikinki ce ki bata saboda amintar dake tsakaninku?

ahankali ya dinga mata nasiha mai shiga jiki, sosai jikinta yayi sanyi saboda kalaman da yayi amfani dasu masu sanyi ta tsigar ban hakuri, da rarrashi sosai taji zuciyarta tayi sanyi tabbas ita din mai mallakawa mukarama diyar cikinta ce koda bata auresa ba.

muryarta a sanyaye tace "kayi hakuri nima bansa dalilin kukan nawa ba, Allah ya tayata riko yasa ta zamemata sanyi idaniya, ta zamo alkhari arayuwarsu, ta zamo silar samun nasu na kansu "ameen ameen haka nake son ji, kinyi addua mai kyau Allah ya amsa adduarki .
tace "ameen "

"kinyi addua amman baki yiwa kanki adduar sake sunbulomin wasu kyawawan baby's din cikin kankanin lokaci ba, suka sa dariya "rufa min asiri ,ce maka akayi haihuwar sauki gareta?
"in dai irintaki ce tana da sauki.. kamar kiftawa da bisimilla..

rana suna tun da sanyi safiya aka rad'awa baby sunanta da mahaifinta yayi mata huduba dashi wato aysha ,wanda take mukarama tashiga sheidawa mutane lakanin da take son a dinga kiranta dashi wato muwaddat.

gida ya cika makil da dangin hajara da abonkan arziki ,da kawayen mukarama, dan dai su mukarama basu da wasu dangi ,kusan duk danginsu sun riga iyayensu rasuwa , akwati uku mukarama tayi na kayan bby banda wanda ishaq yayi, domin har hall din da akayi suna ishaq ne yakama yayi 'barin kudi sosai kmr shi akayiwa haihuwa ,anyi rabo kamar hauka , manya jakunkuna ne masu d'auke da hoton bby da sunanta rubuce, manya towel kala daban daban da takalmin wanka, duk wanda ka gani a gurin sunan zaka gansa rike da jakarsa .

bayan suna da kwana biyu mukarama ta tattara inata inata ta koma gidanta, amman kullun garin Allah ya waye, bata kira hajara ba, ta kirata sau goma domin ta tambayar lafiyar muwaddat ,wani lokacin idan muwaddat tana kuka kafin mukarama ta kira ita zata rigata kira tasanya mata kukanta aiko haka haushi zai kama mukarama, tace "aunty kin iya wulakaci ,amman ki cigaba lokaci dai "
hajara ta kwashe da dry"lokaci dai ,to idan kinyi zuciya ki zo yanzu ki d'auke nasan ranki ya 'Baci ,"ki kwantar da hankalinki lokaci kawai nake jira.
"ai kuwa nima dana huta haka dai suka yita gudanar da rayuwarsu gwanin ban sha'awa..

akwana a tashi babu wuya agurun Allah har muwaddat ta cika shekara biyu a duniya, ranar alhj mahmud yace "bata k'ara kwana biyu a gidan tunda daman an yayeta ,washegari alhj mahmud ya kira mukarama yace" tazo ta d'auki diyarta, babu bata lokaci ta biyo jirgi kwananta daya ta d'auketa sai burnin iko.

d'aki guda aka ware domin muwaddat Wanda ke d'auke da kayan sawarta da kayan wasanta iri iri ,kafin kace mai tuni gidan ya d'auki fariciki da murna, muwaddat bata da damuwa bare kiyuwa duk inda mukarama tayi tana biye daita tana kiran ummi abun ko yayiwa mukarama dadi sosai .

a washegarin ranar da aka wo muwaddat tasoma cin karo da tashin hankali a karancin shekarunta, domin kuwa tana bacci motsin ishaq da mukarama ne ya tasheta ,suna tsaka da ihunsu na jin dadi da suka saba da nishi, har sukayi sex suka gama akan idanun muwaddat suna rungume da juna suka yi bacci.

shirun da d'akin yayi shi ya bata damar yin bacci..
kullun dare hakan ce take kasance ,ko tayi bacci sai tashi, sai dai bata kuka kasanceearta ba mai fitina bace, a wannan rayuwar ta cika shekara biyu da rabi a gidan .

duk inda ummi zata tare take zuwa da muwaddat hatta gurin aiki bata yarda ta d'auki mai aiki ba acewarta lokaci bai yi ba tukunnan sai ta isa shiga makarata .

wata rana mukarama na zaune a office dinta tana tsaka da aiki ,yayinda muwaddat ke kwance acikin wani d'an k'aramin gadon na yara tana bacci, taji kamar an tsinkareta aciki, tayi shiru can sai taji kamar cikinta ne ke motsi,sake jin motsin yasa tayi zabura ta mike tsaye jikinta har rawa yake ta nufi d'akin scanning ,daya daga cikin ma'aikatan asibintin tasa tayi mata scan ,aiko take ta tabbatar mata d'a ne acikinta kuma yana cikin koshin lfy .

"alhamdullahi kawai take furtawa tana kuka domin tasan adduar ce allah ya amsa, batare da 'bata lokaci ba, ta kira ishaq ta sanar masa halin da'ake ciki, cikin minti goma sai gashi ya bayyana agabanta, suka rungume junansu suna kuka suna murna, hannuwansa duka ya d'aura saman ciki yaji ko da gaske ne, har lokacin cikin bai daina motsi ba, yayi kasa ya kara kunnensa "my baby ,here is your dad, ina sonka baby nah, Allah yasa ina da rabon zanga abinda ke cikin ki mukarama .

"allah ka tsare min cikin nan kada wani abu ya sake samunsa, idan na rasa shi bansa yadda zanyi ba , ya Allah karkasa wani abu ya samesa haka yayita addua yana sambatu,kokarin durkusawa tayi itama kamar yadda yake, yayi saurin tarota jikinsa yana girgiza mata kai "ka daina kuka plz addua kawai shine mafuta, yadda take goge masa hawayen fuskarsa haka shima yasa harshensa yana lasar hawayen dake fitowa daga kwarnin idanunta suna ciki haka kamar ance su kalli inda muwaddat ke kwance suka ganta zaune tana kallonsu, ahankali suka mike suka k'arasa gurinta suna rigerigen d'aukarta mukarama na cewa "kin tashi baby?
ta d'aga mata kai kawai dan bata magana sai gwarancinsu na yara, shi kuwa ishaq d'aukar yayi ya rungumeta had'e da d'aukar jakar mukarama "oya mu tafi gida aiki kuma ya kare d'an banason wani abu yasamu baby nah.. ..

banda alhj mahmud da hjyr ishaq babu wanda suka fad'awa cewar cikin mukarama ya tashi, wata irin sabuwar kulawa yake bata, yana sake riritata kmr kwai ya hanata aikin komai tare da sakawa a samo musu mai aiki ,batare da bata lokaci ba aka samo musu babbar mace mai suna mairo wacce zata zo tunda sanyi safiya , tayi aiki idan dare yayi ta kama gabanta.

akwana tashi babu wuya agurin Allah ,har Allah yasa cikin mukarama ya kai wata takwas, tun suna jin tsoro kar cikin ya sake kwantawa, har suka fidda rai suka sakankance da rabonsu ne ciki, sannan alokacin ishaq yayi nadamar abinda yayiwa yan'uwansa akan ciki, saboda babu mahalukin daya isa ya kashe ko ya raya sai Allah.

sai a wannan lokacin mutane suka lura da cikin jikin mukarama ya tashi ,wasu daga cikin dangin ishaq basuyi fushi akan furucinsa ba sukayi tattaki domin tayasa murna ya ko ji dadin hakan har ya rokesu yafiya, sannsn yayi marking dinsu amatsayin masoyansa na gaskiya, yayinda mafi yawa acikinsu suka ki zuwa....

cikinta na shiga wata tara yayi wani irin girma na ban mamaki, tashi da kyar, zama da kyar, tayi scanning yafi sau goma ko 'yan biyu ne aciki amman daya ake gani, sai dai yaron tun agurin scanning tasan kato zata haifa.

bata haihuwa a wata tara da kwana tara da'akasani ba, sai data shanye wata goma cif sannan mukarama ta haifo salelen danta kin kowa wanda ya rasa, bayan uwar wuyar data sha kmr bazatayi rai ba, domin har ta haifi yaron bata cikin haiyacinta,yaron kyakyawan fari tassss tamkar balarabe, bashi da bambaci da mahaifiyarsa, sai abinda baza'a rasa ba daya d'auko na mahaifinsa.

tun tana nakuda ishaq yake sadaka har sanda ta haihuwa bai daina ba, haka muwaddat tunda aka haifi yaron ta d'aura idanunta akanshi taji duk duniya babu halitar da take so kamar shi ,taki yarda kowa yazo gurinsa duk wanda zai d'aukesa sai ta saka kuka "kar a d'aukar mata babybta, rana suna yaro yaci sunan mahaifin ishaq muhammed auwal.. suke kiransa da bunayya.

************
muwaddat na da shekara biyar a duniya har lokacin daita suke kwana a d'aki da auwal da yake da shekara biyu, shi yana gadon jarirai yana baccinsa, ita kuma tana kan gado , zuwa lokacin tasoma wayo da abinda su ummi suke aikatawa a duk daren duniya ,da yadda ummi ke sucking din abi, da yadda zatayi masa gaho har zuwa sanda zasu yi having sex duk tana gani, haka ummi zata dinga nishi uhmmmmmm uhmmmm tana k'ara d'agowa abi kasanta, haka zatayita numfashi kamar mai shirin haihuwa duk wannan abinda suke Allah bai ta'ba nuna masu cewar akan idanun muwaddat sukeyi komai ba, har suyi su gama idan ihunsu yayi yawa ne ma take toshe kunnuwanta.

sai datayi shekara bakwai sannan ta koma d'akinta da kwanciya ganin haka shima auwal ya tubure yace bazai kwana agurinsu ba, sai tare daita zai kwanta, dan haka ummi ta barsu, tunda ummi ta haifi auwal bata sake samun ciki ba haka zalika hajara itama shiru babu haihuwa sai akram
dake gurin shekara takwas a duniya..

**********
Chapter 9 · 0% Book details