Sashe 92
Muwaddat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kansa na sunkunye a kasa haka zalika muryarsa na rawa yace" ummi ki ya fe min maganar da nayi Miki a yanzu , shine abinda nake son naji daga bakinki a halin yanzu ,da kyar ummi ta bud'e baki tace "bunayya na yafe maka tun a baya dana gane kuskurena sannan a yanzu ma na yafe maka ....
wani irin sanyi dadi ne ya ziyarci zuciya da ma gangar jikinsa, duk da yana cikin damuwa da tashin hankali amman hkn bai hanashi jin farinciki ba "na gode ummi na gode daman nasan umminah mai yafiya ce ,ya d'aura kansa bisa cinyoyinta, ahankali ta Kai hannunta saman kanshi "Allah yayi maka albarka , sai dai bani da kwarin gwiwar fuskantar d'anuwana ta rushe da kuka "karki damu ummi inshallahu zai fahimceki....
"Allah yasa nima ka yafe min ,nashiga hakinka nashiga rayuwarka domin nice silar komai daya faru , zance nafi son al'ameen da Kai wannan ba haka bane an ridaga an gama magana da iyayensa yanzu idan muka hanashi me kake tunanin mutanen kalgo zasu fad'a akanmu ?
"Ni dai ummi karki Kai min d'a gidan marayu ...."to yaya kake son nayi nifa banason kowa yasan da wanna batun ...
Bunayya bai samu sukuni ba tun daga ranar da abun ya faru ,sai da yayi kusan kwana goma bai nemi inda muwadda take ba, itama bata nemi shi ba ,daman kuma yasan ba neman nasa zatayi ba, ya damu sosai har sai daya kira yaya akram ya fad'a masa abinda ummi ta zarta ,yaya akram yace "abinda nake so da kai kasamu natsuwa ,sannan ka kwantar da hankalinka har zuwa sanda zata haihu din, ni kuma muddin ina raye zan tsaya maka har sai ka mallake muwadda amatsayin mata.. ..maganar yaya akram ta kwantar masa da hankali har yaji natsuwa kad'an a jikinsa..
*********
bangaren muwaddat kuwa babu laifi ta d'an saki ranta ta yarda ta amincewa kaddarar data fad'a mata, sai dai duk sanda ta tuna tana d'auke da ciki ,ranta idan yayi dubu sai ya 'baci, tana kitchen tana had'a xuma da madara wanda ya zame mata kaida idan bata sha ba babu zaman lafiya .
taji bakincikinta na karuwa a halin da take ciki ,babu abinda yake ta'ba zuciyarta da wuce buris din da bunayya yayi daita , haka tacigaba da aikin gabanta da kula da abubuwan da suke gabanta ,ahankali tasoma k'ok'arin fitowa daga cikin kitchen hannuta rike cup tana juya zuma da madarar data had'a ,gabad'aya hankalin na kan zumar har miyonta na tsinkewa .
sam bata ji tsayuwarsa abakin kofar kitchen din ba, tacigaba da takowa shi kuma yashiga binta da kallo yana kare mata kallo duk da bai ga fuskarta ba hakan bai hanashi ganin kyawun da ta k'ara ba, ta murje tayi fresh ta sake yin haske na ban mamaki,kirjinta yayi wani irin cikowa kmr ana hura su, take komai yasoma kwance masa ,daidai da rana daya tunda abun ya faru bai sake samun ishashen bacci a natse ba , alokacin kallo daya zaka mata kasan tana d'auke da juna biyu, dan kamar kar ayi maganar cikin ,cikin yasoma bayyana cikin wani irin shaukinta yacigaba da kallonta har taxo daf da zata fito taji nauyin mutun akanta tare da jin sanyayyen kamshin turarensa mai tsayawa arai, ta d'ago da sauri suka had'a ido dashi ,tsurawa juna ido sukayi suna kallon junansu batare da kowanensu yayi magana ba, "yaushe rabon da suga juna tun washegarin ranar da abun ya faru, ta d'auke kanta akansa ta bi gefensa zata wuce.
ya riko laulausar tafin hannuta "ina zaki wuce ki barni byn kinsa gurinki nazo naji lafiyar baby nah ,a fusace ta d'ago suka sake had'a ido dashi ya kashe mata idonsa d'aya yana sake tsareta da tsumammun idanunsa.
muryarta na craking tace"sakar min hannu and don't ever touch me again in......
"shiiiiiii ya d'aura hannunsa akan lip's dinta "meye abun tada jijiyar wuya muwadda ?
"wani dare ne jemage bai gani ba?
"karewar ta'ba miki hannu ince har cikina kike d'auke dashi ajikinki, jinina na rolling acikin jikinki ni dake mun rigada mun zama abu d'aya...zaki haifa min d'a ko 'ya su kirani da baba..
ta fixge hannunta cikin 'bacin rai tasoma tafiya cikin sauri kad'an ya rage bata tuntsira ba, ya biyota da sauri cikin d'aga murya "wallahi idan kikayi ganganci da wani abu yasamu cikina sai na d'aureki bayan na d'auki mummunar mataki a kanki......
*******
duk kun biya kun biyar ummi haka tasanyawa jikinta jarumata ita da abi har da muwaddah suka bi jirgi zuwa ilori, tunda ta isa gidan kowa yasan babu lafiya saboda yadda jikinta yake a matukar sanyaye kamar sauran lokuta ba hankalin momy da dady ya tashi kwarai saboda basu ta'ba ganinta haka ba, cike da tashin hankali suka shiga rigerigen tambayarta abinda ya faru sai ko ta fashen musu da kuka itama muwadda ta fashe da kuka, take mumy itama ta kama kuka "dan girman allah mukarama ki fad'a mana damuwarki "me ya faru waye ya rasu ko wani abu ne yasamu auwal ?
dan batasan bunayya yana gidan ba saboda tun da suka zo yana part din yaya akram.. parlour'n dady ya d'auki shiru ,yayinda da dady yayi shiru ya cigaba da kallon yar'uwarsa kamar yayi kuka, gabad'aya ta kasa fitowa tayi bayanin abinda ya kawosu,yadda tayi shiru haka shima abi yayi ya zubawa sarautar Allah ido , sai akram ne yayi karfin halin bayanawa su dady komai , kmr saukar aradu haka sukaji saukar maganar mumy da dady suka shiga kallon abi da ummi har ma da muwaddah, ummi tayi saurin sunkuyar da kanta kasa tana kuka dan tana jin kunyar had'a ido da dan'uwanta,muryarta a hankali ta fito tana rokonsa "kayi hakuri yaya ban rike amanar da'aka bani ,ka yafe min yaya dan girman allah karka juya min baya nasan nayi kuskure... ta karasa mgnr tana kuka.
bayan wasu mintuna dady ya numfasa sannan yasoma "magana cikin karfin zuciya "mukarama ki daina kuka, kukan ya isa hk kinsan idan akwai abinda na tsana a duniya bai wuce kukanki ba, mu biyu kad'ai iyayenmu suka haifa suka mutu suka bari, banida kmrki, hk kema baki da kamata "muwadda kuma yarki ce halak malak.......
abinda ya faru kuma ba zina yaran suka aikata ba ..... ...
Mmn sudais
💗💗💗💗💗💗
MUWADDAT
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
~NA~
*AYSHA A BAGUDO*
~DEDICATED TO~
_AUNTY SALAMATU AYYUBA_
_(UMMIN KADUNA )_
warning!!!
don't read this novel if you know you are not married... ❌❌❌coz this book contains only for mature people , if you read it, is for your own risk ......
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
*bana son yawaita magana akan Abu d'aya,amman wasu masu kan dutse ,masu kwalkwaluwar kifi zasu saka nace wani Abu ,wannan labarin na kudi ne ba free ba ,idan kina/kana bukatar karantawa ki /ka tuntu'bi wannan number 08059623096 or 08032384602*
*masu fitar min da labari kar ku daina ,ku sani cutar da kanku kuke yi ,ku cigaba da yad'a hakin wani akanku , da masu fitar min da labari ,da duk wacce ta karanta min labari batare da biyyani hakina ba , Allah ya Isa! Allah ya Isa !!Allah ya Isa !!! ban yafe ba, Kuma kar wace ta biyoni, da sigar neman yafiyata saboda ba yafe mata zanyi ba ,yafiyarki shine ki biyani hakina, domin hakkina ne ,mallakata ne, gumina ne ,haka zalika hannuna ne ,tunanina ne, ruwanki ki siya ki karanta ko Kuma ki cigaba da karanta Allah ya Isa....... masu cewar ka siya ,dole ka bawa Wanda kake so ..... dakikan banza kawai marasa sanin ciwon kai ,da da'ake rubuta muku kyauta saka mutane kuka yi halan ?*
*Ra'ayinna ne ,yanzu kuma da nace siyawar zanyi , abar min kayana mana idan bazaki biya ki karanta ba bar min abina babu lallai babu dole , "kuma kenan da kuka biya kudi, har zaku iya takamar banza akan kun siya ,bare ni dana zauna na tsara labrina batare da shawarar kowace acikinku ba ,so shawara ya ragewa mai shiga rijiya ki biyani hakina ki karanta ko Kuma ki cigaba da karanta Allah ya Isa ....*
page 41
...Dif numfashi da zuciyoyin rayuka had'u suka tsaya na wuncin gadi ,sakamakon jin saukar maganar dady da suka ji tamkar saukar aradu acikin kunnuwansu .
gabad'aya a firgice sannan a gigice suke bin junansu da kallo mai cike da tsantsar mamaki, kana suka sake maida idanunsu akan dady dake tsaye a gabansu fuskarshi babu yabo babu fallasa .
kallonsa suka cigaba da yi domin neman k'arin bayani yadda hakan ta kasance ,barin ummi wacce gabad'aya ilahirin jikinta ya d'auki rawa ....
Kusan ta fi kowa farinciki da murnar wannan a'lamarin .....
Sautin muryar dady ne ya sake karad'e parlour'n
" Tabbas gaskiya ne abinda kunnuwanku suka jiyo muku daga bakina ,a gidan nan Kuma acikin wannan parlour'n nawa na d'aura auren muwaddah da Muhammud auwal ,bisa yardata da yarda wakilin auwal wato umar kanin mahaifinsa da Kuma shi kansa mahaifin auwal din wanda ya kasance amini gareni .......
"a lokacin da aka d'aura auren abokina alhaji safyan na nan ,sai baba mai gadina gashi can da ransa bai mutu ba akirasa, sai umar da shi kansa alhji ishaq din, dan haka yara ba zina suka aikata ba sunan suka aikata ...
"Kamar umar yasan abinda zai faru gaba kenan , yazo min da zance ,alokacin naso naki amincewa bisa wani uziri nawa a she umar ya hango abinda mu muka kasa hangowa ......
"Dan haka sai mu
godewa Allah, da Allah yasa da au.......
"Babu wani aure anan dady....... yaya akram ya furta hakan kansa a sunkuye zuciyarsa na farfasa had'e da bugawa .....
"A zahirin gaskiya dady kuskure ne irin wannan auren , yanzu da ba dan ina nan ba, da an tafi akan kuskure wanda mafi yawa daga cikin mutane suke aikata shi da siga aure ,alhalin ya haramta ....