Sashe 94
Muwaddat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"To ba wani Abu na fad'a maka ba ,a wannan lokacin, sai tabbatar maka da auren muwaddat ,domin alokaci ,ce maka nayi" bunayya karka damu da maganar umminka da abi muwaddah matarka ce halak malak kayi komai daita,matarka ce ,nasan alokacin ka d'auki maganar da wasa nake maka, Wanda ni har ga Allah da gaske nake saboda sanin abinda zai je yazo ....
"Nasan kana son muwaddat sosai fiyye da tunanin kowa ,tun daga lokacin da nayi k'ok'arin rabaku ,sosai na fahimci damuwar da kashiga a karancin shekarunka .
"Ni Kuma a niyyata nayi k'ok'arin rabaku ne saboda tseratardaku daga aikata zina ,domin bisa abinda naga kuna aikata a wannan lokaci idan aka barku guri d'aya komai zai iya faruwa da yanzu ba wannan labarin akeyi ba ...
Sannan ni da kaina na taso daga London nazo nema maka auren muwaddat, duba dana ga ka gama karatunka har kana dokin zuwa gareta ..
Kasani duk abinda kuke aikatawa Ina sane ,koda bana ganin abinda take turo maka dashi ,to Kai Ina ganin abinda kake yi a d'akinka ta hanyar CCTV camera yadda kake jadda mata soyayyarka da furuncinka gareta ,shiyasa a matsayina na kanin mahaifinka na d'auki alhakin wannan bangaren daya shafeni .
"dan a neman aure shi namiji bashi da wakili domin namji idan zai yi aure shine alwakilin kansa ,namiji zai iya zuwa ya nemawa kansa aure shi kad'ai ,amman maimakon yaje din zai iya tura waninsa babansa ko wani dan'uwansa ,wannan shi ake Kira da wakili ,ita Kuma mace bata iya zamewa kanta alwaliyya dole ita tana da waliyyi ,mace duk runtsi bata iya bada kanta dole ne wani nmj ne zai bada ita , yanzu muwaddah duk duniya bata da alwaliyyi da wuce mahaifinta, Kuma daman alwaliyya manya agurin mace guda biyu ne d'a da uba, da'ace mace bata da uba,amnan tana da d'a , tana da yaya uwa daya uba daya ,tana da kani uwa daya uba daya ,to babu wanda ya camcanta ya zama alwaliyyinta kmar d'anta haka addini ya tsara saboda d'a yafi sonta d'anta bazai kaita inda zata cutu ba ,haka zalika uba bazai kai yarsa inda zata cutu ba ....
"Sai wakilinka wato ni kenan naje na samu alwaliy na muwaddat na tambayar masa aurenta agurinsa, saboda idan ka d'auki d'anka, misali ka bawa wani d'aunwaka amatsayin ya rike maka , to tamkar ka damka jagoranci yaron ne gabad'aya a hannunsa, zai iya masa wakilci aure zai iya masa komai koda kuwa shi mahaifin yaron bai fad'a maka hakan ba, inda yabaka d'ansa ka rike masa shi, to ya baka wannan ragamar a hannunka, to kamar yadda mahaifinka ya bani kai auwal ,tkmr ya bani ragamarka ne,
amman ita ummi bazata iya bada auren muwaddat ba, saboda ita macece shiyasa dana tashi sai na nemi shi mahaifinta da batun , tare da neman shawaran d'anuwana mukazo tare Kuma akwai sheidu alokacin da aka d'aura aure a wannan lokacin, kwarai ya haramta ma'aurata suje su aikata wani Abu ,domin idan suka aikata hakan niyyarsu niyyar zina ce sai dai ko da wasa idan aka fad'a musu ,su din ma'aurata ne ,Koda zasu d'auki abun amatsayin wasa sukaje suka sadu da junansu ,sunan abinda sukaje sukayi ba zina bane aure ne ,koina suje Koda kuwa gaban alkali ne suka ce ba zina suka aikata ba, za'a iya kafa hujja, da wane bance maka wance matarka bace , sai yace "eh na tuna ka fad'a min domin akwai hadisin da yake magana akan haka "manzon Allah s.a.w yace " salasun jidduhunnajid rahzulnajid abubuwa guda uku , gaskiyarsu gaskiya ne ,haka zalika wasansu wasane .attalaqu ,
wanniqa'u, wal ukutu , na farko saki na biyu Kuma bada aure na uku shine ka yanta bawa ,a wata ruwayar manzon Allah s.a.w yace "ko kuma ka maida mace misali idan namji ya saki matarsa saki d'aya ko Kuma ya saketa saki biyu, ko da wasa yace ya maida ita ta maidu .
Ta bangaren ka bawa mutun aure , lafazin, na baka aure kad'ai akwai abubuwa dake tattare dashi .....
Daga cikin abubuwan dake tattare dashi ace wa mutun ai wancen matarka ce kuma matar mutun din ce da gaske, sai mutun ya d'auka da wasa ko kuma mutun ya d'auka ba'a wasa ba ,to duka wannan yashiga ciki ............
Mmn sudais
💗💗💗💗💗💗
MUWADDAT
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
~NA~
*AYSHA A BAGUDO*
~DEDICATED TO~
_AUNTY SALAMATU AYYUBA_
_(UMMIN KADUNA )_
warning!!!
don't read this novel if you know you are not married... ❌❌❌coz this book contains only for mature people , if you read it, is for your own risk ......
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
page 42
... parlour'n ne ya sake d'aukar shiru na tsawon minti goma, gabad'aya ahlin dake zaune a gurin sun tattara hankalinsu da natsuwarsu gurin sauraron bayanan uncle uncle umar," bunayya zuwa yanzu dai nasan ka tuna abinda na fad'a maka a wannan lokacin, kuma ka fahimce inda maganata ta dosa ?
Cikin wani irin yanayi mai tsarkakkiya bunayya ya d'aga kanshi still kwayar idanunshi na cikin na uncle dinsa , "dan haka ka kwantar da hankalinka muwaddat tana nan a matsayin matarka ta sunnah ,haka zalika yaran da zata haifa maka suma a matsayin ya'yan sunnah suke ba ya'yan zina ba ....
Naunayen ajiyar zuciya gabad'aya ahlin suka sauke had'e da yiwa Allah godiya ,ummi kam har da sujjada tayi domin nuna farincikita ga Allah ubangijin talikai da yasa ba zina yaranta suka aikata ba.
Uncle umar ya numfasa kana ya cigaba da magana kamar haka "a zahirin gasky yan'uwana wannan abinda ya faru akanmu aya ce garemu ,Kuma kuskuren ne babba da aka so aikatawa Allah ya kiyaye ,yanzu da ba dan nayi tunanin aurar dasu ba da me kuke tunanin zai faru?
" barin ma ke ummi da kike wa yaro kallon yaro ne ba zai iya raya sunnah ba ,kisani duk qanqatar najimi ya wuce ki d'aukesa a matsayin yaro ,domin namji baya ta'ba kasancewar yaro agurin mace dan ga zahiri nan kin gani .
" Sannan ku dinga sauraron uzirin yaranku idan sunzo muku dashi, karatu baya hana aure, haka zalika aure baya hana karatu, kowanne da muhallinsa arayuwa ,"qalu bali gareku iyaye masu ra'ayin son yaransu suyi karatun boko fiyye daraja aure ,shi kansa karatun idan mace ko namiji nada aure sun fi samun natsuwar yin sa , a galla uncle umar sai daya d'auki sama da minti talatin yana bayani akan kuskuren da ummi ta tafka , sannan daga karshe yace Allah ya kiyaye gaba ..
Gabad'aya suka had'a baki gurin cewa" ameen" Abi da dady suma suka tofa albarkaci bakinsu take parlour'n ya kaure da hayaniya wanda ya jawo hankalin yaran gidan kacukan faiza ta tattara hankalinta zuwa parlour'n dan haka nan ta kasa samun kwanciyar hankali ..
Ahankali bunayya ya d'auke tsumammun idanunshi cikin na uncle umar da tun sanda ya soma zayyano magana suke kanshi ,ya maida su ga muwaddat dake zaune har lokacin hawaye na gangaro mata,
wani irin sanyi dadi ne ya shiga ratsashi , daman shi tun da yake saduwa daita bai ta'ba jin cewar zina yake aikatawa daita ba.
" ahankali ya mike daga zaunen da yake da niyyar Isa inda take, idanunshi suka sauka akan yaya akram wanda yayi folding din hannuwansa duka a kirji yana kallon yatsun kafafubsa, kallo d'aya bunayya yayi masa ya fahimci halin da yake ciki ,Sam baya cikin hankalinsa da natsuwarsa ,ko bai fad'a masa ba ,yasan tunanin yaransa yake , madadin ya k'arasa ga muwaddat kamar yadda yayi niyya sai ya k'arasa gurin Yaya akram, ya d'aura duka hannuwansa a saman kafad'arsa, murayarsa can kasa ta yadda babu mai jin abinda zai ce " cool down yayana, karka bari wannan matsalar ta dameka, ka bani dama yayana ..."ina neman alfarma agurinka da ka bani damar fahimtar da iyayenmu cewar .....
"Cewar ke ....?
"No bunayya this is not the right time da zasu sani ,da sauran lokaci tukuna, yana gama fad'ar haka ya juya ya bar parlour'n hankalinsa a matukar tashe.
take shima bunayya ya biyo bayansa a tare suka shiga part dinsa ..
Sun dade zaune acikin d'akin Yaya akram suna tautaunawa bunayya na fama dashi ,akan ya bari ayi komai a wuce gurin, "kowani bawa da yadda kaddararsa take zuwan masa , haka zasuyi hakuri su d'auki kaddararmu dan Allah yaya ka bari na nasar musu , fur Yaya akram yaki, bunayya yayi rarrashi yayi ban hakuri amman yaya akram yace a'a haka bunayya ya hakura da rarrashinsa yana mai jin tausayin Dan uwansa acikin ransa ....
Da yammaci ranar kafin abi da uncle umar su wuce , dady yasa aka Kiran masa yaya al'ameen ,
Yana zaune akan kujerar dake fuskantar dady jikinsa na rawa dan haka nan yake ji ajikinsa akwai abinda ke faruwa ,lokacin da dady yake zayyano masa batun auren muwaddat da bunayya kad'an ya rage zuciyarsa bata buga ba tsabar firgici da tashin hankalin daya tsinci kanshi ,wani Abu mai duhu ne ya gilma cikin idanunshi take ya runtse idanunshi jikinsa na sake d'aukar zafi da rawa , yace " kenan da matar aure na yita soyayya kenan, har ina muradin mallakarta a matsayin uwar ya'ya na ?
"Haka ne inji cewar dady shiyasa lokacin da kazo min da zance kana bukatar auren muwaddat kaji nace maka ka bar magana, ga faiza nan ka nemi auranta ,Kai yanzu a tunaninka akwai diyar cikina da zan iya hanaka aurenta ?
"Babu aminu saboda ina sonka Kuma Ina jinka tamkar d'an cikina ,sai dai lokacin nayi mamakin yadda ka watsa min kasa a ido ,ka nuna min son ranka ,wanda ni a nawa tunanina ko ranar ake d'aura aurenka da muwaddat nace ka barta zaka hakura kabi umarnina ..
nasiha mai cike da kwantar da hankali dady ya shiga yi masa saboda ganin yadda ya fita ranshi , haka su abi ma, daga karshe dady yace "har yanzu kofar neman auren faiza a bud'e take agurinka , idan kana bukatar , amman kaje ka samu aminika kuyi shawara, ni kuma zan nemi iyayenka da batu .."