Sashe 87
Muwaddat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
nan ma gwajin farko likitan yace juna biyu gareta ,wani irin kallo kallon ummi da abi sukewa juna mai tattare da matsanancin tashin hankali.
"Kina jin abinda likita ya fad'a wai jinin muwaddat na d'auke da ciki ,"kai wannan ba gaskiya bane ,da al'amun wannan mahaukacin doctor ne, bai San aikinsa ba ,ai duk laifinki ne ta yaya kina babbar likita zaki kawo mutane wannan k'aramin hospital din dan kawai a 'batawa mutane moon dinsu ..
Baki ji yadda nake jin zuciyata ba a halin yanzu ,ina jin kamar ana zarar raina ne ,tashi tashi muje kiyi mata gwajin da kanki koma abar shi gabad'aya domin banga ta yadda za'a yi muwaddat tayi ciki ba ,sam wannan zance karya ne ba gaskiya ba ..
yana gama fad'a mata haka ya dubi likitan da yayi zaune rike da biro yana dubansa "likita kaje ka sauya sana'a zuwa kwasar shara,Dan shi ne ya kamaceka ba aikin likitanci ba, ya janyo hannu ummi cikin 'bacin rai suka fito tana goge hawaye saboda ita ta rigada ta yarda ta kuma amince ciki ne ga muwaddat dinta "
Abun tambaya wa yayi mata cikin ?
"Sannan a ina akayi shi?
shine abinda yake bata mamaki da d'aure mata kai daga asibitin nata asibinta suka nufa suka d'auko muwaddat wacce tun barin bunayya d'akin ta farka tana kuka.
Tun a mota jikinta yayi sanyi sakamakon ganin irin kukan da ummi take, tambayarta take son yi Amman ta kasa ,hk kawai take jin gabanta na fad'uwa har suka iso gida kuka ummi take shi dai abi bai ce mata komai ba saboda direban dake cikin motar..
A parlour'n gidan sukayi masauki gabadayansu inda suka iske bunayya zaune rike da wayarsa kallo daya yayi musu ya tabbatar da suna cikin tashin hankali fiyye da Wanda yake ciki ,ya d'auke idanunsa akansu saboda Sam iyayensa basu bashi tausayi ba, idan ma akwai Wanda zai tausayawa to muwaddat ce ,abi ne ya nunawa muwaddat gurin zama dan ta kasa samu natsuwar zama saboda irin kukan data ga ummi keyi ,ta zauna da kyar jikinta na rawa haka kirjinta na bugawa da karfin gaske sai lokacin tunanin ko bunayya ya fallasa sirrinsu ne yazo zuciyarta, tunda ta zauna ummi ke kallonta tana zubda hawaye abi yace "wai meye haka ne mukarama?
"wannan wani irin abu ne haka yarinyar nan nasan bata d'auke da komai ai kema cikakkiyar likita ce mai zaman kanta why not ki gwadata ki tabbatar da gaskiyar lamarin, ummi ta kalleshi da idanunta da suke cike da ruwan hawaye tace "gaskiya ne muwaddat na d'auke da ciki saboda ni na fara gwada da farko ,zuciyata taki yarda ,shiyasa kaji na kiraka mukaje gurin wannan likitan da nasan bazai fad'a min karya ba.
"What?
"How this thing happened?
Abi ya mike tsaye Yana kallon muwaddat a mugun atsorace "ciki muwaddat ?
"Ciki fa mukarama wani irin ciki gareta?
Ya juyo Yana sake duban muwaddat cike da tashin hankali ..
Yayinda take muwaddat ta fashe da kuka tana kallon bunayya dake zaune ya d'aura kafarsa d'aya bisa d'aya Yana karkad'awa "lallai idan ya tabbata ciki gareta to bunayya ne "Inna lillahi wa Inna lillahi raji'un"na shiga uku ni muwaddat ciki gareni ?
"To wazance yayi min ciki ?
Takarasa zance ciki wasu zafafan hawaye na wanke mata fuska ,Banda kalmar Inna lillahi wa Inna lillahi raji'un babu abinda muwaddat take furtawa acikin zuciyarta sannan ta d'aura hannuwanta duka saman kanta .
"Ba d'aura hannuwa saman Kai zaki yi ba , fad'a mana uban da yayi miki ciki zakiyi...
cikin wani irin yanayi na miskilanci yake kallonta batare da yayi tunani komai ba
shi asalima dadi faruwar lamarin yayi , sai dai muwaddat ta bashi tausayi, yana jin kmr ya kamota jikinsa ya bata hakuri akan tashin hankali da take ciki .
Amman daya tuna abinda taso yi masa take yaji haushinta ya kamashi a ganinsa ma meye ya faru da har zata dinga irin wannan kukan tana dubansa , ahankali yake k'ara mata karfin gwaiwar amsa tambayar ummi ...
ummi banda kuka babu abinda take tana sake tambayarta Wanda yayi mata ciki amman muwaddat tayi shiru taki yin magana illa kukan datake ..
Shima abi gabad'aya mutuwar tsaye yayi ya dawo tamkar mutun mutumin har sai da ummi tace "abi kana jinmu kayi shiru kace wani abu mana," kace ta fad'a mana Wanda yayi mata Wannan cikin..
Abi ya kasa magana dan bazai iya ba ,kwata kwata bashi da wannan jarumtar ,ran ummi yayi matukar 'baci ganin tana neman 'bata musu lokaci ta mike tana k'ok'arin rufeta da duka abi ya riko hannunta "ka sake ni na yiwa wannan munafukar Allah dukan mutuwa ,maci amanar ruhi duk irin tarbiyar da muka baki wannana shine sakamakonmu ,"me zancewa yaya ......?
"Wani irin abun kunya ne wannan ?
"Muna d'aukarki salaha mun yarda dake mun amince miki a she zuwa kike kina yaudararmu ,kina cin amanarmu abayanmu ,ni ta ya ma kikayi acikin gidan nan baki fita koina ke kad'ai, baki zuwa islamiyya ....
makaranta ni ke kaiki da kaina, hatta direba ban yarda ya kai min ke koina ba ,ko malamin islamiyya yayi ciki ......
"kai ina wallahi bashi bane , tunda ga gurin karatunku can, ga mazaunina can ga naki ga na malam " a idanuna ake yin komai ... ta k'arasa mgnr tare da fashewa da wani kuka..
"ban rike amanar da aka bani ba ko?
ta fadi haka tana duban abi dake zaune ya girgiza mata kai ,sannan ya kamota ya mai daita Kan kujerar da ta tashi "ki samu natsuwa mukarama mu bita ahankali muji Wanda yayi mata , sannan ya numfasa ya Kira sunanta "muwaddat ......
ta d'ago kanta ahankali ta kalleshi tana kuka "waye yayi miki cikin jikinki ?
Bunayya dake zaune har lokacin rike da waya yace abi ummi ku daina wahalar da kanku cikina ne .........
gabadaya suka rud'e suka gigice suka ma rasa ta ina maganar ta fito atsakaninsu ,shi kuma bunayya da yayi maganar yayi kamar bashi ya fad'a ba, ya cigaba da latse latsen wayarsa hankalin kwance ..
mmn sudais
💗💗💗💗💗💗
MUWADDAT
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
~NA~
*AYSHA A BAGUDO*
~DEDICATED TO~
_AUNTY SALAMATU AYYUBA_
_(UMMIN KADUNA )_
warning!!!
don't read this novel if you know you are not married... ❌❌❌coz this book contains only for mature people , if you read it, is for your own risk ......
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
page 37
...tun da muwaddat taji sautin muryarsa yana furta kalmar "abi ummi ku daina wahalar da kanku ciki na ne.. ... zuciyarta ta tsaya cak ta daina aiki na wunci gadi....
kafin daga baya zuciyarta ta soma bugawa da karfin gaske,maganarsa ba'a iya kunnenta kad'ai suka samu nasarar tsayawa ba har ma da gangar jikinta da koina take jin saukar furucinsa tamkar saukar aradu ....
yi tayi kmr ta kwasa da gudu ta bar parlour'n domin tsira daga wannan taskon tashin hankalin data tsinci kanta mai tattare da abun kunya , amman babu halin aikata hakan sakamakon gabobi Jikinta da take jin tamkar ba'a gangar Jikinta suke ba , ahankali jikinta ya sake d'aukar rawa kamar mazari, hawayen idanunta suka tsananta gangarowa bisa kuncinta , da kyar ta juyo inda ummi da abi wad'an da sukayi mutuwar zaune agurin suka dawo tamkar matattu suna duban bunayya ,mamaki ne ko kuwa dimuwa ce tasa me su alokacin, ita dai bata sani ba, dan tashin hankalin da take ciki ya ninka nasu.....
Cikin tsananin matsanancin tashin ahankali bakinta ya cigaba da maimaita kalmar inna lillahi wa inna ilaihi rajiun jikinta na wani irin kyarma .
wannan kalmar da muwaddat ke maimaitawa a fili itace ta dawo da ummi da abi cikin hankalinsu suka shiga kallon ita kanta muwaddat din, kallo kuma irin na tsantsar mamaki da al'ajabi da tashin hankalin.
"da gaske ne abinda kunnuwansu suka ji ya fito daga bakin tilo d'ansu ko kuwa karya ne ?
ummi ta tsaida kallonta akan bunayya sosai tana son ya karyata mata abinda taji ya fito daga cikin bakinsa cewar karyar ne ba gaskiya bane....
amman sai taga yayi shiru yaki cewa komai illa wayarsa daya rike gam kmr za'a kwace daga hannunsa , yayinda a bad'ini kuwa ba za iya misalta kalar tashin hankali da shi kansa yake ciki ba...
da kyar ummi ta had'iye abinda taji ya tsaya mata a makoshi ta kira sunansa cikin wata irin murya wacce bai ta'ba sanin umminsa dashi ba "bunayya ......
cikin jikin muwaddat kai kayi shi ko kuwa kunnawanmu ne suka jiyo mana sa'banin haka?
A sukwane ya d'ago kansa ahankali zuciyarsa na wani irin bugawa da karfin gaske ya tsurawa umminsa da hawaye suka gagara tsayawa akwarnin idanunta ido yana kallonta , kafin daga baya ya d'an lumshe tsumammun idanunsa ya bud'esu fesss akanta ya janyo numfashi da kyar ya fitar hankali, sannan yace "eh ummi cikina ne kuma ina son abuna plz ku bar min shi......
" inna lillahi wa inna ilaihi rajiun shi yayi nasarar katsewa bunayya hanzarinsa.
"cikinka ne kuma kana son abunka ,abar maka shi bunayya?
Ummi ta furta haka tana kuka ,ya d'aga mata kai ala'mun eh, ai ko ta sake rushewa da wani sabon kuka.....
kuka ummi take sosai tamkar ranta zai fita tana dafe da kirjinta da take jin tamkar zuciyarta zatayo waje.
"wace irin bakar rana ce yau gareni ?
"Meke Shirin faruwa da rayuwata data ahlina ?
"Ya Allah kasa zantuttukan bunayya su kasance cikin mafarki nake jiyo su ?
"Allah Allah kasa karya ne ,karka nuna wannan bakar ranar acikin rayuwata "me zancewa duniya ........ ?
"Me duniya zata fad'a akaina ?
"Idan wannan abu ya kasance gaskiya ya ..ya ..ta kasa k'arasa zancen zucin da take sai ta kama haki tana fidda numfashi sama sama ......
shi kuwa abi gabad'aya kasa magana yayi yana cigaba da kallon bunayya cike da matsanancin mamakin karfin hali irin nasa "wato dai sune suke masa kallon yaro k'arami wanda bai isa aure ba,a she shi tuni ya zarta inda suka ajiye matsayinsa?