← Book details Muwaddat Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 99

Sashe 14

Muwaddat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tayi masa fari da ido sannan tace "baza'a yi ba, daka dawo ka kalli inda nake ?"ai ta ummi da abi kake yi ,me yasa kake tsammani zanyi maka sannu da zuwa, nunata yayi da yatsan hannusa yana murmushi "babu ruwana ummi abi kuna jinta ko, "babu wani muna jinta ai gsky ta fad'a inji cewar ummi "rabu dashi ummi wallahi yayi mugun rainane har da wani ce min ke kmr shi da sa'arsa "karka manta har yanzu ina nan amatsayin auntynka.

aunty zaka dinga kirana ba wani muwaddat ko ke ba ,mara kunya kawai ta k'arasa mgnr tana murmushi ,bata kai ga rufe bakinta ba ya matso kusa daita sosai cikin fushi ya tsaya gabanta yana nunata da yatsa har jikinsa na tsuma yace "rainin kuma na nawa ?
so nawa zance miki ki daina min kallon yaro, muwaddat ki daina ce min yaro...wallahi ki kiyayeni kina kirana yaro kmr ke kin haifeni ko kuma wata kanwar uwata, a filli zaka d'auka wasa yake amman ba zahiri 'bacin ransa a bayyane yake magana yake cikin 'bacin rai ganin kmr da gaske yaji haushin kiransa yaro datayi ,har yana neman da kusar da farinciki daya sauka dashi yasa tayi gaba tana tafiya had'e da cewa yaro kazo muje gida kasa mutane suna ta faman kallonmu .

muwaddat .. ya kira sunanta taja ta tsaya batare da ta amsa ba yayinda ummi da abi sukayi murmushi"ai kun had'u kenan zaku dawo kmr karnuka ..
suka nufi inda motarsu take, shi kuma ya k'araso inda take ya had'e fuska tare da matsowa kusa daita cikin yin kasa da murya had'e da tsura mata tsumammun idanunsa da suka sauya kala yace "muwaddat wallahi ki daina min kallon yaro nan .."kiji tsoron abinda yaron zai iya aikatawa "

"me zakayi ,babu abinda yaro kmrka zai iya yi duk cika baki ne, ta sake juyawa yayi saurin janyota ya rike tafin hannuta cikin nasa yana massaging "ni nasan nayi miki yawa bazan miki kad'an ba, idan kuma kina mutsu ko a yanxu zamu iya gwadawa ,dariya tayi cikin d'aukar maganarsa shirme, ta sanya dayan hannuta ta zare hanunta dake rike cikin nasa sbd ganin yadda idanun mutane yayi musu ca aka suna faman kallonsu.
domin gurin tmkr safiya ce sam bazakace dare bane saboda fitilun da sukayiwa gurin qawanya, tacigaba da tafiyarta ahankali hips dinta na juyawa cikin rausaya tace "kanina kazo mu tafi gida plz "shi kuwa tsumammun idanunsa ya tsurawa Hip's dinta tare da sauke ajiyar zuciya yana mai lasar lip's dinsa da hadiye yawu saboda ,tuni makoshinsa da lips dinsa sun soma bushewa, lokaci daya ransa yayi masefar bacci wani tuttukin bakinci ya caki tsokar dake makale da kirjinsa ganin yadda hankalin mazan dake gurin suka bita da kallo,ko bai fad'a ba yasan yabawa suke da kyawun surar jikinta wanda ko cikn hijab take sai anga yadda suke motsowa, cikin sauri sauri da zafin rai yabiyo bayanta ya bud'e gidan bayan datake zaune yashiga adaidai lokacin da direban su ammi yasoma k'ok'arin tayar da motar yashiga ya zauna yana cika yana batsewa direba ya ja.

tunda yashigo motar idanunsa ke kanta yana kallonta cike da 'bacin rai "kanina kana son fushi dayawa wallahi, ka daina fushi irin haka saboda baya kananun yara matasa irin kyau, zai fi kyau ka saki fuskarka plz .

bata k'arasa mganrta ba ya matsota sosai tayi saurin dubansa shima ita yake kallo kana yasoma magana cikin fushi "baki da kirki muwaddat sannan bakida tausayi..
naunauyen ajiyar zuciya ta sauke da karfin gaske sannan cikin siririyar muryarta tace "yanzu kuma me nayi daga dawowarka ?
"komai ma kinyi dan girma allah me yasa kike min tallar jikinki? "
Hip's dinki ...
ta bud'e baki kenan zatayi magana tun bata soma ba yayi saurin had'e bakinsu guri daya.. dan yasan kalmar raini ce zata biyo baya

Mmn sudais ce

💗💗💗💗💗💗
      MUWADDAT
      💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

             ~NA~

*AYSHA  A BAGUDO*

     ~DEDICATED TO~  

_AUNTY SALAMATU AYYUBA_
     _(UMMIN KADUNA )_

~BEST AUNTY FOREVER AND EVER~

warning!!!

don't read this novel  if you know you are not married... ❌❌❌coz this book contains only for mature people , if you   read it, is for   your own risk .....

WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

page 8

.....tsotsar bakinta yasoma yi ahankali  cikin wani irin salo na zallar shaukinta,
cikin zuciyarsa yake jin wani irin sabon kaunar muwaddat na bin lungu da sako na gangar jikinsa,
take joystic dinsa tayi wani irin harbawa tayi haniniya ta mike, bai san sanda
ya janyota jikinsa ya kwantar daita bisa cinyoyinsa adaidai lokacin ya samu nasarar cafko laulausar harshenta, jikinsa har rawa yake ,ya manne bakinsa gam akan nata, yana wa bakinta wani irin tsotsa na fitar hankali,allah yasa  motar lemozin ce direba ba zai  iya hango abinda ke faruwa a baya ba, har suka iso bakin tafkeken get din gidan basu san sun iso ba, suna can duniyar tsotsar bakin juna.. ...

ahankali direba ya sanya hancin motarsa ciki harabar gidan ,kai tsaye ya nufi inda aka tanada domin ajiye motacin gidan yayi parking ya fito, wanda tuni su ummi sun fito daga cikin motarsu suna tsaye jiran fitowarsu .

ganin har tsawon minti biyar basu fito ba, yasa ummi k'ok'arin iso inda motar take parke ,  haka kawai ta tsinci kanta da jin matsanancin  fad'uwar gabar da batasan dalilinsa ba, gama isa ta ke da wuya ta kai hannuta jikin glass din motar da niyyar yin knowking, k'arar sautin wayarta ta karad'e gurin Wanda hakan yayi sanadiyyar katse musu hanzari ,   suka dawo cikin haiyacinsu , ita kuma ummi ta maida hannunta cikin jakarta ta ciro wayarta tana   duba screen din wayar ,sunan yayanta ne ya bayyana akan fuskar screen din, ta d'auki wayar ta manna a kunnenta"assalamu alaikum "

daga can bangaren aka amsa mata da "wa'alaikis salam warahmatul ya auwal din ya sauka ko?

"ya sauka lfy yaya yanzu ma shigowarmu gida kenan daga airport ta k'arasa mgnr tana kwankwasa glass din motar wanda yasa gabadayansu suka sauke naunauyen ajiyar zuciya suna kallon junansu kmr ranar suka fara ganin juna ,lumshe ido muwaddat tayi tare da d'auke  idanunta  cikin nasa ta maida kan sumarsa  kanshi data hargitse.

jikinta a matukar mace ta kai hannunta ta gyara masa sumar kanshi kana tasoma k'ok'arin fitowa daga cikin motar ,yayi saurin rikota ya manneta da jikinsa sosai  zuciyarsa na wani irin harbawa "bari na rigaki fita tukunna, idan kika fita hk ummi zata  fahimci wani abu, lumshe idanunta kawai tayi ba tare tace masa komai ba, illa hannunta data kai kan joystick dinsa very slowly tana kwantar daita wanda kad'an ya rage numfashinsa bai bar gangar jikinsa ba ..

alama tayi masa daya soma fita kmr yadda ya bukata, tana mai kawar da fuskarta gefe guda kirjinta na bugawa da sauri sauri, domin bata tanadarwa zuciyarta amsar da zata bawa ummi ba, idan ta tsareta da sankamammun tambayoyinta.

ahankali ya kai hannunsa zai bud'e murfin motar , ummi ta sake knowking cikin d'aga murya "wai me kuka tsaya yi ne acikin mota haka?
",ku fito mana kuna 'bata mana lokaci
magana yake son yi, amman yasan ko ya bud'e bakinsa  maganar bazata fito ba , kai tsaye yana gama bud'e murfin motar ya fito tare da gyara zaman rigarsa ummi ta tsura masa ido gabad'aya ta tsinci kanta da kasa d'auke idanunta akanshi ,yayinda shi kuma yayi saurin waskewa ta hanyar yin gaba abunsa yana shafa keyarsa ala'mun jin kunya , lokaci daya kuma yana bawa direban daya tukosu umarnin kai masa kayansa part dinsa, sannan yayi gaba ya isa inda abi yake tsaye suka jera tare zuwa cikin gida..

da sauri  ummi ta d'auke idanunta akanshi ta bud'e bangaren da muwaddat ke zaune wacce ta d'aura kanta bisa cinyoyinta kirjinta na wani irin mahaukacin bugawa daf daf.. , jikin ummi har rawa yake gurin cewa "bby me ya sameki haka ?
"halan bunayya yayi miki sakarci  da rainin wayon daya saba ?

"shiyasa fa kullun nake gaya miki ki rage shiga shirginsa bakiji magana , ta k'arasa mgnr tana d'ago fuskarta da hannuwanta duka "me yayi miki naga idanunki sun yi ja ..?

murmushin karfin hali muwaddat ta kirkiro , tana yunkurin fitowa tace "kai ummi babu abinda yayi min fa, ni yanzu har akwai abinda bunayya zai min da zai dameni ,bunayya fa jina ne, koda yayi min wani abu ma bazan ta'ba bari ya dameni ba ,kaina ne dai naji yana d'an min ciwo"

ummi ta sauke numfashi da ajiyar zuciya atare kana tace"kai wannan ciwon kan na rasa gane kansa wallahi , muje ciki ki sha maganin ki kwanta ,hannunta ummi ta riko suka nufi ciki suna shiga tayi hanyar up stairs daita  "ummi ina kuma zaku please ki dawo  bana son yin nisa dake i really miss you sweet mother "zan bawa bby magani  ta sha ,yanzu zan dawo nima nayi missing dinka ta fad'a cikin matsananci farinciki, murmushin gefen baki Bunayya yayi "gskiya ummi kina shabgwa'ba yarinyar nan dayawa shiyasa take raina mutane, ki rage shagwa'bata saboda ba lallai ta samu mijin da zai jurewa shagwa'barta ba.

"karka damu zata samu da ikon Allah, ba mijin da zai jure shagwa'barta ba, mijin da jurewa komai na rayuwarta Allah zai azurta ta dashi, bunayya da abi suka kalli juna suna murmushi "ni dai ummi ki dawo tukunna ki zauna nayita kallonki nayi missing dinki Allah , karki biye mata, saboda  nasan babu  abinda ke damun wannan yarinyar zallar shagwa'ba ne kawai ke damunta, ya fad'a mata hk yana tsare muwaddat din da tsumammun idanunsa masu kashe mata sansar jiki ,  ko sauraronsa ummi batayi ba ta nufi d'akin, suna shiga ta zaunar daita a gefen gado ta bud'e durowanta  da take ajiye magungunata ta ciro paracetamol ta mika mata,sannan  ta k'arasa inda k'aramin fridge dinta yake ta d'auko ruwan roba ta mika mata "maza ki sha ki nemi guri ki kwanta ki huta, kar  bunayya ya takuraki .

muwaddat ta yatsina fuska saboda bata son shan, magani " juya maganin tayi tayi a hannunta tana tunanin sha  ,   sai da ummi ta amshi maganin a hannunta ta 'bal'bala mata sannan ta sake mika mata ta sha, ta kwanta agefen gadon.
Chapter 14 · 0% Book details