← Book details Muwaddat Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 65 OF 99

Sashe 65

Muwaddat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bayan kusan mintuna shatara sai taji sautin muryarsa yana kiran sunanta ahankali, maimakon ta amsa sai ma ta tura kanta a tsakankanin cinyoyinta saboda tunanin da wani ido zata kalleshi a yau ya shata mamaki, tayi mamakin karfinsa da mazakuntarsa ahankali ta furta ,"oh ni Allah ,wannan wani irin rayuwa ce haka ni muwaddat ?
hakika kin tafka babban kuskure arayuwarki kin aikata zina da kaninki ,da wannan iskanci ai gara ace auren kika amince kukayi ....
tana cikin haka yashigo bayin ya tsugunna agabanta ,sai taji ya d'an saki murmushi "uwar gidana muwaddat kenan , sannan uwar ya'yana "tayi shiru ta kyaleshi ,ya d'ago kanta aiko ta watsa masa idanunta da suka kad'a sukayi jajir tsabar kukan da taci, wanda yasa take gabansa fad'uwa, bai san sanda ya cakumota ya dorata ajikinsa ba, inda ya zame ya zauna kasa shima a band'akinta da bawani kyau garesa ba, sai dai bai da kazata komai ,dan da alamun ma yau ce rana ta farko da aka shigesa, jikinsa a sanyaye ya d'ago kanta zai tsotsi bakinta ta shiga gocewa har ta zame ta kwanta jikinsa ya dinga fidda numfashi, ya rasa yadda zai yi.. kawai ya rungumeta ta baya " ki bari na gasa miki jikinki ga ruwan zafi ,gashi can nasa akawo, tayi masa banza "ko zaki yi da kanki ?

Ta d'aga kanta ala'mun Eh, to kyautar amarcinki fa,ko shima kin yafe sai an d'aura aure na had'a da sadaki gbdy, sbd kinga yadda abun ya kasance ,mun ci amarcinmu babu shiri..
"ta d'ago da kyar ta zabga masa wata uwar harara "gsky ina son kallon naki,yana mugun kasheni ,yau kam zan biya kudin wannan kallon da kudin da ba'a kirgasu a hannu ..

Aranta tace wani irin kudi ne haka ? Kanta kasa ta kudundine da hannuwanta ,
Kamar yasan tunanin da take yace "kina son na biyaki?
Tayi saurin girgiza masa kanta "to ni gaskiya ban yarda ba "d'ago kigani ki kallesu ,saboda kisan irin tanadin da zaki musu.. muryarta a tsarke tace ni kabarni dan Allah babu wani abinda zan kalla ?
"plz baby...
muryarta a matukar harzuke tace "wai me zan kalla ne?
"Kudin mana "da kyar ta d'ago abun mamaki sai gani tayi ya turo mata harshensa da yawu ajiki "ina abun kallo?
"Gasu kina gani "ina fatan dai yawu bashi yake nufi ba ,bata San sanda ta kai hannunta ta ta buge bakin nasa ba ya k'ara wargajewa a kasa yana rungumeta "naga duk kin damu ,banason ki sanyawa zuciyarki damuwa muwaddat, wannan Abu fa babu mai ganewa atsakaninmu matukar bake kika fito dashi ba "to ai idan ban fito dashi ba, ai Allah ya ganmu ,ni dai to be the first and last da zamu sake aikata hakan .."ni yanzu ba komai nafi ji ba kamar mijin da zan aura "waye shi din ?
"Duk Wanda Allah ya kaddaro min mana " koda kuwa ni ne ya fad'a yana had'e fuska ?
"A'a gaskiya bazan iya aurenka ba Allah ya had'a kowa da rabonsa"a she kuwa zaki yi ta ganin wulakanci, dan bazan barki ba ,sai dai muyita rayuwa tamkar ma'aurata, ke ko wani kika aura bazan barki kiyi zaman aure dashi ba, zan hanaki sukuni arayuwar aurenki "
"Pl bunayya enough is enough , mu bar zancen wasa bazamu sake aikata hakan ba "ina ai bazai yiwu ba, dan billahil azim bazan bari wannan zumar ta subu ce min ba.. ..yayi maganar a kasan zuciyarsa.
"bunayya ka fahimceni yanxu ko auren mukayi ba ganin mutuncin juna zamuyi ba "inji uban wa? ya fad'a hk a matukar hassale "kinga banason shirme gabadaya kina soma 'bata min rai ,jin ana kwankwasa kofar d'akin tare da sallama yasa ya Mike tsaye ya fita can kamar minti biyu ya dawo rike da botiki shake da ruwan zafi matar gidan na biye dashi "dan Allah aunty ki taimaka mata daga ni har ita bamu san yadda zamuyi ba.. kasancewarmu sabbin aure ne.
"karka damu kaje daga waje muwaddat najin yadda yake ta shirga karya tun jiya har zuwa yanzu tayita mamakinsa, bayan fitarsa matar taimakawa muwaddat ta gasata da ruwan zafi tana tsokanarta, ita kuwa sai hawaye ne kawai ke fita acikin kwarnin idanunta da ita kad'ai ta dalilin zubowarsu..

Ko abinci kirki basu tsaya sun ci ba ,suka yiwa mutanen sallama had'e da kyautar kudi mai yawa ,gabadaya jikinsu agajeye yake amman haka suka d'auki hanyar komawa gida, tun da suka shiga motar bai ce komai ba, dan gabad'aya tunaninsa ya tafi gurin ummi ,da alamarin da suka aikata a daren jiya banda fad'uwar gaba babu abinda yake he's so afraid, Yasan ummi na da saurin ganiya ,idan ta gane abinda ya faru kashe shi ne kawai bazatayi ba ,domin duk yadda take son shi idan yayi mata laifi hkn bai hana ta hukunta shi, dan waigawa yayi ya dubi gefen da muwaddat take zaune jugun tayi shiru hawaye na bin gefen idanunta "gabad'aya tayi wani iri ,idanunta duk sun kode tsabar kuka ya kai hannunsa ya lalubo tafin hannuta"plz calm down baby ,ya fad'a ahankali,ajiyar zuciya ta sauke "ahankali muryarta ta fito tamkar ta mai koyan magana "it's not easy for me Auwal am afraid ta fad'a masa gaskiyar yadda take ji, cizan lips dinsa yayi kad'an "karki damu karji tsoron komai babu abinda zai faru "bari na fad'a miki wani abu har yanzu muwaddat kina cikin raina, ina sonki ko kad'an soyayyarki bata ragu acikin zuciyata ba still ina sonki kuma zan aureki, matukar ke matatace ,sabida nasan matukar ni ne mijinki daga ke har ummi babu Wanda zai hana faruwa hakan kasancewa ,kema kuma nasan zaki so hakan ......
Wani irin kallo tayi masa "ni banga abinda ya sa kike gujewa aurena ba ,kodayake yanzu kowa yasan matsayin kowa ko yanzu kinsa shekaruna ne kad'an, amman agurin harka ni babban ne ba yaro ba ko ?
Still kallonsa take tana tunanin maganarsa komai nashi daban ne kwata kwata bata ga alamun tsoro ko fargaba atattare dashi ba .

Karfe biyu daidai a kofar gidan tayi musu , mai gadin na ganin motar Auwal yayi saurin bud'e get yana gaisheshi tare da muwaddat, kai kawai suka d'aga masa kowanensu zuciyarsa na cikin tashin hankali, bayan an bud'e tafkeken bakin get din gidan ,Auwal ya sanya hancin motarsa ,kai tsaye inda aka tana domin ajiye motoci ya nufa yayi parking ya waigo inda take zaune "kina jina ki saki jikinki kar ummi ta gane ,domin yadda kike yi din nan zai sa ta fahimci akwai wani abu "

Ta d'ago ta tsura masa ido kawai batare da tace komai ba "ki d'aure plz kinji nasan kina jin ciwo sosai ,but muna shiga nan da awa d'aya zan zo na miki allura zaki jiki normal..
ta d'aga masa kai dan bazata iya magana ba ,ya bud'e murfin motar ya fito yana taka kasa zuciyarsa na bugawa da karfin gaske, ya zagayo bangaren da take ya bud'e mata yana kallonta yana jin wani abu na yawo a dukkanin sansar jikinsa, da kyar ta yunkura ta fito tana runtse ido, ta tsaya tana ciza lip's dinta, "Muje ko ya fad'i yana kallonta"
ta lumshe idanunta tana jin yadda kirjinta ke bugawa haka kawai take jin kamar ummi zata gane abinda ya faru atsakaninsu, ahankali tasoma taka kasa tana jin wani irin zafi mai rad'adin yana tsarga mata tamkar an tsagata da bleed tayi saurin runtse idanunta .

ya karaso kusa daita yana kokarin kamata ,ta d'aga masa hannu "bar ni kawai karka tabani bunayya "okay muje ki d'aure dan Allah a wuce gurin ,ta cigaba da takawa har tazo daidai bakin kofar da zata sadata da parlour'n ummi .
ta kai hannunta dake rawa ta tura kofar ta sanya kai cikin parlour'n, da ummi tasoma cin karo zaune tayi wujiga wujiga idanunta sun kad'a sunyi jawur ala'mun ,tana cikin tashin hankali ,da kuma rashin isashen bacci kallo d'aya tayi mata ta fahimci halin datake ciki ...

Mmn sudais ce

💗💗💗💗💗💗
MUWADDAT
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

~NA~

*AYSHA A BAGUDO*

~DEDICATED TO~
_AUNTY SALAMATU AYYUBA_
_(UMMIN KADUNA )_

warning!!!

don't read this novel if you know you are not married... ❌❌❌coz this book contains only for mature people , if you read it, is for your own risk ......

WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

page 27

.... Ummi na ganin shigowar muwaddat ta zabura ta mike tsaye agigice jikinta har rawa yake tsabar tashin hankali , "muwaddat ta furta da karfin gaske hawaye na gangarowa bisa kuncinta ," ina kuka tsaya tun karfe biyar din jiya ?

Tun kafin muwaddat ta furta mata wani abu bunayya ya sanyo kai cikin parlour'n , zuciyarsa na dokawa sai dai a dake yake ,haka ma fuskarsa a had'e tamkar hadari ,amman a bani zuciyarsa wani irin mahaukacin bugu take da karfi tamkar ana buga masa guduwa .

ummi na ganinsa ta maida kallonta kansa tana kare masa kallo tun daga samansa har kasa ganin lafiyarsa lau babu wata ala'mun damuwa tattare dashi ,sai ma wani ciccin magani dayake ,ta iso gabansa ta tsaya cikin fushi da matsanancin 'bacin rai "ina kuka tsaya bunayya ...?
"me yasa ka kashe wayarka jiya ?
Tayi masa tambayar agigice a jere tana kallonsa hawaye na bin kunci , yayi shiru yana tunanin amsar da zau bata, gefe d'aya kuma tausayinta ne yakama shi ,dan bai kaunar ganin 'bacin ranta bare kukanta..

"ka min shiru ina faman magana ina ka kai min yarinya ta kwana ?
"tun jiya muke expecting dawowarku shiru ", na kira layinka har na gaji bai shiga, ita kuma ina kiran layinta yana shiga ba'a d'auka, ku gaya min me ya tsaidaku da baku karaso akan lakaci ba.. ?
Wannan karon a fusace tayi maganar tana buga masa tsawa.

"amm ummi ki bi ahankali abinda ya tsaidamu nake son nayi miki bayani yanzu.. "bayaninn uwar me zaka min da baka min ba tun d'azu dana nake faman tambayarka?
ta k'arasa maganar tana d'auke shi da wasu zafafan maruka guda biyu ajere saurin runtse tsumammun idanunsa yayi yana tsuke k'aramin bakinsa ,haka ma muwaddat duk da abinda yayi mata amman hakan bai hanata jin zafin marin da ummi tayi masa ba .
Chapter 65 · 0% Book details