← Book details Muwaddat Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 75 OF 99

Sashe 75

Muwaddat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"ina so mana muhammadu tunda wannan aikin shine rufin asirina "
Bunayya yace" very gud ,baba ina ganin mutuncinka sosai fiyye da tunaninka ,tunda kazo gidan nan ka ta'ba ganin nayi maka rashin kunya ko wani abu makamancin haka ?

"Ko daya ya fad'i bakinsa na rawa take km yasoma zargin ko shima ya kamashi yana yi musu leke ne ?
da safe da zan fita na lura kana min wani irin kallo da Sam zuciyata bata yarda dashi ba, Wanda sanadiyyar haka naji ina iya dakatar da kai Aiki gabadaya a gidan nan.

"Dan girman Allah muhammadu karkayi haka ,sannan babu wani kallo Dana maka ranka ya dade ,kyawu ka min da safen nan, shiyasa kaga nayi maka hk , amman babu komai ,amman dai kayi hakuri baza'a sake ba, ka gafarceni ,gabadaya sai kuma yabawa bunayya tausayi ,sai lokacin hankalinsa ya kwanta, ya kuma tabbatarwa zuciyarsa zargi ne kawai muwaddat tayi ..hakuri sosai baba mai gadi yashiga bashi ,shi dai bai ce komai ya mike yana cewa "wallahi kaci darajar tsufanka da yanzu na sallameka ka kama gabanka dan na tsani sa ido acikin rayuwata ya juya "

"Ai ko nagode da kaga darajar tsufana Allah dai yayi maka albarka azuciyarsa kuma yace "Allah ya shiryeka Kai da yar'uwarka, yasa ku daina taasar da kukeyi . ..

Tun daga lokacin mai gadi ya cire idanunsa akansu muwaddat,yayinda ita Kuma kiri da muzu ta daina zuwa dakin bunayya, yayi juyin duniya taki, tace "bata sake zuwa d'akinsa ita tsoro take ji ,dan haka shi ke satar hanya ya bi ta kofar kitchen ya kirata tazo ta bud'e masa kofar yashigo su nufi d'akinta ..

*********

Wasa wasa shakuwa mai tsananin karfi ta sake tashiga tsakanin Muhammad Auwal da muwaddat ,a bangaren bunayya yana jin dadin akan yadda take bashi hadin kai ,yanzu har agaban su ummi soyayyarsu suke barjewa batare da sun hankalta ba ,duk yadda ummi ta kai da sa ido akansu, da duk wani motsinsu haka ta gaji ta hakura saboda ta kasa fahimtar komai ,hatta dan had'a jikin da bunayya ke son yi da muwaddat ada ,yanzu babu ya daina baya kwata kwata baya shiga harkarta..

A yau ne aka wayi gari ummi zata tafi bikin diyar aminiyarta da za'ayi kamar yadda tayi niyya, sam bata so tafiyar tabar muwaddat ba, amman babu yadda zatayi ,kirkin hajiya saratu daban ne acikin mutane, tana da matukar kirki da kima a idanunta shiyasa ta kudirci aniyar haltar bikin .

jirgin yamma ummi zatabi zuwa minna ,muwaddat da bunayya ne 'yan rakiya ,yana zaune gidan gaba gefen direba ummi da muwaddat na gida baya ,muwaddat sai wani shagwa'ba take wa ummi" wai zatayi kewarta "kiyi hakuri bby naso zuwa dake wallahi kodan kije kiga binki nufawa 'amman karki damu idan zan koma binki sadear InshaAllahu tare zamu ,bayan jirgin ummi ya tashi suka dawo gida bunayya sai faman murna yake zai ci karensa babu babbaka .

Gidan zai saura daga su sai binta mai aiki gashi ita binta Sam bata da saka ido irin na baba mai gadi, itama dai ji yayi da yana da inda zai aikata daya turata Kafin ummi ta dawo domin yasamu damar watayawa ,amman dai duk da haka zamanta ba zaizo da wata matsala ba, dan bazai hanasa abinda yake so ba, tunda masoyiyarsa zata bashi had'in kai a duk sanda yaso ....

Ummi na barin gidan ko cikakken awa biyu ba'ayi ba bunayya ya nufi d'akin muwaddat ..

Mmn sudais ce

💗💗💗💗💗💗
MUWADDAT
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

~NA~

*AYSHA A BAGUDO*

~DEDICATED TO~

_AUNTY SALAMATU AYYUBA_
_(UMMIN KADUNA )_

~BEST AUNTY FOREVER AND EVER~

warning!!!

don't read this novel if you know you are not married... ❌❌❌coz this book contains only for mature people , if you read it, is for your own risk ......

WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

page 31

.....yana shiga d'akin ya sameta zaune a gefen gadonta ,tana waya da yaya al'ameen, tana jin kamshin turarensa ta d'ago kanta da sauri ,suka had'a ido dashi, take kirjinta yayi wani irin mahaukacin bugawa da karfin gaske,ta tsura masa idanuwanta tana kallonsa, fuskarta da al'amun rashin gsky , irin kallon da yake mata yasa tasha jinin jikinta tayi saurin yi wa yaya al'ameen sallama zuciyarta na dokawa..

Yayinda shi kuma ya cigaba da kafeta da tsumammun idanunsa kana ahankali yasoma ta kowa zuwa inda take zaune tamkar wacce aka dasata, jikinta a sanyaye ta Kai hannunta kan mirrow zata ajiye wayar ya k'araso ya rike tsintsinyar hannuta yace " ke da wa kike waya?
yayi mata tambayar yana sake kafeta da tsumammun idanunsa.
"yaya al'ameen ne ta bashi amsa atakaice zuciyarta na wani irin bugawa.

bata kai ga rufe bakinta ba, ya matsota sosai cikin fushi ya kar'be wayar ya zirata acikin aljihun wandonsa sannan ya nuna ta da yatsan hannusa, har jikinsa na rawa a filli ake iya hango sansar 'bacin ransa, muryarsa na rawa yace "waye haka?
"sau nawa zan gaya miki ki daina waya dashi ?

"to yaya kake son nayi da rayuwata?
yaya al'ameen fa d'an'uwana ne na jini babu yadda zanyi dole sai na kulasa .....
"sannu kashin awaki karewar yan'uwantaka ," "wallahi ki kiyayeni ,matukar kina son zaman lafiyarki dani, ki rabu da wannan mai fuskar munafukan ,ni wallahi har kunya kike bani da kike saurararsa, mutun gabad'aya babu fasali bare kalar a soshi ,komai nashi irin na ....sai yayi shiru ya kasa k'arasawa yana sake tsareta da tsumammun idanunsa"

wani irin tuttukin haushi da bakinciki ne ya kamata ,ta kalleshi tana ja da baya ta sauko daga kan gadon tana cewa " ina baka kunya fa kace?

"sosai kuwa kina bani kunya dake saurararsa ya had'e fuska tare da zagayowa ta inda take k'ok'arin saukowa ,ya matsota kamar zai shige jikinta cikin yin kasa da muryarta, tare da d'an tsura masa ido, tana mai lumshe su tace "auwal kenan ban ji kunyar kulaka amatsayinka na kanina ba har ma da mallaka wani sashi na .... "shiiiiiiiiiii malama kiyi min shiru anan sannan ki daina tunanin ni kaninki har abada bazan kasance kaninki ba saboda kinsa ni yayanki akan bed har ma nayi miki yawa......

tsaki taja had'e da zagayeshi zata wuce , ya biyota da sauri zai cafkota tayi saurin fad'awa bathroom, ta rufo kofar da karfi tare sanya key ....

ya qaraso jikin kofar ya tsaya yana bugawa da karfi "zaki san kin min tsaki ,sai dai idan aciki toilet din zaki tabbata yau ,ammn matukar kika fito sai kinga yadda zanyi dake. ..

ba tace masa komai ba ta cigaba da tsayuwa acikin bayin tana haki tana yi masa gwalo had'e da dariya tace "yaro k'arami kawai ,yaro k'arami da kai sai shegen son girman tsiya.
" koma dai jinjiri ne kinsa dai nafi karfinki .....
"Jarababbe kawai ..
Ya sausauta muryarsa ya cigaba da magana "wallahi ko yanzu a matukar bukace nake abincin ruhina , ki d'an taimaka ki bani naji dadina.. ...
tana jinsa yana magana tayi masa banza, kusan minti talatin tana tsaye acikin bayin jin shiru yayi yawa ne, tasan ya bar d'akin, dan haka ta fito ta kwanta tana sauke numfashi.

da misalin karfe goma na dare ranar ya shigo d'akinta ya isketa zaune tana Shan fresh milk , ahankali ya k'araso yana aika mata da wani shu'umin kallo me tattare da shaukinta ,yana lumlumshe mata idanuwa tare da matsowa kusa daita sosai ,ya zauna har cinyoyinsu na gugan juna ta miko masa sauran fresh milk din dake rike a hannunta ya amsa ya sha ya mike yayi kwanciyarsa kan cinyarta ya kira sunanta cikin yin kasa da murya tare da tsura mata tsumammun idanunsa "aysha nah Ina tattare da bu.......
tun bai karasa maganarsa ba ,tasan abinda bakinsa ke son furtawa ,dan haka ta rushe masa da kuka , ya mike zaune ya d'agota suka tsaya suna fuskantar juna yace "subuhanallahi meye abun kuka km daga kiran sunanki?

"nasan abinda kake son fad'a ne, ni... ni kuma gashi wallahi na.... ..
ya rungumota jikinsa yana matseta tsam ,yana mata rad'a a kunne wani irin zrrrrrrr taji ajikinta "gsky ni dai na gaji wallahi kullun kullun abu d'aya kmr wani abinci ,ko abinci wata rana ma mutun na gajiya dashi .
"ni dai kabarni kawai na huta yau dan wallahi zazzabi ma nakeji "

da sauri yace " ya salam muje d'akina na baki magani ki sha, dan gaskiya jikinki yayi zafi , ta girgiza masa kai al'amun bazata ba, "ba zaki sha magani ba?
ta d'aga masa kai ya kamo yatsun hannunta yana dubawa ahankali idanunsa ya sauka akan farcenta gabansa ne yayi wani irin mahaukacin buguwa da karfi, har bai san sanda ya kamota gabad'aya ya zaunar daita akan cinyarsa ba,
cikin tsarkewar murya yace "yaushe rabonki da kiga period dinki?

tayi shiru tana kallon sama al'amun tunani can ta yatsina fuska tace "ko last month nayi ,ya sauke naunauyen ajiyar zuciya yana sake kallon farcenta "i you sure aysha kin yi?
"nayi mana menene halan?

"no babu komai, ya Kalli kirjinta nan ma yaga nonunwata sun sake cikowa sosai, a kallonsu dayake yanzu , yasoma k'ok'arin cirosu daga cikin rigarta ,taki yarda tana nannokewa tana komai, amman sai daya fito dasu daga cikin rigarta, yana duban kan nipples dinta, nan ma bai fahimci komai ba dan haka ya shiga rommacing dinta tun tana ki har ya tsundumata ruwa ,ta biye masa suka shiga jiyar da kansu dadi, ranar ma, sai daya gajiyar daita sosai sannan ya barta ya koma d'akinsa .
Chapter 75 · 0% Book details