Sashe 76
Muwaddat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
************
washegari wajen 8:00 pm ,bunayya yashigo parlour'n ya iske abi zaune yana kallon tashar NTA ,ya gaishe dashi , kana ya samu guri ya zauna suka cigaba da kallo suna hira, muwaddat ta fito daga d'akinta sanye cikin wata hadaddiyar doguwar riga ,Kai tsaye hanyar kitchen ta nufa domin d'auko tire, tunda ta fito gabad'aya hankalin bunayya ya koma kanta, ya rasa sukunin zuciya saboda yadda take wata irin tafiya mai d'aukar hankali da tafiyar da ruhi , har sanda ta fito daga kitchen ta nufi inda fridge yake ya kasa d'auke idanunsa akanta ,ruwan tatacciyar inibi ta d'auko ta d'aura akan tiren dake d'auke da cup's guda biya, ta k'araso inda suke zaune, k'aramar kujera stood ta janyo ta d'aura tiren akai, kana ta tsiyaya ruwan inibin a duka cup's din,ahankali ta soma mikawa abi ,ya kalleta Yana murmushin jin dadi kana ya amsa yana cewa "Allah yayi Miki albarka diyata, duk ranar dana aurar dake zanyi matukar kewarki.... ..
tayi murmushinta wanda ya bayyana wushiyarta , tana maida idanunta ga duban inda bunayya yake zaune shiru yana binta da wani irin kallo, cike da dabara ta take Masa yatsun kafarsa yayi saurin lumshe Mata tsumammun idanunsa "ungo .....ka wani kafe mutun da wad'an Nan mayun idanun naka.. tayi mgnr can kasan makoshi ta yadda babu yadda abi zaiji, sai wanda akayi mgnr dan shi..
Kmr yace mata "ki bani abaki mana, amman tuna cewar abi na zaune agurin, yasa ya kar'ba cup din kawai yana kashe mata idonsa daya.
Ahankali ta samu guri gefen abi ta zauna tare da d'aura kafarta daya Kan daya , tace "abi kace bunayya ya bani wayata ,abi ya waigo inda bunayya yake yace "me ya Kai wayarta hannunka ?
Ya shagwa'be fuska yace "abi ka rabu daita kawai rainin hankali take k'ok'arin kawo min kasan ni Kuma banason rainin sense "to Ni wani rainin sense nayi maka ?
"Wai fa daga Yaya al'ameen ya kirani shikenan fa ....
"Shikenan ya furta a matukar harzuke "ni dai plz ka bani wayata akwai abinda zanyi daita ..
"To baza'a bayar kiyi abinda zakiyi ...abi yace "a'a bunayya bana son fad'an rashin gsky ka mika wayarta yanzu .. bunayya babu yadda ya iya dole ya ciro wayar a aljihunsa ya mika Mata tana amsa tayi Masa gwalo ..
har kusan karfe goma suna zaune suna hira yayinda tuni hankalin bunayya baya ga hirar da'ake yana can ga satar kallon sanyin idaniyarsa, gabad'aya yanayinsa ne ya canza, shi kadai yasan halin dayake ciki dan wani irin harbawa jijiyarsa ke masa , ahankali ya d'aura kafarsa d'aya Kan d'aya dan kar abi ya fahimta ,dan ta muwadda mai sauki ne baya jin komai ,dan da daga shi sai ita ne da yanzu zance ya sha bambam .
cikin haka wayar abi ta shiga k'ara muwaddat ta yunkura ta d'auko tare da Mika masa, ya amsa yana duba screen din wayar , babban yaronsa ne , dan haka ahankali abi ya mike ya nufi d'akinsa yana k'ok'arin amsa kiran ,maganar minti biyar sukayi ya katse Kiran yashiga duba wasu diters da sune dalilin Kiran ,yana shirin bud'e k'aramar akwatinsa da duk wasu document's dinsa ke ciki , Kira ummi yashigo dan haka ya dakata, ya d'auki kiranta "byn sun gaisa had'e da barkwancinsu da suka saba , ta tambayi bunayya da muwaddat abi yace "yanzu na barosu a parlour'n suna kallo ..
"haba hubbey ka duba kaga lokaci fa.. yanzu fa gurin shabiyu saura ,Kai da ya kamata ace ka korasa d'akinsa, tare da rufe part din ,shine zaka barosu su kad'an a parlour'n byn nasan ba sake komawa parlour'n zakayi ba a daidai wannan lokaci....
"Wannan Kuma gsky kika fad'a hubbey ba sake komawa parlour'n zanyi ba ,amman ke mai yasa kike yi haka ne ?
"shin me bunayya din zai yiwa muwaddat, I thought bazai cinyeta ba ?
"yanzu haka tun da muka kasance tare a parlour'n magana ta fatar baki bata had'asu ba ....
" ni dai Ina baki shawarar ki d'auke idanunki akansu domin kuwa muwaddat ta bunayya ce InshaAllahu.......
''jira kawai nake ya kammala degree dinsa mu Sha biki.
"wannan Kuma wasa kake hubeey ,ummi ta fad'i hakan tana sakin dariya .
" Allah kuwa da gaske nake nifa Ina son wannan had'in ,zan dai bari sai ya kammala da karatunsa sai nayi masa aure , "gaskiya ni dai banason auren zumuncin nan ,gara dai kowa yaje ya nemi mahadin rayuwarsa a waje,Ina son muwaddat tamkar Raina sannan haka zalika kasan yadda bunayya yake a cikin zuciyata, aure Kuma ba wasan yara bane ,ka fahimceni da kyau, "mai bunayya zai iya yiwa muwaddat a zamanta kewar rayuwar aure da wannan shekarun nasa ?
"Kai guda nawa ma bunayya yake da za'a yi masa aure ?
"Ke dai ki daina wannan hasashen acikin zuciyarki ,zamaninki dana yanzu da akwai bambamci ,sannan ke likita ce ,kisan komai a game da rayuwar alumma , kinsa ko d'an shekara shabakwai aka aurar zai iya rike aure bare d'an 22 year's .....
Ummi ta numfasa kana tace "to ni dai gaskya har ga Allah bani kaunar wannan had'in ,banason abinda zaizo ya bata mana zumunci ,dan nasan halin bunayya da bakar zuciya ,azo madadin a kulla zumunci, azo ya lalace ta k'arasa mgnr ranta a d'an 'bace, wanda take abi ya fahimce hk,dan haka yace"to shikenan Allah ya had'a kowa da rabonsa na alkhari Nan suka bar zance suka shiga wata sai dai gabad'aya zuciyarsa a cunkushe take yana tunanin abinda zai je yazo ....
Can kuwa parlour'n abi na barin parlour muwaddat ta mike tayi d'akinta ,ta cire kayan jikinta tashiga wanka ta fito ko cikakken minti biyu batayi da fitowa ba yashigo mata d'akin dafe da mara, ita Kuma lokacin tana tsaye tana shirin kwanciya, da niyyar tana gama shirinta, kulle kofar zatayi , d'an k'aramin tsaki taja batare da ta kalli inda yake ba , har sanda ta gama abinda zatayi yana zaune yana kallonta, zata shige cikin bargo kenan yasa hannunsa ya shafa kuskarta, yana zagaye hannunsa a wuyanta, ta zabga masa harara tace "meye hk ne?
ya d'an yi murmushi yana marairace murya yace "yauma tausaya min zakiyi nan da nan ta had'e rai tace "wallahi ka fitar min a d'aki ,daman na lura so kake ka kasheni ,ya dawo gefenta sosai ya kamota jikinsa yana shafa mararta yana murmushi,har zai yi magana sai kuma ya fasa , ta juya masa baya tana cewa "ni dai dan girman Allah ka barni na huta banason abinda kake min , kama tashi ka fita, haba tunda ummi ta tafi kake son kasheni ......
kaki barina na huta safe dare abu daya gaskiya ni dai... ..
tayi saurin d'auke numfashi sakamakon hannusa dataji akan nipples dinta yana murzawa.......... .
d'akin ya d'auki shiru shi kuma ya cigaba da murza kan nipples dinta zuwa kasan mararta "aunty nah... .....
dolenki ki barni na more jikinki yadda nake so tunda an hanani aurenki, kema Kuma nasan kina son irin abinda nake miki .......
ta buge masa hannu tana k'ok'arin sake juya masa baya ,yayi saurin birkitota suna fuskantar juna "plz kiyi min irin yadda nake miki mana"
tayi masa banza , zafafan romancing yashiga aika Mata ganin dai da gaske so yake ya hargitsa mata lisafi yasa ta sakar masa kuka ya rungumeta sosai yana mata rad'a acikin kunne "sorry baby nah bazan yi komai dake ba,tunda baki so ,dan kona yi k'ok'arin takuraki ba dadi zanji ba ,ni Kuma nafi son komai zanyi dake yazamo kina so, dan zan fi jin dadi yana magana yana rud'a mata jiki ..
sai daya gama jagwalgwalata son ranshi sannan ya fita daga d'akin .
********
yau ta kama lahadi babu aiki, gashi binta mai aiki bata nan taje kasuwa kuma daga nan zata biya wata unguwa gaisuwar mutuwa, yayinda abi tun tara na safe yashirya ya bar gidan zuwa d'aurin aure, muwaddat ce tsaye a kitchen tana k'ok'arin girka masu abincin bunayya ya shigowa parlour'n ya kwallawa mata kira ,wanke hannunta tayi ta nufo hanyar parlour'n karo sukayi dashi abakin kofa, ta fad'a jikinsa batare da tasani ba , ta d'ago idanunta tana kallan cikin kwayar idanunshi, inata kiranki kin shareni" no ba haka bane ina kan had'a mana breakfast ne." menene kake kirana?
xagaye hanuwansa duka yayi a kungunta yace "kin dai gama ko?
ta d'aga masa kai jikinta a sanyaye dan aikin kawai tayi amman wata irin kasala take ji " okay muje daman yunwa nake ji ,kai tsaye dininig area suka nufa suka zauna ta zuba musu chips da plaintain din data soya sai ruwan tea ,hira suke kasa kasa yana cin abincin yana kallonta,ita Kuma tana kurban ruwan tea ,dan gabad'aya ji tayi baza ta iya cin komai ba , ajiye cup din hanunta tayi ta tsura Masa ido " ya'akayi ne naga sai wani kallona kake yi?
murmushi yayi wanda ke bayana asalin sirrin kyawunsa, yace "kina da kyau ne sosai shi yasa bana gajiya da kallonki idan ina kallonki soyayyarki na sake huda min zuciya, yanzu ba zaki taimaka kisa baki ummi ta mana aure ba tunda muna son juna..."
murmushi tayi tace " kai bunayya wai me yasa kake son aure haka ne ?
"dole ne naso aure ,duk d'an sunna dole yaso aure, yanzu tsakaninki da Allah kinfi son muyita cin ju.......
tayi saurin katseshi ta hanyar d'aura hannuta akan bakinsa .
"me yasa bakajin kunyata ne ?
ya tsura mata idanunsa yana kallonta sannan yace "ke zanji kunya?
Ta d'aga Masa kanta al'amun eh yace "jin kunyarki ko asara ,ai ba karya na fad'a ba, kullun muna makale da juna muna d'aukarwa kanmu zunubi ,gsky nifa na fara gajiya ya k'arasa mgnr yana lumshe ido tare da shafo saman kirjinta "