← Book details Muwaddat Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 99

Sashe 25

Muwaddat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yayinda acikin zuciyarsa maganar da M. A yayi masa akan muwaddat din ne dankare acikinta , wani bangare na zuciyarsa ke bashi shawarar da kwarin gwirar ya bar d'ansa yayi aurensa tunda ya kammala degree dinsa na farko, gashi kuma yasamu nasarari sosai a bangaren daya karanta.
sai dai a zahirin gsky shi kansa yafi bukatar yagama karatunsa tukunnan kafin aure, tunda har lokacin yana da karanci shekaru, sai dai yaron sam yaga al'amar baya ra'ayi cigaba da karatun.
"shi bama auren ne ba bai son yayi ba, wace yake kwad'ayin son ya aura din yake ganin kmr tayi masa girma bisa kankatar shekarunsa.

gara dai yaje yacigaba da karatunsa idan ya kammala ya auri daidai dashi ,itama ta auri daidai daita, shi dan yana takawa mutane burki ne akan muwaddat, banbcin hk da yanzu kofar gidansa babu masaka tsinke ,domin yarinyar na da farinjin jama'a .
yana son muwaddat sosai yana jinta acikin jikinsa ,yana jinta tmkr diyar cikinsa, bazai so had'ata aure da k'aramin yaro irin muhammed auwal ba, duk dai shima yana da natsuwa da kamalar da za'a bashi auren mata kowace iri ce, sai dai yana da buri akan muwaddat , yana da burin itama yaga yabata ilimi mai zurfi kmr yadda mahaifinta yake da buri kafin ya aurar daita ga mijin daya dace da rayuwarta, yayi niyyar yi mata aure irin na ya'yan gata dan duk wanda zai aureta zai bashi gida da mota idan kuma talaka tace tana so zai had'ata da ishashen jari wanda zai rufa masu asiri had'e da kujerar maka ita dashi wannan alkwari ne yayiwa kansa tun muwaddat tana yarinya, bare yanzu da arzikinsa ya bunkasa fiyye da shekarun baya suna zaune shiru abi na zance zuci ita kuma ummi nata faman yi masa hirar da bai fahimta ..

can bangaren M. A kuwa yana zuwa kofar d'akinta bai tsaya yin sallama ba ya lalla'ba ya tura kofar cikin sand'a ya afka , kwance ya isketa d'aure da towel iya cinya har yana iya hango madaidaitan bombom dinta da suke daskare kmr an dasa mata su, lumshe idanunsa yayi ahankali sakamakon idanunsa da sukayo kasa kad'an suka ci karo da santala santalar cinyoyinta dake fitar da wani sheki na musama ..

ahankali yasoma d'aga kafafunsa kmr kazar da kwai ya fashewa aciki yana sake matsota.
sam bataji motsin shigowarsa ba har sanda ya iso gareta ya kai hannunsa jikinta ya shafo cinyarta yana d'auke numfashi , nan ta zabura ta mike zaune a matukar firgice tana kokarin kwalla k'ara ,yayi saurin rikota ya manneta da kirjinsa ya had'e bakinsu guri daya, yashiga kallon cikin kwayar idanunta.

ajiyar zuciya ta sauke da karfin gaske sannan ta fixge bakinta tana banka masa wata uwar harara "meye hk bunayya nifa banason abinda kake min " sam sam yanzu bana son kana kusanto ni irin haka, yanzu ba da bane ,mun girma mun san haramcin abinda muke yi, ko brest dina da nake turo maka, kawai dai ina yi ne saboda na kwantar maka da hankali ..

"shiiiiii ya daura yatsan hannusa akan bakinta "karya muwaddah , kina yi ne saboda kinsa zanji dadi idan na gansu, sannan bakyason naje na kalli na wasu ko ba haka ba ?

laushe idanuta kana tace "to ba haka bane "haka ne mana karki min karya mana ,kina sona kina sha'awata duk kin min karya kince baki sona baki sha'awata ya k'arasa fad'in hk yana shafa saman kirjinta yana sakar mata tsadadden murmushin nasa mai tsuma zuciya " i love this thing badly taimaka plz kibani na tsotsa dan Allah,
ya sake matsowa kusa daita sosai yana shinshinata every part of her, wanda tak hkn yahaddasa mata jin wani sauyi ajikinta ,bata sake yunkurin cewa komai ba, saboda yanayin data tsinci kanta ,he has finishi her totally ,a yanxu dayake zaune agabanta wani sabon shaukin soyayyarsa ne ke craking din brain dinta.

tayi mugun kamuwa da soyayyarsa kmr yadda yasha gaya mata ..hannuwanta duka tasa ta cire hannunsa daga yawo ajikinta sannan tace "tashi dan Allah ka wuce kusancinmu haka ya haramta .

"Allah ko? ya fad'a yana kashe mata idonsa daya still hannuwansa na jikinta,
tayi masa banza tmkr ba daita yake ba, ta yunkura ta sauko daga kan gadon jikinta na d'an rawa ta zauna kan k'aramar kujerar mirrow ta janyo mai shafanta tasoma k'ok'arin shafawa yayi saurin saukowa ya zauna daga bakin gadon ya motsata sosai cikin sanyayyiyar muryarsa yace "kawo na taimaka na shafa miki kinji bbyna.

kafin tayi wani yunkuri tuni har ya lakato man yafara shafa mata a daidai hannunta zuwa saman kirjinta ...
"bunayya ...ta kira sunansa cikin sanyayiyar muryarta....

"shiiiiiiii baby dan Allah karki ce komai, ni dai kibarni na yi abinda zanyi.
shiru tayi tare da tsura masa ido tana kallonsa yana neman zautar daita da salonsa , ahankali ya dinga bin jikinta da mai har zuwa kirjinta, batasani ba tana can duniyar kallonsa, har yayi kasa da towel din dake d'aure ajikinta nan manya brest dinta dake cike da kirjinta kmr an dasasu suka bayyana .

ai gabad'aya ya sake rud'ewa jikinsa ya d'auki kyarma ,yayi shiru had'e da tsura musu tsumammanmu idanunsa yana kallonsu, yaushe yarabon daya gansu a zahirance irin hk?
"bama zai iya tunawa ba ,sai dai a waya, a she ba komai yake gani a waya ba ,a zahiri sun fi girma da kyau da tsarin fasali, wani busashen miyo ya had'iye da kyar yana bin jikinta da mai duk inda ya ta'ba sai taji tsigar jikinta sun mike zirrrrrrrrrr. ..

kafin kace mai take jikinta ya d'auki rawa ganin yadda take tsuma da rawar jiki yasa muryarsa raunane yace "cool down baby babu abinda zan yi miki fa man kawai zan shafa miki..
muwaddat ta lumshe idanunta tana jin yadda tafukan hannunwansa ke yawo a sansar jikinta da sunan shafa mai, sake matsota yayi sosai magana yake son yi mata amman yarasa me zai ce, dan haka yayita sauke ajiyar zuciya yana kallonta yana shafeta da mai, ta lumshe idanunta tana jin yadda numfashinta dana M. A ke gauraya kafin daga bisani ya janyota jikinsa suka fad'a kan gadon ..
saurin rarimo zanin gadon tayi ta kamo gam ta rike da hannunwata, tana jin kmr ana zarar ranta, tana k'ok'arin controlling din kanta amman still ji take abinda yake mata nason fin karfinta .

hankalinta bai gama tashi ba sai da taga ya kwantar da ita ya zare towel din gabadaya ya ajiye a gefe yasoma bin gangar jikinta da
lotion da hannunwansa har zuwa kirjinta, ya d'aura hannunsa kan brest dinta yana aikin shafawa ko daya bai murza maka kan nipples dinta ba balle ta fassarashi da wani manufa , shafawa kawai yake zuwa mararta..
ahalin yanzu datake jin numfashinta na daf da barin gangar jikinta
take son dakatar dashi amman ina abinda take ji ya hanata aikata hkn , sanoda wani irin sanyayyen dadi da ya dinga ziyar jikinta zuwa kansata, ta lumshe idanunta kawai tana cigaba da amsar sakon mutumin datake tunanin yaro gareta bazai iya mata komai ba.
shi kuma M. A banda cigaba da shafa brest dinta babu abinda yake, wanda zuwa lokacin ya kife tafin hannunsa sosai yasoma murza kan nipples dinta .....

wani irin yrrrrrr zirrrrrr taji a gabadaya ilahirin jikinta zuwa kasanta , wani dadi taji da bata ta'ba jin irinsa ba ..
hannunsa daya yayo kasa dashi yasoma shafa mararta yana murza nipples dinta da hannunsa daya gashi dai so take ta hanashi amman ta kasa saboda jin dadin abinda yake mata..
ganin yana kokarin ratsa yatsan hannunsa cikin jikinta yasa tayi saurin dawowa cikin hanakalinta had'e da mikewa zaune a matukar tsorace ta rarumo towel ta rufe rabin jikinta, tana kallonsa cik da mamaki fingering dnta yake kokarin yi ko me ta tambayi kanta?
a kidime take cigaba da kallonsa shima kallonta yake cikin matsananciyar sha'awarta, rasa abinda zata yi ne yasa ta fashe masa da kuka tana sake kamkame towel ajikinta .

muryarta na rawa tace "ge...get out of this room, ta fad'a jikinta na sake kyarma tana nuna masa kofar fita da yatsan hannuta, sannan ta sauko daga gadon da sauri tashige bathroom tana kuka .
zama tayi acikin bayin tana kuka sosai kmr ranta zai fita, sam batason wannan halaka tacigaba da faruwa atsakaninsu amman tarasa me yasa take biye masa, tabbas tasan tana matsanacin son muhammed auwal fiyye da komai dake cikin duniya, amman bazataso su dinga aikata irin wannan badalar ba .

wannan zuwan nasa yazo mata da salo daban daban masu gigita ruhi da gangar jiki har take jin da wuya ta iya rabuwa dashi,shiyasa a halin yanzu take gudun kusancinsu saboda rauni dake gareta,tana da rauni sosai ko ga wani nmj bare M. A da zuciyar ke mahaikacin so wanda ta rayu da son shi,ta girma da muradin samun miji irinsa,.....
ta dibi ruwa ta wanke fuska amman still hawaye na gangaro mata ,tana sake jin bakinciki wannan rayuwar da take yi da kaninta ,wanda duk iyayensu ne silar komai, gabadaya ta yarda jinsi daya garesu ita da kanin nata ,suna da rauni zuciya, sannan sha'awarsu a kusa take, anya kuwa bazata tattara ta koma ilori har sanda zai tattara ya koma london ba, ?

tafi minti talatin acikin bayi tana barin hawaye sannan ta sake wanke fuskarta tayi wanka ta fito, da sauri taje ta rufo kofarta ta dawo ta d'auki towel ta goge jikinta ta d'auko riga da wando na bacci ta saka ,sannan ta d'aure gashinta da ribbon a tsakiyar kanta, ta bi lafiyar gado da zumar gobe Inshaallahu zata bar gida ko zata samu natsuwar zuciya, kwanciyar ke da wuya wayarta dake kan mirrow ta d'auki kara ,tsaki taja taki d'agawa a tunaninta ko M. A ne, kira kusan uku akayi mata amma taki d'auka ganin kira yaki 'karewa yasa ta janyo wayar a zuciye zata kashe sunan ummi ta gani ne yana yawo aka screen din wayar, dan hk ta sauke naunauyen ajiyar zuciya ta mike zaune ta d'auka "hello ummi"
"ke lafiya najiki shiru har yanzu baki sauko kin ci abinci ba?"kuma ina kika shige nake ta faman kiran waya shiru?
Chapter 25 · 0% Book details