Sashe 79
Muwaddat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"to ki dai zo part dina yanzu ina son naji dumin jikinki da kaina ,dan na tabbatar da lafiyarki, tayi shiru taki cewa komai, yace "kin yi shiru kina jina ko ba zaki zo ba, ni nazo da kaina na sameki?
da sauri tace" no karka zo plz wallahi har yanzu abi na gida bai fita ba, bai sake cewa daita komai ba ya mike ya nufi bangaren ummi a daidai bakin kofar suka had'u da abi ya rusuna ya gaishe dashi ,abi ya amsa cikin sakin fuska tare da cewa kana nan dai kana shirin tafiyarka ko?
ya kai hannunsa ya shafa sumar kansa yace "ina kan yi , sati na sama nake sa rai zan wuce Inshaallahu "to Allah ya taimaka, Allah ya nuna mana lokaci, idan kana bukatar wani abu kasanar min "okay abi Inshaallahu i will, abi ya sa kai ya fice shi kuma ya shiga parlour'n yana shiga ta fito daga cikin d'akinta cikin riga da siket ta yafa mayafi daya bi da kalar kayanta tana ganinsa ta had'e fuskarta taki bari annuri ya bayyana akan fuskata sbd ta tabbatar matsawar ya k'araso gareta ,sai zance ya Sha bambam , wani abun zai mata, dinning area ta nufa kai tsaye ta ja kujera baya ta zauna ta meida kanta kan abinci shima ya ja kujera ya zauna bai ce mata komai illa hannusa daya kai gefen wuyanta, babu laifi normal jikinta babu zafi.
ta cire hannunsa ta d'auki plet biyu zata zuba masu abinci yace "ki had'a mana muci tare mana ,taki kula shi ta zuba abinci daban daban ta tura plet gabansa tasoma cin nata tana kallonsa ya janye abinci data tura gabansa gefe yasoma ci cikin nata suna cikin cin abinci ya amshi spoon dinta ya ajiye ganin ba wani abinci kirki take ci ba yasoma bata da farko kin amsa tayi sai dataga yana shirin 'bata mata lokaci sannan ta bud'e bakinta tasoma amsa.
ya dibi abinci ya kai bakinta kenan ,ita Kuma ta bud'e bakinta da niyyar amsa ,sukaji ana k'ok'arin shigowa parlour'n ,take gaban muwaddat ya fad'i ya shiga dokawa da sauri , ta rud'e ta gigice tama rasa me yakamata tayi guduwa zata ko kuma zama zatayi ta cigaba da amsar abinci,kafin kace me jikinta ya d'auki rawa saboda bata son abi ummi ko binta mai aiki su ganta tare dashi a wannan halin,cikin rawar tasoma k'ok'arin mikewa da niyyar guduwa bunayya ya riko laulausar tafin hannuta yana kai abincin bakinta"ka bari mana ba kasani ba ko ummi ce......
ko gama rufe bakinta ba tayi ba abi ya bayyana cikin parlour'n aiko jikinta ya sake d'aukar rawa tayi saurin sunkuyar da kanta kasa kirjinta na bugawa da karfi , shi kuwa bunayya waskewa yayi ya sakar mata hannu ya kai spoon din abinci bakinsa, sai bayan da abi ya gama kallonsu tsab sannan yace "kin gama Shirin zuwa makaranta dan yanzu umminki ta kirani wai mu saukeki a ?
da sauri ta d'aga masa kanta sama, al'amun eh, bunayya dake cin abinci yace "abi kayi tafiyarka kawai zan sauketa "a'a umminku tace ni da kaina na.. .....
Yayi saurin katse abi ta hanyar cewa "to ni cinyeta zanyi ne , da ummi batason na kaita ?
"wannan kuma tsakaninku ne babu ruwana ,yayi mgnr yana murmushi sannan ya nufi hanyar d'akinsa bunayya ya tsura mata ido "matsoraciya kawai ke komai tsoro yake baki?
"Kalli duk yadda Kika wani rude, Kika gigitace.
ta yatsina fuska kmr zatayi kuka tana kallonsa ido cikin ido domin alokacin sam bata so abi ya gansu a yanayin daya taddasu ba ..
murmushi yayi "to ai sai ki sanyawa jikinki natsuwa tunda yashige, the next thing km ki maida hankali mu k'arasa cin abincinmu ,tsaki taja tare da kai masa duka a saman kafad'arsa, murmushi kawai yayi yana shafo tsakiyar tafin kafafunta da nashi yatsun, wani irin zirrrrrr taji tayi saurin lumshe ido "wai kai bunayya me yasa kake yin irin hk ne...?
"me nayi kuma yayi mgnr yana son daga murya tayi saurin rufe masa baki tana bashi hakuri,"yi hakuri bance ka tara min mutane ba "
Ki taimaki kanki dan ni babu ruwana da duk wani mai ganinku idan ba'a son ganinmu hk ayi mana aure .."haka kawai mutun da rashin da lafiya yace Yana son aure a tauye Masa haki ,wallahi tallahi kema zaki jawowa kanki ,dan abinda baki so shi zan dinga yi miki .ta kwa'be baki "meye shi ?
Ya ware kafafunsa yace "ci ta hanci ta baki takoina da wahalata ta isheki zaki San yadda zakiyi Dani "kai ni rabani da riginarka ..
cikin minti kad'an suka kammala cin abinci har lokacin abi bai fito ba ya tsura mata ido yana kallonta gashi dai tashi take son yi tun kafin abi ya dawo ya samesu hk amman ta kasa ,cikin zalaya tace "kaga malam dan Allah ka daina min irin wannan kallon, ta'be bakiyi yayi "ke da wani ido kikaga ina kallonki?
yana gama fad'ar hk ya Mike tsam ,cikin zolaya yana k'ok'arin bar part din ummi..yace " aunty ki shiryawa anjija da wuri nima zan dawo zabani na rana naci kafin umminki ta dawo ta kanainaye koina ......
Banza tayi Masa taking cewa komai har sansa ya k'arasa barin parlour'n.
muwaddat na shiga makaranta tasoma jin zazzabi sakamakon wani turaren abokiyar karantunta data shaka,gefen kanta ya sara abu kmr wasa sai gashi tana kelaya amai duk abinda tace sai data amayar dashi acikin kankani lokaci ,ta fita haiyacinta har wata yar daguwar rama tayi, tayita d'aurewa ,da taga abun na son fin karfinta ta kira number abi tace a turo mata direba bata da lafita, madadin abi ya tura mata direba kmr yadda ta buqata sai ya tura Mata bunayya, inda yake fad'a ya kula daita ta hanyar taimaka Mata , cikin kankani lokaci ya k'araso ya d'auke zuwa Gida ,tunda ta isa gida tashiga d'akinta da kyar ta kwanta bata sake fitowa ba,
Taimakon gaugauwa ya fara bata tare da maganin malaria a tunaninsa itace ke son takura Mata , tunda complain din ciwon kai take , byn ya bata magani ya kwantar daita ajikinsa Yana k'ok'arin rabata da kayan jikinta duk yadda taso ta dakatar dashi ta kasa saboda bata da kuzari ajikinta ahankali ya rabata da kayan jikinta,shima ya cire kayan jikinsa ya had'eta jikinsa yana shashshafata zafin jikinta na ratsa jikinsa , ko cikakken minti goma Basu d'auka a haka jikinta yayi sanyi ,Aiko ya birkice mata ,ta hanyar turo Mata zafafan sakoninsa masu tsayawa arai , tun tana zamewa ajikinsa ya tarairayota har ta bada kai ,suka lula duniyar soyewa , yau kam ba tayi Masa wani raki ko korafin gajiya ba, ita da kanta ma ke sake makaleshi ajikinta,tana shafosa ahankali suka cigaba da murza fatan juna batare da tunanin want ba ............
jirgin yamma ummi ta biyo ,karfe 4:00 daidai na yammaci ranar ta sauka, tana sauka number muwaddat tasoma nema kafin na kowa, sai dai wayar na ringing,amman ba'a d'auka, ta k'arasa inda tasan zata ga direbanta.
bello direbanta na ganinta ya fito da sauri daga cikin motar, yana k'ok'arin bud'e mata kofar baya had'e da gaisheta ta amsa sannan tashiga ya ja.
suna isa gidan babu wanda ta soma tambaya sai muwaddat, binta tayi mata sannu da zuwa sannan ta k'ara da cewa" dazu ta dawo daga makaranta tana d'akinta kai tsaye d'akin ummi ta nufa....
Mmn sudais
💗💗💗💗💗💗
MUWADDAT
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
~NA~
*AYSHA A BAGUDO*
~DEDICATED TO~
_AUNTY SALAMATU AYYUBA_
_(UMMIN KADUNA )_
~BEST AUNTY FOREVER AND EVER~
warning!!!
don't read this novel if you know you are not married... ❌❌❌coz this book contains only for mature people , if you read it, is for your own risk .....
WATTPAD @HAUESH
Page 33
..Hannu ummi ta kai jikin handle din kofar d'akin domin bud'ewa ,taji kofar a rufe gam ,dan haka tashinga buga kofar da karfin gaske cikin tsananin tashin hankali tana Kiran sunanta" muwaddat! Muwaddat!!
Muwaddat dake kwance a saman fad'ad'den kirjin bunayya tana baccin gajiyar sex din da sukayi , ta zabura tai wani irin hantsilowa daga kan gadon cikin tsananin tashin hankali tana dafe kirjinta da duka hannuwanta tare da furta kalmar" Inna lillahi wa Inna ilaihi raji'un "yau mun shiga uku..ummi ta dawo...."
Wani irin shu'umin kallo bunayya ya bita dashi kana yace "mun shiga uku ,ko kin shiga uku?
Murayarta na rawa tace " duka mun shiga daga ni har kai wallahi ...irin abinda nake gudu kenan amman ....
"wata uwar
Harara ya zabga Mata Wanda yasa take ta had'iye abinda take son furtawa , k'ok'arin d'aukar wondansa yayi ya saka hankalinsa a kwance , ya kai hannunsa ya janyo farar rigarsa dake yashe kasa ya rataya a wuyansa " madam please open the door for me...."
"What ta furta a kid'eme tana girgiza masa kai?
"dan girman Allah karka min haka bunayya, ba..banason ummi ta ganmu tare ......" ka rufa mana asiri bunayya ,ta kamo a hannuwansa cikin rud'ewa da matsanancin tashin hankali ,jikinta na sake d'aukar rawa sakamako sake Kira sunanta da ummi tai "muwaddat zo ki bud'e min kofar ,ko jikin ne yayi tsanani ?
Bata amsa illa jikinta daya kama rawa tmkr mazari "zo ..zo muje ka fita ta window tayi hanyar window d'akin dashi ....
Da sauri ya fixge hannuwansa dake cikin nata yana nuna kirjinsa da yatsan hannunsa " ni ne zan fita ta window ko wa?
tayi saurin d'aga masa kai al'amun "eh"
"Dan Allah ka rufin mana asiri ni da kai ,ban ta'ba sanin haka tashin hankali irin wannan yake ba sai yau ,kwata kwata na manta cewar yau ummi zata dawo ....... ta k'arasa mgn hawaye na gangarowa bisa kuncinta.
"ka rufa min asiri bunayya ,"ka taimaki rayuwata ka rufa min asiri bunayya!!tana mgnr tana kuka tana jujjuya Masa hannuwanta tmkr wata k'aramar yarinya , bakinta na rawa tana k'ok'arin kai gwiwowinta kasa ..
ya kai hannunsa ya kamota jikinsa zai rungumeta, ta yi saurin gocewa tana kuka "to yanzu me kike son nayi ,ni dai gsky bazan iya fita ta window ba Allah ya sani , Koda kuwa hkn bashi da wata illa ,bare Yana da ?