← Book details Muwaddat Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 35 OF 99

Sashe 35

Muwaddat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tarasa yadda zatayi dashi zance zuci tasoma jikinta na rawa ......"ina kaunarka Auwal Dan Allah karka juya min baya akowani hali zan kasance tare da kai, ta maimaita hkn acikin zuciyarta yafi sau Goma ,tana mai kai hannu ta shafa kasumbar dake kwance a fuskarsa, kafin daga bisani ta riko fuskarsa sosai ta sanya kwayar idanunta dake tsiyaya ruwan hawaye acikin nasa .....aran tace ban san hka soyayyarka tayi tasiri acikin zuciyata ba, sai lokacin danayi nisa da kai ..
"a da 'kan'kantarka nake yiwa amman a yanxu nasan kai ne duniyata ruhina yana tare da kai , "nayi alkwarin bazan ta'ba rabuwa da kai ba, bazan sake yin nisa da ruhinka ba ta karasa mgnr duk acikin zuciyarta tana rungumeshi gam ajikinta tana zubar da hawayen rashin bayyana masa abinda ke zuciyarta.....

kuka take sosai tana rungume dashi ajikinta tmkr za'a kwace mata shi "kayi hakuri Dan girman Allah ka daina fushi dani bazan iya jurar fushika ba.. hawayen dake boye acikin idanunsa yayi saurin maidawa domin idan yayi kuskuren bari suka sauka akan kuncinsa tabbas ya tabbata yaron datake kiransa dashi shi kuma abinda yafi tsana kenan arayuwarsa....

mmn sudais ce

💗💗💗💗💗💗
MUWADDAT
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

~NA~

*AYSHA A BAGUDO*

~DEDICATED TO~
_AUNTY SALAMATU AYYUBA_
_(UMMIN KADUNA )_

warning!!!

don't read this novel if you know you are not married... ❌❌❌coz this book contains only for mature people , if you read it, is for your own risk ......

WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

*this page it will be the last free page*

*ga masu bukatar karanta labarin muwaddah zasu biya 300 ta wannan account number din 2175076611 Aishat abdullahi zenith bank sai a turawa wannan number 08032384602 alert domin tabbatarwa , ga masu bukatar turo kati zasu tura katin mtn ta wannan number 08059623096 bama bukatar vtu transfer ko kati*

page 15

Gabad'aya yanayinsa yayi mugu mugun tayar mata da hankali ,ta rasa yadda zata yi ta shawo kansa ya sauko daga dokin fushin da yayi da ita ,tsawon minti goma suna nan a haka suna kallon junansu cike da matsanancin shaukin juna, batare da wani acikinsu yayi yunkurin cewa d'an'uwansa wani abu illa numfashi da suke sauke da karfin gaske ... .

ganin yayi shiru har lokacin yaki yi mata mgn, yasa ta bud'e bakinta da kyar tace "kayi hakuri mana bunayya ,kayi min magana ,zuciyata ta kasa jurar wannan fushin naka , da zan iya ,da yanzu na barka a nan na kama gabana....

Sanin halin miskilancinta da yayi, yasan ba k'aramin aikinta bane ta barshi agurin ta kama gabanta, dan haka muryarsa na rawa yace "shi..shikenan nan.....na hakura amman karki sake barina, ta janye jikinta ta kamo fuskarsa da hannuwanta duka ta had'e fuskokinsu " bazan sake ba, saboda bazan iya rayuwa babu kanina ba ......
cike da sanyi jiki ya kamo laulausar tafin hannuta cikin nasa yana massaging ahankali ahankali yana cigaba da kallon kwayar idanunta ,tare da jin wani irin sauyi na daban a gabadaya ilahirin sansar jikinsa ,ta koina ajikinsa jike yake sharkaf da ruwan gumi tun daga samansa har kasa tsiyaya yake tsabar tashin hankalin daya tsinci kanshi , ahankali yasoma jin wani irin sanyi me tattatre da tausayinta na ratsa jikinsa kana muryarsa ta fito ahankali tmkr mai koyon mgn yace
"nima ina bukatarki bazan iya rayuwa babu ke ba ,shin kin shirya rayuwa dani?
Ya sake had'e fuskokinsu guri daya yana shakar numfashinta dake gauraye da nasa "lip's dinsa ya d'aura saman nata "nayi kewarki sosai baby .. .

"nima nayi kewarka sosai cikin kuka ta fad'a tana Shafa fuskarsa, nayi matukar kewarka auwal ta sake maimaita tana lumshe ido "kin yi alkwarin bazaki sake yin nisa ki barni ba.. ?
"eh na yarda "
dariya mai had'e da kuka tashiga yi masa tana shafa fuskarsa cike da matsanancin shaukinsa,
" a gaskiyar mgn muwaddah kinyi nasara sarke zuciyata da soyayyarki , dan kuwa na kusan haukacewa akanki, kwata kwata bana bukatar na rasaki ,wallahi idan na rasaki akwai damuwa, amman na rasa me yasa ummi take neman dakushe mana rayuwa "me yasa baby?
"plz karki bari arabamu yasoma shashshafa sansar jikinta cikin shaukin kauna yana 'ko'karin ciro brest dinta daga cikin rigarta, tayi saurin rike hannunsa tana sauke naunauyen ajiyar zuciya "dan Allah baby karki haramta min nonuwan nan, karki haramta min jikinki, Allah ina sonsu babu abinda ke tayar min da hankali kamar naji duminsu .... ya cigaba da shafa saman kirjinta yana lumshe ido .

gabad'aya ya kashe mata jiki da salon wasaninsa kusan minti biyu suka d'auka a haka sannan ta kira sunansa cikin sanyayiyar muryarta me kashe jiki "auwal karka manta inda muke fa.
"shikenan ni bani da 'yancin ta'ba jikinki akoina sai kin nemi 'bata min rai ?
"no ba haka nake nufi ba amman.. lokaci daya hawaye ya sake gangarowa bisa kuncinta wanda yasa ta katse abinda take son fad'a ,
ya kai hannunsa ya d'ago fuskarta yana sanya kwayar idanunsa cikin nata , yana kallo yadda lokaci daya idanuwanta suka k
rikid'e suka canza kala tsabar kuka, ahankali yace "shikenan na bari ki bar kukan haka, dan bana son ganki kina zubar da hawaye ya fad'i hk tare da kamota ya zaunar daita agefenshi.

"muwaddah na yarda na amincewa zuciyata bazan iya rayuwa babu ke ba ina sonki fiyye da tunaninki ,amman zan so na sake ji daga bakinki ,shin kina sona zaki aureni ...?
shiru tayi taki cewa dashi komai "kin amince kina son muhammed auwal zaki auresa?

ahankali ta girgiza masa kai ala'mun a'a sannan tace "nifa bana maka soyayya irinta aure sai irinta 'yan'uwnka...
yayi murmushi kawai yana girgiza kai, ya cigaba da mgn "ki daina jin tsoro ko fargaban nuna kina sona, ki zauna kiyi tunani sosai akan lamarinmu dake, daga ni har ke muna matsanancin son juna zance son 'yan'uwantaka kike min ma duk bai taso ba, saboda bazan ta'ba yarda da bakya sona ba......

"ni dai nasan ina sonki da dukkanin rayuwata, soyayya kuma irinta aure ba wai 'yan'uwantaka ba...
" na yarda kana matsanacin sona amman ni... ..
"amman ke fa?
"karki yiwa kanki karya mana ,daga baya kizo ki ganni da wata ki nemi tayarwa da kanki hankali ya k'arasa mgnr yana murmushi , itama din murmushi tayi tace "ka gwada mana wallahi babu abinda zanyi saboda Kai kanina ne ,ta yaya zanyi kishin kanina?
ta k'arasa mgnr tana jan dogon hancinsa nan suka shiga hira, bangaren M. A tsantsar soyayyar muwaddat ne ke bin dukkanin ilahirin jikinsa, yayinda ita kuma ta dinga jin wani irin abu na yawo a gabad'aya ilahirin jikinta mai kama da shocking wanda ya haddasawa kirjinta tsananta bugawa, tsawon minti talatin suna zaune suna hira suna kallon junansu jikinsu na tsuma saboda feeling's din dake kaiwa zuciyoyinsu farmaki, muryarta a matukar sanyaye tace "yakamata kaci abinci fa "karki damu ganinki kad'ai ya kosar dani, dan ma kinki bani dama na ji dumin jikinki .....

tayi murmushi batare da tace masa komai ba
can kmr minti goma sai ga yaya akram ya shigo d'akin da sallama nan ya iskesu zaune rike da hannun juna ,tana ganin yaya akram tayi saurin zare yatsun hannunta dake cikin nasa tare da yi masa sannu da zuwa ta mike tsaye, ta baro bangaren zuciyarta na wani irin harbawa ta koma cikin gida shi kuwa M. A keyarsa ya d'an tsotsa ala'mun jin kunya "yaushe a garin auwal? Yaya akram ya fad'a yana ajiye jakar hannunsa.
M.A ya shafa sumar kansa kana yace" ban fi awa daya da zuwa ba ,yaya jikin naka?
"gani nan dai auwal sai godiyar ubangiji .
M.A yace "yakamata dai kaje kaga kwararen likita .
yaya akram yayi dariya yace "wani kwararen likita zan nema byn gashi agabana ai kai ne kwararen likitan da zai dubani ya k'arasa mgnr yana zama kusa dashi Yana murmushi .

murmushi M. A ya sake yi kana yace "to yanzu meke damunka first kafin nasan ta inda zan fara?
"wallahi auwal babu abinda ke damuna sai tarin damuwa, damuwa ce ta maidani haka, idan kaji yadda bugun zuciyata ke tafiya sai ka sha mamaki, ya kamo hannunM.A ya d'aura a daidai saitin zuciyarsa "kaji yadda zuciya ke bugawa?

M. A ya lumshe kyawawan idanunsa yace"naji yaya akram amman kai kuwa tunanin me kakeyi haka?
meye damuwarka ahalin yanzu ?
"na d'auka ni za'a samu da wannan damuwar.

girgiza kai yaya akram yayi sannan yace "damuwata tana da halaka da zamana a kasar nan auwal amman karka damu nan gaba zan sanar maka da komai ya dafa kafad'ar M.A ya mike tsaye yashiga d'aki, M. A yayi shiru kawai yabi bayan yaya akram da kallo yana tunani wani irin damuwa ce hk ke damunsa .

muwaddah na shiga d'akinta ta fad'a kan makeken gadonta tana fitar da numfashi da kyar had'e da dafe saitin zuciyarta da take jin yana dokawa"wayyo Allah nah auwal ina sonka ina muradinka da dukkanin rayuwata, amman yazama dole na hakura da soyayyarka saboda nasan ummi ba zata yarda ba ....

************
kwana auwal biyar a gidan sai ga faiza tayiwa gidan diran makiya sakamakon samun labarin zuwan M.A da tayi ,wani irin mugun haushi M. A yaji lokacin daya samun labarin dawowarta dan yaso har yagama abinda ya kawo shi ya wuce basu had'u daita ba, dan duk sanda ya zo Hutu, takanas take zuwa lagos saboda shi, bare yanzu daya kawo kansa gidansu da zumar zai yi wasu kwanaki abinda bai ta 'bayi ba , iya dadewarsa baya wuce kwana daya ko biyu shima sai idan yaya akram na kasar ne, a bangarensa sam faiza bata gabansa dan ko fuska baya sakar mata saboda gani yake tayi bala'in rainashi da har takewa rayuwarsa shishigi, duk abinda take yana ankare daita da duk wani motsinta, da rawar jikin datake akansa har ma da yadda take son had'a jikinta danashi amman shi ko ajikinsa dan ba itace agababsa ba muwaddah yake so da muradin mallaka arayuwarsa..
Chapter 35 · 0% Book details