Sashe 91
Muwaddat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
cikin satin bunayya ya shirya ya tafi ilori, da al'ameen yasoma cin karo a compand ,ko kallon inda yake zaune bai yi ba, kai tsaye part din yaya akram ya nufa, yana zaune a d'akin, yaya akram na rigingi ne yana fidda numfashi sama sama tamkar mai cutar asma bunayya yayi shiru gabansa na fad'uwa, yaya akram ya d'an gyara zamansa Yana mai dafa kafad'arsa yaji wani zafi ya tsara shi ya d'ago habarsa ahankali ya dube cikin kwayar idanunsa "mai ke damunka auwal?
"ka daina yawon tunani irin haka bashi da amfani "kai din cikakken likita ne kafini sanin illar tunani ga rayuwar d'an adam, idan wani abu ke damunka is better ka fad'a min ko bazaka fad'awa kowa ba "
"ni da kai mune manya yanzu acikin family duk da na girmeka nesa ba kusa ba, amman haka nake jinka kmr sa'anin juna muke.
Bunayya ya numfasa haka nan yake jin zai iya fad'awa yaya akram damuwarsa, ahankali ya bud'e bakinsa yasoma zayyano masa duk abinda ke tsakaninsa da muwaddat tun daga farko har zuwa yanzu da cikin ya bayyana ajikinta...
"inna lillahi wa inna ilaihi rajiun yaya akram ya shiga furtawa yana sake maimaitawa sannan ya sauke ajiyar zuciya yana dubansa shikena irin abinda ya sameni ne ya sameka kaima "
"wannan wani irin maseefar ce haka
iyayenmu suka yi silar jefa rayuwarmu ciki?
A matukar tsorace bunayya yake duban yaya akram cike da matsanacin mamakin jin farucinsa " irin abinda ya sameni ne kaima ya sameka, bunayya ya maimaita yana sake duban Yaya akram a firgice .
Kai Yaya akram ya d'aga Masa al'amun haka ne, sannan yace "ka gan ni nan tun lokacin dana had'a degree dina na farko nake son nayi aure amman dady ya hana yace "lallai sai na had'a karatuna gabad'aya tukunna, haka na hakura ba dan raina yaso ba , Wanda azahirin gsky ban hakura da bukatata ba domin zuwana Spain muka kulla abota da wata abokiyar karatuna muka fara soyaya kamar wasa , halakarmu tayi karfi sosai har ta mallaka min kanta, ni ne d'a namjin dana soma kusantar polina, a yanxu haka in takaice maka yaranmu biyu daita mace da nmj, na barota da cikin na uku ..
shiyasa duk lokacin dana tafi banason dawowa kasar nan, gashi yanzu na kare karatu gabad'aya, babu wata damar da zan sake koma gareta ,kuma ni a halin yanzu bazan iya rayuwa da kowace irin macen ba sai ita ....
wannan ciwon da nake wallahi duk na rashin yarana ne da polina.. gashi ahalin yanzu aure dady yake son nayi a cewarsa yanzu ne daidai aurena ,ni kaina yanzu bansa yadda zanyi da rayuwata ba shiyasa yau ciwo gobe lafiya .
Bunayya ya runtse tsumammun idanunsa da suka canza kala tun soma maganar yaya akram yace "yanzu yaya akram haka zakabar yaranka a wata kasa Kai kana rayuwa anan ?
"gasky ka koma ka taho dasu har ita polina din, yadda zasu rungume tamu kaddara da muwaddat ,haka zasu amshi taka, ai duk sune silar faruwar komai..
"kayya auwal bana jin zan iya aikata hkn, yanzu ga taka matsalar ,idan a kawo tawa abubuwa zasuyiwa iyayenmu yawa gara dai asan yadda zamuyi da taka matsalar haka bunayya ya dawo Lagos jikinsa babu laka ..... ..
******
Bangaren ummi da bunayya har lokacin bata sauko daga dokin fushin datayi dashi ba ,sam taki saurararsa ,dan ko inda take bata kaunar yazo idan ma yayi mata magana bata amsa mishi ,sosai abi ke rarrashinta da k'ok'arin shawo kanta ta hanyar bata hakuri da nasiha da dad'dad'an kalamai masu sanyi da sanyaya zuciya ,abi da kanshi yace" bunayya yaje ya sake rokon umminsa yafiya bisa ga laifinsa,"Ina da tabbacin umminka zata yafe maka a halin yanzu ,duk dai kuskurenta ne , sai dai itama nasan wasu abubuwan tana yinsu ne bisa rashin sani ,wanda ni agurin duk wannan kaddarar da take kokawa akanta ni daidai ne .
" duk abinda zai faru gaba ni dai ka rike muwaddat amana sannan ka nemi yafiyar umminka domin ka gizgiza zuciyarta sosai "
"abi wasu daga cikin zantuttukanka suna d'aure min Kai ,ko ma nace bana fahimtarsu sosai "
"ba zaka fahimta ba bunayya sai nan gaba zaka fahimceni , Kuma nasan hakan zai maka dadi har ma yazamo silar farincikinka ,maza tashi kaje ga umminka ka bata hakuri cike da sanyi jiki ya nufi hanyar d'akinta.
a zaune a bakin gadonta ya isketa tayi tagumi , ya shigo ahankali yana dubanta cike da tausayawa ,ahankali ya cire hannunta da tayi
tagumin dashi ya zauna kusa da kafafunta tare da tankwashe kafafunsa idanunsa sunkuye a kasa muryarsa a raunane yasoma magana " ummina "kece kika yi silar zuwana duniya .....
Ummi kece mutun ta farko da nake kauna duk duniya ,ummi ban aikata wannan laifin bisa ganganci , ko dan 'bata miki rai ba , sai bisa kaddara ,ummi na sha fama da ciwo da rad'ad'i soyayyar muwaddat tun ban mallaki hankalin kaina ba , Ina jin idan na rasata arayuwata zaki iya rasani , rashinta a duniyata zai saka zuciyata tayi ciwo na har abada ,amnan duk da haka baki cancacin na cusguba miki irin haka ba,
Lokacin dana nuna Ina bukatar aure ummi a tunanina kece mutun ta farko da zaki bani goyon baya amatsayinki na uwa amman sai kikayi watse da maganata har ma kika ajiyeshi a matsayin shirme ..
A halin yanzu ni kaina nayi nadama ,ummi ki yafe min dan girman Allah ki daina fushi dani kiyi hakuri ki rungumeni kmr yadda kika rungumi muwaddat ,nima ki bani farinciki kamar yadda kike bata a yanzu ,dan Allah ummi ki yafe min ,nasan na shiga hakinki na cutar dake ta hanyar kusantar muwaddat dinki ,but ki yi hakuri ki yafe min ki yafe min... ....
Ummi tayi shiru tare da tsura masa idanunta tana dubansa , shi km tunda yashigo d'akinta har zuwa sanda yake zaune, ya kasa d'ago idanunsa akanta , kallonsa ummi ta cigaba dayi har lokacin cike da mamakinsa domin ko a mafarki bata zaci haka daga garesa ba "bata zaci zai iya kwanciya da mace a d'an shekarunsa ba har ma da dirka ciki ,sai gashi ya shata mamaki ..
Jin tayi shiru taki cewa komai yasa ya kamo hannuta cikin nasa "kiyi hakuri ummi kice min wani abu ko zuciyata zata samu natsuwa plz.. ,wallahi fushinki bak'aramin tashin hankali bane gareni ....
Idanunta cike da ruwan hawaye tace "bunayya me kake son nace ?
"Ai babu abinda zance sai dai nace na gode kwarai da gaske da abinda ka aikata mana,ni ahalin yanzu me kake tunanin zance maka ,ai babu abinda zance sai Allah yayi ma albarka dan bazan tsine maka ba ,ayanzu ma da ban ce jeka zaka gani ba, ga irin sakayyar da kamana....."
Ummi nima.... "dakata ban nemi jin komai daga gareka ba, kunya ce dai kasamu jinta a koina, ni babu abinda yafi min ciwo da damuna kamar abinda zan fad'awa mai neman aurenta...
Bunayya ya sauke naunauyen ajiyar zuciya tare da zance zuci yace "abinda zaki fad'a masa ya wuce kice "an fasa auren dashi tunda dai bazai yiwu ayi aure da cikin wani ba..
"yanzu dai na yanke shawarar zata cigaba da rainon ciki har sanda zata haife abinda ke cikinta ,sai mu Kai gidan marayu , batare da sanin kowa ba daga baya sai ayi zance aureta da al'ameen .....
Cikin wani irin buguwar zuciya da tashin hankali ya d'ago kansa, yana zaro idanu cikin matsanancin mamaki tare da matsowa daga zaunen da yake zuwa gefen gadon cike da bak'inciki da son gasgata abinda yaji ya fito daga cikin bakinta , duk a tunaninsa bai ta'ba tsamanin za'ayi masa irin haka ba ya d'auka cikin sauki zata amince a Karon kanta ..
"ka daina mamaki bunayya abinda na fad'a babu batun wasa ko mafarki ko k'arya acikinsa ,yin haka shine daidai agaremu ,kuma shine farin cikinmu, mu bar wannan sirri acikin zukatan mu sannan har abada babu kai babu muwadda matsawar kana son kwanciyar hankalina ko tsintsiyar hannunta ban lamunce ka sake ta'bawa ba. ....
Wani irin kallo Bunayya yayiwa Ummi wanda ni kaina nakasa tantance wani irin kallo yakewa Ummin nasa , kallon dai yafi kama da kinaneman yimin wasa da rayuwata .....
jikinsa da bakinsa rawa suke yana cigaba da duban ummi yana sauraronta kafin daga baya yasoma magana cikin zafin rai "ummi zaki sake tafka wani babban kuskure acikin rayuwarmu, muwaddah na sona fiyye da tunaniki duk wanda kuka aura mata tabbass gangar jikinta zai aura amman batu na gaskiya soyayyarta na gareni, nima kuma bangarena haka ne, zancen gaskiya Ummi idan har bani kuka aurawa Muwaddat ba to tabbas kisawa ranki miji biyu gareta domin bazan taba barinta ta zauna lafiya ba,
Ummi maganar gidan marayu dakike magana bamai yuwa bane saboda d'ana ba maraya bane gani nan ina raye duk wahala dana sha ba dare ba rana Allah ya albarkaceni da k'aru ace za'a min salalan tsiya akai gidan marayu impossible ummi don't. don't say that plz ummi .
muwadda tayi nisa acikin raina sonta baxai ta'ba barina ba, sai dai, idan bana numfashi "ya sauke ajiyar zuciya ya cigaba da magana..
"Atakaice dai ummi yanxu kin fi son al'ameen akaina ko...?
Ko me ya tuna sai ya shafa keyarsa tare da kaskantar da kanshi da muryarsa yace
"Shi...shikenan babu komai ni ..ni.zan barta ummi kamar yadda kika nema bazan sake sa'bawa umarninki ba, sai dai ummi bazan ta'ba yin aure arayuwata ba, saboda muwadda ta rigada ta tafi da duk wasu abubuwana masu mahimmanci arayuwa.
sai abu na gaba cikina ina son abuna koda duk duniya zasu tsine min, koda zan rasa komai da kowa ku bani abuna da zara ta haifa ,kar akai min d'a gidan marayu gsky ..
Ganin yadda ya nuna son cikinsa a sarari yasa ummi ta zarce da yi Masa nasiha dan ta tsorota matuka da yanayinsa ,wasu abubuwa yake tamkar wani hamshakin magidanci , duk abinda take fad'a sam baya jin abinda take cewa saboda ya tafi duniyar tunanin, tausayin kansa ne kawai ya dira masa da kuma son muwadda da yake azabtar dashi ...