Sashe 79
Kura Da Fatar Akuya Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
"Ok, tun da kin ce haka bari mu duba boot É—in in bmu gani ba sai mu yarda."
Kare boot É—in ta yi tana faÉ—in,"I said there is nothing in ku.."
"Matsa Mujee, let them see akwai, amma wallahi ba satarsu na yi ba, kuma ba ni da masaniyar yadda akai suka shiga ciki. Makirci ne kawai na maƙiya." Ta ce cikin muryar kuka tare da ƙarasawa gurin motar ta buɗe.
"Rufe mini baki! Dama irinku haka kuke 'yan siyasa ku rinƙa fakewa da taimakon al'umma bayan da jininsu kuke kuɗi." Ya ce tare da ciro ankwa.
"You are under arest!" Ya faÉ—a yana nuna mata ankwa wanda ya sa ta yi mutuwa tsaye, sai kuma ta saka kuka tana faÉ—in,
"Don Allah, ku sake ni 'yata É—aya kwance na mallaka tana asibiti ta yi hatsari kar ta mutu ban gan ta ba. Akwai rashin fahimta a tsakaninmu in dai banje ba lamarin zai zafafa."
"Shout up kin san daÉ—in 'ya'ya amma kike yin kuÉ—i da 'ya'yan mutane don ki yi kuÉ—i da suna." Ya ce cikin zafi tare da fara tafiya za su sanya ta a mota.
"Wayyo Allah wai da gaske kamata za ku yi? Don Allah ku saketa wallahi bamu da masaniyar yadda aka yi suka shiga cikin motar. Ni sheda ce akan hakan, Halima mutuniyar kirki ce. Siyasarta tsarkakarka ce."
Mujee ta faɗi tana riƙe mom da wata mace ta sanya mata ankwa.
Har sun fara tafiya Mujee na kuka tana roƙonsu amma ba su kula ba.
"Na shiga uku! I dan Jannah na raye ta farka ba ta ganni ba za ta ƙara nisanta kanta da ni. Mujee, don Allah ki tafi Zariya ki je ki ganin mini ita, domin in har ta mutu ni ma mutuwa zan yi." Ta furta cikin matsanancin kuka a ranta tana tunanin wanda ya ƙulla mata wannan makircin yayin da zuciyarta take sanar mata da makusancinta ne wanda ya san duk motsinta yake tare da ita.
"Waye wannan kura da fatar akuyar?" Ta furta cikin tsananin tashin hankali, daidi lokacin da motar ta tashi tana kallon Mujee, da direba da suke kallonta suna kuka cikin tashin hankali.
"Oya maza kuma muje police station ɗin da ku a wancan motar don kuma sai mun bincike ku." Ɗada daga cikin Police ɗin ya furta tare da tasa ƙeyarsu.
Mom na ji na gani tamkar wacce ta yi kisa aka garƙame da ankwa. Wani irin tuƙuƙi ya turniƙeta. Kukan da take yi ta nemi hawayen ta rasa sai ta fara ajiyar zuciya mai ƙarfi wanda yake barazanar tafiya da numfashinta.
"Ni kuma shikenan, ba zan taɓa samun kwanciyar hankali ba?"Ta tambayi kanta cikin tsananin baƙinciki tana jin tamkar ta haɗiye zuciya ta mutu, yayin da lokaci guda abubuwa da dama waɗanda suka faru suka fara dawo mata a ƙwanyarta tare da mayar mata da abubuwan tamkar lokacin ya faru wanda ya sa ta rinƙe idanunta ta fashe da kukan da ta yi nasarar yin shi tana jin rayuwarta ta zo ƙarshe.
Kash! Masu karatu anan na kawo ƙarshen book one na littafin "KURA DA FATAR AKUYA." Sai mun haɗu a kashi na biyu akan kuɗi naira 500 kacal in kuma aka gama 600 a account number nan 8144072423 Jamila Muhammed Lawal Opay. Masu tura katin waya sai ku turo ta nan:07072971093. Ƴan Nigar kuma za su tura ta nan:7 74007457 Isma'il Nita. Littafin ya fi na farkon haɗuwa domin yana ɗauke da tarin tambayoyin amsarku masu karatu kamar haka:
Shin wane ne wanda ya zamo "Kura da fatar akuya" Yake kai hari ga rayuwar taurarumarmu kuma uwa ba da mama?
Mai dad ya yi wa mom wanda ta kasa mantawa kuma ta gudu ta bar ƙasarta?
Shin Jannah ta yi nasarar kashe su domin hutawa da auren?
In har suna raye wane irin zama za a yi na aure da Jannah da ba ta gama fahimtar kanta ba ballaantana ta gane aure?
Shin Huzaifah zai hakura da soyayarta, ya ya halin da yake ciki?
Ya za ta yi ta samu soyayyar Ajmal da yake da matar da yake ji bayan ita duk sauran matan sun rako ta duniya ne, saboda hankali da biyayya da kissa da kisisina?
Wane hali Mushiirat take ciki na afakawa titi saboda jin aurensa?
Ina kham; mijin Mujee, wace duniyar ya shige ya yi ɓatan damo?
Shin Hajiya Baaba, ko za ta janye ƙudirinta na ɗaukar fansa kan iyayen da 'ya'yan ta haƙura da auren ganin in suna raye?
Duk tarin amsoshinku yana cikin littafin na biyu ku daure ku biya kar ku bari a baku labari. 'Yar'uwa in kika daure kika biya sai ki karanta hankalinki kwance babu damuwar kin karanta ba tare da kin biya ba.Sai mun haÉ—u a littafin na biyu. Taku Jamila Lawal Zango (Jamsy)
Labarin ya zo da wani irin salo da nishadi, karku baru a ba ku labari. Ku biyo ni domin it’s just like a little introduction part, and guess what? You will really enjoy it. Believe me, my dear readers. Your happiness is my concern. Follow me on Facebook, Whatsapp, Wattpad, Arewaboo, and Bakandamiya. Ta ku, Jamila Lawal Zango (Jamsy).
FOR WHATSAPP: 08144072423
CALL: 07072971093