Sashe 16
Kura Da Fatar Akuya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
"Jannah ki gaida É—an'uwan ki mana Ajmal." Cewar Aby yana kallonta.
"Ina kwana. "Ta furta cikin muryar da ba su da tabbacin ya ji.
Kansa kawai ya ɗaga mata, ya ci gaba da cin abinsa ba tare da ya kalle ta ba. Sai dinning ya yi shiru sai ƙarar cokula.
Jannah duk sai ta ji ta muzanta sakamakon rashin sabo. Ta rinƙa juya cokali har Abby ya gaji ya ce,
"Ki ci abinci, kar ya yi sanyi. "
"Toh. "
Kaɗan ta ci abincin ta ture. Ajmal ne ya fara miƙewa daga dinning din Abby, Ammi sai na dawo. Bai jira abin da za su ce ba ya fice.
"Ka tabbatar ka gaida Hajiya. "
Ya faɗi dai-dai lokacin da yake ƙarashe fita daga falon. Don shi ne kawai sai ya gama dama yake zuwa, amma kowa na gidan yana gama sallar asuba zai je tana amsawa a hamsheƙe tamkar wata sarauniya.
Sai dai ko kallon shashinta bai yi ba ya yi wa maigadi umurnin ya buɗe masa get. Hajiya Baaba na jin tashin motarsa ta rugo da gudu har zanin ta na shirin faɗuwa ƙasa, ta yi maza ta rike tana faɗi,
"Adamuu! Adamuu!! Wato wuyan ka ya isa yanka har ka isa ka fita gidan nan ba tare da ka zo shashina ba? "Taƙaraso harabar gidan tana faɗin hakan.
Ganin ta tsaya a gaban motarsa ya yi kamar zai buge ta aiko ta saka ihu da ƙara ta ce. "Dama ka sha faɗa mini na mutu ka ci gumba ashe da gaske kake. Jama'ar gidan nan, ku yi taimako wallahi kashe ni zai yi."
Dariya sosai ya yi ganin yadda ta ruÉ—e tamkar zata zare har zanin ta sai da ya faÉ—i saura siket.
Sai da ya ga ta firgice ya fice daga gidan dai-dai lokacin da mutanen gidan suka fito a razane.
"Fitinanniyar tsohuwa kawai! Ki ci zamanin ki ki ci na wasu." Ya ce yana dariya tare da ƙara wa motarsa wuta.
Gabaki ɗaya mutanen gidan suka yi turus! Ganin ta yi zaune tana nishin wahala.Aby ne ya ƙaraso da saurin tare da kama ta ya miƙar da ita tsaye.
"Subuhanallahi! Hajiya mai ya faru. "
"Wallahi ni da Adamuu a gidan sai dai no koshi. Ai dama na san baya ƙaunar ganina a gidan nan." Ta furta cikin muryar kuka.
Sai kuma ta ƙara sakin kukan tana ce wa,"Laifin ka ne ai, ka rasa sunan da za ka sa mishi saina wani can dangin dagiro wai siriki. Ga shi nan ya ɗauko mugun hali da bakin jini. Ya girma har ya fara tsufa, ko maganar aure ba'a yi na sa."
Ammy ta yi shiru ba ta ce komai ba, amma ta ji gashin abin da ta faÉ—a.
"Ki yi hakuri Hajiya, mu koma ciki zai dawo ya same ni, sai ya raina kansa. "
Wafce zanin ta ta yi da yake miƙa mata. "Ni ka kyale ni haka kawai an haifi mini jaraba 'ya'ya sun mai da ni tamkar maƙiyayar su kuma duk laifin matarka ne da ta ke musu huɗubar tsiya. "
Ammy dai ba ta ce ƙala ba sai ta juya ta tafi.
"In sha Allahu sai dana ya ƙara aure, a gayawa bokan ya yi kaɗan ina nan ina addu'a. "
Ba ta tanka ba ta ƙarasa shiga ciki a ranta tana addu'ar Allah ya sa ta gane. Haka kawai ta ɗauki tsana ta dora mata.
Jannah sai ta yi turus tamkar gunki a wurin. mamakin diramar da suke sha ya kamata. Ganin Hajiya ta shige ɗaki ta bita domin laifin ta take ganin saboda ta cika zaƙewa, don ko maigidan baya ikon da take yi.
"Kin ga ni da idon ki ko? Kina ganin cin mutuncin da É—an matar nan ya yi mini. Kuma wallahi tsaya ki gani babu matakin da za su É—auka. Sam! Matar nan ba ta iya tarbiya ba, domin ita kan ta tsoron yaranta take. Ni kuma na isa da É—ana sai abin da na ce a gidan nan. "
"Gaskiya Hajiya abin da kike yi is too bad. Hab, ya.. "
"Wayyo Allahna na shiga uku. Shi ya sa na ce wa Muhammad karya gayawa makirar matarsa zuwar jikallena, amma da yake baƙin sa ba shi da rufi, ya sanar mata ga shi tun kafin ta zo an kai sunan ta, ba ta ganin kowa sai su. Kai Muhammadu ka zo wallahi da sake a gidan. " Kuka wiwi ta shiga yi har da share hawaye da fyace majina tana kiran Abby da takaicin Ajmal ya ishe shi yana ta kiran wayarsa ya ki ɗagawa don ya san rigimar nan sai an yi sati ana yi.
"Tabbas ga inda mom ta kwaso rigimar ta. Barewa baza ta yi gudu dan ta ya yi rarrafe ba." Ta furta a ranta, amma a fili sai ta zauna a gefen kujera tana kallon ta yadda ta hakince tana neman numba a wayarta sai ka ce ta iya.
"Ingo kira mini Yaya Bala, shi zai yi sasanci a gidan. " Ta ce da ita fuska a murtuƙe.
Sai lamarin ta ya bawa Jannah mamaki matuƙa. Ta rasa mai za ta ce mata, don haka ta karɓi wayar ba tare da ta ce mata komai ba.
"Ki kira mini shi na ce Jannatuu. "
Ta faɗa cikin tsawa da ɗaga murwa wanda hakan ya ƙubular da ita, ta ije mata wayar ba tare da ta ce komai ba don ta tsani a yi mata shouting.
"Allah ka na gani, daga dawowarta an can za mata tunani. Bari ni ma dole na koma makaranta na iya karatun da, da ake mini rashin mutunci akai. Na san ƙwaƙwalwata ba daƙiƙiya ba ce. "
"Tab! Ana wata ga wata. An ya zan iya zama gidan nan kuwa? " Ta tambayi kanta cikin jimami. Lokaci guda nadamar dawowarta ya kamata, don haka ta wayarta don ta kira dad.
Kwana uku da dawowarta Nigeria ta yi matukar nadamar hakan, domin Hajiya ta hana ta sukuni. Abin da ya fi damun ta rashin barin ta isasshen bacci da ba ta barin ta yi, domin kiran farko na assalatu za ta ta she ta, wanda hakan ba karamin damunta yake yi ba.
Sannan inta tashi ba ta tsira ba domin dole sai ta buɗe ƙofarta sun yi azkar da karatun kur'ani. Anan tasha mamaki domin duk iskancin da Hajiya Baaba take yi da sani, saboda tana da ilmin ta daidai gwargwado. Domin in tana karatun kur'ani babu wanda zai raina mata, sai hakan ya bawa Jannah mamaki sosai.
Washegari da safe Hajiya Baaba tana zaune tana karatun kur'ani Jannah ta fito daga É—akinta, ta zauna a gefenta tare da kunna datana ta hau online.
Tsaki Hajiya Baaba ta yi sai kuma ta daina karatun ta juyo tana kallonta ta ce,
"Tab! Aiko iyayen ki sun cuce ki. Ai wallahi duk wanda ya aure ki na tausaya mi shi. Ina amfanin mace ba ilmin addini? Ai gara sabar biredi dake, domin ban ga amfanin auren mace da babu ilmi ba. "
Ta ce tana kokarin miƙewa tsaye tare da rufe kur'nin ta bayan ta yi addu'ar gama karatun kur'ani.
Jannah kuka ta saka sosai ta ji zafin maganar da ta yaba mata.
"Hajiya ni kike kike gara sabar biredi da ni? Am illiterate? " Ta ƙarashe maganar cikin muryar kuka.
"Ato 'karya na yi? Wannan ilmin nasarar da kike taƙama da shi zai cuce ci ranar lahira ne? Dole na sanya Muhamadu ya sanya ki a makaranta da wuri, don kar ayi zuwan zomo kasuwa, yadda mutuwa take wuf da mutane ta ɗauke ki. Shikenan halam kalam. "
Duk da cewar ba ta fahimci ƙarshen maganar ta amma sosai ta ji haushin ce mata gara sabar biredi da ita.
"Am not illiterate. I'm educated and am better than you that you can't even read names. "
"Dawo na ce dan uwarki dawo nan ja'ira. Zagina kike yi? Ai tun da kika ci bincin ta an gama dake. "
Jannah ta fice da gudu shashin Amy don ta yi bacci.
"Kyaci kanki haka kawai. Wai gara biredi da ni."
Kai tsaye É—akin Nahlin ta nufa inda ta same ta, tsaye gaban wadrop É—inta tana jera kayanta, da aka kawo É—aga gurin wanki. Kwanciya ta yi a kan gado, tare da cire wayarta a key ta shiga yanar gizo.
Jannah da ke kallo bacci ne ya kwashe ta, amma duk da hakan, ba ta kashe kallon ba, domin sabon ta ne haka, don sautari ba ta iya bacci ba tare da ta kunna waƙa ba.
Ganin an kira sallah ba ta tashi ba, Nahlin ta bubbuga bayanta sannan ta tashi.
"It is time of prayer so get up and pray."Ta ce mata tare da nufar hanyar bayi. Alwala ta É—auro tare da shinfiÉ—a dadduma ta tayar da sallah.
Jannah kuwa sashin Hajiya Baaba ta wuce bayan ta yi alwala ta yi sallah. Tun tana sallar calls ke shigowa, wanda rabin hankalinta yana kan wayar ganin mi kiran.
Da sauri ta sallame sallar ta ɗauki wayarta don ta kira shi, amma sai kiran mom ya shigo, wanda saboda ɓacin rai ta yi jifa da wayar kan kujera, ta fasa kiran gabakiɗaya.