Sashe 60
Kura Da Fatar Akuya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ikon Allah, ina magana kun yi banza da ni kuna zare ido sai kace kun yi ƙarya. Oh Allah ya kawo mu zamanin da uwa take haihuwar uwar gijiyarta. Tsoronta kuke yi kuka kasa magana? To ni bari na gaya mata don 'ya'yan da na haifa bana shakkarsu ballantana wata jika." Ta ce musu tana kallon Jannah da ta cika ta batse jin maganar har idanunta sun fara kawo ruwa.
"Maganar auren ki da Ajmal babu fashi don maganar sa rana muke yi."
"Ai wallahi ba ki isa ba don ba zan koma Zariya ba, kayana zan kwaso na sanya dad ya yi mini transfer na dawo Abuja."
"To shikenan, ma ji ma gani. In kika ji an sanya rana sai ki kashe kanki." Ta ce tare da shiga cikin É—akinta.
"Dad, did you hear what she is saying? Impossible na ce bana sonsa ana dole ne?"
Kama hannunta ya yi tana kuka suka shiga cikin ɗakinsa ya kulle ƙofa tare da dawowa gefen gadon da take ya zauna.
"Kin san ya za mu yi ki kauce wa aurenan?"
"No dad, amma ko mai zai faru ba zan yadda na da auren nan ba, domin in ta matsa zan gudu."
"Subuhanallahi! Hakan ma ba zai faru ba. Kar ki manta in kika gudu ba mu da kowa ke kaÉ—ai Allah ya bam.."
"To in kana son zamana ka sa ta janye maganar auren."Ta faÉ—a a zafaffe.
Miƙewa ya yi ya buɗe windo yana kallon waje sai kuma ya dawo ya zauna gefenta tare da kama hannunta.
"Kina jina Jannah, magana ta fahimta zamu yi, amma don Allah ki natsu ki yi mata kyakykyawar fahimta, saboda ta wannan hanyar kawai za mu samu mafita."
"Ok dad, am all ear." Ta ce cikin zaƙuwar son abin da zai ce.
"Na yi wa Hajiya Baaba laifuka da dama wanda bai cancanci ta yafe mini ba. Burina Allah ya kawo abin da zata buƙata na wanke laifin da na yi mata. Ki yi haƙuri ki amince da aurena, amma ba ina n.."
"No dad! There is no way, I can't accept that." Ta fisge hannunta tana kuka sai kuma ta faÉ—a jikinsa.
Labarin ya zo da wani irin salo da nishadi, karku baru a ba ku labari. Ku biyo ni domin it’s just like a little introduction part, and guess what? You will really enjoy it. Believe me, my dear readers. Your happiness is my concern. Follow me on Facebook, Whatsapp, Wattpad, Arewaboo, and Bakandamiya. Ta ku, Jamila Lawal Zango (Jamsy).
FOR WHATSAPP: 08144072423
CALL: 07072971093
KURA DA FATAR AKUYA
*RUBUTAWA:-*
*JAMILA LAWAL ZANGO*
(JAMSY)
*SADAUKARWA GA:-*
*BADAMASI (AUTA)*
FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATION
(Home Of Qualities And Trusted Writer's Of The Nation?)
Ban yadda a juya mini labarina ta ko wace siga ko karantashi ba tare da izinina ba. Aikata hakan zai sa mutum ya fuskanci doka.
*PAGE 28-29*
*BOJUWA HERBAL'S*
*KAYAN CHAD ƘARSHE NE WAJEN GYARA MACE DOMIN ASALIN SAIWOWI NE NA ASALI WANDA BABU ALGUS KUMA BABU ILLAH GA LAFIYA*
*KI ZO KI GYARA, KI MAGANCE SANYIN DA YA BUSAR DA KE, KO YAKE SA KI FITAR DA ISKA TA GABA, KO RASHIN SON YIN MU'AMALAR AURE*
*GYARA GASKIYA NE SISTERS*
*KO KUNSAN DUKKAN MAGANIN DA YAKE SAUKAR DA NIIMA YA HADE MACE YAFI TASIRI IDAN AKA DAFA SHI?*
*KI TABBATAR KINA CIN KAZA, TATTABARU, DA AKE DAFAWA DA SAIWOWIN CHAD NA MUSAMMAN*
*A KARAN KANKI ZAKI JI SAUYI BARE KUMA...*😅
*080327733332*
*KU TUNTUBI SURAYYA DEE A WANNAN LAMBAR*.
*DAN SON ANNABI SAI KINSAN KIN SHIRYA ZA KI YI GYARA*.
*NA GODE*
*Contact*
*Bojuwa HERBAL'S*
*For all your kayan mata and maganin sanyi original for women of class*.
*08032773332 Whatsapp only.*
BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHEEM
"No dad! There is now way, I can't accept that." Ta fisge hannunta tana kuka sai kuma ta faÉ—a jikinsa.
"Am sorry Jannah, ki tsaya kiji abin da zan ce miki. Kin ga Ajmal baya son auren kuma yana da matarsa, babu abin da zai haɗaku na aure. Za ki zauna kiyi karatu har ki gama degree kina gama wa ni kuma zan ɗauke ki kije duk Ƙasar da kike so kiyi karatu. Kin ga saina fake akan ya ƙi kula ki ne a matsayin matarsa na raba auren, kuma dama ko addinin ya halasta haka."
"No, I don't think this your idea will work. Kuma ni bana son na auresa ko na kwana uku ne, domin yana da takura sam ba zan sake ba kuma Huzaifah ina tausayinsa domin yana sona."
"Zan ji da shi zan yi masa bayani yadda zai fahimta, kin ga kince zai tafi ƙaro karatunsa lokacin da kika gama sai ki bishi can kuyi rayuwarku."
Kuka ta ƙara fashewa da shi."Ina sonsa ba zan iya nisa da shi ba. Ba zan iya ɗaukar tsawon lokaci ba tare da na ji muryarshi ba. Ka bar wannan maganar dad, kai ka haife ni kuma kai kake da ikon zaɓa mini mijin da nake so ba Hajiya Baaba. Sam haɗa aurenmu ba wai ta yi don alkhairi bane, don kawai an fasa mata kai take son ɗaukar fansa. In har ba ka son ka rasa ni kawai ka hana aurennan."
"What can I do Jannnah? Hajiya Baaba ta dake kan aurena nan kuma bamu da zaɓin da ya wuce mu yarda, saboda kin fi sanin kowa halinta."
"Na san halinta amma ba zam bari ta cuci rayuwata ba. As I said it earlier on, I can't be as his wife, and I love Huzaifah he is my desired."
Shiru ya yi yana kallon ta domin ya rasa yadda zai yi ya shawo kanta ya santa da kafiya, amma dole ya yi duk hanyar da zai yi ya shawo kanta ta amince.
Marairaice fuska ya yi ya ƙara kama hannunta." Kina son mu rabu da mahaifiyarki ko? Domin mundin na ƙi amincewa da auren zai zama sai dai na zaɓi aurenki ko nawa."
"I don't bloody care! Let it be ko ya ya ne. Ni dai kar a aura mini shi, ai dama ba jin daÉ—in zama da 'yarta kake yi ba sai me don kun rabu."
Idanu ya zare jin abin da ta faÉ—a a ransa yana mamakin lallai ta yi nisa.
"To ni ina sonta kin san wahalar da na sha kafin na aureta.."
"Is ok dad, I understand much better." Ta fisge hannunta ta ruga da gudu É—akinta ba tare da ta damu da kiran da yake mata.
Tana shiga ta faɗa kan gado ta ƙara sakin wani kukan ta ɗauko wayarta.
Numbobinsa ta danna ta kira wanda bugu ɗaya ana biyu ya ɗauka cikin farinciki, saboda abinci yake ci a dining amma ganin kiran ya miƙe ya ɗan matsa nesa da iyayensa.
"He my angel how doing? I call you but you didn't pick I wanna tell you that my family wants to see yours"
"Huzaifah na shiga uku Hajiya Baaba, za ta raba ni da kai, auren dole za ta yi mini da Ya Ajmal, wannan bagidajen."
"Innalillahi wa inna ilahir raju'un!" Aure kika ce Jannah?!" Sai kawai ya ji gwiwowinsa sun gaza É—aukarsa.
Wayar ya saki ta faɗin ƙasa sai ya dafe ƙirjinsa.
"No, impossible even in my dreams domin ke tawa ce, babu wanda ya isa raba ni dake!"
"Subunallahi! Son what's wrong, are you alright ko mutuwa aka yi?" Ta jera masa tarin tambayoyi ganin lokaci guda ya canza daga kalar farincikin zuwa tashin hankali.
"Ka zo ka É—auke ni mu gudu muje can waje muyi aure."
Mom ta ɗauki wayarsa da ya jefar a ƙasa daidai lokacin da take cewa haka.
Kashe wayar ta yi tare da kamo hannunsa."Please son, don't hurt yourself. Everthing will go right. Ka san waye mahaifinka babu abin da za ka nema ka rasa a duniyarnan, saboda ko balarabiya ka nuna kana so sai mun aira maka ita. "
Tsananin mamakin abin da ta furta yake mamakin domin ko kaÉ—an Hajiya Baaba ba ta nuna masa rashin so ba, a lokacin da suka je gidan kuma mai ya faru har take shirin yi mata auren wuri bayan tarin burikan da take da shi a rayuwarta.
"We have to go to her hause right now, saboda ba zan iya rayuwa ba in har babu ita. Ina sonta irin son da ban taɓa ma kowa ba, domin ita ɗin ta cancanci a sota, za ki gane haka in har kika ganta." Ya ce cikin hawaye tare da rungume dad ɗinsa da ya fito.
"Dad, za su raba ni da ita wallahi auren dole za su yi mata. Na shiga uku don in har na rasata ba zan iya aure ba."
"Mai ya faru Naja'atu, su wa za su yi mata auren dole?" Ya tambaye ta cikin sauri.
"I don't know, she just called him and informed him just now." Ta ba shi amsa tana yarfe hannunta.
"Ai ko babu wanda ya isa ya rabata da kai ka ji son ka kwantar da hankalinka. Ma za mu gama karyawa mu tafi gidan na su."
"I can't eat now. Ku gama ina jiranku lemme call her and know the address."
"Ok ." Suka masa masa tare da zama suka fara cin abincin, wanda kaɗan suka ci suka barshi ba don sun ƙoshi ba sai dai ganin yadda ya tada hankalinsa yana safa da marwa a gafensu, bayan ya kirata ta sanar ta yi masa kwatancen gidan.
A wannan lokacin suka É—auki hanyar Abuja duk da tarin ayyukan dake gabansu, amma ba su kula ba saboda farincikinsa yafi musu komai.
Jannah da ta san da zuwansu kicin ta shiga ta ba da umurnin ayi musu abinci kala-kala, wanda ganin haka Hajiya Baaba ta tasata da tambaya, amma ko kallon banza ba ta yi mata ba ballantana ta sa ran za ta masa, wanda daga ƙarshe ta yi fushi ta ƙyaleta.
"Dad, going out? Iyayen su Huzaifah za su zo, they are on their way." Ta ce masa fuskarta a É—aure ganin ya yi shirin fita.
Ya buÉ—e baki zai yi magana sai ta juya da sauri ta nufi É—akinta ba tare da ta ce masa komai ba.
Jakarshi ya ije yana mamakin har ta gaya masa sun yo masa zuga ai shi babu ruwansa.