Sashe 26
Kura Da Fatar Akuya Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
LONDON
Mom zaune a gaban dressing mirrow tana gyara hodar fuskarta. Wayarta ta É—auka da ke neman agaji ta kanga a kunninta.
"Hello James, have you done with the article?"
"Almost ma'am." Ya ba ta amsa.
Kashe wayar ta yi ta ci gaba da gyara fuskarta da soson hodar. Bayan ta gama ta ɗauki jakarta tana ƙoƙarin fita dad ya shigo fuskarsa a ɗaure da wayarsa a hannunsa.
"Is that real about the rumors Halee?" Ya faɗa cikin tsananin fushi yana nuna mata labaren da yake karantawa ɗauke da hotont ɓaro-ɓaro.
Ba tare da tsoro ko fargaba ba ta kalle shi cikin É—aurewar fuska za ta fice ta ce,
"Yes it is." Tare da kama hanyar fita cikin takun isa.
Da sauri ya juyo da ita yana zare mata ido."Look Halima, what do you take me for? A ce ina matsayin mijinki za ka shiga politics without my awareness?"
Ya ƙarashe maganar cikin ɗaga murya ba tare da ya bari ta furta komai ba ya ɗora da cewa,
"Babu yadda ban yi ba dake akan mu koma Nigeria saboda 'yarmu and you didn't, now you wanna go back because of politics?"
"By the look on your face you are surprised ko?" Ta ce masa cikin gadara.
"Na gaji da wulaƙancin da kike mini, kin maida ni kamar yaron gidanki, kullum ba ni wannan ƙasa duk a dalilin hidimarki, kuma ban isa na juya ki ba. Gabaki ɗaya na zama mijin-ta-ce."
"Eh, haka ya kamata na yi kuma nake son rayuwa. Mene ne ba ka sani ba game da ni? Har kana da bakin da za ka iya mini magana akan tsarin rayuwa?"
Ta É—aga murya fiye da ta sa sannan ta ci gaba da cewa,"Ba ni da ra'ayin shiga politics, amma suka É—ora ni saboda ganin na cancanta, don haka I don't have any options than to be Minister."
Ganin yadda lokaci guda ta canza sai ya sausauta murya domin shi kansa ya yarda mijin-ta-ce ne a gareta.
"You wouldn't understand Halee, ke mace ce. Mutanen nan, they are user they will only use you and dumb you. You shouldn't have accepted it. You better think logically and make the right decision."
Wani banzan kallo ta yi mishi na rainin wayo." Na yi addu'a kuma na yi istihara kan lamarin Allah na ke roko, na san zai kare ni. Amfani da ni na nawa? Mutane nawa na aminta da su suka ha'ince ni, sai wannan dalilin ya sanya na ƙi yiwa Ƙasata hidama. Allah shi zai kare ni, domin yanzu zamanin nan na jikinka sai ya cuce ka ba tare da na waje ya yi ba."
Ga mamakinta sai ta ga yana hawaye. Bai ce komai ba ya fice daga É—akin.
Ajiyar zuciya ta yi mai ƙarfi ta zauna a gefen gado tare da ciro wayarta a jaka ta da take neman agaji ganin Hajiya Turai ce ya sa ta ɗauka da sauri haɗe da sallama.
"Hello, uwa ba da mama."
"Na am Hajiya Turai ina jinki."
"Yarinyar nan da kika tura ni ƙauyensu na je amma akwai matsala."Kafin ta ce komai ta ci gaba da cewa,
"Mijinta ya hau dokin na ƙi, kan babu inda za a kai masa mata, kuma kamar harda goyon bayan iyayenta, don sun kafe maganin gida za su yi. Ga shi yarinyar tana cikin mawuyacin hali, mun kaɗa mun raya amma sun ƙi yarda harfa tsutsa ya fara cin ƙafafunta, da wuya ba yanke ƙafar za a yi ba."
Shiru ta yi tana nazari na 'yan daƙiƙa."Kai wai me ke damun mutanenmu na daji, ƙaya aka ce mini ta coke ta har ya ja mata wannan sanadin, amma ba za su hankalta ba su bari a nemar mata magani."
Tsaki ta yi." Bari na nemi Umar soja kamar in aka je da shi za mu yi nasara.
"To uwa ba da mama, don Allah ki dawo Ƙasarki domin tana buƙatar ki, duk da anan ɗin ma ba ki gaza ba."
"Shikenan, in sha Allah zan dawo. Allah ya rufa mana asiri."
"Amin, in sha Allahu sai kin ci zaɓen nan."
Ƙoƙarin kashe wayar ta yi bayan ta amsa amma sai ta ji ta ce "Yauwa na manta sati uku kenan, wata mata na zuwa ofishin mu nemanki, mun yi munyi da ita ta sanar mana buƙatarta, domin daga gani tana neman temako ne, amma ta ƙi burinta ku haɗu da juna. Kuma mun gaya mata cewar kina Ƙasar waje amma sai ta ce za ta jira ki dawo tun da za ki yi zaɓe ko yaushe ne za ta jira. Ni wallahi na yi tunanin mahaukaciya ce ma."
"Mahaukaciya?!" Ta yi tambayar da sigar mamaki.
"Eh, ba za ki gane hakan ba sai kin ganta, amma fa da hankalinta don cikin natsuwa take magana. Wahala ce ya mai da ta haka. Sai dai, ta nuna ba ta son taimakonmu ta fi son ganinki."
"To shikenan, Allah ya kaimu." Ta faÉ—a da sauri tare da gitse wayar a ranta tana tunanin wace mata ce da duk da ta san bai wuce taimako ta zo nema kuma ko ba ta nan za a yi mata.
Miƙewa ta yi ta fice daga ɗakin bayan ta ja ƙofar.
NIGERIA
Anty Nahlin ce ta shigo ɗakin Hajiya Baaba riƙe da waya tana ihun murna.
"Oh little sis sleeping, wake up let's celebrate." Tana dariya cikin farin ciki.
Miƙewa ta yi tana goge ido domin ta yi nisa sosai a cikin baccin.
"For God sake, za ki tashe ni kaina ke ciki ciwo."
"Ayya sorry, I can't wait ne. Guess what?" Ta ce cikin tsananin murna.
Ganin haka ya sa ta tashi ta zauna tna fuskantarta.
"Anty Nahlin what's going on? Please tell me, you know I'm not good in guessing."
Ɗage kafaɗa ta yi tare da ɓoye wayar da take ƙoƙarin ƙwace don ta gane albishirin da za ta nuna mata yana wayar."No, sis you most guess."
Æata fuska ta yi."Ok, to shikenan in ba za ki gaya mini ba, let me give it a try. You are engaged?" Ta ce da sauri cikin tsokana.
Binta da gudu ta yi suka fara zagaye dakin,
"Common, ya za yi na yi aure ya Ajmal bai yi ba. Duba ki ga abin farin cikin da ya same mu a family dinmu. Your mom za ta fito takarar Minister, and soon she will be back to Nigeria."
Da sauri ta saki wayar da take nuna mata hotonta wanda ta yi kyau sosai, ganin haka ya sa ta yi sauri ta rike wayar kafin ta kai kasa tana kallonta cikin tsananin mamaki.
"What happened? Why are you frustrated?"
Labarin ya zo da wani irin salo da nishadi, karku baru a ba ku labari. Ku biyo ni domin it’s just like a little introduction part, and guess what? You will really enjoy it. Believe me, my dear readers. Your happiness is my concern. Follow me on Facebook, Whatsapp, Wattpad, Arewaboo, and Bakandamiya. Ta ku, Jamila Lawal Zango (Jamsy).
FOR WHATSAPP: 08144072423
CALL: 07072971093
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/LQfVU1ABdFI14btWRhUB1K
KURA DA FATAR AKUYA
*RUBUTAWA:-*
*JAMILA LAWAL ZANGO*
(JAMSY)
*SADAUKARWA GA:-*
*BADAMASI (AUTA)*
FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATION
(Home Of Qualities And Trusted Writer's Of The Nation?)
Ban yadda a juya mini labarina ta ko wace siga ko karantashi ba tare da izinina ba. Aikata hakan zai sa mutum ya fuskanci doka.
*PAGE 11-12*